Sashe 10
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama tayi tana tunanin yarda zatayi gashi tana bukatar kudi kuwa shekara shida ai bawasa bane,Zama tayi tana
sakawa tana kwancewa, daga bisani ta tashi tayi wanka ta shirya ya fita,tana bin restaurant da store haka ko zata samu aikin da zata iya, dakyar ta samu a restaurant,shima wanke wanke ne daga safe har Azahar sosai hakan ya Mata dadi kuwa, tahowa tayi tana tafiya a kasa taro tagani anyi ita a zatan tama accident Akayi Amma tana Shiga cikin taron Dan ta wuce taga Ashe wai kudi a kasa Wanda zai yi Zane,idan kayi Zane a baka kudi idan bakayi daidai ba Kaine zaka biya,batare da ta yanke shawarata daga hannu,aka ce ta fito kuwa ta fito,aka nuna Mata abinda zata zana,cikin 10 minutes kuma zatayi,takuwa ce zata yi,don ita zanen mutane ne ke bata Mata lokaci tunda kuwa ba na mutum bane alhamdulilla,
Cikin lokaci kankani ta kammala zanen ta 6 minutes ta dauka tanayi ita aganinta ma ta jima tanayi,Amma ga mamakinta sai gani tayi suna cewa tayi sauri,sosai zanen ya samu karbuwa ga jama'ar wurin, ogan ne ya Basu address dinsu incase idan tana da sha'awar aiki tare dasu karba tayi suka bata kudinta dayawa.
Cike da annushwa takoma
aki,ta samu aiki biyu Kenan don ba tan Tama sai ta nemi wannan aikin zanen, godiya tayiwa Allah da yabata baiwa wannan zanen,sosai tayi murna da dukda bazaka gani ba a fuskar ta amma Itakam ahakan ji take fuskanta a sake take.
Washegari da wuri ta shirya ta fice wurin aikinta tana zuwa ta wuce kitchen sosai tayi wanke wanke,kuma ita kadai,bata Gama ba sai 2 tagaji kam ba laifi kafafuwanta da bayanta sun gaji bakadan ba,koda ta kwanta bacci juyi kowai take dakyar tayi bacci, washegari ma haka tayi aikinta ta gaji sosai ita sai tagama na yau yafi na jiya,dukda ta gaji Amma haka ta wuce wurin address din nan da aka bata tana zuwa kuwa suka ganeta sunyi murna sosai da sosai, da zuwanta,aiki suka bata tana zanen wani nature,karba tayi tace'gobe zata dawo dashi bazatayi anan ba,fadar inda take tayi da komai da komai nata,zasuke nemanta.
Kafin ta saba da ayyukanta guda biyu ta wahala bakadan ba kullum kuma take zuwa bata fashi tun kafarta da bayanta na ciwo har ta Riga da ta saba,bata fashi,kuma bata makara Akan lokaci take zuwa ta tashi Akan lokaci,Suma kuma daman sun fi San haka don su basu San wani abu ba wai shi
African time ba.
Ahaka take samu kudinta ba laifi har aka dawo school,sosai result dinta yayi kyai don babu C B dinta ma befi biyu ba zuwa uku sosai hakan yayi Mata dadi Suma kuma school din sunga kokarinta ba kadan ba,tunda suka dawo bata fasa zuwa aikinta ba Amma kuma sai ta koma na dare daga 6pm zuwa 10pm abinta,bangren zanenta kuwa zuwa take ta karbo zanen idan ta dawo komin dare sai tayi,sai ya zamana lokacinta ya ragu batada wani lokaci sai na aiki da karatu,dadinta ma yanzu sunce tadena zuwa da weekend saboda karatunta hakan yayi Mata dadi.
sahr tayi tayi da ita ta dena taki,ko kallanta ma batayi bare ta tanka Mata ganin haka yasata yin shiru......
~_Nigeria_~
Yusuf da yaseer ne a dakin Ummusalma suna dauka abinda suke so na Zane da kuma hotunansu sosai suke jidar kayan sunayi suna leka window ahaka suka kwashe suka Kai mota suka dawo suna Zama kuwa mama nashigowa
tace, "yawwa yau zamu tashi daga wannan gidan mukoma wani,ku dau abinda kuke so ku dauka,kunji ko?
