← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 90

Sashe 72

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

.ta zuba mata. idanuwa, kai tsaye saman kujerun dinning table suka hau suka zauna, Dr Mariya ta zuzzuba musu komai a faranti, ta turawa kowa a gabansa. ne da kwai sai kwallon doya tare da soyayyen dankali, da soyayyar plaintain, ta � hada wa kowa ruwan tea mai kauri ta tura masa, sai qamshin � citta yake �* » Saudat ta saki ciki tana cin abincin kamar yadda ta ga kowa na yi, jefi jefl har suka kammala Alhaji Ashiru ya mike yana fadar “Bari in shiga daga ciki na dan kwanta na . huta, around 12 saiki tayar dani� . Dr Mariya ta amsa da, “To� Sannan ya juya ya shige ciki ~. Can Dr Mariya ta dago tana kallon Saudat “Wai ya maganar Dr. Ahmad ne Saudat bana ji kin ce ya aiko miki dawata takarda ba a lokacin da ki ka fada masa an daura miki aure ba?� � Saudat ta amsa da, “Eh� . Dr. Mariya ta ce“T0 ina ta ke?" . Saudat ta ce“Tana cikin haBar rigata na kulle a kayan dana cire jiya�. . . Dr. Mariya ta ce “Okay, tashi ki dauko min. Saudat ta mike ta d'auko mata takardar wadda taji dauri duk tayiyaushi Dr.Mariya ta karba. tana dubawa babu komai a saman takardar sai lumbar waya da suna. Dr. Mariya ta dauki wayarta wadda ke ajiye a saman tebur ta lallatsa lambar ta kara a kunne ta kira yakai sau uku amman ba,a daukaba ta tuno aimanya irinsa basa amsa kiran bakuwar number don haka tayi masa rubutacccn sako ta tura K0 minti biyar batayi da tura sakonba akakira Dr. Mariya ta danna' amsakiran sannan tasa a kunnenta tare da fadar. � “Assalamu alaikum,� barka da wannan lokaci�. Cike da girmamawa Dr. Ahmad ya hau gaisheta tamkar yana gabanta, Dr. Mariya ta amsa ita ma cike da kulawa ta � " � “Sunana Dr. Mariya Sani, nice mahaifiyar Saudat nasab za ka yi mamakin kiranka da nayi . Dr Ahmad ya amsa. da, “Haka ne Momy, amma Allah ya sa Saudat din lafiya?� Ta dan yi murmushi kafin ta ce “Sai godiya ga Allah,nakirane dama in maka godiya akan abin alkhairin da kayima Saudat, na gode kwarai Allah ya saka da alkhairi". Dr. Ahmad ya sauke ajiyar zuciya yana fadar “Amin Momy, na gode kwarai wallahi, na kuma ji dadi da ya kasance Saudat ta hadu da mahaifiyarta, wannan yana daga cikin burina a rayuwa, na gode wa Allah". Momy ta ce, “Babu komai ni ke da godiya, ga Saudat din�. Ta miqa wa Saudat kan wayar ta ta mike ta yi gaba abinta. Saudat ta kara wayar a kunnenta, tare da sallama, lokacin da muryarta ta dira kunnen Dr. Ahmad sai da ya zabura ya tashi zaune daga kwanciyar da yake yana fadar. “Saudat kece amin wa 'alaikus salam, daman zan Kara Jin muryarki Saudat harna cire rai, .ya ki ke ya maigidan?