Sashe 1
A Bakin Wawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
*A BAKIN WAWA*
_Akanji magana_
Assalamualaikum warahamatullah.
Nace ya kuke, kunyi sallah lafiya.
Allah ya maimaita mana Allah ya jikan dukkan wanda suka rigamu gidan gaskiya muma idan ta mu ta zo Allah yasa mu cika da kyau da imani.
Ameen ya Allah.
Wannan shine littafi na farko, akwai kura kurai dayawa a cikin sa, kuyi hakuri kuyi managing banyi editing ba, saboda lokaci, na fara naga zai cinye min lokacina kuma kowa yasan a yanzu babu wani lokaci sosai.
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Tafiya take a hankali kamar bataso duk da kuwa da rana a
lokacin da'aka sauke ta,amma ahaka take tafiya tamkar bata taka ba, sai dai kuma duk takun da take, ji take tamkar ana
arawa
zuciyarta wani tu
in ba
in ciki take ji a duk sanda ta dawo gida, ta tsani gidan, ta tsani mutanen cikin gidan, duk da cewa gida ne na gani na fa
a, duk wanda ya kalli gidan sai yakuma kalla amma ita bata ganin wannan, ya fiye mata ma ace a acikin daji take rayuwar ta.
Tana tunanin da ya zame mata jiki, ya zame mata abokin hira ya zame mata abokin shawara a koda yaushe, har ta
araso bakin
ofar gidan, batare da tayi sallama ba kawai ta shiga cikin kata faran parlourn, kamar yarda tasani hakan ta gani gaba
aya
an gidanne a zaune a parlour suna hira yaran kuma sun sa uniform na islamiyya, hirar su suke hankali kwance suna raha batare da ta kalli kowa ba ta fara hawa sama, Abban su ne ya ankara da ita.
yace,"Ummusalma".
Cak ta tsaya batare da ta juyo ba, be damuba yacigaba da cewa.
"kindawo kuma ko sallama babu zaki Shiga ciki kamar Baki ga kowa ba?
Batare da ta juyo ba kawai tayi nodding kanta ta wuce.
Mahaifiyar suce tace,"Ohhh ni sha'anin yarinyar nan har tsoro yake bani Anya kuwa ba gamo tayi ba?
Abbanne yace, "Ba wani gamo kawai iskanci ne da rashin mutu!ci kuma zan sauke mata shi bazan lamunta ba, ta fa
i abinda ke damun ta amma taki, har ta
aurawa kanta hawan jini,
"Nikuwa gani nake kamar mutanen
oye ne, haka kawai fah rana
aya ta dawo haka ai dole
mu mata uzuri ko de".
Be kai da magana ba
aya daga cikin yaran
Yace,"Mama wai ita yaya salama bazata ke zuwa islamiyya bane ?
aya yaran ne yace, "Ehhh mama naga tunda muke ban ta
a ganin ta taje ba sai dai mu muje ita kuma a mata nata karatun a gida".
aya yarinyar ce tace,"To ku ina ruwan ku nima haka na taso na ganta bata zuwa, ku tashi ma mutafi kar muyi late".
Mamance tace, " kunga ku tashi maza maza ku tafi
Haka suka tashi suka yiwa iyayen sallama suka wuce, bayan sun tafi Abban ya kalli Maman
Yace, "kinga saratu wannan yaran wataran sai sun mana
tambayar da bamu da amsar su na tabbata idan sun dawo sai sun nanata ta".
Numfasawa tayi
tace, "Alhaji
yalesu dani suke zancen ni bansan wannan wacce irin masifa bace yara sun bi sun damu da lamarinta".
Allah ya kyau haka kawai ya iya fada, taci gaba," kaga lokacin da tayi rashin lafiyan nan ma haka suka bi suka damu suka takurawa kansu kamar nice akace bani da lafiya".
"To ya zakiyi sai hakuri ai".
Ahaka sukaci gaba da maganar su de
Ummusalma kuwa a
aki kawai uniform
inta ta cire ta shiga wanka, ta dade kafin ta fito tana goge jikinta da
aramin towel ta nufi gaban mirror ta zauna tana kallan kanta tunani ta fara shin sai yaushe ne zan
ara ganin murmushi a fuskata? yaushe zan fita daga cikin damuwar da nake?
Sai yaushe ne zanyi rayuwa irin ta kowa da yakeyi?????
Me ma zanyi don na nemo wa kaina mafita? me nake so na zama don na cimma burukana?
Wazan samu mai gaskiyar da zanyi sharing problem
ina dashi??????
Akoda yaushe idan har zata kalli kanta a mirror to wanan tambayoyin take yiwa kanta
Haka ta cigaba da tunani daga nan kuma ta
auki spray ta fesa tasa kaya, ta kwanta kenan don ta samu tayi bacci sai kuma ta tuna yau malaminta zai dawo daga tafiyar da yayi, a hankali ta tashi ta
auko jakarta cikin wardruppe inda take
oyewa don bata so asan tana karatu, ta dawo ta zauna bakin gado ta fara haddarta ta Qur'an har sai da taji ta iya sannan ta
auko sauran darasat din suma tayi hadda tanan tanayi har aka kira la'asar sannan tayi sallah ta zauna jiran malaminta don koda wasa bata so yanzu
arayin sakacin da tayi a baya bazata
ara bada wata
ofar da za'a kuma yi mata abinda akayi mata ba a baya, tana nan tana
tunanin da ya zame mata jiki har lokaci yayi bata sani ba sai da taji knocking sannan ta tashi taje ta bu
e mai aiki ce
Tace, "Malamin ki yazo". nodding tamata kafin taje ta
auko jakarta.
Itakuwa mai aikin
yanzu mamakin ta take yanzu da dane tace mata haka batare da tace mata Madam ba shikenan aikinta ya kare a gidan.
