Sashe 9
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
We miss 1page cours d page is damage I cnt c writting clearly Rabiu ya shiga mazaunin direba ya ja suka tafi. Kai tsaye Federal Medical Center suka nufa a lokacin har shabiyu na dare,ne da ‘yan mintuna. Suna zuwa kuwa abin kada ma'aikacin wurin cikin gaggawa aka wuce da ita Emagcncy Room da ita, Malam Bala mai allura ya tsaya sai da ya kammala masa duk wasu ‘yan shige da ficen daziayi masa sannan yayi masa sallama ya tafl office don dama aikin dare yake. Rabi’u ya dinga zabga masa godiya kamar zai kwanta masa, abin har ya soma bashi kunya. â€? A asibitin suka kwana washe garida safe likitan daya dubata yaace yakoma ya tawo da ‘yar uwarta mace ta kula da ita, hankalin Rabi’u ya tashi ya ce, “Ai bata da ‘yar uwa.â€? Likitan ya ceto gaskiya ba zaiyiwu zamanka wurin jinyaba dole saika samu mace yar uwarta koma wacece wadda zatayi jinyarta A dole Rabi’u ya mike ya tafi zuciyarsa na faman suya, ya nufi gida a qafa a lokacin karfe takwas 'na safe Yana isa gidan ya samu Babansu a gidan ya duqa ya gaisheshi yawaigo cikin Bacci yana kallonsa kafin ya ce Rabi’u ka cika dan kanka yanzu gidan uwar wa ka kwana?â€? . ya sassauta murya kafinn ya ce “Na kai Saude Chemist ne daga nan mai Chemist din ya ce yana taba ta yace wai dole sai an kai ta asibiti shine ya daukemu yakaimu asibin acan:aka kwantarda ita,yanzu haka ita tana can asibitin tama samu sauqi sosai, don har tana iya gane wanda ke kantaâ€?. Yanxu likitanne ya ce in'zo in taho da ‘yar uwarta mace, wadda za ta yi jinyarta.â€? Kafin Malam yace wani inna laure ta hankado labule ta fito tana fadar. “Ai k0 sai ka nemi ‘yar iskarda zata zauna zaman jinyar badai laure ba donni hangar asibitinma banabi ballantana in wuce ta gefensa, miyau wannan ban iya hadiya cikin asibiti, don haka ma kar ku sake ku sani a lissafi Malam ya ja ihsali kafin ya ce ‘Ni duk ba ma wannan ba Laure, shin kudin da za a biya a asibi'n ubanwa ya ajiye zaibada nidai banidasu kuma ban ajiye ba, nan na ce kar ka kai ta asibitin nan ammadayake kaibadan arzikibane shine saida kakaita don kanunamini iyakata. Totundakai dankankane basai kayi yaddakasoba,‘nidai kaga tafiya ta kwandala ban maganinta.â€? Yana gama fada ya juya ya fice Laure ma ta hankada labule ta shige dakinta ta bar shi nan. Rabi’u ya mike jikinsa amace ya rasa inda zai saka Kansa haka yayita gararamba a gari data qarshe da yaga vashi da mafita Dole ya juya ya koma asibitin Lokacin da rabiu ya gama koro masa bayani Mamaki ya kama, likita yace ynxu yarinya kamar Saude a kasa samun wanda zaiyi Jinyarta ‘ba shi da mafita haka ya. Rubuta masu sallama aka ba shi allurai da magunguna Ta ji sauki sosai, dukda ba Karfi jikinta sosai. Suna dawowa gidan laure ta watsar dasu watsar k0 kallonsu batayiba Rabi‘u ya dauki naira hamsin ya fita ya siyo mata shinkafa da wake da mai da yaji ya zauna ya ba ta ta ci sosai, .sannan ya ba ta magungunanta ta sha, ba