� ~' Saudat ta dan ja numfashi kafin ta soma ba Shi labarin duk abubuwan da suka faru, Dr Ahmad ya sauke wani gwauron numfashi kafin yace “Da ma nasan hakan za ta kasance Saudat saboda dama can anyikine donni kadai ketawa cce Saudat ni naki ne insha Allahu, knma zan tabbatar miki da hakan duk abinda. Nake yau sai nazo Katsina, kisaurare ni nanda qarfe biyar na yamma za ki gan ni gidanku. Ba wa Momy wayar ta bani adreshin gidan�. ' Saudat ta amsa da, “To�. Sanan ta mike ta nufi falon da ta ga ta shiga, qaton falo ne mai dauke da kayan alatu na jin dadin rayuwar duniya. Tana zaunc kan kujera da system a Gabanta tana. danne-dannenta,� Saudat ta mika wa . Momy wayar ta karBa ya sanar da ita zuwansa ta ba shi adireshin gidan da lambar gidan, saunan ta mike ta nufi Bangaren Alhaji Ashiru ta sanar da shi . Da kanta ta dauki mota ita da Saudat suka shiga kasuwa ta yi siye-siye masu yawa na tsadaddun dogayen riguna, arebiyan dres Indiyan dires riga da siket masu tsadar gaske, sai ' data sai mata kusan kala shida *da tsadaddun � takalma masu kyan gaske, sai kayan shafa da turarruka masu kyau , Daga nan suka wuce gidansu Shukura suka taho da ita saboda gobe zasu tafi qauye a tare, ta ‘dauko dan qaramin akwatinta suka taho. Ba qaramin dadi Saudat tajiba dasuka tahoda Shukura. � Karfe biyar saura Momy ta ga Saudat zaune itada Shukura afalo anata hirar makarata momy ta � zuba mata idanuwa kafin tace “Waike ba bako zakiyibane,bazaki tashi ki shirya ba?� Saudat ta ce, “Shiri kuma Momy? Ai a shirye nake Momy tace“Lallai,to mazaki tashi ki canza wani shirin yanzu ki je ki watso ruwa, ke kuma Shukura ki zaba mata kayan da zata sanya, bari inje kicin'inga idansun kammala aikindana saka su�. Duka suka amsa da, “To Momy�. ~ Ta juya ta fita, Shukura ta dubi Saudat tana fadar. “Kebakicewa bako zaki kika wani tule a ‘nan?Ai wallahi danasani yauda harwurin gyaranjiki zamuda acanza ayimiki makeup Saudat ta waro ido tana fadar “Kai Shukura, me ya kai har da wani Gyaran jiki?� Shukuratace, “Aukebaki da labarike nan? Saudat yadda hadaddun maza wayayyu masu ajike tsada ai doletun kina agida saikinbi matakan mallake naki saurayin; � � Tun daga kwalliya, daurin kallabi, sa kaya masu kyau, fesa turare mai kamshi, fesa mouth freshner saboda wurin magana. Kashe murya da yin lafuzza masu ma’ana da burgewa, iya jera kalaman soyayya cikin sassanyar murya, iya lallausan kallo cikin kwarewa da kissa, ‘yar zolaya ki zolaye shi cikin sigar wasada dan ba shi dariya kadan a cikin hira da� yar shagwaBa cikin sigar jan hankali, da kuma kamun kai a matsayinki na yar mutunci. Wannan sone kadan daga cikin abubuwan dake sawa budurwa ta mallake saurayi, wallahi Saudat da soyayya nake da an sha kallo". Saudat ta yi murmushi kafin tace“To me , yasa ba kiyi?� � Shukura ta tabe baki, ta ce “Wallahi Abba ne bai bari ba, amma duk da haka ina dan taBa wa sai dai a waya ne kawai, shi � ma Ummi ba ta sani ba, nasan da ta ci ubana don , har: yanzu ban kammala digiri dina ba fa� . Saudat ta nufi kewaye tana fadar ~ . :‘Ke kima gode wa Allah kin samu an tsaya miki kinyi karatun" -. Ta tuna ita nata ubanda kansa ya hana ta � karatu, yasa‘yar uwarta makaranta tun daga" firamare har sakandire, amma ita bai saka ta ba. � .Ta lumshe idanuwanta a daidai lokacin da ta sakar wa kanta shawer � » Bayan tagamo wankan tafito tasamu har Shukura ta gama fldda mata kayan da za ta saka, * wata hadaddiyar� doguwar riga ce wadda aka yi wa adon jajayen fulawowi sannan aka jejjera ararcn duwarwatsu a ciki, rigar ta yi masifar kyau irin mai kama mutum ce daga sama daga qasa ta bude sosai tana da dogayen hannuwa irin masu tsukewa daga qasa su ma an qawata su da adon rigar, sai kallabin rigar, Shukura ta hada mata da wani takalmi fari mai dan tsinin dunduniya kadan. Saudat ta zauna tana fadar. “Ke kuma wannan ce ta burge ki?