Kallan juna sukayi suka ce tou
Sama tahau gani Suma tashi sukayi don su haura Saman gani sukayi tana rufe dakin Ummusalma,dakin su suka Shiga, yaseer
yace,"yanzu dabamu ji zamu tashi daga gidan nan ba shikenan ko?
Yusuf yace, "sai kuma Allah yasa munji".
Zama sukayi suna buga game,abinsu
Mama ce ta leko ta gansu
tace, "au wai daman ba ha
a kayan kuke ba?
Kallanta sukayi yaseer
yace, "a Kira Indo ta ha
a mana kayan mana,ni banzan iya ba".
Ya fa
a ya turo baki.
tace, "ehhh tunda Indo ce tasan abinda kuke so ko?
To idan tazo gaba daya kayan zata kwashe ta bayar,na bata kayan duka,shiyasa nace ku debe abinda kuke so,kuma Bana San tarkace kunji ni ai?
tafa
a tana barin wurin,kallan juna sukayi sannan suka dauko school bag dinsu suka sa games dinsu aciki sai abinda ba'a Rasa ba wasu ma a hannu suka riko,suka fito,mota suka Kai kayan suka dawo, kallan su mama tayi
tace, "kuje Driver ya kaiku gidan".
Tashi sukayi suka fita.
Gidan ya ha
u iya ha
uwa zaka iya rantsewa ma ba'a
asar ya
e ba don ha
uwar sa
yayi kyau sosai Saida muce Masha Allah,
Sun yaba tsarin gidan sosai kuma ya musu kyau bakadan ba,don harda wurin buga ball,yayi kyau sosai da sosai.
Suna gama zagaye gidan suna parlour suna
ara ganin gidan, Mama ta shigo wannan karan
akinsu a kasa yake,da parlour aciki sai Dan karamin kitchen da toilet a parlourn,su kuma kowa da dakin shi,sukam sun Saba da Zama daki daya,tunda Basu taba rabuwa kuma basa Jin zasu rabu,fita sukayi suka dauko kayansu a mota,suka dau daki daya suka zuba kayan da suka dauka a dakin Ummusalma,dayan kuma suka saka kayan su anan zasu zauna acewar su.
Sosai suke baza hajarsu agidan suna watayawa.
Makaranta ma ancanza musu wata sunso ace sai zasu Shiga js2 asake tunda yanzu suna js1 kuma second term Amma a haka aka sake masu,basu so ba,haka sukayi mitar su suka gama,sunyi
awaye maza da mata abinsu don akwai wata
ar anguwar su suna cemata Yaya wani sa'in sabida wai sunan Ummusalma ne da ita,ita kuma ba laifi akwai san girma,sosai suka sha
u da ita wataran ma tare ake
aukosu ko akaisu tare,har suka dawo idan aka kaisu agidan wannan to wani satin za'a kaisu a gidan wannan haka suka zama.
Kuma hakan bai sa iyayen zumumci ba.........
By: '''Hijjart Abdoul'''
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji_ _magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
A bangaren Ummusalma kuwa balaifi don ita yanzu ta saba sosai da hakan da take,kuma bayan wanke wanke da take a restaurant,yanzu har girki takeyi,takan gani wani sa'in yarda sukeyi da haka ta koya,aikim Zane ma ba laifi yanzu takan zana ma takai ko ba'a ce ba tunda sun fi son zanen nature,kudi sosai takeyi abinta.
Gashi yanzu sungama year one zasu Shiga ta biyu,kusan kowa sun tafi gida sai yan kadan kamar wancan lokacin.
Ahaka ta cigaba da zuwa aikin ta kasancewar ta dena zuwa da weekend yasa take karatun da za'a masu nan gaba sosai kuma take ganewa.
