← Book details A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 108

Sashe 3

A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyi kawai take tana tunanin Neena, har ta fara bacci sai ga Yusuf da yaseer sun shigo kasancewar yau ba islamiyya, suka tashe ta ta masu zanen su bayarda ta iya haka ta tashi, taje ta bu
e wata
ofa a cikin
akinta suka shiga
kwaso kayan drawing
in sannan ta bu
e musu balcony dtinta na
akin suka zauna
ta kalli yaseer batare da tayi magana ba, da shi kenan zata fara don haka ya gyara zama ya fara zayya no mata mutumin da zata zana masa,
Tunda yafara take ganin wannan zanen nasa hauka ne kawai, amma kuma ga mamakinta sai taga zanen
yana making sense har taji interest akan zanen sosai, har ta gama, bayan ta gama ta kalli zanen sosai ta itama mutumin jiki ya mata kyau ba ka
an ba, tana kallan zanen taji yaseer yana cewa yauwa na manta yana da irin wannan abinnaki(tusar jaki) asamar girarsa sai da ta
iga taga yamafi kyau.Yusuf ne ya matso.

Yace, "Saura ni Yaya".

Zana masa tayi sannan suka maida kayan drawing ditn suka ajje zanennan
su daman a nan suke ajjewa sannan sukayi sallah a
akin nata....

By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akan ji_ _magana
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Fitowa tayi ta barsu a dakin, ko da ta sauko taga ba kowa a parlourn, kitchen ta nufa nan ma ba kowa tsayawa tayi tana tunanin me zata ci, har ta bu
e fridge sai kuma ta nufi store ta dauko indomie, cikin lokaci
ani ta gama abinta, tana cikin juyewa
Indo ta shigo, da sauri taje taza amsa ta
arasa juye mata, amma ko kallo bata ishe ta ba, ta gama juye abinta ta tafi, kallan ta Indo ta tsaya yi har ta fita ta rufe
ofar sannan ta sauke ajje yar zuciya tana cewa.

"Ohhh matar da ko ruwan zafi zata sha sai an dafa mata amma yanzu itace ke yin komai da kanta, harda wanki taabb
arashe da ta
e baki ta fara ha
a kayan wanke wanke.

Koda ta fito sai ta tarar da Mama tana waya cikin harshen fillanci, bata kalleta ba ta haye sama abinta, shiga tayi taga Yusuf da yaseer sun
auko kayan wasan su sun hargitsa
akin, kallo
aya ta masu taje wurin carpet
inta inda aka sa kujera da center table ta zauna, juyowa tayi ta kallesu suna wasan su alamar basu ganta ba kenan, tasan hankalin su na gun wasa
Basu ga abinda ta shigo dashiba don da sun gani tasowa zasuyi suce sai sun ci, kallan su ta cigaba dayi, daga bisani ta tashi ta je kusa dasu kawai hannunsu ta ri
o ta zaunar a gaban abincin sannan taje ta bu
e fridge bakomai a fridge sai ruwa, ita kam gaba
aya tama manta badan yanzu ba ta bu
e ta gani ba, ruwan ta
auko ta zo ta zauna, kowa ya
au spoon suka fara ci.

Yaseer yace,''Wai Yaya salama a'ina kika iya abinci yanzu, da naga baki iya ba, amma yanzu kuwa idan kikayi kamar bake ba eh?

A'ina kika iya?

Yasan bazai samu amsa amma kuma de tambayar ce sai
da yayi ta indai har ta dafa masu wani abu.

Yusuf yace, "kaifa ka fiye surutu, komai sai kayi magana, ni bana san surutu".

"To sannu Yaya babba ai sai ka hanani mutum da bakinsa a hanashi surutu".

"Kai Kasani".

