← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 90

Sashe 82

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

to da na nuna mata ban damu ba ai ga shi ta tafi k0, kuma ke don ina tsaye sai ki ce ba za ki iya rama wa kanki fada ba sai dole nina rama miki Ai sai kuma na zama marar adalci a tsakaninku k0 ba kya so na zama adali ne?� Saudat ta zame jikinta cike da da haushi ta Nufi hanyar bangarenta. * Dr ya girgiza kai a zuciyarsa yana fadar, “Mata ke nan� ‘daniel ya bude masa gidan baya na motarsa, ya shiga sannan ya rufeshi kuma ya shiga gida gaba mazaunin direba ya ja shi suka tafi Waiwaye adon tafiya Inji Malam Bahaushe bari mu waiwaya baya muji shin wane ne Dr Ahmad Muktar? Profassor Mukhtar L Kabir shahararren dan boko ne, kuma fan kasuwa da sunansa ya kewaye Najeriya, kuma muhimmi a cikin lamarin da yawa na shidda a cikin masu kudin qasar nan. Bai taba rike wani mukami na siyasa ba amma kuma yana daga cikin masu fada a ji a harkar siyasa da mulki don yana tare da manya-manyan ‘yan siyasa tun daga na qasar nan har zuwa qasashcn qetare. Ahmad shi dan dansa na farko, sai da aka kwashe shekaru goma sannan aka yi masa kanwa Farida kuma daga su ba a sake haihuwa ba, tun tasowar Ahmad mahaifinsa ya so ya yi karatun boko mai zurfin gaske don haka yana kammala firamare ya tura shi qasar America a can ya yi sakandire dinsa ya hada doctoring degree dinsa a kan abin da ya shafi harkar siyasa da mulki. Yana kammalawa ya ce ya tsaya iya nan, duk da mahaifinsa bai so ba a dole ya kyale shi kasancewarsa na dan gaban goshi. ' Dr. Ahmad bai fara harkar siyasa ba sai da ' ya hadu da Asma don ita ce ma ta cusa masa ra’ayin yin siyasar amma shi ya yi karatunsa ne ba don yana ra’ayin yin mulkin siyasar ba amma saboda' ita shi ma ya tsunduma kan harkar siyasar wanda a yanzu ta rage saura ‘yan watanni su sauka kuma ya yi alkawarin yana sauka ba zai sake komawa ba don bai ga abin da yake nema ba da zai dora wa kansa wahala ba, a matsayinsa na dan majalissar dokoki ta tarayyar Abuja, amma fa inji shi saboda a ganinsa mulki wahala ne, kuma bala’I � ba kadan ba ga wanda ya kasa tsaida gaskiya da amana Wannan kenan . K0 da Saudat ta koma sashinta kai tsaye bédroom dinta ta nufa ta fada kan gadonta ta kwanta zuciyarta cike da haushin abin da Daktanta ya yi mata, da taimakon sanyayyen sanyin air conditioner wani nannauyan bacci ya yi awon gaba da ita. * Ba ita ta farka ba sai qarfe bakwai da rabi da yan mintina ta yi saurin saukowa daga kan gadon zuciyarta na mamakin yadda har ta bari ta yi baccin yamma ga shi har magruba ta kubce mata. Cikin gaggawa ta dauro alwala ta fito ta yi sallar magriba da isha tare da shafa’I da wuturi sannan ta tsaya gaban madubi daga tsaye ta yi ‘yar kwaliyarta marar nauyi, sannan ta nufi gaban wardrobe ta ciro kayanta ta saka English west riga da siket. ~ Fara: shirt silk sai dogon siket dinta baki irin mai fadin nan yana da adon fararen fulawowi ta warware gashinta ta daureshi da farin ribbon 'Kwara guda sannan ta makala wa kunnenta� yar: � Karamar barima ta gwal ta yi kyau sosai, ta koma. tamkar irin yan matan turawan ta zira silifas na fata, sannan ta fito falonta ta tsaya gaban talabijin din da ke girke gaban bango tana canza channels .”Dr. Ahmad ya shigo da sallama Saudat ta amsa ba tare da ta juya * ta kalli inda; yakeba ya shigo cikin falon ya dire katuWar lrdar dake hannunsa mai dauke da' tambarin Alshukur shoppin mall ya fada kan kujerada alamun gajiya a tace da shi ya mika wa Saudat hannu, ‘Come on my baby, wallahi I am "� very tired zo in ji duminki kusa da ni ko na wartsake" . Saudat ta waigo ta dan kalle shi kamar ta share shi sai dai girman da yake da shi a cikin idanununta baza su barta ba, don haka ta nufi inda yake ta zauna kujerar da ke nesa da tasa tare da fadar, “Sannu da zuwa� Dr ya tsare ta da narkakkun idanunsa wanda ya tilastta wa Saudat kallon kafet ya koma ya jingina bayansa da makarin kujerar tare da fadar .