Sashe 78
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haka. don k0 gyaran jiki sau uku aka mata arana, safe da yamma da kuma lokacin kwanciya bacci, don daidai da Kunshi daga Abuja ta dauko mai zanen da ta yi musu, gyaran gashi ne aka yi musu � a babban wurin gyaran gashin da ke G. R A,abinka da ma da mai abin don haka gashin ya isa saukowa , har tsakiyar bayanta, ga wani baKi da sheqi da yake na musamman. Haka dinkunan fitar .biki duk a Lagos ta ba da aka dinko mata wasu kuma a -. Dubai sai shaddojin ne ta bada aka dinkosu a Maradi. Yanzu haka Saudat ce da Shukura baje a falo suna duba kayan fitar kamun da za su sanya a yau, Momy ta turo kofa ta shigo da sallamarta, ta ' tsaya daga bakin kofa jikinta a sanyaye ta ce “Direba Ya daWO yanzu� amma har yau dai mai . danwake ba ta dawo ba, sai dai maigidanta ya ’tabbatarda cewa, duk abin da aké ciki ba za ta rana ita yau ba tare da ta dawo ba" � Cikin nutsuwa Saudat ke kallon mahaifiyar tata, cikin sanyin jiki da sanyin murya ta amsa da, “Allah ya kai mu Momy, Allah Ubangiji ya bayyana mana shi ma kafin lokacin� . , Momy ta amsa da,“Amin�. Kafin ta dau wani nannauyan numfashi tana kallon Shukura ta * ce “Ya kamata fa ku yi azamar shiryawadon Karfe hudu daidai za a fara kamun�. Shukura ta amsa, “Insha Allahu Momy yanzu za mu shirya�. ' ' Momy ta juya ta fice Shukura kuma ta mike tana fadar, “Tashi� yar uwa ki fara shafawa jikinki ruwan lallen nan kafin in fito daga wanka� K0 motsi Saudat ba ta yi ba ballantana ta sa ran amsawarta, hakan ya sa Shukura waigowa ta dubi inda Saudat ta ke, tare da fadar,“Lafiya dai Saudat. " " A hankali ta dago kanta tana kallon Shukura kafin ta ce, “Babu komai�. " Shukura ta girgiza kai, “A’a ban yarda ba Saudat, na lura damuwar fan uwanki na damunki amma ya kamata ki yi wa Momy uzuri, saboda yadda ta ke iya bakin qokarinta bai kamata ki Kara , daga mata hankali da damuwarki ba. Kina kallo tun �. ranar daki kace mata yayanki ya� bada sako gidan mai danwake a ajiye miki Momy kullum sai ta tayar da direba ya je gidan, amma har yau ba a yi nasarar sa'mun mai danwaken ba, tunda an ce ta je garinsu Ki kara haquri don Allah Saudat, insha Allah zaki ga sako mai dadi wurin mai danwake da zarar ta dawo tashi ki rage kayan jikinki in taya ki shafa � Ba musu Saudat_ ta yun kura ta mike don ta sani haquri ya zame mata dole, k0 da ba a ba ta ba ita. ta ba wa kanta tunda dai babu wanda ya san inda Rabi� un yake. Shi kansa Dr. Ahmad din yanzu iya kokarinsa yake mata a kan� cigiyar dan uwan nata' saboda yadda ya ga ta damu a kansa. , � Da taimakon Shukura da kuma na matar da � . Momy ta dauko mai kwalliyar amare, aka gyara amarya Saudat cikin wani tsadadden cotton lace mai laushin gaske kalar dark pink an qawata shi da bakaken fulawoyi da wasu qananun duwarwatsu, masu kama da yarfin gwal, daurin kallabin da aka kafa mata duk wanda ya kalla ya san daurin‘shago ne don ba irin wanda muka sabayi bane gashin � nan nata an saki kadan gefen fuskarta sauran kuma an nade shi an saki jelarsa a kan gadon bayanta inda aka kawata wuyanta da kunnenta zuwa yatsun hannunta da tsadaddun gwala-gwalai Sannan suka dora ta a kan bakin takalmi mai matsanancin tsini sai ka ce wadda ta hau tsani sai yar qaramar jakarsu wadda ba ta wuce girman tafin hannuba Amarya kam ta fita batun bayyana irin kyawun da ta yi ma bata lokaci ne, don k0 lokacin .da ta ke zama a kan kujerar da aka tanada ' don amarya, saf ta zauna tamkar mutum- mutumi, ko ace aljana don kyau, kai ka zata zana ta aka yi ba � wai mutum bace “Ana kiran sallar magriba aka tashi daga kamun, a lokacin ne kuma Dr. Ahmad da abokansa ' ' suka iso gidan cikin tsadaddun motocinsu, don haka gidan ya kara rikicewa, Shukura ta shiga busy don ganin ta karrama angwayen da abubuwan ciye ciye da tande-tande. Saudat kuwa duk kunya da nauyin Dr Ahmad ne ya hana ta sakewa da kyar Shukura ta samu ta je ta gaishe shi shima sai da ta yi da gaske a lokacin da ta shiga falon da aka sauke su gogan nata yana kishingide saman doguwar kujera abokansa sun sa shi a gaba suna ta hayaniyarsu, ' inda shi kuma yake ta faman kallonsu yana cin , tuffa apple. Saudat ta ji tamkar ta nutse a lokacin da suka hada idanu, sai taga ma tamkar shima kara masa kyau akayi, farin yadin neke jikinsa ya Kawatar Da kyar ta yi ta-maza suka gaisa da abokan nasa sarakan surutu kamar zasu hadiyeta Kowa burinsa ya