← Book details A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 108

Sashe 62

A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga zafi ga komai ma shine zakace nasa wannan abun?

Yace' to shikenan zafi kike Ashe kamar ni,kinga Nima singlet ce da threel quarter kema tunda kema kina Jin zafin kawai kisa Vest da Mini skirt ba shikenan?

Yafada Yana kunshe dariyar sa ganini irin kallan da take masa,
Juyawa tayi tace' ehh dole ma,to nida Kai daya ne?

Zakace nasa irin Shigarka?

Rungumota yayi fa Baya Yana hura Mata iska a kunne yace' ashe fa har yanzu bamu Zama daya bako?

Yanzu kuwa zamu daya,ko sai anjima?

Jingina tayi da jikinshi ta rike hannunsa dake Kan cikinta tana kallanshi,
tace' Ai bazamu taba Zama ba, Kai daban Nima daban,
Murmushi yayi ganin bata gane ba, yace' idan kuma muka Zama fah?

Tace' Ai bazama mu zaba,kowa matsayin sa daban,
Cigaba da abinda yake yajeyi,fara nokewa tayi tace'kabari Bana so,
Yace'ko naci gaba da dadi ba?

Tace' a,a Bana so ba dadi,
Yace' let's find out,
Bataje ga magana ba ta bude ido taganta a gado zata tashi ya danne ta yace' na kinje ba dadi ba?

Kuma kince bazamu Zama daga bako?

Shine za tabbatar,
Baki bude take kallan sa tace' wai Kam kai,Baka ganewa ne?

Yace' Dani dake anga Wanda baya ganewa,
Zatayi magana yafara Mata abinda tace bata so.

Kaga Bari na ajjeka anan Idan kaga najima ban fito ba Dan Allah kar Ka tafi, ko kuma kake lekowa ta kofar tunda a bude take, gaji?

Don Allah fah,
Mus'ab yace' taya Zan tafi na barka anan ai hakan bazai iyuba ma, kasan nasan halimu,
Yawwwa fav I love you,
Yafada Yana rungume Shi, shima rungumota Shi yayi yace' I love you too twinny prove them Zaka iya Ka Basu mamaki, Kaji ko?

Gaban Shi faduwa yake kuma yasan fav din yasani kawai be masa magana bane, jinjina masa kai kawai yayi sannan mus'ab ya fita ya samu gaba da gidan kadan ya zauna ganin Dan abin Zama haka,ya juyawa gidan Baya kamar ba anan yake ba, shikuma yayi horn, aka bude masa,ya sai yazo saitin Mai gadin ya Mika masa hannun suka gaisa,
yace' am Dan Allah kuwa Sameera tana ciki?

Mai gadin yace' ehh tana nan,
Yace' to Dan Allah Dan min sallama da ita bari na gyara parking,
Sannan ya shigo shikuma ya rufe gate din sannan ya wuce cikin gidan, bema wani Gama Shigar da motar ba kawai juyowa yayi da motar daidai idan zai fita kawai ya fice basai Yana Kwane Kwane ba,be wani jima ba Mai gadin yazo yace' tana zuwa,
Shikaidai yasan yarda zuciyar Shi take bugawa Ashe de da beji komai ba Yana ganin su a lokacin Yana ganin ta fito ya kulle Ido ya rufe, ya dauko wayar sa Yana kallan hotanta dake wallpapern Shi a fili ya furta I sacrifice for u,kome za'a min Zan jure sabida ke, I love you My naughty girl, lovely sis ever,
Sameera kuwa tunanin Wanda ya kirata tayi, kofar a bude hakan yasa ta nufi wurin kofar data gani a bude,duk wani takunta da zuciyar Shi take
Takawa bugunta karuwa yake,
Tana zuwa tace'........

By: ```Hijjart Abdoul```
Cwthrt
A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Tace' you?