� Shukura ta ce, “Ai ki sa ki gani ba qammin kyau za ta yi miki ba ' Saudat ta zauna bakin madubi tana murza mai a jikinta. . Shukura ta mike tana fadar. � ' “Tsaya ki gani Saudat in miki makeup � Ba musu Saudat ta zuba mata idanuwa kawai tana kallonta, kwalliya sosai ta yi mata da hodoji da air pencil, air liner, jan baki mascara da ' sauran kayan kwalliya. Ita kanta Saudat tsaye ta yi tana kallon kanta a madubi, ta waigo da fara a a fuskarta tana ' kallon Shukura ta ce “Kai k0 dai kin je makarantari koyon kwalliya ne? ai wannan k0 shago ba za su nuna miki komai ba�. � Shukura ta yi dan'dariya kafin ta ce_ “Ke kuma kin hadu kamar sarauniyar qasar waje Duka suka sa dan'ya, Saudat ta janyo kayan ' za ta sa, Shukura ta ce “Ke tsaya-tsaya". Ta dauko wani sabon turare irin mai laushinnan mai suna soft ta gogamata a dukkanin gabobin jikinta har: zuwa bayan kunne wuya, mara da qirji, sannan ta ce “Sanya kayan". Tana sanyawa ta kawo turaren the warior body Spray ta ba ta ta fesa a can cikin jikinta, sannan ta mika mata turaren x5 ta fesa wa ,kayanta, ta ba ta qananan ‘yan kunne ta makala� a kunnenta, sannan ta gwada mata irin nadin da za ta yi wa gyalen rigar irin na ‘yan matan jami’a, ita kanta Saudat din ta san ta yi kyau na ban mamaki, don haka ba ta da bukatar wani ya Kara fada mata Shukura ta janyo jakartata ciro mouth freshner mai qamshin water milon ta feffesa mata a baki don Kamshi da dauke datti, ita kanta yau Saudat ba za ta ce ga kalar Kamshin da ta ke ba, tana cikin sa takalmin Dr� Mariya ta leko tana fadar. � “KarBi ga waya ana kiranki�. � Saude ta karba ita kuma ta juya ta yi gaba abinta, Dr Ahmad ya ce “Ga ni a qofar gidanku�. Saudat ta cr, “To minti biyu�, � Ta kashe wayar tana kallon Shukura ta ce Yar uwa ga shi a waje�. Shukura ta mike, “Bari in je in shigo miki da shi". Saudat ta ce “Yauwa�. Shukura ta ja qaramin mayafinta ta dora saman kanta, sannan ta fice, tunda Dr. Ahmad ya. hango ta zuciyarsa ta ba shi ‘yar uwarta ce saboda yanayin jilkinsu iri daya ne dogaye duka, amma basu da kwari sosai, suna da doguwar fuska mai dauke da dogon hanci da dan siririn baki, don ita Shukura ma manyan' idanuwa gare ta sosai masu kalar kyau, farare tas~ tas da su, don dai ita baqa ce amma irin bakinnan mai haske wato black beauty kenan, sabanin Saudat dake jajawur kamar a taBa jini ya' fito. Shukura ta hango wata tsadaddiyar mota ' mai kyan gaske, sabuwa dal mai kala da yanayin jirgin sama. Shukura ta ja. ta tsaya don ba ta taBa "ganin irin motar ba tunda ta ke a duniya, ga shi farar motar mai bakin gilashi ce, baka iya ganin * Wanda ke ciki Da hanzari
Chapter 72 · 0% Book details