← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 90

Sashe 81

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kanta yana sinsinar lallausan gashin kanta wanda ya sha gyafa, sai daukar ido yake. Saudat ta tSinci kanta cikin wani irin yanayi � wanda bata taba tsintar kanta a cikinsa ba tsawon rayuwarta, ita kuka shi kuka duka an rasa mai rarrashin wani, kiran sallar farko shi ya dawo da Dr daga duniyar rudanin da ya shiga, iya jarunta da hakuri Saudat ta yi shi, sai dai duk yadda ta zata abin ya wuce tunaninta. Ta yi kuka har muryarta ta dusashe don ta azabtu ta kuma sha wahalar da ba zata misaltu ha, shi kansa ya rude ganin yadda ya wahalar da ita, don haka ya sure ta ya nufi bandaki da ita da kansa ya tara ruwa masu dumi a bahu ya gasa mata jikinta, sannan ya sa ta dauki niyya ta yi wankan janaba, ya taimaka mata suka flto daga bandakin kai tsaye saman gadonta ta haye, saboda yadda jikinta ke faman kwankwatsa. Cike da tausayawa ya raBa gefenta Ya shiga mammatsa mata jiki yana rarrashinta da kalamai masu dadi, har ya samu bacci ya yi awon gaba da ita, sannan ya mike ya nufi bandaki ya yo wankansa ya dauro alwala yazo ya zura jallabiyarsa sannan ya fito inda shimfidar sallarsa ta ke ya rinka. jera nafilfilu, , sai da ya ji ana kiran sallar asuba sannan ya sallama ya yi addu,o in da zai yi na godiya ga Allah, ya maida sallar asuba. Yana gamawa ya mike ya nufi inda Saudat ke kwance tana kukanta yana son tayar da ita. amma yana tsoron ya tsokano wa kansa rigima ba yadda ya iya a dole ya tayar da ita din yadda ya . zata kuwa hakan ya kasance don tana farkawa kuka � ta sa masa ya samu ya rarrashe ta da taimakonsa ta dauro alwala ta yi sallar sannan Dr ya sure ta suka koma kan gadon suka kwanta yana rarrashinta tare da rirrike ta tamkar tsoka daya a miya Karfe sha daya daidai Saudat ta farka daga baccin da ya kwashe ta, ta bude idanunta sosai babu Dr. a gadon don haka ta lallaBa ta mike ta nufi bandaki don watso ruwa, sai da ta tara rowan dumi ta gasa jikinta sosai sannan ta yi wankanta sosai ta fito ta ja kujerar dake gaban madubi ta zauna. Ta janyo lotion ta murza wa jikinta, ta dauki kayan kwalliya ta yi ‘yar sassaukar kwalliyarta, ta qara gyara gashin kanta wanda ta cude da mayuka masu laushi, ta sa ribbon kwara daya ta daure gashin kanta ta fesa masa hair freshner, ta mike ta nufi wurin wardrof ta bude ta ciro wani swiss lace mai sulBi irin mai rawa-rawa kalar jinin kare maroon an masa adon' fulawa light pink dinkin riga da siket, Saudat ta saka kayan a jikinta wanda suka .dace da kalar farar fatarta. “Dinkin ya hau jikinta matuka ta nufi gaban madubi ta kafa daurin kallabinta sannan ta saka dankunne da sarka fashion kalar pink ta dauki body spray ta bi jikinta ta mammatsa ta nufi cover din ,da aka tanada dan ajiye takalma ta soma tunanin kalar da za tasaka. � Dr. Ahmad ya turo qofar ya shigo da sallamarsa, Saudat taji tamkar ta aza da gudu don idan akwai wanda ta ke jin kunyarsa to bai wuce Dr�. Ba a yanxu, shi kuwa kai tsaye inda ta ke ya nufa fuskarsa dauke da fara’a yana fadar, “Kai babyna wannan kyan fa duk nawa ne?� Ya ida maganar tasa tare da dora kansa a kan bayanta yana sunsunar kamshinta. . Saudat ta yi saurin zamewa za ta ruga ya sa dogon hannunsa ya riko ta yana dariya, tare da fadar, “Lallai yarinya kina tunanin za ki iya tsere min ke nan?� * Saudat ta sa tafukan hannayenta ta rufe Fuskarta da su tana jin tamkar Kasa ta tsage ta shige ciki, Dr. ya sa hakoransa ya cizar mata ‘yan yatsu abin da ya sa ta saurin bude fuskar tare da ‘yar siririyar Kararta cikin shagwaBa kenan ya lakace mata hanci yana fadar, “Marowaciya Allah da kin Kara hana ni kallon kwalliyarki sai na cinye miki bak8� � Saudat ta yi rau-rau da idanu tana kallon inda ya cizar mata. Ya yi saurin rike hannun yana fadar, “Ayya 'am sorry dazafi ko?� Ba ta tanka masa ba ta zame hannayenta zata wuceshi ya yi saurin. cimmata yana fadar, ' ' “Tuba nake ‘yan matana mu je ki karya kin ji�. Bai saurari abin da za ta ce ba ya riqo ta suka nufi kicin, ya zaunar da ita a kan daya daga cikin kujerun da suka zagaye Katon dinning table din glass, ya cr“Zauna a nan yan matana, me za a kawo miko?� Saudat ta dago tana kallonsa sai a lokacin ta lura da shigar da ke jikinsa, baqin wando ne jeans da Karamar T.Shirt sai apron da ya daura fara tare da zungureriyar farar hula irin ta kuku, Saudat ta yi murmushi ta ma rasa abin da za ta ce masa. Ya dan matso daf da' ita, “Ina jinki Madam, me za kici?