ta jima ba bacci barawo ya sure ta, shi ma ya raba gefe ya kwanta Washe gari tunda safe laure ta hau tuyar waina markadan ma da kanta ta kai shi, mamaki ya kama Rabi’u to wa take tunanin zai daukar mata tallar wainar? Ba ta tankawa kowa ba har sai da ta gama tuyar . Wainar ta daddaura sannn ta mike ta nufi dakin da suke Saude ce kawai zaune tana shan ruwan shayi da biredin da Rabi’u ya siyo mata a waje. Laure ta tabe baki kafin ta ce, “Aikin banza harara cikin duhu da kuwa cikin babbar riga, saiki tashi ga tallar wainaâ€? can na jiran ki idan kin gama Saude ta yi saurin dagowa tana kallonta idonta ya kaWo kwalla Laure ta daka mata tsawa. Ko ba za ki tallar ba ne kika noqe kika kwalala minâ€? Wasu ‘yan iskan idanuwan ki can masu kamaâ€? ; Dana kwarkwata, maza ki taso ke nake jira.â€? Ta saki labulan ta juya ta yi gaba abin ta. Hawayen da suka taru a idanuwan Saude suka ziraro suka biyo kuncinta take shayin ya fita daga ranta ta ajiye ta mike ta flto har a lokacin babu Karfi ajikinta, donji take tamkar iska za ta dauke ta. Inna Laure ta miko mata tiren wainar tana fadar, “Ga ta nan ta Murtala goma ce ki kawo min kudina cas ban ceki Batar min da k0 sile biyar ba.â€? Saude ta duqa ta dauka tana sharar kwalla, Rabi’u daya shigo ya sauke jarkar ruwan da ke kansa yana kallonta jikinsa a sanyaye ya ce, “Ina kuma zakije keda bakida lafiya?" , Laure ta hayayyako masa -“To marar kunya ga kai ga fata ai ba a tambayar me aka yanka k0 idon ka bai gane maka talla ta dauka bane?â€? Rabi’u ya hadiye abin da ya zo masa iya wuya ' kafin ya ce “A gaskiya daukar alhakin zai yi yawa, yarinya daga sallamo ta daga asibiti jiya, yau kuma a daura mata talla gaskiya da sake ai ba ita kadai ba ce diya cikin gidan nan ba, ita ma ‘Yar Baban ai ta isa tallar a dora mata mana k0 k0 ita kadai ce diya, amfanin nawa ake mata a cikin kudin tallar?â€? “Eh lallai wuyan ka ya isa yanka, tabbas wato kai nan har girman ka ya kai ka fada mini magana. To ubanka ma ya yi kadan ballantana kai, uwarku ma ba ta yi min wahalar kawarwa ba ballantana kai qaramin kwaro tallar za ta tafi idan ta tafi ka hanata Rabiâ€? u ya ce, ‘In dai cin zalin dan wani wani abun a zo a gani ne ai sai a yi mu gani idan abun na tsakani da Allah ne ni me yasa ba za ki dora mini tallar ba sai ita mace?â€? Ta zaburo ta yo kansa tana fadar, “Kai kar fa ka yi min rashin kunya kaji bari ganin ka ka kawo Karfi wallahi hakan ba zai hana in dake ka ba, wallahi wancan faskaren zan sa maka dan iska kawai. Bari uban naka ya zo in ji idan shi ya sanya ka kai min rashin kunya idan kuma wani ke zoga ka sai in ji.â€? Rabi’u ya qure ta yana fadar, “Ai wallahi na gama zama wata Katuwa ta dake ni yanzu tunda na gane abun duk rashin kunya ne dan an ga babu uwarmu a gida don haka nima zagewa zan yi yanzu mutum na dukana ina Bare masa kai sai dai a kwashe shi a sume wallahi.