fadi albarkacin " bakinsa ita dai ta gaza tofawa sabuda kwarjinin da angon nata da ya cika falon, ji take duk girman dakin ya yi mata kadan, sauqinta ma daya Shukura da ta tare ma rigimar domin don kuwa ita wurin dan banzan surutu ba ‘daga baya ba. Dr. Ahmad wanda tunda ta shigo falon bai * ,tanka ba har sai da ya lura zolayar abokan nasa za � ta iya nutsar da Saudat cikin qasa don kunya, ~ sannan ya yunqura ya mike a kasale tamkar wanda aka yi wa dukan tsiya. , Ya nufi inda amaryar tasa ta ke nutse cikin kujera ya sa hannu ya tayar da ita tsaye yana fadar, “taso mu bar nan Madam kada su samin ke ciwon kai Kamar jira suke suka yi kansa, amma bai kula suba yana rike da hannunta suka fice daga falon kai , tsaye harabar waje suka nufa, ya jawo musu wasu fararen kujerun roba suka zauna cikin rumfar da aka tanada don hutawa Dr Ahmad ya yi wani murmushi mai kama � 'da dariya lokacin da yake Kokarin lallai sai ya hada , ido da ita amma ta Ki yarda shi dariya ma ta ba shi, ya tallabe kuncinsa yana fadar, “Oh ni Ahmad na ga ta kaina, haka zamu yi dake kenan?� Ya Kara sa dariya, “Lallai yarinya aiki ya , ganki bama kadan ba, amma fa kin yi kyau don� lokacin da ki ka shigo falon sai da nayi suman wucin gadi har wani kishi na ji ya yunkuro min yadda na ga kartan nan na kallonki shi ya sa na harna .gaza magana , Duk yadda zuciyar Saudat ta ke cike da alkunyarsa sai da dariya ta kwace mata jin yadda ya kira wayayyun abokansa da qartai, Dr. Ahmad ya kafe ta da manyan idanunsa yadda ta ke dariyar � tata cikih nutsuwa kallon da yake mata ya sa a dole ta gimtse dariyarta, hakan ya yi daidai da sauke wani gwauron numfashin da ya yi tare da lumshe manyan fararen idanunsa ya shafi sumar qeyarsa yana kallon farar moter da take shigowa cikin gate din ’gidan a dan nesa da su kadan aka faka motar daga ita har shi idonsu na kan motar. Zuciyar Saudat ta yi wata mummunar bugawa lokacin da mutumin da ke cikin motar ya fito shi da wata zukekiyar mace kai tsaye inda suke zaune suka nufo har a lokacin kirjin Saudat bugawa yake ta gaza k0 da kwakkwaran motsi. “Hamid dinne k0? � , Dr. Ahmad ya watso mata tambayar yana . kallonta Kai kawai ta iya daga masa don a lokacin har sun qaraso cikin sallamarsu inda Hamid ya miqawa Dr Ahmad barin fuskarsa ‘dauice da fara a suka yi musabaha Hamid na riqe da hannun ' Dr Ahmad ya taya shi murna tare da yi masa fatan aikhairi cikin sanyin jiki, Saudat ta gaishe shi amma ga mamakinta har a lokacin da fara,a akan fuskarsa ya amsa mata a. tare da yi mata fatan aikhairi ya nuna zukekiyar macen dake tsaye " wadda akalla shekarunta ba zasu haura ashirin da daya ba . Yacé, “Ga Kausar nan takanas 'muka taho� tare don ta taya ni murnar aurenki, ita ce amaryar ' tawa�. Ya juya kan Kausar din, “Kausar ga Saudat � Da� fara’a a fuskarta ta miqa wa Saudat hannu suka' yi musabiha cikin sigar zolaya ta dubi Dr. Ahmad tana fadar, “Godiya mara: adadi, .ka taimake ni tunda ka kasa� angona don da yanzu Kausar ta shiga cikin jerin sahun matan da za ayiwa kishiya a wannan watan,na gode � Dariya suka yi su dukkansu ganin yadda Dr. '"� Ahmad ya Saki fuska babu alamar damuwa a yanayinsa ya sa Saudat ta saki jiki ta mike ta riko hannun Kausar tana fadar, “Bismillah� yar uwa mu shiga daga ciki mu gaisa sosai " Dr Ahmad ya mike shi ma tare da miqa wa Hamid hannu yana fadae “Ni ma abokina. mu shiga daga ciki gida na kula abin yar wariyar launin jinci ce�. , Duka dariya suka sa suka rankaya suka nufi cikin gidan Zuciyar Saudat fes, ba qaramin dadi tajiba Ganin yadda Dr. Ahmad ya karBi Hamid din cike da � farin ciki. Ba Karamin mamaki� ta yi ba yadda Hamid ya samu labarin aurenta, kodayake auren da kullum sanarwa ake a gidajen tal'abijin da radiyo lallai ita kanta ta san ba Karamin matsayi Hamid yake da shi a Zuciyarta ba, har cikin ranta ta ji Kausar ta kwanta mata don kawai tana matar Hamid hatta rasa inda’za ta_saka ta, ta kawo mata wannan ta' kawo wancan har sai da Kausar ta dakatar da ita, ita kuma Shukura ta ci gaba da dawainiya da Hamid din. ' . Ba su suka bar gidan ba sai qarfe goma na dare don sai da suka gaisa da Momy da Alhaji . Ashiru sannan suka tafi a cewar gobe Hamid zai maido , Kausar gaskiya su duka sun yaba da � matar Hamid din don ba qaramar kyakkyawar mace ya samu ba, wayayyiya kuma yar boko. � Ba Saudat ba hatta Momy da Shukura sunyi _ mamakin irin makudan� kudin da Hamid