Runtse idansa yayi ya Danna Kiran wayarta Sai dai bata daga ba,ya kuma Kira namma haka ahaka yayita jera Mata Kira daga karshe ya bude abunda tayi typing yafara karantawa,
Sameera tace' idan bazakayi magana fine your out,
Numfashi ya ajje sannan ya zaro kafarsa guda Daya waje cikin wani murmushin da kana gani kasan na yake ita kanta Sameeran tasan na yaken ita da akayiwa bare wani kuma,
yace' Hello,
Banza tayi dashi ta kauda kanta gefe,
Zuciyar sa yaji ta tsinke ji yayi kamar ma ya koma, kallan wayar sa yayi,
Yace' am sorry
Tace' yanzu kuma me zaka zo kamin,wancan Ka rabani da saurayi na yau kuma fah?

Dame kazo?

Runtse Ido yayi sosai ya Dan kalli wayarsa,
yace' am kiyi hakuri bansan hakan zai faru ba,daga maki magana?

Tace'kaga ya isa haka,tunda Baka da tace zaka iya tafiya,nidai nasan bansan Ka,bamma taba ganin ka,
Yace' Insha Allah yanzu zaki sanni idan kin bani dama,
Mtsww kaga Ka tattara inaka inaka Ka barmana gida Bana San na Kara ganin Ka makaryaci kawai,
Kallan wayar Shi ya danyi kafin ya juyo ma har tayi nisa,daga murya yayi yarda zata ji Shi
Yace' ki gaida yayarki Ummusalma,
Cak ta tsaya ita bata juyo ba ita batayi gaba ba, Gabanta na wani irin faduwa tabbas tana da yaya fa Ashe ko?

Amma tana ina?

Ya akayi ta mantata?

A hankali ta juyo ta kalle Shi Yana kallan wayarsa irin Zama ki dawo, dawowa tayi,
tace' ya'akayi kasanta?

Yace' to ai nazaci ke ita ce ma a wancan ranar shiyasa am sorry,
Tace' kuma meyasa Ka ambaci sunana,
Yace' na tuna tace tana da kanwa Sameera shiyasa dakika muna Baki sanni ba Nayi tunanin kece,
Tace' na manta da ita Sam bansan ya hakan ta faru ba,
Yace' bata nan ne?

Rabona da ita shekara shida Ken
Tace' Nima bansani ba, amma Zan tambayi Mama naji?

Nifa na manta da ita Sam,idan ba yanzu da kace yayata ba,na tuna ina da yaya Ummusalma yaya salama,
Sauke a jiyar zuciya yayi yace' ina San Ummusalma sosai Bata da matsala ko ta sisin kwabo,kowa zaiyi alfaharin samunta a matsayin Abokiyar sa,Amma ya akayi ta bata?

Tace' wallahi bansani ba nifa nace maka na manta ta,a babu rayuwata a wuri daya nake tunata duk sanda Naga abinda bata so ko abunda take so ta shine Zan ce nikuwa wama yake San wannan abun?

Amma Zan manta sunan,
Yace' to mai Hana muyi wani Abu?

Tace' name fah?

Yace' karki sanarwa da mama ko Abba naji kince zaki sanar musu, please karki hakan, maybe Suma sun mantata,
Amma meyasa?

Sabida ina so mu nemota kingane?

Nafa manta kamarta,
Karki damu ni ban manta ba,
Tace' nasan Mama zatayi farin ciki duk ranar da na kawo Yaya salama sosai ma kuwa,
Murmushi gefen Baki kawai yayi, nashi kadai yasani,Abu biyu ne suka hade masa abinda yake karantawa anan ta tsaya,besan bezaice ba kuma, shiyasa yace' to ni Zan tafi,
Tace' da wuri haka?

Yace' ehh Zan tafi Lagos ne yanzu fa inaga ma Sai dare gaskiya,
Tace' to shikenan,Amma sunanka fah?

Mas'ud,
Kawai?

Adam Dan Lami,
Dan Lami?

Eh,ko kinsan wani haka?

Kamar de munyi school tare da wasu amma seniors Dina ne, Aneesa Dan Lami da Ameera Dan Lami,
Wani murmushi yayi murmushi irin akwai kura Kenan, shifa ta barshi ya tafi haka, babu abin
cewa kuma,
Tace' number fah?

Gashi ban fito da wayata ba, kawo na Sama sai Ka kirani,
Yace' no karki damu Fadi kawai, sai nasa,
Tace' rowar wayar kake ne?

