Sashe 68
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gama na dibi tawa da ta dana na dibar masa nasa na zuba na mahaifinsa na kai masa, sauran kuma na barshi a tukunya. Na yi gaba abuna, amma abin takaici da ya dawo na ce masa ga abincinsa, sai ‘cemin ya yi ya Koshi ya . ci abinci a waje. Haushi kamar ya kashr ni, amma babu yadda na iya haka na hakura na yi kwanciya ta na barshi zaune yana wasu ‘yan bincike- binciken na gaira babu dalili. Washegari ma bai tsaya karyawa ba ina kicin ina hada mana abin karyawa ya sa qafa ya fice abinsa ya ajiye min kudin cefanen rana. Ai ban san lokacin da na fadi qasa ba ina kuka wiwi na shiga uku yau na Mace. Babu mai rarrashina don babu ma Wanda yasan ina yi, na karanci kukana na share hawayen na mike na nufi katifa na raBa inda Rabi’u yake kwance yana sharar baccinsa na ' kwanta, na rufe idanuwana duk daba bacci nake ba, haka na dauki tsawon lokaci ba tare * dana bude ido ba balle in kalli abin karyawar � dana hada. Ba Rabi’u ya farka daga baccinsa ya dauki abincinsa yana ci, ina jinsa ban kula ta kansa ba sai kusan sha biyu saura sannan na mike Ina rarrashin kaina na dauki kudin cefanen na aiki Rabi’u ya siyo min kayan miya da sauran kayan girki na zo na zauna na dora sanwar jalof din shinkafa da wake da alayyahu da kifi. Zuciyata ta yi ta tashi saboda qarnin Dan sau biyu ina rugawa bakin maguji ina kwaraya amai, amma haka na daure na kulle hancina da kallabina nayi girkin na gama, wani irin ciwon kai mai zaf1 da juwa suka sauko min, na nufi dakina na kwanta k0 motsin kirki na kasa, ga Rabi’u sai kwaramniya yake min' a dakin yana wasansa.� Bala bai tashi shigowa gidan ba sai ana' . sallar maguriba, nayi kuka har nji ba dadi, amma yana shigowa haka na daure na dauki abincinsa na je na kai masa. K0 lura ya yi da rashin walwalata da alamun na sha kuka kuma, na ga ya bude kwanon , abincin ya sa cokali ya debo ya kai bakinsa, , idona na kansa na ga ya Bata' fuska tare da furzar da abincin bakinsa a tsakar dakina ransa a bace ya hau masifa “Ke wannan wane irin iskanci ne? bakin. buhun gishirin kubce miki ya yi ki ka kwaraya shi a ciki k0 ko me?� , Da mamaki a fuska ta na maimaita, “Gishiri kuma?� Don ni na sani a girkina ma babu ‘gishiri k0 kadan saboda� magin da na zuba yana da yawa, Bala ya zaburo min. Sai kizo ki kwashe abinki�. Na mike jikina a sanyaye na durqusa gabansa na sa ‘cokali na debi abincin na kai bakina, ai sai dai na ji tamkar zan mutu lokacin da na hadiye, saboda azababben gishirin da ke ciki, zuciyata ta karanta min makarkashiyar da . ' aka yi min. Na daure na dago da kai muryata a sanyaye nace “Ka yi hakuri don Allah, wallahi hannuna ne ya kubce, amma bari yanzu in fora maka wani abun mai sauKi�.� . Ya kwatsa min tsawa. “Ke tashi nan ki ba ni wuri,nizaki kawo wa feleke saboda bakin ciki, amma daga yau kin gama girki a gidan nan don na lura da wasu halayen banza da kike bullowa da su kwanan nan kuma kr za ki sha wahala wallahi , don‘Laure dai ‘yar uwata ce, kuma ke ba ki isa ki shiga tsakanina da ‘yar uwata ba, wallahi�. � Ya mike yana karo da kayan abincin ya fice yabarni nan a tsugunne. " � Kwallar da ta cika min idanuwa ta soma zurarowa, wato ba zai iya rabuwa da yar � uwarsa ba saboda ni, amma ni na rabu da nawa ; ‘yan uwan da iyayen saboda shi? Wayyo Allah ga ni gare Ka. Na kife a gurin ina wani irin kuka, sai yau na fara yin nadamar da� bazaimin amfani, ba na yi kaico a rayuwata da son da ya rufe min ido. ' Yau na yi kuka kamar zan mutu, bani da mai rarrashina, har Rabi’u wanda ke bacci � ya farka ya taso ya rungume ni, shi ma ya saka nasa kukan, a dole nayi shiru naja shi a jikina ina rarrashinsa. ~ � Saudat al� amuran suka ida cakudewa na. rasa wanda zan kai wa kukana, ina ji ina gani Bala zai dawo gidan ya shige dakin Laure su. sha hirarsu sai na yi bacci sannan ya shigo ya raBa ya kwanta ba ni da bakin magana kuma , Ga shi Laure ta daina girki da wuri sai yamma, don ta san Bala ba ya dawowa da wuri duk na bi na tsumbure na rame na lalace na fige abinki ga mai ciki. Bala’in Bala ya ishe ni, ga yunwa na je na same shi ina kuka, nace ya fada min laifin da na yi masa; Ai k0 ‘ranar kamar ya hadiye ni � danya ban dahu ba, don kadan ta hana ya kawo min duka, haka na tashi ina kuka. Na ' kasa haquri na tafi wurin mahaifinsa ina kuka na fada masa duk abin da ake min a gidan, ransaya yi masifar Baci, don a lokacin shi ya dawo zaure ya bar mana gidan. Ai k0 a take ya tisa ni gaba muka shiga cikin gidan, yace in wuce dakina ya nufi dakin Laure ya ce maza ta tattara kayanta ta ‘tafi gida,aishi bai sa adaukota donta tarwatsa zaman lafiyar ma’aurata ba. Ina jin Laure na ba shi hakuri, amma ya ce ina! Sai ta tafi, yana tsaye ta hado ‘yan komatsanta ya ba ta kudin mashin ta yi gaba a lokacin kar kiso ki tona� zuciyata ki ga farin ciki, don ni a ganina annoba ta tafi. To ashe an kashe maciji ne amma fa ba a sarekanba. Don Bala na dawowa ya leka dakinta ya ga ba ta nan, ya leqo wurina. * “Ke Ina. Laure ta take?� Gabana ya fadi yadda na ga fuskarsa ba annuri amma na dake na ce. “Kaje ka tambayi Baba� _ � Fuuu' Ya Wuce ba tare da ya sake kula ni ba, ni dai na bi keyarsa da kallo, a zuciyata ina addu’ar Allah ya daidaita tsakanina da 'mijina, kominti gomada fita baiyiba saiga ‘shi ya dawo kamar an hankado shi, ya tsaya a kaina yana zazzaga min. “To marar mutunci, munafuka wadda bata qaunar zumuncin Allah, wato ‘yar uwar .tawa yanzu saida kikasa aka koretadaga gidannan? Tokinyi daidai amma inasoki sani wallahi ba baki isa ki raba ni da� yan uwana ba, don ke kina ganin kin rabu da naki" yan uwanbaki isaba, babu macen data isa taraba � nida ‘yan uwana wallahi baki isaba�. � Ya juya fuuu ya sake ficewa daga gidan gabadaya. Saudat duniyar ta yi min zafi, rayuwar ta quntata a gare ni, na yi kuka har kaina ya dauki ciwo, amma babu mai rar-rashing ga ciki a jikina. Abin duniya ya yi min yawa Bala ba ya shigowa gida sai na kwanta kuma kafin in tashi zai kakkaBe rigarsa ya bar gidan, ya ajiye min naira ashirin kudin cefanen miya ga shi a gidan babu abin da ya rage sai masara, haka zani wanketa inbada aniko mana inyituwon kwaha biyu, sai dai in canza miya. Amma shi k0 jikinsa don ba ci yake ba, sai dai mu ci ni da dana, don mahaifinsa ma yanzu fura kawai yaké iya sha, ba ya cin duk wani abu mai nauyi saboda ciwonsa don haka shi ma bai san abin da ake ciki ba. . Wataranar juma� a ina zaune a dakina bayan ‘� na gama sallar isha’i ina karatun alkur‘ani mai girma, na ji shigowar Bala, abin ya ba ni mamaki lokacin da na ga ya shigo dakin ya zauna bakin katifa. i" Na tsaya da karatun da nake na shafa addu’ata sannan na waiwayo na gaishe shi ya 'amsa fuska ba yabo ba fallasa na mike a sanyaye da niyyar in kawo masa ruwan randa mai sanyi da abinci ya tsaida ni ta hanyar fadar * “Tsaya meza ki kuma?� Na dan waiwayo na kalle shi murya ta a sanyaye nace. “Abinci zan kawo maka�. Ya girgiza kai. “A a a qoshe nake, zauna ki huta abinki�. Wani irin abu ya nusar min zuciya. idona ya ciko da hawaye na koma na zauna tare da janye kwallar da ta ziraro a kuncina, Bala ya ce. “Magana nake son yi da ke Mariya idan kina da lokaci� Ba tare da na dago na kalle shi ba, na ce “Ina sauraranka� Ya muskuta ya gyara zama kafin ya fara dogon bayaninsa ‘Mariya, kin dai san iya so na soki a duniya, kuma har yanzu ba wai daina sonki na yiba, don haka inaso kiwa abinda Zanfada kyakkyawan kallo da kuma kyakkyawar * fahimta kikuma bani hadin kai idan harkina son zamanmu lafiya, don yanzu maganar nan . da ake mun gama magana da Laure, zan auro ta za a daura mana aure nan da sati mai zuwa, har sadaki na ,ba� ta don haka na yanke shawarar zuwa in fada muku keda� Baba dA fatan ba za a samu matsala daga wajenki ba , ‘A lokacin ji na yi kamar yana caccaka min wuka a zuciya, idona ya canza kala, wani irin tukukin bakinciki ya sarkemin na mike a harzuke jikina har bari yake kamar wata� yar dambe na fara magana kuka ya Kwace min, amma ban fasa ba “Lallai Bala kun cika maciya amana, yanzu don cin amana duk ka rasa wadda za ka aura a duniya sai Laure? Wallahi ka cuce ni ka yaudare ni, ka raba ni da dangina da ‘yan uwana kuma Allah sai ya saka min Ban ida rufe baki ba na ji saukar wani gigitaccen mari a kuncina wanda ya sa har sai da na duke, ya nuna ni da dan yatsansa. � “Kenan harkin isaki zageni banza, Kenan harkin‘isa hanani yin abin da bayi niyya? To ba ki isa ba, aure k0 ki so k0 kada ki so yinsa za a. yi kin ji na fada miki�. Ya juya a zafafe ya bar dakin, ya bar ni tsugunne rungume da kunci'