← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 90

Sashe 73

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta ga an bude qofar motar kujera mai zaman banza, wasu mutane su biyu suka fito da hanzarinsu suka bude gidan baya na motar. " � . A hankali yasA qafarsa guda ta fito Qasa sosai, sannan ya sauko da gudar ya fito gaba daya. Shukura ta zuba masa idanuwanta kyakkyawa ne na qarshe, abin da zuciyarta ta fada ke nan, ta nufe shi da nutsuwarta tana fadar. “Sannu da zuwa, ba zaka shigo daga ciki ba?� � . Dr. Ahmad ya girgiza mata kai kafin ya ce. “Mata: tana da girma ne sosai motar, ba kowace haraba ba ce za ta isa a yi kwana da ita a ciki ba, muje kawai�. Shukura ta yi gaba, ya rufa mata baya har cikin qawataccen falon, ta yi masa masauki sannan ta wuce kicin ta yi wa Momy magana ta nufi daki ta kirawo Saudat wadda ta yi zaune gaban madubi ta zuba tagumi da hannuwa bibbiyu tana kallon kanta, amma a zahiri zuciyarta ta lula duniyar Dr. Ahmad wai yau gani ta ke abubuwan � suna faruwane kama a cikin mafarki, wai yau ita ce za su hadu da Dr. Ahmad a matsayin masoya to ke bata san lokaCin da tayi wani murmuShi ba, Shukura ta tsaya daga gefenta tana fadar � � � “To saiki tashi yana falo�. Saudat ta ji wani irin yarr a jikinta, ta ta miqeta nufi kofa har: za ta fita ta juyo tana kallon Shukura ta ce “Don Allah ki zo ku gaisa". Shukura ta ce, “Ki fara zuwa ina tafe Ba ta sake magana ba ta juya tafice ta same shi a hakince saman daya daga cikin kujerun dake falon, yana latse~latse a wayarsa. Tana shigowa kamshin turarenta ya daki hancinsa, ya dage da sauri yana kallon mai tahowar, suka yi ido hudu. � Saudat ta yi wani murmushi ta juya da sauri ta nufl falou Momy ta fada mata tana nada kallabin jallabiya a kanta, Saudat ta ce “Momy ga shi yazo Tace“Kije yanzu zamu fito da Alhaji sai mu gaisa�. *_ Saudat ta juya ta yi gaba A tsaye ta iske shi a yanzu, ya zuba ‘_ hannaye cikin aljihunsa, Saudat ta Karasa har inda ' yake ta zube saman gwiwoyinta tana fadar. " " � “Sannu da zuwa Yallabai, barka da ina wuni Dr Ahmad ya zuba mata kyawawan » idonsa masu kamar an diga gold yace. Shi ne ki fito kika koma don kija min 'rai saboda kin sani sarai ina cikin qishirwar son ganinki k0? Allah yadda na mike din nan na rantse da sai dai ki gan ni bayanki� Ya bude hannayensa “Taho gareni don Allah Saudat� ; Saudat ta yi saurin rufe bakinta tana dariya, Dr. Ahmad ya zauna ya tattara nutsuwarsa a kanta, kafin ya ce “Saudat kin qara kyau wallahi kamar ba keba,irin wannan kamshi haka aisaikija intare a nan� . Murmushi kawai ta yi, Dr. Ahmad ya gyara zama kafin ya ce “Wallahi Saudat farin cikina a yau ba zai misaltu ba, duk yadda zan kwatanta miki ba zaki gane ba, don Allah ina Momy dinmu in sa ta cikin idanuwana ko na ji sanyi, wallahi ba kiji da na ji muryartaba sai na ji kamar da Mom dina nake magana, wallahi na ji ina qaunarta ni ma�. Saudat ta yi murmushi tana amsa sallamar Momy wadda suka shigo cikin falon, Alhaji Ashiru ya amsa. “A‘a wa nake gani yau a gidan namu, wai. Ahmad kai ne da kanka?" Dr Ahmad ya zabura ya miqe tare da washe bakiyana fadar � Lah wai Daddy da ma nan ne gidanka na Katsinan ashe?