← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 90

Sashe 58

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

� Saude ta runtse idanuwanta wasu hawaye suka ziraro mata, cikin kuka ta ce “Sun raba mu tun shekarun da suka wuce Baba ya kore shi ban sake ganinsa ba, ban san halin da yake ciki ba. Nan ta labarta mata labarin rayuwarsu tun farko har izuwa yau. � Dr. Mariya kuka ta ke sosai ta rungume Saudat a jikinta suna jin dumin juna, soyayya tsakanin uwa da da ta rinka shigarsu tsawon lokaci kafin. su saki juna, Dr. Mariya ta ce, “Taso mu je gida Saudat ki huta in baki tarihin .mahaifinku da irin taskun da na shiga a lokacin aurena da shi". -. . Ta riqo Saudat ta taimaka mata ta miqe, ta dauki makullin motarta suka fita har zuwa harabar asibitin inda aka tanada don ajiye motoci. [1/30, 4:30 PM] A A Dboy: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [1/30, 9:54 PM] I love my mum: *YAR TALLA*
Chapter 58 · 0% Book details