Sashe 50
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saude ta durkusa tana gaishe shi cike" da girmamawa, Dr. ya amsa yana fadar, ‘Daga yin knock sai ki bade kofa ba tare da kin tambayi k0 waye ba baki san nan batel bane? Komai na iya faruwa fa.â€? Muryarta a sanyayé ta ce, ‘Ai na san kai ne Dr. ya ce ya a kai ki ka sani? Ta dan yi jim kafin tace ai ka ce min zaka zo da safe. Ya dan yi wani murmushi kafin ya ce ashe ba ki da mantuwa kinsan in bayan dana manta ban nuna miki yanda za ki yi kisa a kawo miki break ba da ba zan zo nan ba sai wurin sha biyu da wani abu Ya ja ya zauna tare da tura mata katuwar jakar da ke hannunsa ya ce duba ki ga kayan nan idan sun miki saikisa yanzu sai mu tafi.â€? Saude ta zauna saman * kafet tare da janyo ledar gabanta ta shiga bubbudewa a ~ sanyaye â€? Dogon wando ne baki irin mai kama qafafuwan nan an masa adon pink color sai rigarsa » Shima ma pink mai adon baki, rigar mai yankakke wanda ake kira da v neck Rigar mai dongon harnu ce,,,sai wata duguwar riga har qasa itama pink cclour ita ma mai dogon hannu, tana da yankakken gaba sai siririn mayafinta. ~ Ta ajiye kayan ta janyo wani qaton kwali ta budeâ€? takalmi ne a ciki baki da ‘yar qaramar pose irin wadda ake makalawa a hannu, ‘yar qarama, sannan ta Ciro wata ‘yar jaka, saitin kayan shafawa ne a ciki hade da sabulu da turare kayan sun bala’in Burge ta har cikin ranta, shi kan shi ya fahimci hakan â€? a idanuwanta, don haka muryar shi a sanyaye ya ce. “Sun yi kyau k0?â€? Murmushi kawai ta yi ba tare da ta tanka ha, ya *mike tareda fadar kije ki shirya dame zakikarya ? Me za,a kawo miki?â€? Saude ta sunkuyar da kanta tare da fadar, ‘Komai aka kawo min." Cikin zolaya ya ce, ‘Ba dai komai ba k0 zaki ci shinkafa da miyar kwadi?â€? Da sauri ta kalle shi ido waje, ya yi wani siririn murmushi kafin ya ce ‘Ye’s nan ba abin da ba sa dafawa har miyar dodon kodi.â€? Saude ta Bata fuska tamkar zatayi amai tace ‘Nidai a,a â€? Ya yi wata dariya irin wadda ba ta taba sanin ya iya ta ba da alama yanda ta yi maganar cikin shagwaba ya. yi masifar barge sa tare da daukar _ hankalinsa, ya matso daf da ita yana kallonta da ya ce, ‘Dan qaraâ€? maimaitawa mu ji please. â€? Kunya ta kama ta ta juya da sauri ta yi ciki ta bar shi nan tsaye harde da hannu a qirji yana kallonta har ta bacewa ganinsa, ya yi wani murmushi tare da ‘lumshc idanuwansa â€? Saude na shiga bedroom din ta fada saman gadon dakin ta rungume filo cike da murna haka kawai ta ji wani irin farin, ciki ya baibaye ta, ta lumshe idanuwanta tana mai son tuno wani abu can â€? kamar wadda aka tsikara ta zabura ta mike da gudugudunta ta fada bandaki ta watso ruwa a gurguje ta ‘dauro alwala ta fito ta yi nafila raka’a biyu tare da roKon Ubangiji ya kare ta daga sharrin Inna Laure, don tanaji ajikinta wannan karon idan akahanata auren Dr. mutuwa kaWai za ta yi. Tana gama adduâ€? o ’inta ta mike ta