Sashe 86
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saman gado daga shi sai short � niker riga a jikinsa, ya dora ipad saman � kirjinsa yana lallatsawa, yana ganinta ya ture ipad din tare da miqewa tsaye ya rifito ta yana fadar, “Kun hade da Asmako? Allah yasadai bata miki irin haukan nataba?� ~ Saudat ta girgiza masa kai cikin sanyin jikinta. Ya shafi fuskarta yana fadar, “Allah har gabana ya fadi". � Ya zaunar da ita saman gadon shi kuma ya zauna a Kasa yana fadar, “Jiya na dawo na sameki kina ta bacci, kin yi adalci kenan mijinki yana kan 'hanya amma har ki iya runtsawa ba tare: da kin kira ni kin ji ko na isa lafiya ba? Kai Saudat anya kin damu dani kuwa?� Saudat ta langwabe kai tana fadar, “Allah fa na kira ka ta Ki shiga Ya kada kafada tare da fadar “Allah ya sa da gaske ki ke�. Ta dan yi murmushi tare da fadar “Ni na zata fa zanzo in sameka kana shirin tafiya ne Ya girgiza mata kai, “Jirgin Karfe hudu ai zan bi na yamma, k0 kayan ma da zan yi tafiyar dasu ban hada ba� Ya langwaBe kai, “Allah ji nake tun yanzu harna. fara missing dinki my baby bacin karatunki da ba abin da zai hana na tafi tare da ke�; � Saudat ta lumshe ido ta bude saboda yadda maganar tasa ta yi mata dadi, ta mike tana fadar, “Bari na hada maka kayan� Ya ce “Yauwa tawan, da kuwa kin kyauta� Saudat ta nufl bedroom dinsa inda ta samu duk ya wargaje shi komai ya yi watsawatsa Ta girgiza kai cike da takaicin yadda har ya iya rikita dakin baccin nasa haka. Ta kada kai, ta soma gyara masa tare da mayar da komai a muhallinsa, ta cire bedsheet dinsa ta canza masa sabo, ta gyara dakin ya dawo yadda ya kamata, ta dauko boner ta zuba turaren wuta ta jona a dakin. Nan da nan ya soma. fitar da wani sanyayyen kamshi * Ta nufa wurin ma adanar kayansa da takalma � (walk and closed) budadde mai girman gaske, an jera komai a indayadace, Saudat batayi mamakin ' yawan kayan nasa ba k0 daga yadda ta lura bata taba ganin ya maimaita kaya ba. Ta dauki wani jakar kaya � trolley bag ta zuge ta ta soma shirya masa kayan a ciki komai set ta kce hadamasa� don ta fahinci maigidan nata ya yarda da tomarch. Asma kuwa da kyar ta iya kai kanta bangarenta saboda bacin rai da zafin kishi, kuka ta ke sosai, tabbas Ahmad ya wulaqantata, ya qaskantar da ita, wai yau ita ce ya hada kishi da ‘yar aikinta, ‘yar * matsiyata, yarinyar da ta ke gani daKiKiya, mara ~ ilimi, kuma ‘YAR TALLA! 'Tabbas Ahmad ba qaramin wulakantata ya yiba a idon duniya, wai a ce kamarta mijinta ya auro ‘yar aikinta, wannan wane irin cin fuska ne? Ta suri makullin motanta ta fice dAga gidan tana faman shar barkwalla tamkar za ta tashi sama haka 'ta ke tuqin don haka cikin Kankanin lokaci ta iso ‘Ministcr� Quarters, maigadi na bude mata qaton gate . din gidan ta kutsa motarta, bata tsaya gyara fakin ba _ ta tsaida motar ta flce a guje ta nufi cikin gidan Hajiya Zakiya ita ce mahaifiyar Asma, ita ke nan tilo