Sashe 85
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta saukar da kanta ta janye hannun ta, ta kakaro wani munafikin murmushi,
tace'' Ashe ana ganin Ku"
Shima janye hannun sa yayi sai dai be dena kallan ta ba,
yace'' uhm"
Tace'' Allah yayi zamu sake haduwa,kafin nayi aure"
Dan dagowa tayi ta kalle Shi,yarda ya kafe ta da ido yasa ta kawar da kanta gefe tana kallan wasu Kayan, dakyar ya furta "aure zakiyi?"
Tace'' eh aure zanyi nanda wata uku zuwa hudu sai anjima"
Ta gefen Shi ya rabe ta wuce,wani siririn hawaye Yana zubota.
Kulle idan sa yayi besan dalili ba amma wannan abun da ta fada cewam zata yi aure tamkar an Sami garwashin wuta ne an watsa masa a cikin zuciyar sa haka yaji,
Ummusalma tazo tace'' hey na dauka fah, mu tafi"
Kallanta kawai yayi yaga kuma tayi gaba, hakan yasa kawai ya bita ba Dan yasan me tace ba, a mota ma suna ta surutu shikuwa besan me yake ciki ba.
Waya yake amma Baya Jin abinda ake cewa sosai sabida hankalin sa yayi gaba, kashe wayar ma yayi sai da ya shigo yaga dakuna, ya manta wanne tace masa ma,
Wata zuciyar tace'' kamar ten tace"
Hakan yasa Shi tura kofar kusa dashi ya afka, bakowa a cikin dakin sai wani daya gani, Yana kwance kamar ma na Rai a jikin Shi,Amma ganin bugun zuciyar shi yasa Shi matsawa a Hankali ji yayi zuciyar Shi na bugawa da sauri da sauri, gani me kama dashi sak, photocopy din Shi,ban bamcin shi ya tsufa dayan kuma yaro ne, wani Abu yaji Yana masa yawo a cikin zuciya, a Hankali ya mika hannun sa ya shafi fuskar shi,
yace'' da yanzu ina da da kamar wannan"
Kara shafa fuskar yayi sannan ya juya ya tafi, Yana fita zuciyar uncle ta fara bugawa da sauri da sauri, Yana fara wa kuma su Baba na shigowa suka Kira doctors.
Baffa kuwa na fita ya hadu da Amina tace'' laa Baffa nine fah nace, shigo.
Beyi magana ba,ya Shiga ciki ya zauna,Yana Shiga su baba na zuwa,
yace'' an siyo mata maganin ta ne?''
Tace'' yanzu zanje na siyo Kar ta tashi ko tana bukatar wani abu Shiyasa"
"To shikenan kiyi sauri karki zauna"
Fita tayi Shi kuma ya dawo kusa da ita ya rike hannun ta gam, Yana kallan fuskar ta, gaba Daya tausayin ta yake ji, yasan dalilin 'ya'yan ta ne wannan ciwo ya same ta kullum sai tayi kukan rashin su, kullum kwana take tana binsu da addu'a, 'ya'yan da bata san suna da Rai ko Basu da Shi ba, dalilin su ta koma wata silent da ita, ajiyar zuciya ya sauke ya Kara damke hannun ta, Yana tuno fuskar Abdullah.
Saida komai ya lafa, Doctor ya kira Baba yace'' ansa mu cigaba don da alama yaji wani abu ne, shi yasa,kuma da ace an cigaba da magana to ba makawa sai zai iya magana, Bama iya magana ba har tashi zai iya yi"
Baba yace'' to yanzu ya za'ayi?"
" Ya kamata kuke debe masa kewa ko hakan zai sa yake Jin maganar ku har ya tashi,tunda Yana jin, magana ce bazai iya ba da bude Ido"
Shiru Baba yaya yace'' daman Shi Baya gani?"
" Baya gani sai dai yaji,kasan wasu Idan Shiga comma magana ce kawai basa iya yi,wasu kuma basa iya bude idan ma bare su gani, amma suna ji"
Numfashi yaja ya sauke, ya mikawa doctorn hannu suka gaisa sannan ya fito,da ya zo yaga wani a kofar a dakin waye ne yazo?"
Amma ai da'alama ba wurin Shi aka zo ba,tunda yaga dakin da aka Shi Wanda yake kallan nasu ne, dakin ya koma ya duba Shi an masa allurar bacci, kallansa ya kuma to sannan ya fita.
Yana fita Baffa na fitowa Baba a Baya Baffa a gaba, a haka suka fita har suka zo harabar asibiti babu Wanda ya lura da Dan uwansa kowa hankali yayi gaba.
Ummusalma ganin yau Mas'ud ko abincin arziki beci ba,bare yayi hira da tsokana, gashi ana gama breakfast yayi part din su kamar jira yake a Gama, Umma tayi tayi ya fada Mata,Amma yace kansa ke ciwo kawai.
A hankali ta turo kofar parlourn su Yana kwance Akan kujera, Yana kallan saman parlour gaba Daya Yara sa taka maimai meyake ji, kuka ma Shi yake so yayi amma ya kasa, waya kawai yake kifa wa Akan cikin sa da dayab hannun sa,dayan kuma yayi pillow da Shi.
Har ta shigo ta zauna besan tana yi ba, center table ta dauko ta zauna a saitin kansa tana kallansa, hannun ta Kai ta shafa goshin sa,
tace'' me yafaru chatty?"
