← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 90

Sashe 77

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cinye komai ita kanta ta yi mamakin irin yunwar da ya kwaso, shi .kansa ya lura da irin kallon da ta ke masa. Ya mike tsaye da dan murmushinsa yana kallon agogon dake daure a hannunsa, ya ce “Ni zan wuce, idan har kallona da ki ke me cike da tuhuma ya wadatar da ke Murmushi kawai ta yi, ta mike tana tattara, kayan daya ci abincin, ya dan mirgina kai � ”‘idan kin shiga gida ki sanar da Momy manya zasuzo gobe insha Allahu misalin qarfe hudu na yamma� Allah ya kai mu� amsa a takaice tare da bin gefensa za ta wuce saboda kwarjininsa da takrjin ya cika mata falon. Shi kansa ya lura da hakan, cikin zolaya ya ce. “Ba sallama kuma Madam ko har na angwance tun yanzu ne?� Ba ta juyo ba ta yi gaba abinta saboda dariyar da ta ji yana mata, ta tabbatar zolayarta yake son yi, don haka ta yi cikin gida abinta. Washegari misalin karfe sha daya na ‘safe; Saudat na kwance a falonta saman kafet ta' yi matashi da filon kujera tana kallon wa'azin Shekh Ja’afar da aka sanyo na Sunna T.V mai taken� ‘Suffatus salatun nabiyi'. ' A Kasan zuciyarta kuma tunani ne barkatai, tun jiya data yi mafarkin Yaya Rabi‘u� ta kasa nutsuwa, tunanin dan uwan nata ya addabi ' zuciyarta k0 karyawa ta kasa yi, burinta bai wuce na ta koma Dandagoro bA don ta karb saqon da Hamid ya sanar da ita Yaya Rabi� u ya bada makotansu a ajiye mata, ta san gidan ba zai wuce gidan Inna mai danwake ba, don gidanta ne ke manne da nasu, kuma nan ne kadai gidan da suké ' shiga ita da Yaya Rabi u alokacin suna tare Bataji shigoWar Momy a falon ba, sai dai� ta ji ta dafa ta tana fadar, “Bacci ne k0 kuma dogon tunani?� “� Saudat ta yunkum ta tashi zaune tana kallon , mahaifiyar tata wadda ke kokarin zama a kan kujera, ta ja remote ta rage sautin akwatin talabijin � din tana fadar. � “Yanzu Alhaji ke sanar da ni yau za su je wurin Babanki don nema wa Ahmad aurenki, ni dai cewa ma, na yi,,kawai a kyale shi aCi gaba da ,hidima a nan, Alhaji ya ce ba zai yiwu ba, dole a ba shi hakkinsa a matsayinsa na mahaifi. * Ya ki ke ganin za a bullo wa tsarin bikin, don rana kawai za akira ban da asabar din gobe ta sama za a daura auren, kin ga dole musan abin da za a shirya don kar IOkaci ya qure mana. Ki min lissafin duk abin duk abinda kike so, don zan tura a Dubai . za a hadp komai� ,. . ' Saudat ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsu. Momy ta kafa mata idanu muryarta a saayaye ta ce, “Saudat lafiyarki kuwa, me ke damunki?� � A hankali ta d‘ago kanta ta kalli mahaifiyar ' Kata da idanunta, wadanda suka ciko da kwalla, ta , hadiye dunkulalliyar damuwar da ta ‘tokare mata . zuciya, kafin tace “Momy yanzu shi kenan Yaya Rabiu ya bace kenan har abada?� YAR. TALLAH CHAPTER31 Momy taja wani gWauron numfashi kafin tace “Inji wa ya fada miki Saudat? Ni naji a jikina Rabi,u yana raya, kuma yanzu haka na_ baza � *cigiyar‘sa tun daga gidajen talabijin, radiyo, mujallu da kuma jaridu tare da ofisoshin jami,an : tsaro insha Allahu Saudat zai bayyan, ki kwantarda hankalinki kinji Saudat ta daga mata kai kafin ta ce, “Tun *� ina Abuja Hamid ya sanar da ni Yaya Rabi� uv ya ba da sako a makwabta a bani nasan gidan Inna mai danwake ne shine nakeson inje inkarbo Momy ta ce, “A‘a ba zan iya barinki ki je ba, sai dai inwa Alhaji magana ya sa k0 direba ne yaje ya karbo miki hakan ya yi miki?" � Kai kawai Saudat ta iya daga mata alamar eh. � . ' Tace “Okay lissafo min abubuwan da ki ke *bukata, kodai kin bani wuqa da nama ne? . Saudat ta amsh da, “Eh Momy�. Dariya Momy ta yi kafin ta ce ‘Wannan fillancin naki ya yi� yawa Saudat, anya kuwa?� � � Dariya kawai Saudat ta yi mahaifiyar tata ta fita ta barta , Misalin karfe budu na yamma Shukura taxo , � gidan da� yar qaramar jakar kayanta, dadi ya cika' Saudat don kwana biyun da tayi babu ita ba� " 'qaramin kewarta tayiba Shukura ta sauke jakana a kan gado tana fadar “Amarya kin sha kamshi, wannan fara arfa duk ta murnar amarcin ne?� Saudat ta waro ido cikin dariya ta ce“Kai _ don Allah meye na zolaya kuma? � � ' Shukura ta fadakan gadon tare da rungume ta tana fadar, “Ba wani nan zolaya, gaskiya na fada� ' Saudat ta tabe baki ta zauna a kan kujera tana fadar, “Ai da ma Hausawa sunce idan baka iya sharri ba ka koyi kage� ., Shukura ta ce, “Ba wani nan, haka nan ki ke nuna wa Momy kauyanci amma irinku sululu kasau kunfi kowa iya shege Saudat ta yi dariya tana fadar, “Yau kuma da mita ki kaxo gidan kenan?