Sashe 50
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kanta batasan kukan me take ba haka kawai taji tazo Mata,kuma taji saukin abinda take ji, sai da ta Kara gyara kwanciyar ta a jikin sa,
tace' bakai ne ba?
Ni kuma?
Bawan Allah menayi?
Bata Kula Shi ba sai ma rufe idanta da tayi kwanciyar ta Mata dadi har wani bacci bacci takeji, kallanta yayi y yarda ta rufe Ido tabl tsuke Baki shape dinshi na love ya fito sosai,
yace' dazu Anty Safiya ta kirani tace har yanzu Baki dawo ba,kuma takira numbern ki bakiyi Picking ba,
Ba shiri ta tashi daga jikin Shi tana kallanshi tace' me kace kuma?
Yace' me kuwa nace,ca nace ai kinyi missing mijinki ne shine kika zo kuma kar a dame ki yasa kika sa wayar a silent haka nace,
Tace' Inna lillahi,
Wa'inna ilaihirraji'un, me ya faru?
Amma haka mukayi dakai?
Oho hakan de zamuyi kuma nace Mata,kince ke a wurin mijinki zaki kwana,
Wai Kai kam meye haka?
Haka nace ma?
Ya ilahi,
Kinga idan bakya San ki kwana to daga yanzu kafin ki tafi bana San musu zuwa 10 haka sai na maida ki gida kin gane?
Tace' har 10?
Musun zakiyi?
Dasauri ta girgiza Kai, yace' oya let's bet,
Mika masa hannun tayi shima ya miko ita duk jikinya a sanyaye yake, daga nan suka tashi suka fita su Mus'ab suna parlour suka wuce dining Zama yayi itama ta zauna sai ga su mus'ab ne Suma sunzo sun zauna, kallanta Binaif yayi,
yace' Madam sai nace a zuba min?
Kallanshi na irin yada haka kuma, dago hannu Shi yayi alamar bet, ba yarda ta iya ta tashi ta zuba masa itama ta zuba tasa masa lemon Kwawa ta zauna ya fara ci shima haka, mas'ud lalle ma mukuma bazaki zuba mana ba?
Binaif yace' idan kaji haushi kayi aure,
Kallansu ya fara yi ya kalli ta ya kalle Shi ya kalli mus'ab,
Mus'ab yace' Kai kam ai daman kanka Baya ja, sai tarin Rashin kunya da fadar magana tun dazu na gane ita ce matar,sabida yaki fada mana sunanta Yakuma ki nuna mana hotanta,
Mas'ud yace' lalle kun kyauta dazu matar nan Nayi nayi ta fada min Amma ko uffan bata ce,
Shine yayi serving dinsu,suna cikin ci kowa yayi shiru,
Tace' Yaushe ne interview din?
Mus'ab yace' Sai Monday za'ayi da Monday din da ta wuce za'ayi to yanzu an daga sai coming Monday,
Tace' wanne gari?
Mas'ud yace' ni Lagos shikuma Abuja,
Tace' gobe Fridaya sai a Shiga weekend kuyiwa Daddy magana don idan ba Sama maku akayi ba to ko kunci baza ku samu ba,
Mas'ud yace' naji ma ya Saida companyn Shi na nan Kano har ma an mayar da sunan UMMU ltd.
Ajje spoon din hannunta tayi ta kalli Binaif, tace' kaji fa har wani ya Riga mu,
Yace' mu muka siya,
Tace' Amma baka fada min ba?
Yanzu kinji,
Mus'ab yace' to meyasa mai dashi Ummu,
Sai da ya cinye na Bakinsa, yace' haka nagani a takardun naku Duka Wanda nakune haka nagani banda Wanda kowa da Shi abun,
Shiru yayi sannan yaci gaba,
Yace' M&M Yana nufin Maryam da Muhammad, U&U kuma sunan iyayen sune, Umar shine mahaifin mamanku Uthman kuma shine Sunan mahaifin babanku, sannan takardun gaba daya rabi da kwatar dukiyarsa duk ya mallaka maku kadan ne nashi sai na matar Shi, company dake Paris na Mamanku ne shikaidai ne besan dashi ba da kuma Wanda yake Jigawa da wasu shaguna sukadai ne besan da suba,ko ayanzu idan yasan dasu to sai yasan yarda yayi ya mallakesu,
Su Duka kallansa suke tace' taya kasan duk wannan?
Murmushi yayi yace' time will tell,
Jinjina Kai tayi alamar ta gane, mus'ab yace' muna bukatar Karin bayani taya hakan ta kasance?
Itace ta Basu labari in brief, ta Dora da, cewa'
za'a saki su yusseer,
Sameera itace next target dimmu
Yace' zaki sace tane?
Tace' tarkon
Chatty zata fada,
Kwalalo Ido yayi yace' kamar ya?
Mus'ab yace' Ada bansan dalikinki na cewa mu nemi aiki ba,Amma yanzu nasani kuma Zan yi don aikin mu ya tafi daidai,
Ya kalli mas'ud yace' am ready are you?
Kallanshi Mas'ud yayi yace' I Sacrifice for her,
Binaif yace' dole sai mu Nemo Umar,
Tace' taya Kenan?
Bakin ce lecturer kune ba?
Sai munje London Kenan,
Tace' indai haka ne basai munje ba ina da numbern niece dinshi kuma ranar da zamu dawo tare muka dawo, da su,
Yace' to kuma sai kun Kara duba takardun nan akwai abinda zaku Kara sani sosai,
Tace' abari komai ya lafa tukunna sai ayi daga Baya,
Mas'ud yace' a Bari komai ya lafa ko kuma a Bari ki tari kusa da mijinki tukunna,
Kowa dariya Banda ita da ta daure fuska,
Tace' Baku tuno sunan Maryam da aka fada ba?