Dauke hannun ta yayi yace'' ki barni,Dan Allah karki Kara samin damu wa"
Murmushi tayi ta kuma maida hannun ta shafi goshin sa zuwa kansa,
tace'' tell me, me yafaru meke damun Ka please!
Idan ba so kake Nima na Shiga damuwa ba,Haba mana chatty"
Kulle Ido yayi ya bude suna kanta yace'' aure zata yi, nan da wata hudu or what oho but aure zatayi fa..."
Sai hawaye besan ma yayi ba, kawai ta kifa kansa a cinyarta,bata Hana Shi sai da yasai saita, ya koma ya kwanta ya rufe Ido Yana ja majina,tare da sauke ajiyar zuciya,
Tace'' Wacece zata yi auren?"
Wani kallo ya wurga mata,cikin wani irin kunar zuciya yace'' ita wacce kika hada ni da ita, Sameera nake nufi idan ke bakya gane wa"
Tace'' ohh!
Wai Sameera?
Shine daman kake wani damun Kan Ka?
Naga Baka Santa?
Meye abin damu wa?
Me zata ma?
Tunda gasu Yusuf nan suma ai zasu maka abinda zata yi maka"
Kulle idan Shi yayi gam,ji yayi wani iri sam be kyau ta ba, hawaye ne ya zuba masa ya goge,
yace'' please Ummusalma stop joking, this is not time for joke, ehh?"
Tace'' okay fine, let her go"
A sukwane ya tashi zaune yace'' What?"
Tace'' yes!
Let her go...
~This page is for u cwthrt
Happy birthday to you Baeb.
By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Kallan ta yake yi Wanda Shi kansa bazai ce ga taka mai-mai na meye ba, bare kuma ita da akeyi wa, wani hawayen ne ya zubo masa Mai ciwon gaske, yasa hannu ya share.
yace, "Na barta ta tafi fa naji kin ce?
To where?
Hawaye na kuma zubo masa,
yace, "To somebody's wife?
Uhmm are out of your sense?
Kinga please go.
Jeki kawai".
"I said go".
Ya fa
a tana masifa yana goge hawayen sa.
"Bansan Kara ganin ki, ki fice kawai, ina daman kin tsane ni ko?
To je ki na kusa mutuwa".
Ajiyar zuciya ta sauke,ta kamo hannun sa,ya fizge, yace'' I said go!''
Kara kamo hannun tayi tace" ohh!
Wai Santa kake?"
Fizge hannun sa yayi cikin daga murya yace'' ki fita nace"
Ita dariya ma yake ba, Ashe haka ya iya fada bata sani ba, this is the
first time da ta ga
jarumta hade da fushi a ciki idan sa, sai yanzu tasan shi
in ma ashe
namiji ne, murmushi tayi mai kyau Wanda dimple
in ta ya loma.
tace'' Chatty, Sameera loves you too"
Kallan ta yayi, yace, "banga alamar hakan ba, da tana so na ai da ta fa
a min".
"Macen da ta
amsa sunan ta, macen da take da aji Chatty babu yarda za'ayi tace tana San wani da namiji koda kuwa zaiyi ajalin ta, tambayar anan shine menene dalilin da yasa ta fada maka cewan zata yi aure?
Sai tana Sanka hakan zai faru, da'a ce basan Ka take ba, zata ja Ka da surutu ne kuma baza ta fada maka ba sanda zata yi aure ba sai auren ya matso kusa sosai zata
sanar da Kai, abinda yasa ta sanar Kai saboda kayi wani Abu akai"
Wani irin farin ciki farin ciki yake ji, har wani irin dariya dariya ya fara yi da hawaye na zubo masa.
yace'' dagaske kike fada kuwa?"
"Da karya nake fada"
Rufe Ido yayi ya Bude yace'' kina fa nufin tana Sona kena?"
" Tabbatar wa zaka tsaya yi ko kuma neman hanyar da Zaka bi Ka same ta"
Hawayen sa ya Kara goge wa yace'' a,a hanyar da Zan same ta nake nema"
" Kaje Ka samu bb Ka fada masa, Shi kuma zai fada wa Daddy"
Daga haka ta tashi ta fita,
Wata ajiyar zuciya ya sauke yana godiya da Allah.
Umma na zaune tana kallo, Ummusalma ta Shiga,
Ummusalma tace'' Umma sannu da hutawa"
Umma tace'' yawwa sannu, nace kinga an kwantar da Nafisa a asibiti ta Kira wayar ku gaba Daya bata Shiga ba, nace ko tafi ya zamuyi ne"
" Sai dai network, kuma kinga bamu sani ba, inaga Shi ya sani
be fada ba, Dan kinga dazu ya fita"
Umma zata yi magana sai ga Binaif ya shigo shida Mus'ab, Umma tace'' kai,Kai mai kake
jira kazo Ka Kai mu asibiti"
yace'' daga asibitin nake, sai dai Mas'ud yazo ya Kai Ku"
" Dan jakar uba,Ashe ka sani baka fada ba,wai meke damun ka ne, baza Ka warke ba ko?"
Zama yayi a kusa da matar sa ya daura kansa a cinyar ta,
yace'' nace maki Banda lafiya?"
" Mtsww duk abinda zaka yi sai dai kayi amma nida gidan nan mutuwa ce zata raba,marar kunyar banza,ko nace marasa kunya, karshen lafiya ma kuwa"
Ummusalma tace'' Bani key din, muje mu dawo"
Tashi yayi ya
Galla Mata harara yace'' Baki da lafiyar?