Da sauri tabar wurin gudun kar ta fito.
Karatu take cike da nutsuwa tana fitar da kowanne harafi
aya bayan
aya kamar yarda ya koya mata kuma ba laifi ta iya kuma tayi don ansamu cigaba sosai, harta gama duka darasat
in sannan malamin yace, "Alhamdulilla yanzu zamu
ara amaki shafi ko kuma shafi biyun za'a yi?
"Biyu".
kawai tace, jinjina kai kawai yayi don mamaki take bashi da dane sai ta gama shanya shi sannan zata fito kuma tana zuwa zatace aya
aya zai
ara mata amma yanzu ita ce har shafi biyu abin sai godiyar Allah, haka ya
ara duk abubuwan da sukeyi har lokacin tashin su yayi har yayi addu'a zai tashi.
Tace, "karka fa
a ina karatu". haka kawai ta fa
a ta shige cikin gida.
"Ikon Allah".
Yace a cikin zuciyar sa kowa zai fa
awa kuma?
Kasancewar a garden suke karatu hakan yasa ya fito don tafiya ya fito harabar gidan yaga Alhaji zai fita da sauri ya
ara sa suka gaisa har ya mi
e zai tafi sai yaji Alhajin nacewa, "Ince de yanzu tana karatun"
Tunda yake da Alhaji beta tambayarsa tana karatu ba ko batatayi amma yau shine ke tambayarsa?
"Ba ka ji ba ne?
Da sauri yace,"Ahh ai Alhaji lamarin ta sai addu'ah don shiru kawai take min".
Ya fa
a cike da
ari-
ari.
Cikin washe Baki Abba yace, " Ahh to tototo Allah ya sauwake". ya shige motarsa ya bar Malam da
unbin mamaki, shima haka ya nufi inda yayi parking
in machine
in sa ya hau ya tafi.
By: '''Hijjart Abdoul'''
Oum ANAYA
*A BAKIN WAWA*
_Akan ji_ _magana_
Not Edited
POST 2020
REPOST 2023
Bayan sallahn magriba kowa yana gida amma banda Ummusalma tana
akinta tana assignment yaran mazan gidanne suka shigo
akinta game da sallama, amsa musu tayi amma babu wanda ya jita, a bakin gadon suka zauna suna kallanta kasancewar a tsakiyar gadon ta zauna,
agowa tayi ta kalle su
Tace,"Yusuf, Yaseer".
Atare suka amsa mata duk da sun san cewa daga nan ba zata
ara masu magana ba amma be dame su ba sai ma
ara gyara zama da sukayi suna kallan zanen da takeyi na biology, Yusuf
in ne
yace, "Yaya wai taya kika iya zane haka? ke kowanne zane kin iya ne?
Yaseer yace, "Yaya yanzu idan na maki kwatance mutum zaki iya zana sa ?
"Akace maka a film ne da zata iya zanashi? kodon kaga a film anyi?
"Ai Yaya zaki iya ko?
Ya tambayeta yana kallan fuskar ta da bazaka iya karantar taba,
Nodding kai kawai tamasa batare da ta kalle
shiba.
Yusuf yace,"Yaya idan kika masa nima sai kin zana min PJ mask daman kin da
e baki zana min ba".
A shagw
e ya
arashe maganar yana kwanciya akan gadon.
Yaseer yace, "Dalla can wai kai don aji tausayinka a maka ai Yaya baza ki masa ba ko?
Yasan ba kulashi zatayi ba kuma yanzu, don
azu ya samu ta
aga masa kai.
Cikin sauri Yusuf ya tashi.
Yace, "Dalla waye dalla
in??
Ni
"Nima waye dalla
in??
Kan kace me sun fara kokawa kowa yana cewa ai ance masa dalla.
Ko
ago kai batayi ba bare su sa ran zata raba su kamar da, haka suka
araci kokawar su suka gama suna mai da numfashi
Mai aikin ce tayi knocking Yusuf yaje ya bude tace, "Hajiya tace ku fito kuci abinci".
Ta juya ta tafi, komawa yayi batare da ya kalli Yaseer ba.
Yace, "ka zo abinci".
wai Shi be yarda cika yana batsewa, ya juya ya tafi, shima Yaseer din sauka yayi daga gadon
yace, "Yaya sai da safe, tunda ke yanzu bakya cin abinci".
Be jira amsar taba ya sauka don yasan ko ya jira ba ji zaiyi ba.Suna fita ta kalli
ofar
akin kwalla taji ta cika mata ido da sauri ta kawar da tunanin da ta suma ta cigaba da zanen ta har ta gama sannan ta
auko Qur'ani ta karanta har aka kira Isha, bayan tayi sallah ta kwanta don tayi bacci duk da tasan ba bacci zatayi ba yanzu hira zatayi da abokin ta, mai bata shawara haka tayi, tayi har kusan goma bata runtsa ba sai da ji baccin tukun tayi addu'a.
Asuba tagari
A parlour kuwa da suka sauka
an gidan na dining har sun fara cin abincin su Abba da mama sai Sameera(yarinyar
azu) suka
araso kowa fuskar nan a murtuke take wai su a dole fushi suka ja kujera suka zauna
kowa yaja plate ya fara ci kasancewar an
zuba masu Mama ce ta kalle su
Tace, "yanzu haka fa
a kukayi ko??
Ta tambayesu tana kallan
aya bayan
aya.
Kamar daman jira suke a tare suka
ago sukace
"To bashi
ne ba?
Yusuf ne a ya aikawa Yaseer da harara.
Yace,"Ai Mama shine yace min wai dalla".
"Nima ai ka fa
a min, kuma kai ka
fara cakumoni ai nagani".
"Ya isa haka Abba ya tsawatar masu".