“Zo ki duba ledojin nan ki ga abin da ke ciki�. . Saudat ta mike ta :nufi gefensa ta durkusa kan kafet tare da janyo ledar daya ta shigo da ita, ta bude kwalaye ne har guda biyu, manya sai dai daya yafi daya girma ta dan dago tana kallonsa yace “Bude mana Bare kwalayen� .tayi Saudat ta gyara zama sannan ta soma bue qaramin kwalin sai ga razananniyar � waya iphone6plux kwance a cikin kwalin ta ajiye a gefe ta bude babban kwalin sai ga wata Yar qaramar abu mai kamar komfuta ta daago tana kallonsa da niyyar ta . yi magana ya katse ta ta hanyar saukowa dagakan ' � kujerar ya zauna gefenta ya karbi yar abar ya Kunna yace“Wannan da kike gani sunanta ipad kamar camputer yake zaki iya shiga yanar gizo da komai _ Ta ciki nasa an zuba miki abubuwa da yawa a ciki Wanda zai bude miki Kwakwalwa, kuma zai rage 'dinga debe Niki kewa idan har bana nan tunda ldan kinga ni din ba mazauni bane cikin watan man da wuya inyi kwana hudu a gida, saboda abubuwan da ke kaina ;NASA milki kudi a ciki nayi miki saitin komai a . yanzu zan fara koya miki yadda ake amfani da ita,. : Sai kuma wayar da nayi miki alqawari gata ' nan akwai akwai sabon sim a ciki na hada Saka miki kudi a ciki, akwai lambar Momyn Shukura a ciki idan za id kira su�. ' Ya zura hannu cikin aljihu sai ga key din mota ya miqa mata, “Wannan kuma makullin� . ‘mota ne saboda ko watarana za ki ji sha awar' � yin tuki da kanki, saboda zuwa makarantar dana sai miki form din shiga makarantar social . development Abuja, karatune zakiyi nayan watanni zaki zama basic illetrate wata hudu zakiyi ki gama ki amshi certificate dinki sannan ki tafi ki karanci social welfare wata Tara , sai ki Kara karBar certificate wanda shi zai ba ki damar ki tafi jami’a ki hada difloma in kina da bukata ma har digin� dinki sai ki hada da fatan za ki maida hankali don ke maki zama wani abu watarana�. Tsabar jin dadi da murna Saudat har ta rasa . ta yadda zata iya furtawa wani Abu idonta ya ciko da kwalla idan akwai abin da take q auna a rayuwarta bai wuce karatu b a, ashe kuwa Ubangiji zai cika mata burinta, tamkar za ta yi kuka ta fara zayyano masa godiya. Ya daga mata hannu, “Ya ishe ni haka Saudat, ban miki don ki gode min ba, Ubangiji za ki gode ma wa don Shi ne Ya kwato miki, kuma idan kina sha‘awar shiga islamiyya to ita ma ki shirya ranar asabar mai zuwa in kai ki Da’awa akwai sashin matan aure sai ki rinka zuwa ranar asabar da lahadi da safe kawai, taso mu je in gwada miki motarki". Ya riko hannunta ya mikar da ita ba tare da ya sake bari ta fadi abin da ta ke son fada ba suka nufi harabar waje Ganin shirgegiyar motar da Saudat ta yi sabuwa dal ba karamin daga mata hankali ya yi ba, don ba irin motocin da ta saba gani bane a kan titi, ta qara wa motar kallomai suna Expedition baka mai bakin gilashi wadda ta mamaye wurin tsayuwar motoci uku ta� maida kallonta kan Dr. tana fadar Ni yanzu ya za a yi ' in iya jan wannan matar Yallabai? Tayi girma sai ai ta mamaye titi gaba daya ' Dr, ya tuntsure da dariya yana fadar, “Bakauya sai kawai Expedition ta mamaye titi, saboda tsabar shirmenki? Muje ciki daga gobe zan .fara koya miki tukin k0 don na ci dariya" Saudat ta bata fuska ba tare da ta yi magana ba, ya ja ta suka nufl sashinta yana Kara zolayarta, wurin koya mata ipad din ma sai da ya ci dariya saboda qauyancinta don Saudat dai ko a waya ba komai ta iya ba, to bare ta fahinci ipad cikin sauki ' ta ida qulewa ne ta yi zuciya ta yi ciki abinta, yana kiranta ta Ki kula shi don haka shi ma ya tattara ya � biyo ta da tarkacenta . Washegari tunda safe Dr. ya bar gidan saboda meeting din da ke gare shi, don haka Saudat ta sha baccinta sai wurin azahar sannan ta shirya ta fito donta ‘karya kai tsaye dinning saidata wuce falo uku sannan ta isa don nan ne inda Dr ya sanar da ita ' kuku zai rinka shirya abinci, ta zauna ta karya , sannan ta koma falonta ta dauki ipad ta soma latse � latse, sai da ta gaji ta rufe ta dauki waya ta danna lambar Mammy wadda suka kWashe fiye da mintina talatin '� sannan ta kashe ta kira Shukura, itama sun dade suna hira kafin su yi sailama, tana mamakin k0 “katin nawa ne maigidan ya loda mata? ,Har bayan sallar isha Dr bai shigo gidan ba, harta fara tunanin k0 lafiya, hakan yasa ta sa� waya ta kira' shi, a daidai lokacin da yake shigowa gidan ya ce , “Shigowata kcenan Madam, na gaji sosai ki sameni a Bangarena don Allah�. Ba ta Bata lokaciba ta Kara gyara kwaliyarta ta fita daga Bangarenta ta nufi nasa Sangaren wanda ya sa bangarensu tsakiya, wato Bangaren Asma da nata. Tana shiga ta same shi baje a falo ya yi daidai yana kallon allon talabiji. � ' -Tun kafinta zauna ya ce, “Don Allah jeki hada min ruwan wanka a bandaki�. Ba musu ta hau sama ta shiga bedroom din nasa sannan ta shiga bandaki ta soma hada masa� ruwan, tana gamawa ta juyo ta fito suka hade yana tsaye gefen bed dinsa ya c ire kayan’dake jikinta, daga
Chapter 82 · 0% Book details