A,a ba komai,kawai de ki fada kinsan sauri nake,
Fada masa tayi ya rufe kofar sa,
tace' yanzu kuma sai yaushe Kenan?

Sai next week in Allah ya kaimu,
To Allah ya kaimu Allah ya kiyaye hanya,
Murmurshi yayi yace' ameen na gode,
Sai da yaga ta Shiga gida ya sauke ajiyar zuciya yace' ko taya sani?

Wannan yarinyar daman Aljana ce nafada ai, Bari naje gidan,
Horn yayi aka bude masa gate,zai go saiga su Ummu nan da yaseer zash shigo sai da ya Bari suka shigo tukunna dayake glass din a sauke yake sai da suka gaida Shi sannan ya suka wuce, shima ya wuce yana fita ya hango mus'ab yaje ya dauke Shi,suka wuce, kayansu suka hada
lokacin ma Magriba tayi hakan yasa sai da sukayi sallah sannan suka nufa gidan bb lokacin ana nema ayi Isha,
Mas'ud yace' Anya fav zamu samu flight kuwa?

Mus'ab yace' mezai Hana sosai ma,kasan ai gobe Monday kuma duk manya manya nan zasu tafi wasu ma kasar zasj bari kuma dole sai sunyi landing a Abuja ko Lagos sannan wasu kuma direct ne,
Mas'ud yace' Kai Nima fa inasan naji wataran ana ga Alhaji Mas'ud nan tafe, Alhaji Mas'ud kaza Alhaji Mas'ud Malam lokacin Zan baza hajata nake fada maka,
Mus'ab yayi dariya yace' zaka baza haka da 'yan Mata kace,
Wawan burki ya taka Allah yasa lokacin sun shigo anguwa ne babu mutane sosai, San yayi gaba yace' Kai ana zancen hankali kana wani zance naka da daban abinda yafi so banza kawai ana maka zancen irin idan Nayi kudin nazama Alhaji sai anjirani idan jirgi zai tashi muma yarda ake muke jiran wasu,
Mus'ab yace' Kai wallahi na tsani Abu nan,Kai kaji takaici waifa kaga wannan tafiyar Sai da mukayi awa biyu a zaune a cikin jirgi, tafiyar da bata 30 min ba, Amma sai da mukayi awa biyu muna jira daga karshe har yazo yafa Shiga kawai ya fito, yace yayi mantuwa, yasha Allah ya isa ba laifi nake fada ma,kuma beyi tafiyar ba,
Mas'ud yace' Allah sarki kace shiyasa ranar naji muryan Ka wani irin Ashe ashe,
Kaidai Bari twinny, Yana ga Ka kawo mu gidan Anty Safiya bayan munyi Mata sallama tun dazu?

Yace' Kai yunwa nakeji idan munci sai mu ansa nasu mu kaima su,
Hakan yayi kyau,
Bayan sunyi sallah sun kwanta,tana kwance a pillow shikuma yana kwance Yana kallanta ya dafa hannun sa da fuskar shi,ita kuma ta rufe Ido,
yace' to fada min mun Zama daya ko a,a?

Rufe fuskarta tayi da kirjinshi,
tace' a,a ai bazamu Zama ba,
Yace' Kai dan Allah kice de har yanzu da saura,to Bari na kara kinga sai muzama Daya dakyau dakyau kingane ai,
A sukwane ta dago tace' wallahi mun zama Bama Daya ba, mun Zama abinda yafi Daya Allah kuwa,
Dariya yayi yace' a,a daga baya kenan,ban yarda ba gaskiya, ya fada Yana pecking dinta a goshi,
Tace' a,a fah,
Kwanciya yayi ya daura kanta a kirjinshi yace' Mi Amor?

Tace' uhm,
Baki tuna sanda muka fara haduwa bako?

Uhm,
Kina so Kiji?

Uhm, Amma sanyi nake ji,
Ohh kindena Jin zafin?

Danace ina ji?

Kin manta?

Uhm,
Bari to idan mun karayi zaki tuna,
Nifa na tuna,
Yace' wai na tambayeki?

Uhm,
Wai daman kina da kunya ko kuma de yanzu ne kunyar tazo?
Chapter 62 · 0% Book details