� Shukura ta ce “Ai dole in miki iya shege, don Momy ta kira ni wai na tattaro na taho mu zauna don ta lura kina bukatar huduba ta, ni kuwa Tasan ba wani nan k0 karya na fada?" Saudat ta mike tayi hanyar‘fita daga falon tana fadar, “Ni ban iya abin da kika iyaba�. 1 Shukura ta tuntsure da dariya don ta san ta Qular da ita. , Washegari da safe suna zaune a falo Shukura na karanta wa Saudat wani littafin Hausa mai suna KADANGARUN BARIKI, Momy ta turo Ta turo .Kofar ta shigo tare da fadar, “To sai ku tashi ku shirya yanzu maza direba ya kai ku gidan Maman � Sumayya maida tsohuwa yarinya� . ' ' Shukura ta zabura tana fadar, “Wow Momy! Da gaske?� . � Momy ta yi murmushi tare da Juyawa tana fadar, “A’a da wasa�. , ~ Shukura ta dafe Saudat tana fadar, “Kai . amma wallahi Momy tanaji dake Saudat, lallai zaki rudar da DR wai baki taba jin labarin Maman Sumayya a Abuja ba?" Saudat ta girgiza mata kai a hankali, don ita � dai ba ta fahinci inda maganar tasu ta dosa ba. , Shukura ta ce, “Lallai, da mamaki don a * fadin Nigeria babu jihar da sunan matar nan bai , zaga ba, kaya ta ke siyarwa ‘yan gaskr, tun daga kan, gyaran gashi, gyaran fata, sabulluka zuwa mayukan gyaran fata, kayan manyan mata kuwa wannan daga qasashen Larabawa ta ke hada su. Ke dai bari � mu je za ki gane wa idonki� Saudat ta ce, “Ita kuma amarya har wani . gyara na daban ake mata.� , Shukura ta yi wani takaitaccrn murmushi kafin ta ce “In ban da abinki Saudat, idan akwai . macen da ta ke bukatar gyara a bayan amarya ta ke ko kuma macen da ta haihu ita amarya ana bukatar � komai nata ya xama na musamman ne tun ba ke da" Zakiyi aure gidan kishiyaba, ya kamata ta ko’ina , mijinki' ya san da bambanci, tun daga tafukan , hannunki, labbanki, fatar� jikinki, da kuma fuskarki, sai kuma can ainahin wanda wannan kuma aikin manyan mata ne musamman idan auren na Soyayya ne Abin da dai nake so ki gane shi ne ranar bikin kowace mace to awurinta wannan babban ra'na ce da babu irinta a rayuwarta, musamman idan auren na soyayya ne. A ranar daurin aurenki kowa burinsa ya ga irin kwalliyar da zaki yi, kek0 da ‘yan gidanku ne suna son qare miki kallo a wannan ranar, shi yasa wasu matan tsabagen son gyaran jiki har gyaran ‘sai yazo ya yi yawa, ya feSo musu 'da quraje a fuska k0 da ba bata da wadannan kurajen a da. Don haka a matsayinki na aMarya ya kamata ki kula da kanki, akwai sirrikan abubuwan da ke gyara amare na farko a matsayinki na amarya ana bukatarki da yawan sham ruwa sirrin hakan shi ne, kar jikinki ya yankwane. Sannan ana bukatar amarya da cin “ya yan itatuwa hakan zai taimaka wa fatar jikinta matuka, � sannan ana bukata: amarya da ta yawaita sham , kankana, ita ma za ta taimaka mata matuka wurin gyaran fatar jikinta, haka kuma cin ganye irin su. latas da kabeji, suma za su taimaka kwarai. Ta yinkura ta nufi bandaki tana fadar “Bari in fara watso ruwa mu shirya tun kafin Momy ta sake biyo mu� . Ta zame kayan jikinta ta shige bandakin don watsa wa jikinta ruwa. lko sai mai tsaga ido Allah Almusawwiru, mai yadda Ya so, tabbas na yarda komai nufi ne na Ubangiji, kuma al’amarin aure tamkar layin . kasuwa ne idan layi yazo kanka k0 bakaso sai an maka, kamar yadda arziki bai isa ya guje wa ‘mai shiba, haka shi ma rai bai isa yaqi mai shi ba, haka matar mutum ba ta isa ta guje‘masa ba k0 ana � ha-maza ha-mata, auren da Ubangiji ya qaddara to fa sai an daura shi duk tsananin wuya, kuma duk dadi don duk nisan dare gari zai wayr. Hakan ce kuma ta kasance don yau ita ta kasance ranar juma'ar da za a daura auren Saudat a asabar In ka duba gidan Dr. Mariya acike yake da yan uwa da abokan arziki na kusa da na nesa, don � a ranar ne za a yi kamu, wanda Dr. Mariya ta shirya . Biki ne ake ba wai na wasa ba, don kudi ta ke kashrwa tamkar tana tsinto su mafiyawancin abubuwan da ake yin amfani dasu a wurin bikin duk daga qasashen waje ta bada saqonsu aka taho mata� � dasu DukvWanda ya ”san Saudat kuwa yancu� idan* ya ganta da wuya idan zai iya ganeta Cikin sati ~daya ta yi wani fitinannan haske, don har wani .yalo-‘yalo ta ke, fatar jikinta ta yi wani luwai- luwai ’sai sheki ta ke tare da daukar ido tamkar jikin tarwada, cikia lokaci guda ta rikide tamkar wadda aka Kara wa kyau da fari. Kodayake irin manyan kudin da Dr. Mariya ta saki wurin gyara ‘yar tata sun isa ace ta maf1 ;
Chapter 77 · 0% Book details