Allah ya basu mahaifinta kuma bai yi � shekara da rasuwa ba. sakamakon hadarin jirgin da ya, _ rutsa da shi a kan hanyarsa ta zuwa qasar Uganda bayan shekara biyu da ‘yan watanni da auren Asma Allah ya yi masa rasuwa. Asma ta shigo falon mahaifiyar tata wadda ke tsaye a gaban dinning table tana jera kulolin abincin rana ita da ‘yar aikinta, Asma ta fada jikin Umman tata ta rungume ta tana kuka mai daga hankali. Hankalin Hajiya Za'kiya ya yi matukar tashi, ta ruKo ta tana fadar, “Ke Asma lafiyarki? Me ya faru ne? Yau na shiga uku ni Zakiya Ta bambare ta daga jikinta tareda janta cikin falon ta zaunar da ita kan kujera, ta dauko ruwan tambulan mai sanyi ta mikamata, "‘Karbi ki sha don Allah zuciyarki ta yi sanyi� Ta karBi ruwan ta soma sha, Hajiya Zakiya ta juya kan mai aikinta a fusace 'tana ‘fadar, “To ke kuma uban me ki ke jira ki ka yi mana tsaye a ka?� ‘Yar dattijuwar ta rusuna, � yi hakuri Hajiya�. Sannan ta juya ta yi gaba jiki na rawa. Hajiya Zakiya ta raka ta da harara kafin ta maida kallonta a kan ‘yar tata ‘wadda ta kurbi ruwan ta hadiye da kyar tamkar ta kurbi madaci� _ Hajiya Zakiya ta dafo tana, Fadar me ya farune?� Asma ta sa bayan hannu tana goge hawayenta _� Cikin ‘muryar kuka ta soma fadar, . umma wlh zuciyata tarwatsewa zatayi bazan iya a gidan Ahmad ba, baqin ciki kashe ni zai yi ldan :naci gaba � da zama a gidansa, Umma 'Ahmad ya wulakanta ni, ya tozarta ni na rantse da Allah na hakura da aurensa, ba -. dan bazan iya zaman Kaskanci ba. ..� Kuka ya ci qarfinta tamkar wadda aka aiko wa da sakon muntuwa. Hajiya Zakiya ta ja tsaki kafin ta ce “Amma wallahi Asma kina bani kunya, yanzu ke ba abin kunya bane a zo a iske ki kina kuka a kan da namiji da, kyanki da yarinyarki da komai ke k0 ni da make tsohuwa ba zan iya tsayawa namiji ya ci kashi a kaina ba tare da na nuna masa bambanci tsakanin ruwa da hawaye ba. Haba sma Ahmad din banza da zaki zauna yana wulakata ki a banza tun lokacin da ya bijiro da‘maganaar zai auri ‘yar aikin gidanki na ba ki shawara ki .bar masa gidansa inyaso ya biyo ki da takardarki amma sai kayi kunnen uwar shegu dani, ke ga ki mai miji, yo namijin banza kayan amai ma don zuciya ta ki tashi ba za ki barshi ba? Yo namijin me Allah na tuba? Ke kin san k0 sakinki Ahmad ya yi ba za 'a kwashe kwanaki ba tare da maza sun soma � go slow a kanki ba. Ki duba yadda Allah ya yi miki "� baiwarkyau, haba Asma sai ka ce ba ki duba madubi, ga maza nan birjik a gari sai kalar wanda ya yi miki amma ki maqalewa namiji guda kamar gam, sai ka Ce ba Asmar da ke cudanya da maza ba a kan lamarin siyasa, haba don Allah don Annabi ki rabu da yawonan. nan, ya sake ki haka nan k0 dole ne za ki zauna namiji yana qaskantar da ke ya bata miki suna a gari don kawai ya lura kina sonsa, ba ki iya rabuwa da shi kamar wadda aka yi wa asiri, haba don Allah don Annabi Asma ki guntile ,wannan Kaskantaccen auren naki don ban ga amfaninsa ba. . .