Mus'ab yace' in Banda abinki Maryam fa dayawa,Maryam Umar suna dayawa a duniya mummayi aji daya da mai irin Sunan,
Mas'ud yace' Dade munji yarda ake fada Mata maybe mu iya tuno ta,
Shiru sukayi babu Wanda ya Kara magana sai dai Mas'ud da Mus'ab sukadai sukasan yarda sukeji aransu an Rana su da iyayensu sun zo gidan wasu sunyi bauta,an zagesu an dizga su, an masu sharri,an ma masu kazafi,an nemi a bata Kanwar su, mafi soyuwa a garesu a yanzu ita kadai ce familyn su dole suyi wani Abu,
Tashi tayi ta Shiga daki tana zuwa ta dauki Jakarta zata fito ganinsa a bakin kofa yasa ta tura baki gaba ta fara gunguni,
yace' wakike wa haka?
Kai ta girgiza, yace' to wa?
Tace' da jakata nake naji ta danyi nauyi ne,
Ehhmmm I see,
Shigowa
yayi yaja hannunta yace' an min kwalliya amma an kunshe a hijabi ba'a nuna ba,
To bakai ne ba?
Nayi me?
Kace nasa,
Hmmm haka de akace,
Tace' kabarni na tafi pleaseeeeee
Wani iri taji a Baki,bazata iya tuna when last tace please ba,Amma yanzu gashi tafada,
Yace' kikayi musu?
To kwana zakiyi,
Zaunar da ita yayi akam kujeran da ya zauna, ya cire Mata hijabin lumshe Ido tayi sabida kusanci yayi kusa dayawa ta jingina da kujeran, kwanciya yayi a jikinta ya rungume ta sosai ya lumshe Ido,bude Ido tayi,
tace' ka daga ni,
Idanshi a rufe yace' a,a
Nifa Ka danne ni,
Yace' ramawa nake,Nima dazu haka kika min harda su gyara kwanciya bakisan menaji bane shiyasa,
Tace' to nidai Ka dagani kamin nauyi dakyar ma nake iya numfashi,
Haka shiyasa Naga kina magana,
To nidai dagani Allah kana da nauyi,
Zan daga ki Amma sai kinji abinda naji dazu,tukunna,
Ai naji, tuntuni ma,
Bude idanshi yayi ya kalleta sai wani hade fuska take, murmushi ya danyi yace' to fada min mekikaji?
Taya za'ayi kuma nafada maka?
Nidai naji ai, kawai Ka dagani,
Lumshe Ido yayi ya bude su be sauke a Kona ba sai baki ta,ta bude zatayi magana Kenan taji suyi wani mai kama da kiss kuma be saketaba sai ma Kara yi yake.
Wai kekam Ummu shikenan daga zaman daki sai daki?
Nifa nakasa gane kanku wallahi daga ke har Abdullah Har gwara shima Yana fitowa yayi yawo har yana bin Walid kasuwa Amma ke narasa Kan gadanki Sam wallahi,
su yaran da suka bata Baki ma sani ba ko sun mutum kinbi kinsawa kanki damuwa,
Tashi tayi tace' gaskiya Inna kin dameni,tafiya zanyi bazan iyaba, dame zanji?
Tun sanda mukazo kika addabeni kika hanano sukuni eh?
Ni banzan iya ba,
Inna tace'
na dameki ko?
Haka kika ce, shikenan zaki zo ki sameni, yarinya de infada maki kuma nan zaku dawo da Zama daga ke har uwar taki tunda ubanki naji labari zai dawo nan da aiki,
kuma dole azo nan gidan kuma dole na damun mutum,
Inna ta tashi ta fita,wani marayan kuka tasa itakam wallahi bazata zauna anan ba, gidan Anty furera( kishiyar Mamanta) zata tafi kawai bazata zauna ba, gashi ko wayarta bata dauko ba bare ta Kira Babanta taji dagaske ne?
Sosai take kuka harwanj sarkewa takeyi, kullum sai Inna ta Mata fada akan zaman daki,
Yana parlour Yana jinsu har Inna ta fito ya jima a tsaye Yana kallanta da'ace da yarda zaiyi to da yayi shima Baya San zaman garin nan, farin cikinta shine nasa, shigowa yayi ya durkusa zai dagota har ya kama kafadar ta sai ya tuna da da yanzu ba daya bane, karasa Zama yayi abakin katifar,
yace'
kiyi hakuri kinji, zanje Kano nasake bincikawa duk yarda akayi zakiji ni Insha Allah, yau Zan tafi,Amma karki fadawa kowa Zan tafi kinji?
Zan dawo Nanda Monday zan dawo duk abinda ake ciki Zan nemeki, ta waya,
Tace' ban zo dawaya naba, na barshi a gida,
Badamuwa Zan kiraki ta wayar Anty ko Fendo kinji?
Sallama sukayi ya tafi,dakin Baffa ya Shiga ya Debi kudin Shi ya fito yana fitowa yasami abun hawa ya hau sai airport,kafin magriba sun iso Yana zuwa gidan su Ummu ya wuce direct
damma Yana da key din gidan Shiga yayi taje dakinta ya dauko wayarta ganin missed calls dayawa harda na class rep yasan sauran ma du na 'yan school ne, ya Shiga dakinsa yayi wanka sannan ya fita magriba Yana dawowa gidan su Yusseer yashiga bakowa a gidan sai masu aiki, mai aikin ya tambaya yace' ina ne dakin su yaseer kuwa?
Mai aikin ta kalle Shi,
tace' Kai wanene kake neman dakin su?
Yace' am karki damu ni yayan Ummu ne idan kinsanta Kenan,
Tace' ehh nasanta koba kawar su din nan ba?