Har suka gama sunayi, ita dai bata tanka masu ba, a haka suka gama Yusuf ya kai kwanan kitchen ya dawo sukaci gaba da wasansu, ita kuma wanka ta shiga, koda ta fito basa
akin kuma tasan zasu dawo wani abu akaje
aukowa, sai da gama tunaninta kamar kullum don kusan shine yake cinye mata lokaci, a gurguje ta shirya cikin wata
abaya maroon sai tayi rolling da mayafin rigar, tasa takalmi plate ta
auka jaka ta fito ko powder babu bare kuma janbaki, lipgloss kawai tasa shima dan ka
an badayawa ba, shiga
akin su tayi taga suna neman abun su daman tasan wasan be
are ba don indai babu islamiyya to haka suke wuni wasa har magriba,
arasawa wurinsu tayi a hankal.

Tace, "Yusseer(Yusuf da yaseer)
tare suka jiyo ganinta da shirin fita sunsan metake nufi, a gurguje suka fara cire kayansu zasu canja, itakuma fita tayi
akin Abba knocking tayi, taji ba'a amsa ba tasan baya nan shiga tayi taje ta
au ku
i, ta fito ta sauka
asa, Sameera tagani zata fita itama taci kwalliya kuma tasan be wuce gidan su
awaye ba
a yarda take cewa mamannasu, amma itakam tana tantama qkan fitan ta kwanannan, ace duk Thursday, Friday dakuma weekend mutum bayayi a gidan su, ta
e baki tayi kawai, tasa kai zata fice Mama dake kallanta cikin kakkausar murya.

Tace, "Ina zakije baza ki fa
a min ba ehh?

Shiru tayi bata tanka ba amma de bata fita ba.

"Wai ba magana nake maki ba iyye?nace ina zaki je?

Namma shiru
"At least kya fa
i inda zakije ai gudun samun matsala ko kuwade".

Ta fa
a a
an raunane,
Namma bata tanka ba kuma ba ita take kallo ba juyawa tayi tana kallan
ofa kamar ba da ita ake ba dai-dai nan su yuysseer suka sauko da gudunsu sukayo wurinta ganin da tayi yasa ta bude
ofa suka fita.

Mama kuwa ta bu
e baki zatayi magana kenan sai ji tayi an rufe
ofa baki a sake.

"Tabdijam dole ma nayi maganin yarinyar nan don wallahi bazan yarda ba taabb kaji yarinyar,inaaaaa bazan yarda ba ai"
Komawa tayi ta zauna ta
auki waya ta Kira yayarta.

Driver na hango ta fito ya taho da saurinsa, dur
usawa
yayi zai gaida ta ta mi
a masa hannu, alamar ya bata key
in bata yayi ta tafi ta barshi a wurin, tashiga ta kunna motar alamar tana jiran su, sukuwa fa
a suka fara kowa nacewa shine a gaba ganin haka yasa driver tashi da sauri yazo
Yace, "Kaga kai Yusuf shiga baya kai
kuma Yaseer shiga gaba, Idan zaku dawo sai daya ya dawo gaba daya ya koma baya, ba shikenan ba?Amma kuzo kuyi tafa
a de".

Shiga sukayi kuwa don sun yarda da wannan shawarar, suna shiga kuwa taja suka fita, a motar sukadai suke rawar su kuma suke kidansu agogon motar ta kalla taga 5:30 tasan kafin su dawo magriba yayi, wani store ta shigo tayi parking inda ake parking mota.

Jerawa sukayi suna tafiya sun sata a tsakiya,sun birge na birgewa wasu kuma suce ko kyau(daman dole ba kowa ne zaka masa ba Idan kana da masoya dole daman kana da makiya haka nan rayuwar take).

Siyyaya sosai tayi na kayan da bata dashi,ta siyowa Neena chocolate dayawa itakuma ta siyo biscuits
Yusseer kuwa ai anjida Kaya harda na wasa kayan zaki kuwa ba,acewa komai haka suka gama aka masu total,ta biya suka fita,dagannan sukaje suka sha ice cream sanann suka nufo gida, lokacin da sukazo masallatai dayawa sun idar kasancewar a hankali take tafiya kamar mai tausayin kasa.