â€? Laure ta saki baki tana kallonsa cike da mamaki, yaushe yaron nan ya zama haka? Yaushe ya koyi ' rashin kunya irin wannan? Lallai dole ta dauki ' mummunan mataki a kansa. Bayan sati daya da sallamar Saude daga asibiti da maraice ta dawo daga tallan alala, tana ajiye tiren Inna Laure ta mika mata tsintsiya tana fadar, “Maza ki share gidan nan ki dora sanwar tuwo da miya ki yi Wanke-wanke.â€? Saude ta amsa da , ta dauki tsintsiyar ta share gidan tas sannan ta dora sanwar tuwon ta tafi tana wanke-wanke, Rabiâ€? u ya yo sallama ya shigo, Saude ta bi shi da kallo duk ya yi gaje-gaje yana rike da bakar leda Saude ta yi masa sannu da zuwa ya amsa cike da kulawa, sannan ya wuce ya shiga dakinsu. Sannu a hankali Saude ta kammala ayyukanta saboda ciwon qirjin da ya addabe ta. â€? Ta nufi dakinsu a gajiye ta kwanta tana faman numfarfashi da kyar, Rabi’u ya tsura mata idanuwa gaban shi ya yi wata masifar faduwa ganin yanda alamun girma suka fara tsirowa daga jikinta, tabbas girma ya fara zuwar mata ya zame masa wajibi ya zage ya nemi kudi ya hadiye wani yawu mai daci wanda ya tsaya masa a makoshi, sannan ya janyo ledar da ya shigo da ita ya miqa mata, ta amsa, ta mike tana dubawa. * Kayan makaranta ne riga da wando da hijabi, dadi ya kama Saude cike da zumudi ta ce, “Yaya nawa ne?â€? Kai kawai ya daga mata ta mike cikin zumudi za sanya Rabi’u yayi saurin hanata yana fadar, ‘Kar kisa karki sakasuyanzu.â€Tazumburo baki tana fadar “Kaidon Allah gwadawa fanyi Harareta kafin yace. “Ba dai anan ba, idan gwadawa zakiyi fita tsakar gida sai ki gwada.â€? Ta narke masa. “Kai don Allah Yaya saboda me?â€? Rabi’u ya zuba mata ido kafin ya ce ‘Wai ke ba ki san kin girma ba ne wai har yanzu ?â€? Saude ta yi saurin kallon kanta kafin ta ce, “Ni din na girma Yaya?â€? Ya ja wani dan gajeran tsaki ya koma ya kwanta ya juya mata baya. Saudc ta zauna kusa da shi tana fadar, “To yaushe za ka kai ni makarantar Yaya?â€? “Gobe da safe.â€? Ya ba ta amsa ba tare da ya kalle ta ba. Ta yi wani ihun murna. ta kwanta gefen shi kanta saman kafadar shi tana fadar. “Wallahi harna qagara goben ta yi Yaya, in gan ni a makaranta. To wai kuma Yaya me za a koya mini?â€? Rabi’u ya juyo Ya ja kunnenta yana fadar, “To sarkin tambaya, bari in kin je kya gani, barci nakeji karki matsa mini da tambaya ki Juya ki kwanta kawai Saude tace Ai ba ka ci abincin ka ba.â€? Jekiâ€? â€? dauko idan ta gama . . kwasan nina koshi Ta dan zuba masa ido ‘To me kaci Ya zaburo mata, “Kin ga tashi Kije kin. ji, ban san yawan tambaya.â€? ldonta ya ciko da hawaye, muryarta a sanyaye tace “To yanzu da yunwa za ka kwana kenan'?" “Oh! Kaina Saude na ci abinci, naci abinci naci abinci a waje haba." Ta yi wani takaitaccen murmushi sannan ta juya ta fita. A bakin murhu ta iske nasu abkin murhu a Wata danéakaiiiyw lmga wadda ta gaji d1 Salan gandi taga tuwon wanda bai wuce cin mutum daya ba, shi ma ba dan ya qoshi ba. Haka Saude ta ta koma daki ta cinye tas sannan ta fita ta maida kwanon ta dauro alwala ta dawo daki ta yi salla sannan ta