← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 90

Sashe 18

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kira� . “Laurel Laurel! Laure!!! Wai kina ina ne nake ta faman kira kin yi shiru Ta hankado labule ta fito tana fadar, “Wai ya akai ne, ka keta faman kwala min kira sai ka ce yaki?� Malam Bala ya yi kwafa, “Amma dai ai kin san ruwa baya tsami banza, kin san dai daga jin kiran� nan kin san da walaki.� Laure ta ce ‘To mu gani a qasa Ya ce, ‘Tabarma zaki ba ni dan gidan Alhaji' Bashir ne yazo wai wurin ‘yata yana son a bashi izinin turo iyayensa maganar aurenta.� Inna Laure ta zaro qananan idanuwanta haqoran nan suka yo gaba sai ka ce kamfanin cokula ta ce “Kai don Allah yana ina? � Malam ya ce, “Yana waje “A’a bari a kai masa tabarmar.� Ta juya daa ‘hanzarinta ta nufi daki ta janyo masa tabarma bayan qaure ta fito fana fadar. “Ga shi Malam ka shimfida masa a soro gatanan zuwa.� Ya amsa ya juya da hanzarinsa har yana tuntube Inna Laure ta nufi dakinta can kurya kan gado bonanza ta shiga inda ‘yar Baba ke kwance tana faman sheka baccinta Inna Laure ta shiga tashinta.� ‘Yar Baba ta bude ido da kyar cikin magagin barci. � � Ki tashi da alla kin ji aikhairi yazo mana har � cikin gida, da rana tsaka.� IKilima ta ja wani� tsaki ta juya daya barin ta ci gaba da baccinta, Inna Laure ta Kara bubbuga ta Ta zabura a fusace. “Wai mene ne don Allah za ki dame ni kawai ina baccina Inna Laure ta ce, “Ki tashi banza arziki ne ya zo mana da qafafuwansa dan gidan Alhaji Bashir yaron nan ya z0 wai neman auren ki tashi banza, banza ki shirya.� ‘Yar, Baba ta zabaura ta tashi zaune idanuwanta a warwaje tana fadar, “Kai Laure don Allah da gaske ki ke?� Laure tace, ‘A’a ai sai ki tashi ki gani da idon ki yana soro shi da Babanki.� IKilima ta buga wani uban tsalle ta dire daga kan gadon, saboda doki, ta kwasa da gudu zata fita Laure ta yi saurin riqo ta. “Ke da Allah tsaya haka za ki je sai ka ce wadda ta tabu, ai sai ki ja ya ce ya fasa, maza ki shirya da Allah karya gaji da jira. � ‘Yar Baba ta dan nutsu kafin ta ce, “Ba za ki gane bane Laure yaron ya hadu yanda ba ki tsammani kyakkyawa ne, kuma dan gayu, daga qasar waje fa ya dawo ya kammala digiri dinsa. Laure idan na aure shi wallahi na gama more miji, ai duk samarina korarsu zanyi "Ta dan yi shiru kadan kafin ta ce “To wai ma me zan sanya?� Laure ta ce, “Ki sa wannan shaddar taki sabuwar Ginznar nan tana yi miki kyau sosai.� ‘Yar Baba ta kada kai alamar ta game, sannan ta juya ta bude akwatinta ta Ciro shaddar dinkin riga da siket ne ya sha aiki matuka, ta saka kayan wadanda suka dame ta matuka komai na jikinta ya flto. � Ta zauna ta yi kwalliyarta sosai ta kawo dankwalinta ta 'kafa daurin‘nan mai suna ture-kaga tsiya, sannan ta saka dan kunne da sarka, ta mike ta janyo wani dan ficicin gyalenta mai kama da matacin koko saboda shara sharansa ta yafa, ta saka takalminta mai tudun dunduniya ta saka, ta dauko wata gingimemiyar jaka saikace waddazatabiki ta rataya a kafadarta, ta juyo tana kallon Laure tana wani murza idanuwa. “Toya kika ganni?”� Laure ta ce, “Kin hadu qarshe ‘yata ai shi yasa nake qara son ki, dan kuwa kyan ki daban yake dana sauran mata shi yasa kullum sai an mana sallama.� IKilima ta sheke da dariyar jin dadi na kwarzantawar da Lauren ta yi mata ' Malam ya hankado labule “Wai me take Jira ne har yanzun kunsam jirafa bashi da dadi Inna Laure ta ce, “Ai ga ta nan fitowa Malam, ya yi hakuri. � Malam Bala ya saki labulen ya juya ‘Yar Baba ta dubi Laure ni“Na tafi Laure.� “A’a mu je in taka miki.� Laure ta fada tana yake hakora. A tare suka fito, Saude na durkushe a gaban murhu sai faman hawaye take saboda hayakin da ya turnuke ta, har ba ta iya ganin gabanta sai sharbar' mijina take. Suna isowa inda take Laure ta dube ta, ‘To ‘yar iska munafuka wutar ce ba za ki hura ba k0 so ki ke alalan ta jike a cikin ruwa, annamimiya munafuka.� Ta duma mata wani uban kulli wanda ya sa ta yunkurin amai ta zabura ta mike tana faman sosa inda ta 'maka mata dundun. . Ta ce ‘Wallahi Inna itatuwan ne danyu sun ki su kama.� Inna Laure ta haure ta da kafa, ‘Kan ubanki ke da danyun yanzu dan kina munafuka wadannan itacen' sune danyun,to idan ma kinbarta tayi danya dan kanki,danni yaddah kika fita da ita haka zaki saida ta ko ta kwabo ban ce ki dawo da ita gidan nan ba, wuta kuma kar ki hura ki yi shekaru dubu anan Saude ta surce majina tare da goge ruwan hawayen da ke zuba daga idanuwanta, ta duke. ta ci gaba da hura wutar da baki, amma illahirin zuciyarta LOL YA abin yake NE GUN WA HAMID YAZO IKILIMA KO SAUDE MUCi GABA Dakasancewa DA ADmin Dboy DONJIN yadda WANNAN TAQADDAMA ZATACI gaba DA KASANCEWA [1/19, 5:11 PM] I love my mum: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [1/19, 5:14 PM] I love my mum: *YAR TALLA*
Chapter 18 · 0% Book details