← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 90

Sashe 83

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shi sai dan Karamin gajeren wando.� kallo daya Saudat ta yi masa ta raBa shi za ta wuceya sa hannu ya fizgo ta, yana fadar, “Gidan wa za kine yarinya? Ai ke za ki min wankan nan� _' Ganin da gaske yake yasa Saudat ta � .sOma qoqarin kwacewa, amma sai da ya sureta ya ‘shiga bandakin da ita, tana ta shure-shure ya ' tsumbular da ita cikin qaton bahon wankan da ta cika masa shi da ruwa, duk iya borenta sai da ya . .ya rabata jikinsa hakan ya tilasta . ta� kyale shi ya yi mata wankan, ya yi nasa saman ya ; fito da tawul guda sukai Fitowarsu ta yi daidai da ihun da Asma ta kurma cikin tsananin firgici . “Me zan gani Ahmad? Me ye wannan?� . � . Ta Shiga jadA baya tana nuna shi cikin tsananin firgici har ta fice daga falon ‘_ Saudat ta yi matukar razana da firgicin ganin yadda Asmar ta same su saida yasata ‘zubar da hawayen kunya da takaici don ta lura ma � shi gogan love, a jikinsa sai ma Kokarin shirya tada , yake ba tare da ya bi ta kan hawayen da ta keba, ba _ yadda ta iya ta kyale shi har sai da ya zura mata _ sabuwar rigar bacci wadda ya feshe da sassanyan turaren romaine. _ Yana zura mata rigar Saudat ta fada kan gadon tana kukanta Kasa-kasa bai kula ta ba sai da ya saka kayan baccinsa riga da wando farare masu ,. Laushi da Kamshi sannan ya hayo kan gadon ya tankwashe qafafuwansa tare da fadar, “Tashi zaune � mu yi magana� Ganin da ya yi vata da niyyar motsawa yasa shi janyo ta jikinsa � yana fadin meye abin kuka Don dan ta Shigo ta ganki tare da mijinki Meye a ciki? kukin manta ni din mijinkine kuma ba , haramun muka aikatawaba? Haba Saudat ya kamata ki fara girma haka nan ai ke abin alfahari ne a wurin kishiyarki ta zo ta same ki da mijinki a haka k0 kamai kin kunsa mata wani abu a zuciya, kuma dole daga yanzu za ta fahinci keda ita matsayinku iri guda ne a wurina, amma shi warin, kukan me ye ma’anarsa?� Shiru ta yi sai dai ta sa bayan hannunta ta goge KWallar hakan ya sa shi ya gyara mata filon da ke gefensu ya kwantar da ita yana fadar “Ki wanta yanzu zan je in dawo, just a minute�. Bai saurari abin da za ta ce ba ya sauka daga kan gadon ya kashe wutar dakin ya kunna bedsid lamp ya fice kai tsaye Bangaren Asma ya nufa wanda rabonsa da shigarsa zai iya cewa ya kwash fiye da shekara kamar yadda ita ma bats shigowa nasa bagaren saida wani Kwakkwaran dalili A hankali ya taka qafarsa cikin bedroom din nata wanda sanyayyen Kamshin touch neke tashi babu haske a dakin sai lamp bed lamp duk da bai iya hango taba. akan gadon ba, amma yanajin shesshekar kukanta ' Sai da ya kunna: makyallin wutar dakin haskce ya gauraye ko' ina sannan ya nufi wurin gadon ya ja bed chair ya zauna yana kallonta tamkar ba Asma� da ya sani ba, ‘yar gayu mai tsananin kwalliya tamkar aljana amma duk ta firgita kanta gashin kan babu gyara duk da tsananin tsawonsa da laushinsa, amma ya turmushe babu alamar kwalliya a fuskarta, ‘yar doguwar riga ce baqa mai dogon hannu ta saka, babu k0 kallabi Asmar da ko ciwo bai hana ta yin kwalliya. " Ya gyara murya kafin ya ce, “Tashi zaune mu yi magana�. Ba musu ta tashi din, don ta fahinci shigowarsa dakin, ta tashi a zaune tana kallonsa ba tare da ta daina ku;kan nata ba. Dr. Ahmad ya miqa hannu saman bedside drower dinta yadauko tissue ya mika mata, “Karbi wannan ki goge hawayenki�. ‘Ba musu ta karBa tana gogewar shi kuma bai jira ba ya dora da fadar, “Me ya yi zafi haka Asma?� Tamkar ba za ta tanka masa ba, sai dai ma zuciya ta zarce duk yadda ta ke tunani, don ta azabtu ta kuma sha wahala a kan share ta da Dr. Ahmad ya yi tare da nuna mata da ita da rashinta duk daya ne a wurinsa kafin zuwan Saudat din harya zuwa yanzu. duk abin da ta ke yi juriya ce da karfin hali da nuna jarunta, amma ita ta sani Ahmad wani Bangare ne na rayuwarta ya koyar da ita darussan qaunarsa masu wuyar goguwa a shekarun baya da suka wuee tabbas idan ta rasa shi za ta iya shiga kowane irin hali. Cikin muryar kuka ta soma fadar,� “Ahmad, dama ashe xaka iya ba sa wata mace a matsayi irin nawa a zuciyarka har ka iya' hada jiki da ita? Ahmad ina alkawari da amanar da “~ ke tsakaninmu? Ina soyayyar da ka ce kana min? ' da ma wannan ita ce kaunar da ka ke labarta min? : Ahmad za ka iya tuna rabonka da ka shigo nan inda-nake? Daidai da ranar da aka kawo maka amaryarka Ahmad ya kamata a ce ka shi go ka duba halin da nake a ciki amma k0 a waya ba ka nemceni ba k0 in mutu k0 inyi rai ba damuwarka ba ce, yanzu bar wannan kodaddiyar� yar matsiyatan ta fi ni daraja a cikin idanunka Ahmad yaUshe ka daina sona?