� Asma ta zame daga rikon da Hajiyartata tayi � mata ta kwasa da gudu ta yi Bangarenta wanda ta yi rayuwar ‘yan matancinta a cikinsa. Hajiya Zakiya ta raka ta da idanu cike da takaici idan akwai abin da ta tsana bai wuce Bacin ran ‘yar tata ba, k0 kadan ta tsani abin da zai Bata wa ‘yartata, ta ja tsaki ta dauko wayarta a gefen kujera ta danna wa sirinkinta kira. A lokacin yana zaune kusa da Saudat suna cin abincin rana, ya dauko wayar ya rusuna tamkar yana gabanta, ya soma gaishe ta. Hajiya Zakiya ta dakatar da shi ta hanyat fadar, Dakata ba gaisuwarka nake nema ba, ka gane ina gida ina jiranka ka iske ni da takardar sakin Asma � yanzu-yanzun nan�. Ba ta saurari abin da zai fada ba ta datse wayar, ta bar Ahmad riqe da kan wayar. Saudat ta zuba masa ‘ido ganin yadda ya yi Kasaqe idonta na kanshi kafin ta ce “LafIya dai k0?" Ya yi saurin dawowa cikin nutsuwarsa ya ci gaba da cin abincin tare da fadar “No.lafiya lau ba komai" Ganin yadda ya saki jiki ya ci gaba da cin abincin shi yasa. Saudat ta saki jiki ta ci gaba da cin _ nata abincin ita ma. Suna kammalawa bandaki yanufa ya watso ruwa ya shirya cikin� qananan kayansa ya nufi . Bangaren Saudat ya same ta a kicin ita da Mansura tana ganinsa ta saki yankan 'alayyahun da ta ke ta nufe shi, tana fadar, “Ba dai tun yanzu xaka tafi ba?� Ya daga mata gira alamar eh, ta langwabe kai, � “Kai don Allah duka yanzu fa qarfe biyu, kaida kace jirgin karfe hudu za ka bi?� � Ya riko hannunta yana fadar, “Akwai inda nake so na dan biya shi ya sanya. amman zakimin rakiya k0?,, Jikin Saudat ya yi sanyi qalau, ba yadda ta iya haka ta bi shi suka nufi harabar gidan inda direbansa ke sa masa jakarsa a mota, sai masu tsaronsa har uku suna tsaitsaye a bakin'motar. Ya riko hannunta yana fadar, “To Madam sai na dawo, ki kula min da kanki, _ akwai kudi na nan na ajiye miki a bed side drower dinki, daga gobe za ki fara zuwa makaranta dircba zai rinka kai ki, don Allah ki maida hankali ban da shiririta, ban da biye wa tarkacen kawaye kinji?� Saudat ta daga masa kai alamar eh don‘ta san tana bude baki kuka ne zai kwace mata, Dr; ya lakace mata hanci ya fada. mota yana mata dariyar Karfin hali, don ya lura ta yi matukar kuluwa, shi kansa ba don ya so zai tafi ya barta ba, don "a yanzu Saudat ta -' ida zama wani Bangare na rayuwarsa wanda ba zai iya rayuwa in ba tare da ita ba Ya soma daga mata hannu lokacin da direba ya ja shi. » Saudat ba ta iya motsawa ba, tana tsaye har suka fice tajuya ta nufi cikin gidan tana sharar kwalla girkinda ba a karasada ita yauba kenan tana ~dakin 'baccinta ta fada kan gadonta ta qudundune tamkar mara lafiya. ' ' Dr Ahmad bai bar Nigeria ba sai da ya biya ta gidan su Asma, sai dai abin da Hajiyar ta yi masa ba qaramin kuntata masa zuciya ya yi ba, tunda ya durKushe a qasa bai iya dagowa ba, yana saurarenta ta inda ta ke,shiga ba ta nan ta ke fita ba. Shi dai bai