janyo ‘yar jakar kayan shafawar ta fito da su ta mutsa mai lotion a jikinta, sannan ta shafa hoda ta sa abun â€? gyaran gira ta gyara girarta, har ta soma sai da ta sa . maskara ta gyara ta, sannan tasa brown eye a girarta ta bi bakinta da sassaiikan jan baki pink colour; sai ka rantse da Allah kalar lebanta ne haka. Saude ta mike ta janyo kayan ta saka dogon § ' wandon: wanda ya kama ta tsam-tsam sannan ta â€â€? kawo rigar ta sanya, wadda ta bi illahirin jikinta ta ta lafe, Saunan ta kawo dogUwar rigar ta dora ta * Warwaré gashin kanta ta Kara daure shi sosai, ta yi masa tamkar gamma a baya, ya zama tuntu sannan ta » â€? kawo gyalen rigar ta yi kamar rawani da shi. Ta Ciro takalmin mai tsini ta saka, ta dauko pose din ta saka sarkar da mahaifiyar Dr. ta ba ta a ciki saboda rigar ba a hada ta da sarka sai dai ta bar dan kunnen a kunnenta tare da abin hannu da zobe Ta dauki turaren ta faffesa ko’ina na jikinta, saunan ta tsaya gaban madubi tana qararewa kanta kalla, Barakallahu! Masha Allahu ni dai abin da zan â€? iya cewa kenan don a gaskiya na san Saude ta hadu qarshe, ita kanta ba ta san tana da wannan kyan haka ba Masha Allah. Ta fito daga dakin cikin nutsuwarta, Dr Ahmad dake zaune saman kujera yasa kayan abincin a gabansa bai san lokacin da. ya mike ba yana kallonta, hatta qaraso gabansa ta durkusa a gabansa. “Sannu da hutawa YallaBai." Drâ€? Ahmad ya koma ya zauna jiki a sanyaye sannan ya amsa da yauwa sannu Saudat, kin sha kyau wallahi irin wannan haduwa haka. Murmushi kawai ta yi, Dr ya dake dan karya bada: kansa yace Bismillah maza ki karya mu tafi tana murmushi ta janyo tiren kayan abincin ta bude tea flask, ne sai kayan hadinsa, . *. sannan soyayyan kwai da agada, sai wani kwanon tangarab shi; kuma farfesun zallar tsokar kaza ne ' Saude ta dauki kofi ’guda biyu ta hada masu ruwan tea din sannan, ta miqa masa DR : ya tsaya yana kallonta kafin ya ce ‘Waya fada miki ban 'karya ba?", â€? Murmushi kawai ta yi tare da qara mika masa kofi din, yasa hannu ya karBa ya hada da kofin da hannunta ya riKe yana Kokarin ya hada ido da ita, yana muryarshi a sanyaye ya ce Thank you. â€? Saude ta zame hannunta ji take tamkar ta zabga da gudu, ta. yi ta maza ta dake ta dauki kofin din tea din ta soma tsotsa tamkar wadda babu makoshi a bakinta. Duk abin da take Dr yana kallonta bai ce mata Kala ba, ta yi ta tsatsar abincin, sai da ta gama sannan ya mike ya dauki makullin motarsa ya dube ta‘Muje ko?â€? Da to kawai ta amsa ya yi gaba sannan ta bi shi a baya, ya tsaya ya yi ‘yan abin da zai yi cikin hotel din sannan ya fito suka shiga mota suka dauki hanya kowa da abinda yake saqawa a zuciyarsa. Dr. ya miqe. hannu ya kunna masu karatun Alkur‘ani mai ginna. Don haka Saude ta koma jikin makarin kujerar ta" â€? kwanta ta. lumshe idanuwanta tana sauraron karatun,â€? zuciyarta kuwa ta harba zuwa gida, fargaba mai~ tsanani ta shige ta tana