� � Saudat ta dauke kanta tana fadar, “Ni fa da , kaina nake son in girka�. , Shi ma ya kwaikwayi maganar tata ta hanyar fadar, “To ai ni ma tuni na hada miki wani special girki wanda zai gargade miki kunnuwa� Dariya Saudat ta sa sosai, saboda salon da ya yi maganar da shi, shi kuma ya dauki faranti da serving spoon ya bubbude food flask din da ke saman tebur din ya kalle ta, “Me za a. zuba wa , Hajiyar , akWai soyayyar agada plantain, akwai pizza akwai soyayyen kwai, akwai sandwich tare da Lol ga asma ga saude akwai rikicifa [9:08AM, 07/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA CHAPTER 33 da soyayycn kifi gasassun kaji a side kuma tafasasshen ruwan zafi ne me zan zubo wa gimbiyar tawa?� � Saudat ta yi murmushi tana kallonsa ya riqe _ ludayin zuba abincin sai ka rantse wani kwararren . kuku nr ta lumshe idanunta ta bude lokaci guda tare da fad'ar, “Ni dai kunu nake son sha�. . � Dr.ya ware ido cikin firgici yana fadar, � “‘Kunu kuma baby? Karfa kice min an karBi 'takardun ajiya ta jiya har an yi min sing?� » . Saudat ta zumburo baki tana fadar, “Ni dai *wallahi bana so�. � Ya langwaBe kai yana‘kwaikwayonta, “Ni dai wlh baba so�. Dariya ta Kwace wa Saudat harda kyalkyalawa, duk yadda ta ke Jin nauyin Dr sai da ya kangarar mata da idanu, har ba ta san lokaCin da . . ta saki jiki da shi ba a dolenta. Sun yi break dinsu sosai don da ya lura ma «Saudat tsattsakuran abincin take mikewa ya yi tsam ya janya ta jikinsa ya zaunar da ita ya shiga ba ta � abincin da kansa Tun tana turjewa har ta gaji ta saki jikinta, saida ya tabbatar ta qoshi sannan ya kyale ta ya ja " hannunta suka mike suka nufi falo inda suka baje .inda yaketa Koqarin ya ga ta saki jiki da shi � Karfe biyar na yamma taga ya yi shirin; fita zucayarta ta yi mata wani iri ta zuba masa idanu ba tare da ta iya tankawa ba Dr yana lura da yadda yanayinta ya sauya lolkaci guda, amma sai ya mika mata hannu, “Taso mu je Madam in zazzagaya dake kiga Bangarenki ki kuma gaisa da ' ma,ai katanki� ' Ba musu Saudat ta mika masa hannun nata ya janyo ta suka fice daga falon sai da suka ratsa 'faluka kusan hudu sannan suka hau matattakalar .bene suka sauka falon qasa; sannan suka koma falon da ya� fi kowane girma a cikin gidan, a cikinsa kuma ke da Bangaren ma’aikatan har su'uku ‘yan mata biyu dattijuwa guda, sai kicin wanda yakr ta ' ,waje, nan kuma akwai mutum biyu masu girki kwararru mace da namiji. Sai da ya zagaya da ita ta ko’ina na Gangarenta wanda tsarinsa ya yi matukar burge Saudat komai na ciki ya yi mata, musamman wuraren shakatawa da wurin hutawarta. Suna gama zagayen gidan ya ja ta waje har inda harabar motocinsa suke da sunan rakiya, ai ' suna isa wurin motarsa ta tubure sai ya tafi da ita ' Dr ya riko hannunta yana fadar, “Tsaya kiji bafa dadewa zanyi ba, just minti talatin na dawo su Momy kawai zan je in gaisar, insha Allahu ba zan jimaba Saudat ta kWantar da murya kafin tace “Allah ya kiyaye� hanya Dr ya dan zuba idanu kafin ya ce Kinmin izini da gaske har cikin zuciyarki na tafi karfa sai na dawo in fuskanci fushinki� � ' Saudat ta dan yi dariya tana fadar, “Haba ni na isa? Ai sai� Bangazar da akai kai mata ce ta katse maganar da take qokarin yi, ta yi taga-taga ta fada ‘_ kan motar da ke gabanta, kanta ya bugi motar, Saudat ta dafe goshi ta waigo tana ganin mai ,wannan aikin, ba ta yi mamakin ganin Asma ba wadda ta sha gaban Dr; har jikinsu na gugar juna. Saudat ta ji wani irin abu ya dakar mata zuciya tamkar saukar guduma, musamman yadda taga ya kafe ta da fararen idanunsa ba ya k0 son kiftawa, yana kallon yadda take magana cikin kissa da gadara “Zan yi magana da kai?� Ya mantar da tasa muryar kasan tata, “To ga shi kuma fita zan yi yanzu a yi haquri sai na � dawo�. , . Ta watso masa wani fari mai kama da harara ' sannan ta juya a fusace ta nufi inda sabuwar � motarta ta ke mai baqin gilashi “ta fada mazaunin dircba tare da dagawa escort Dinta hannu ; ta ja abinta a guje ta fice DR Ahmad ya yi wani dan gajeran murmushl tare da kallon inda Saudat take wadda . tsabar takaici yasa ta wasu siraran hawaye suka biyo kuncinta, Dr. ya yi saurin janyo ta jikinsa yana fadar, "Am sorry tawan baki dai ji ciwo ba ko?� r Saudat: ta watsa masa wani kallo mai cike da tuhuma kafin tace “Au ban ji ciwo bama zakace . bayan kana kallon abin da tayimin , Ya ce, “To me zan ce mata Saudat? Ta yi tayine don ta Bata min rai, ke kuma ta sa ki Bata kwalliyarki
Chapter 81 · 0% Book details