Yau ma de tana zaune a bakin campus da yamma tana sanye da wando sai jacket datasa da baby hijab,karatu take yau weekend ba taje ko'ina ba,tana nan zaune taga wani ya zauna a kusa da ita,yana waya kuma da Hausa yake wayar wani sa'in Yana hadawa da Spanish,bata kalleshiba kawai taci gaba da abinda take kallanta yayi
yace' Hello,
Bata tanka masa ba ta dan juyo ta kalleshi da sauri ta maida kallanta ga books dinta saidai gabanta da ya fadi,Amma Sam bata nuna ba,meke faruwa da ita ne???abinda tace a zuciyar ta Kenan,mai fuskar Baba ga kuma mai fuskar NEENA mekefaruwa???
Katse Mata tunani yayi ta hanyar
cewa" hey can I ask u?
Shiru tamasa,sai ma Kara Dan kallansa da tayi,zuwa yanzu taji zuciyar ta tadena bugawa shiyasa ma ta Kara kallansa,tabbas sunyi kama da ita sosai,amma Neena farace bata Kai hasken shiba,shikuma ja kuma jikinshi ya samu hutu, sabanin Neena.
Ganin ta tafi tunanin ya kuma
cewa" please,
Dauke kanta tayi daga kallansa ganin haka yasa Shi cewa a fili" To ko kurma ce ne bata magana??
Daman tasan za'a rina indai cewa kurma badaga kanshi aka fara ba,sabida ko haushi ma bataji bare kuma tayi magana.
Joyuwar da zatayi taga ya fara Mata zancen kurame ikon Allah haka ake zancen kuramen?
Ganin irin kallan da take masa na irin mekakeyi?
Yasa Shi sararawa ya Ciro wayarsa ya kira wani bata sai ji tayi Yana
cewa" Nidai yunwa nake ji,ni banga kowa ba,sai wata kurma kuma nayi nayi ta gane takasa ganewa Itakam wannan a kurman ma ina ga ajin karshe ce,
Ita dariya yaso bata wai a kurman ajin karshe ce,hmmm kawai tace,batajin me aka fada amma da duk kan alamu lallashinsa ake,ganin yarda yake hade fuska, kallanta yayi,ya dauke yaci gaba da fadin bazaka gane ba ne yarinyar daman tayi kama da ifiritu gata da manyan ido kwala kwala da su irin na twiny gata da dan wani matsitsin bakinta in fada maka wannan badan kurma bace marar kunya za'ayi inaga ma ko a kurman ma bata da kunya,nifa tana min kama da twiny wallahi,Dan kamar ta baci ma,ya kareshe yana wani ya tsine fuska,
Batasan me aka ce Saida ganin yarda ya hade Rai Ya nuna fada ake masa, bayan ya kashe wayar ya juyo ya kalleta,
yace' yunwa nakeji ki taimaka min kifada ko ki nuna min cafeteria ko restaurant ni bako ne masters aka kawo mu yi nida Dan uwa kuma baida lafiya yana can adaki kuma wai shine
aka kawo mu tun yanzu don an tsanemu please ki taimaka kinga ni Yayanki ne ko?
Duk maganar da Hausa yakeyi irin ita tace tana Jin nan yazage yana surutu,ita ta tambayeshi me yakawo shine ko kuma de kawai San asani wai gaida uwar miji a kasuwa,saida ta tattara kayanta na wurin, jakarta ta bude ta ciro wata leda,sai da ta tashi ta
Dora masa a kan ciyarsa,har tayi gaba sai kuma ta dawo
tace' bakai na bawa ba Dan uwanka na bawa.
Kawao tai gaba ta barshi a wurin,Baki a sake yake binta da kallo bai taba tunanin ta iya Hausa ba kuma daga ji ba wai koya tayi ba can dama ta iya,baid daina kallansa ba har ta hau sama ta Shiga dakinta sannan ya saki wata ajiyar zuciya,
yace' Ashe ba kurma bace, Kenan taji duk abinda nace taaab,kawai sai yasaki wata dariya,
yace' Allah sarki ohhh wataran tabbas Zan sha Duka idan na cigaba dayin abinda nake,
Ya jima a wurin Yana yiwa kansa dariya,daga nan kuma ya tashi ya tafi.