← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 90

Sashe 85

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta fito, yana nan tsaye inda ta barshi ta dafo kafadarsa kamar irin abokinnan nata, duk da kasancewar ya fita tsawo amma� ita ma din doguwa ce, haka suka fice tana ta zuba masa shagwabanta, shi kuwa sai Kara narke mata yake ita kuma tana Kara sangarcewa, shi da kansa ya ja su a motar: kasancewar mai bakin gilas ce Sai da suka fara zuwa wani studio aka yi mata passport sannan suka wuce social. development ya yi mata rajista da komai da kornai, suka wuce islamiyya nan ma ya siya form, a take ya yi mata komai, suka wuce Hikima ba su suka kammala da komai ba sai shidda saura na maraice, sannan Dr. ya nufi gidansu da ita. Sun yi sa’a kuwa Faridat ta zo don haka 'Saudat ta samu tattali da kulawar da ta dace daga Momy din har Farida zuwa Daddy kowa sai riritata yakce, ana wasa da dariya a nan nema taji� Dr. zai yi tafiya jibi zuwa qasar Singpore ya yi sati biyu ya dawo majalissar Abuja, ya kwana guda sannan 'ya wuce America ya yi sati guda ya biyo ta Mexico city ya yi sati guda sannan ya wuto gida. Zuciyar Saudat ta yi mata ba dadi don a yanzu ta riga ta saba da mijinta ba ta qaunar abin da zai sa ya yi nisa da ita tun a lokacin ta soma jin ta fara missing dinsa basu baro gidan ba sai bayan sallar isha. Suna. dawowa kuwa ya wuce sashinsa, kai tsaye Saudat bandaki ta nufa ta watsa ruwa ta fito ta saka kayan baccinta riga da wando baqaqe masu . Iaushi ta daure gashin kanta da ribbon kwara guda sannan ta zira takalnan baccinta masu laushi ta fito falo ta fada kan kujera ta ja ipad dinta ta soma latse latse don a yanzu ta soma Kwarewa, duk a warin'ta shigowar mijinta ta ke saurare Shi kuwa tunda ya isa sashinsa ya watso ruwa ya saka riigar baccinsa mai budadden gaba, ya fito falonsa ya zaunakan kujerar falon ya ja Karamin tebur na gilashi ya! dora computer dinsa ya soma turn sakonni, a haka Asma ta shigo falon ta same shi ya dago ya dube ta ta cikin siririn farin gilashin da ke idanunsa, sanye ta ke da kayan bacci skinny dress kalar suminti sun mata matukar kyau tamkar saukar Kasar Saudiya don da ma can Asma kyakkyawa ce ajin farko Ta zauna saman kujerar dake gefensa cikin jan aji ta soma fadar, “Sannu da aiki dear�. Ya amsa da, “Yauwa, kina lafiya?� Ta dan tabe baki kafin ta ce, “Lafiya na shigo dazu ka fita� , Da kai kawai ya amsa mata ya ci gaba da abin da yake tsawon wasu ‘yan mintina falon ya dauki shiru, Asma ta mike ta koma kan kujerar da yake zaune, ta kutsa ita ma ta zauna ta raba jikinta a kan bayansa ta kwanta tana fadar, “So nake na kwanta da wuri saboda yau muna da wani meeting na gaggawa, qarfe biyu na dare�. � Bai tanka mata ba sai dai sakonnin da ta aika masa a gab0bin jikinsa sun yi matukar tasiri wurin saukar masa da kasala , A dole ya rufe computer din ya mikar da ita ya shureta ya nufi dakin baccinsa ya kwantar da ita, ya mike da niyyar yace yayi wa Saudat sai da safe, Asma ta qankame shi tare da saka masa kuka tana fadar, “Haba Ahmad, don Allah boron ya isa haka, karka koma kana daukar alhakina, kana kallo fa da ajina da qimata da 'martaba ta na- karya su na z0 inda ka ke, amma ka Ki ka yafe min kuskurena haba Ahmad ka yafe min haka nan, don Allah wallahi ba zan iya jutre wannan horon ba� Duk yadda ya kai ga mazantaka a wannan karon lamarin yafi karfinsa ganin kasawarsa ya sa ta Kara qaimi wurin cakume shi tare da Kara kunna shi da salon kissarta. � Saudat kuwa da ta gaji da danne-dannenta ta ji bacci ya some kwasarta ta duba agogo, Karfe sha daya da ‘yan mintina ta lalubo wayarta ta soma; danna masa kira tayi ringin harta tsinkebai dauka ba,tasake danna masa wani kiran harsaidatakusa tsinkewa sannan ta ji ya dauka cikin wata dakusasshiyar murya yake fadar, “Saudat bakiyi bacci ba har yanzu? Ki kwanta kinji dare ya...� Din-din taji an datse kiran. , Ta bi wayar dake hannunta da kallo tsawon lokaci zuciyarta na barazanar tarwatsewa a haka ta kwashe tsawon wasu mintuna kafin ta haurar da [pad din da wayar ta. nufi dakin baccinta ta fada kan gado, kishi babu dadi, sai dai haKuri ya zama dole tunda Allah ‘ya. halicce mu Shi Ya halitta auren mace sama da daya. � . K0 da Saudat ta farka da safe bata fito k0 bakin aofar falonta ba, tana kudundune cikin bargo bata sauko ba, haka Ahmad ya turo kofar falon ya shigo. Da sallamarsa yana sanye da wata tsadaddiyar� shadda gezna fara mai laushin gaske ta sha aikin hannu, kansa na sanye da hula zanna baka kalar aikin shaddar sai siririn farin gilashi a idanunsa, ya daura bakar agogonsa ta fata wadda ta kwanta � lallausar farar fatar hannunsa wadda bakin gashi ya yi wa kawanya. � Ya yi matuqar kyau musamman yadda fuskarsa ke cike da annuri ya zauna bakin gadon da take kwance tare da yayc bargon da ta lulluba ganin kayan barcine a jikinta ya sa shi saurin duban ago gon dake girke saman bed side drower, qarfe sha biyu da rabi ya waigo yana kallonta lokacin da take gayar da shi, bai amsa ba sai dai ya jefe ta da tambaya, “Lafiyarki Saudat, baki da laflya ne?