� Sai da ya Bata wasu ‘yan mintuna yana kallonta tare da mamakin wai yau shene ya ga weakness dinta (kasawarta) yau Asma ce ta sauke duk wani girman kanta da dagawarta tare da jin kai da jinkanta ”wai yau ita ce ke jero wadannan zantukan ta ajiye gayun , ta yi tuBus lallai� yan maza sun yi taushi. _ Ya dauke idanunsa a kanta ya ja aji kamar ba zai yi magana ba, ya basar, “To kedin da ki ke sona Asma me son ya amfanar don a matsayina na mijinki ba ni da wata daraja a wurinki, ba ki da lokacina baki da lokacin kulawa da ni da tarairayata a matsayina na mijinki, sai dai ki tura ‘yan aiki su bani kulawar� da nake bukata daga gare ki ‘saboda Yar Tallah will be airing this week tonight only ANYTHING BY 11 TO 12 [3:21PM, 08/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA CHAPTER34 kawai kin raina ni,� kina ganin daidai kike dani don kawai na baki ~‘yancin yin duk abin da ki ke so, ki rinka yi min gadara da isa? Don kawai kin ga ni din mai tsantsani ne, ban damu da harkar wasu mata ba, k0 k0 don kin fahinci ina sonki ne kuma kina da kyau shi ya sa kike min abin da ki ka ga da ma ni ban sani ba? Ba ki san daraja taba, balle darajar aurenaba shin ni dutse ne da zan kasa watsar dake na samu wata? Tunda matan ga su nan tamkar ledar pure water wanda suka kai ki da ma wanda ba su kai kiba”� ‘Asma ta dago da sauri tana kallonsa, ya � daga gira. “Yeah, duk abin da ki ke takama da shi su _ ma sauran matan suna da shi, sannan don kuma a rashin kunya za ki nemi rusa min kwanciyar , : hankalin iyali don kawai kin ga ina kyale ki? Wallahi I will surprise u matukar ki ka Kara shiga, hurumin Saudat zan iya yi miki komai, Sannan da kike kiranta da matsiyaciya, kodaddiya, ai Saudat ta fiki komai a idanuna kuma don ina sonta na aure ta kamar yadda kema nake sonki na aure ki, kuma duk wani shirmenki da haukanki ba zai sa na rabu da ita ba don ita ce rayuwa ta, wallahi tun ranar da naga tausayina. a cikin idanunta na soma jin soyayyarta a zuciyata, kina tunanin'wannan soyayyar ta wasa ce? Ki gafarce ni Asma, da gaske nake ina son Saudat, wallahi I can anything please Asma ki taya ni mu so ta in har da gaske kina sona� Wani inrin ihun kuka Asma ta saka saboda yadda ta rinqa jin kalamansa na neman tarwatsa ' mata zuciya, ta daga masa hannu cikin karaji tana fadar, “Stop it... don’t repeat dis word to me again please, ba sai ka bude baki ka fada ba zan gane ka daina sona ba, ba sai ka fada ba Ahmad zan fahinci ka gama dani ba, na yi condaim a wurinka amma don Allah ka kyale ni haka da wadannan zafafan kamalan naka masu qona min zuciya da sassan jiki�. Dr. Ahmad ya koma kan gadon tare da rungumo ta yana fadar, “Please Asma, wallahi ban fada miki wadannan maganganun don ranki ya Baci ba, iya gaskiyata nake fada miki, kuma ki daina fadar na daina sonki, wallahi har yau har gobe sonki yana nan a zuciyata, kuma a shirye nake da na ninka shi idan har ki ka gyara halayyarki, ki tuna fa ke din mai ilimi ce amma ki rinka abubuwan da mai hankali ba zai yarda da su ba, haba Asma�. Kukanda ta ke tare da sauke ajiyar zuciya shi ya tabbatar masa kalamansa suna shigarta, ya dago da kanta ya Dora a kan kiirjinsa yana share mata hawaye, tare da gyara mata gashin kanta cikin _ sassanyar muryarsa ya ci gaba da fadar, “Am sorry Asma, ki yarda da mi wallahi har yanzu ina sonki idan har ki ka sauke gadara da girman kanki zaki same ni a duk yadda ki ke so. A yanzu Asma ta daina kukan sai dai sauke numfashin da ta ke, Dr. Ahmad ya janye ta daga jikinsa ya barta a kan gadon ya nufi bandaki ya hada mata ruwan dumi da beltn robb sannan ya fito ya kinkime ta ya nufi bandakin da ita Sai da ya watsa mata ruwan ya wanke ta sol sannan ya fito da~ ita da kansa ya Ciro mata kayan baccinta ya bata ta saka, sannan ya kamo hannunta ya kwantar da ita a. kan gadonta ya ja lallausar bargonta ya. lulluba ta ya kashe wutar dakin tare da furta mata sai da safe. Ba ta da yadda za ta yi tana jinsa harya fice duk yadda ta so danne zuciyarta sai data fashe da. kuka, don ta sani a yanzu Ahmad ya yi mata nisa, ta riga
Chapter 83 · 0% Book details