Bakowa a parlourn da suka shigo,su suka baje anan ita kuma
tayi dakinta sannan taje ta kuma daukowa Sauran kayan,sallah tayi,ta cire kayanta tasa na bacci tadauko Qur'an ta karanta sosai,kuma tayi hadda har Akayi Isha tayi sannan ta kwanta,ta Lula cikin tunanin neman mafita,yau ko adduar ma batayi ba tayi bacci.

Asuba tagari
"Alhaji lamarin yarinyar gaba yake yi ba baya".

Kallanta tayi
yace, "meyafaru kuma".

"Wai yau ina Mata magana yarinyar nan don ta renani nizata yiwa shiru ina Mata magana?

To infa
a maka yau ko daga kamma da ta saba batayi ba, bifa gaskiya nagaji wallahi a toh a San yarda za'ayi atoh".

Kallanta kawai yake,don zai iya cewa shikam ya gaji da ita ya kagu
ta kawar da kanta daga garesu.

Numfasawa yayi sannan
yace, " wato saratu ke naki duk mai sauki ne ni abin dake daga min hankali karatun ta, wanne course zamu turata ta karanta?

"To wezai hana karanci bagaran lafiya kaga tunda bawani kokari ne da ita ba bazata fito da result me kyau ba kuma ba asibitin da zai dauke ta aiki".

"Hakan yayi idan lokacin yayi sai a nema Mata Oxford university ko?

"Amma de kinsani da sauran lokaci tunda befi sauran one month ba su fara exams ba".

"To shikenan Allah ya kaimu".

"Ameen" ya furta sukaci gaba da kulla kullansu
Washagari da wuri tayi Shirin makarantar ta fito lokacin 7:10 bakowa a parlourn sai mai aiki datake gyara
parlourn,ta fita
Drivern tane ya
taso suka tafi,
Bakowa a class din sai ita tazauna a seat dinta ta fara karatu kamar kullum har aka fara shigowa Amma ba Neena ba labarinta,abun ya bata mamaki ta kalli agogo taga 7:45 Amma bata zoba ahaka de har teacher ya shigo ya fita bata zoba har akayo Break fitowa tayi ko zata ganta tunda jiya tace tazo late bata Shiga class ba haka ta gama zagayen ta tadawo ta zauna a class, biscuit dinta ta dauko ta fara ci ta kalli ledan chocolate din Neena a zuciyar ta
Tace, "yau ma ina kika zauna, jiya kin fa
a min karya yau kuma mezaki fa
a min ?

Kallan ta gabanta tayi ta Kai hannu ta tabo
juyowa tayi ta takalleta alamar Mene?

A hankali
tace' Don Allah kinsan gidan su Neena?

Neena?

Ta maimata sunan
Ganin bata gane ba yasa
tace' i mean Amina
Ca tace' Mata ehh
nasani menene?

"Idan an tashi zaki raka ni Don Allah".

"Da wuri ake zuwa
aukana saidai ki jira idan anzo
auka na fa
a".

Nodding kawai tayi.

Ana tashi kuwa suka fita basu jima ba aka zo
aukar
ayar ta fa
to kawai drivern yace.

Basu jimaba drivernta yazo suka shiga suka tafi
ayar ce tafa
a masa inda zasu,ya kaisu unguwar tana masa kwatance har suka iso kofar gidan.
tace, "kinga gidan munzo",kallan gidan takeyi sosai gidane gidan rufin asiri Amma kuma duk a kwarkwarje gidan yake,duk da Neena bata bata fada Mata ko ita Wace ba Amma kuma a yarda take bata labari tasan bamasu kudi bane Amma batayi tunanin haka gidan yake ba ai,fitowa sukayi suka nufi gidan koda suka karaso sai suka ga Dan karamin padlock a jikin kofar katakon.

Tace, "kinga Ummusalma basa nan yanzu yaza'ayi?
Chapter 3 · 0% Book details