� . Ta girgiza masa kai ba tare da ta bari sun hada ido ba, tace, “Lafiya ta Iau. ' Ya girgiza kai, “Yarinta na damunki Saudat, yanzu don kina jin haushina shine ba zaki tashi ki wanka ki gyara jikinki ba?� Ya dan ja wani siririn tsaki, “To tashi tunda. *gani nazo kije kiyi wanka kigyara jikinki Saudat ta dauke kai cike da kunya. ta ce “Ni fa ba. yanzu zan yi ba� . Yace “Tokuma wannanne kobaki isaba". Ya sa hannu ya janyo ta tana turjewa, ya kyaleta yana fadar, “Kwanta keki ka sani qazama ke zakita tsami bawaniba donni kuwayanzu Katsina na nufa inyi wa su Momy sallama don so nake inyi isha agarinnan kuma zankai kararki wurin Momy infada mata baki wanka bare kwaliiya... � Tun kafin ya rufe baki ta zabura ta tashi za ta dafo shi ya yi saurin mikewa yana fadar, “A’a qazama kar ki sake ki taBa ni ki bata min kwalliya, na yi wankana� � Saudat ta bi shi tana kokarin ya tsaya ta ba shi sako wurin Momy, amma bai kula taba, ya fice yana faman tsokanarta. " A dole ta dawo tunda kayan bacci ne a jikinta ga shi ta k0 ina harabar gidan maza ne, tana dawowa dinning table ta 'nufa ta karya sannan ta mike ta koma bedroom dinta ta'nufi bandaki ta watso ruwa ta fito ta sakawata ‘yar sassaukar doguwar riga, sannan ta yi sallar azahar tana gamawa ta fito ta sauko falon qasa ta kira Mansura kukunta, wadda ke shirya abincin ‘safe dana rana, sai Emanuel shi ke dafa na dare. 'Mansura yarinyar ce wadda ba za ta wuce shekaru' ashirin da biyu ba, musulma ce amma ba bahaushiya ba, tana dai jin Hausa sosai, ‘yar asalin , qasar Ghana ce, Saudat ta yaba da girkinta don tafi Emanual iyawa, don haka ta kira ta don ta fara koya jama,a waishin ina yaya rabiu ne?zai dawo ko bazai dawoba? wani saqo ya bama inna mai danwake ta bama saude?meya faru dashi bayan malam bala ya sake masa korar kare daga gidansa a karo na biyu? amsar tambayarku na cikin YAR TALLA CHAPTER35 wanda zan kawo muku gobe idan mai sama ya nufemu da kaiwa kuma yasa ina numfashi naku mai qaunarku mai sonku har cikin ransa qaninku kuma abokinku YAR. TALLA THE END QARSHE CHAPTER35 ASHA KARATU LAFIYA mata. A yau inda aka fara da yadda ake sarrafa shinkafa, tunda suka shiga kicin sai karfe hudu na yamma suka fito Saudat ta nufl sashinta ta yi sallar la’asar. Dr. bai dawo gida ba sai sha daya da ‘yan mintina na dare a lokacin har Saudat ta. gaji da jiransa ta kwanta, don haka ya ajiye mata tsarabar da Momy ta bada a kawo mata, sannan ya fice ya koma bangarensa. Saudat ba ta samu ganin tsarabar tata ba sai da gari ya waye, bayan ta gama shirinta cikin Wani tsadadden materiyal ruwan zuma mai sulbi wanda aka yi wa dinkin riga da siket, matiriyal din ya haska ta sosai. Ta fito falon a nan ta yi karo da ledojin, ta zauna ta zubesu a falon tana duddubawa duk_ kayan girke-girke ne irin na Kasashen larabawa, sai wata hadaddiyar sarka ta azurfa wadda aka yi wa yarfin gwal a cikinta, sarkar ta yi matukar burge Saudat, ta tattara kayan ta maida kicin sannan ta dauki sarkar da yan kunnayenta ta makala, ai kuwa sun yi mata matukar kyau, sun haska ta fiye da wadanda ta fara sakawa daga farko. Ta nufi falonta ta karya, ra mike ta nufi Bangaren maigidan nata don yi masa sannu da zuwa ta kuma jin tadda ya samu Momy din da su Nabil da kuma Nabila. , Tana taka matattakalar dazata'sadatada falonsa sai ga Asma kuma na saukowa.� Gabanta ya yi wata mummunar faduwa, kallo daya ta yi wa ,Asma ta dauke idanunta ba tare da ta nuna ta ganta ba. Asma ta bi Saudat da wani razanannen kallo, zuciyarta na wani irin tuquqin baqin ciki, ji ta ke tamkar ta shakaro Saudat har sai ta mutu, hakan ya sa ta lumshe idanunta ta ci gaba da saukowa daga matattakalar bench tana kiran sunan Allah kamar yadda Ahmad din ya vata shawara. � Saudat ta yi matukar mamakin yadda suka hada hanya da Asma salin'alin,to k0 ta fara saukowa me? kai da wuya don irin kallon da ta ga ta watsa mata babu komai a cikinsa bayan tsagwaron tsana da � qiyayya, Saudat ta taho dakin tare da murda Kofar falon maigidan ta shiga da sallamarta. ~ Yana kwance
Chapter 85 · 0% Book details