� Alhaji Ashiru ya ce“Ai k0 dai nan ne ai shi Alhajinka ya sani, don har ya ya taBa zuwa Dr Ahmad ya ce, “Ikon Allah ashe gidan Daddyna nazo . ~ Ya durqusa yana gaishe su, duka dadi ya cika su don haka cikin fara� a suke amsawa. Alhaji Ashiru ya juya yana kallon Dr Mariya ya ce “To ai ke wannan tuwona maina ke nan, wannan dan Yaya Alhaji ne babban wanmu wanda , aka yi wa aure tun last four years, bai taBa zuwa� gidan nan ba tunda muka yi aure, kullum in nayi magana sai ya ce kishi yake taya Hajiya, to yau ga ' shi har cikin falonki tasa ta kawo shi, don haka kema sai ki Juya kambunki". � Dr. Ahmad yana murmushi ya ce. “Lah wallahi kawu ba haka bane kasan abubuwan ne sai a hankali, amma dai tuba nake ai yanzu zan rinqa zuwa� . . Dr Mariya ta ce “Ai dama :zaka rinka . zuwa mana tunda yanzu taka ta kawo ka� . ' Duka suka sa dariya ban da Saudat wadda tunda ta sunkuyar da kanta ba ta kara dagowa ba, . sai ta koma ita ce sarakuwar. su kuwa hira ce sosai “suka Barke har Shukura ta shigo aka dasa da ita, sai lokacin ne Saudat ke dan sa baki kadan~kadan har sai da aka kira sallah, sannan suka fice suka tafi . don sauke farali. Suna dawowa Momy tasa Mairo ta kawo abinci aka da dasa wata hirar a nan suka" tsaida ranar zuwa qauye sati mai zuwa don tsaida , maganar auren. Dr. Ahmad bai bar gidan ba, sai qarfe goma na dare, Saudat ta yo masa rakiya har bakin gate, ’ya tsaya yana kallonta muryarsa a sanyaye ya ce “Yau zan yi bacci har da munshari Saudat na tabbatar a wannan karon zan mallaki abin da zuciyata keso, lallai na yarda babu abin daya fi qarfin Ubangiji k0 ba haka ba my dear"; , Saudat da ke faman wasa da ‘yan yatsun hannunta ta yi murmushi kawai ba tare da ta tanka masa ba, Dr. Ahmad ya bi ta da kallo gabadaya idanuwanta na saman yatsun hannu nata, ya miqa hannunsa ya riko duka hannayen ya janyo � ta gabansa. Da sauri ta waro idanuwa tana kallonsa, ya sakar mata murmushi tare da hure mata idanuwa' da sauri ta idanuwanta tana murmushi qasa-qasa � � ya ce. * . “Ki bari sai kin koma gida kin kwanta sannan ki bude kin ji? Alkawari?� �' Ta daga masa kai alamar ta yarda sannan . ya. sakar mata wani siririn murmushi kafin yace 'Sida safe, ki kular min da kanki, bacci mai dadi". . Ya shafi kanta daidai lokacin da ta ke Qokarin juyawa don haka ta qara sauri yana kallonta harta bace ya sauke wata nannauyar� ajikyar zuciya sannan ya juya ya fice. _ .Bacci ya kaurace wa idanuwan Saudat, ji ta� ke tamkar' ta taka rawar murna duk ta damu Shukura da juye~juye, sai faman juya takardar da ‘yasa mata ahannunta take koda batasan meye ya rubuce ba, amma ta san cheque ne na banki, don haka yau zuciyarta fes ta kwanta. Tun da gari ya waye suka hau shirin tafiya Qauye, Shukura ta shirya cikin wasu riga da siket na wani swiss� lace mai shegen kyau da