tsoron makircin Inna Laure â€? tana tsoron abin da zai iya zuwa. ya dawo. = hanya. Babu mai magana a cikinsu kowa da abin daâ€? A haka barci barawo ya sace ta, ba ita ta farka ba sai da ta ji yana tayar da ita an kusa zuwa Welcom to Katsma, saude ta yi firgigit ta bude idanuwanta wanda hakan ya yi daidai da bugawar zuciyarta. Innalillalhiâ€? ta yi saurin fada da qarfinta. Dr ya yi saurin kallonta da hanzarinsa yana , fad'ar lafiya? Taâ€? dan ja numfashi kafin ta ce, ‘Wallahi ji na yi gabana ya yanke ya fadi, Dr. ya' juyo ya dan kalle ta kafin ya maida kallonsa kan titi ya ce, ‘Ki rinka maimaita innalillahi wa inna ilaihirrajiun . insha Allahu ko ma me ye zai zo miki da sauki.â€? Saude ta amsa da to, sannan ta nuna masa kwanar unguwarsu kafin a qarasa welcome to Katsina, haka ta rinka nuna masa hanya har suka iso kofa: gidan nasu, gaban Saude ya Kara wata muguwar bugawa .. ganin manyan rumfuna a kakkafe a kofar gidan da ' ‘yan tsirarun mutane a ciki. Saude ta dafe kirji, ‘Wayyo Allah na k0 dai Baba ne ya rasu?â€? Dr ya yi saurin kallon Kofar gidan kafin ya ce "A a ba mutuwa ba ce, dan ga hunhun goro can a gefeâ€? « Saude ta sauke wata ajiyar zuciya kafin ta ce, ‘Ina Jin koâ€? yar Baba aka daurawa aure yau.â€? * " Dr; ya lumshe idanuwansa ya bude a hankali kafin ya ce, ‘Watakila, ki shiga ki gani sai‘ki min sallama da Baban. Saude ta amsa da to tare da bude murfin motar ta fice. Tun kafin ta fito dama hankalin mutanen dake zazzaune ya dawo kan hadaddiyar motar ta Dr wadda ta dauke illahirin hankaiinsu, duk da ba za ka ; iya ganin wanda ke ciki ba saboda bakin gilas din da ‘ke gare ta Saude na fitowa daga motar kallo ya koma kanta, sai ka ce ba mutum ‘yar uwarsu ba, mutanen dake zazzaune a rumfar ba za su wuce goma ba tun daga nesa ta dan gane mutum uku mahaifinta neda â€? kuma qannansa guda biyu, sauran kuwa ba ta san k0 su waye ba * . Saude ta qaraso ta durqusa har kasa ta gaishe ' su, tamkar za su kwanta mata suke amsawa, saboda â€? tsabar girmamawa; amma ban da mahaifinta wanda ya Kara kafe ta da idanuwansa muryarsa a sanyaye yace, “Wace ce wannan kamar Saude?â€? Saude ta ce, ‘Ni ce Baba.â€? innalillahi ’Yanzu Saude ke ce ki ka koma haka? Ina Dillaliyar da suka tafl _ ; dauko ki dazu?â€? . Gaban Saude ya fadi cikin sanyin jikinta ta ce, = “Ai kobasu kai ga zuwa ba, Allah yasa dai lafiya?â€? Malam Bala ya ce, ‘Yanzu dai tashi ki shiga Ciki u â€? Kawu Isiya ya ce ‘Wai wace Saudan ce ka ke fada ban fa game ba?â€? Malam Bala ya ce, ‘Saude dai wadda aka tura a dauko a can Habuja amarya ita.â€? â€? Kawu Hamisu ya ce, ‘To wancan mai motar fa da ya kawo ta?â€? Ba ta saurari abin da ya ce masu ba ta yi cikin gidan abin ta da sallamarta, mutane ne ke ta kujibakujibarsu an cika tsakar gidan nasu‘makil da mata, an girke manyan tukwane da murahu Sai faman tuKin ' tuwo da sanwar miyé ake, kana gani k0 ba a fada maka ba ka san hidima ake.