tsada, dinkin ya bi jikinta ya hau kalar fatarta kasancewar leshin light blue mai adonda "ruwan qasa-kasa, gashin nan ya sha gyara an daure shi a gefen kunne sannan ta nada daurin kallabinta mai suna touch Iight irin na ‘yan matan yanzu. . Gyalenta da takalminta duk farare ne, sai ‘dankunne da sarka na gwal tare da abin hannunsa ta yi kyau sosai kasancewarta dama . kyakkyawarce ajin farko � Saudat kuwa riga da siket neta saka dark brown mai adon yardin gwal a jik; irin na Indiya .ta gyafa gashin kanta ta daure shi a baya ta saki jelarsa' a gadon bayanta sannan ta nada gyalen _ kayan saman kanta ta sake shi bai rufe kwallliyar kayan ba, siririn dankunnenta na gwal da abin � hannu wanda mahaiflyar Dr. Tasa ba tasa abin wuyan ba saboda rigar kayan ta rufe har wuyanta ta kawo takalminta golden mai tsinin dunduniya ba qaramin kyau ta yi ba, yar' indiya sak! Sannan suka fito falo inda Momy da Alhaji ke jiransu, Saudat ta bi Momynta da kallo wadda ke sanye da riga da siket na atamfa sai ta dora ' baqar doguwar riga a sama mai adon jajayen fulawoyi irin mai tsukakken hannun nan ce Ta� daura kallabin atamfar a kanta sannan ta dora kallabin rigar a kan nata, ta saka takalmi da jaka jajaye, hannunta da kunnenta da wuyanta ma gwal ne mai tsadar gaske. Haka su Nabil da Nabila sun hade cikin ‘yan kanti kamar ~ � ba" yan Nageria ba. � . ' Dadi ya cilka Saudat, wai nan duk yan uwanta ne da mahaifiyarta, wayyo rayuwa ke nan, sai da suka gaisa da Momy da Alhaji sannan ta bawa Momy cheque din da Dr Ahmad ya bata Momy ta warware tana dubawa tare da zare ido, ta ce “Kai wannan kudin Sunyi “yawa is too much, ya yi yawa abin duba ka gani Alhaji five , Hundred thousand fa�. � Alhaji ya ce “Ta gode kwarai ai kyautar soyayya ba ta yawa; ki bude mata account kawai ki zuba mata a ciki . Hajiya ta amsa da, “To�. Sannan suka mike suka nufi tebur suka karya gabadaya sannan suka fice su shiga wata Katuwar motar Alhaji suka tafi humer jeep baka mai kyan gaske, shi ya ja su da kansa, har zuwa cikin Dandagoro. Jefi-jefl akan taBa hira inda Saudat saurarensu kawai take, amma z'uciyarta � ta shiga duniyar tumani da sake-sake ganin al’amuran ta ke tamkar a cikin mafarkinta suke , Faruwa jira kawai take ta farka a kowane lokaci_ba. . ‘ALHAMDU LILLAHI Masha Allah. Mu hadu a littafl na HUDU kuma na karshe ldan mai kowa mai komaI ya kai mu NAKU HAR KULUM A,,I,,S TABA KA LASHE kadan daga cikin yar tallah book4 Dukkansu suka fito suka shga gidan saudat na riqe da hannun nabiLa shikura na gefenta sai nabil a gefen momy alhaji ashiru ya zauna yana jiransu a mota sallamar da sukene ta janyo hankalin inna laure take kuryar daki tana tattara komatsai tayo tsakar gidan tana fadar marabanku sannunku dai Turus taja ta tsaya gamida dafe kirji cikin tashin hankali da kyarmar murya ta soma magana su waye ku daga ina? Momy ta gyara tsayuwa gamida cewa ikon allah abin da mamaki idanni baki ganeniba ai ina tunanin wannan yarkice kya ganeta
Chapter 73 · 0% Book details