← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 90

Sashe 45

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hannuwa bibbiyu, kana kallonta za ka tabbatar da tsantsar damuwarta, ba « ta ankara ba taji an turo kofa za a shigo. , Gabanta ya yi mummunar faduwa ta zabura ta miKe tana faman muzurai don duk a zatonta Dr. Ne Aunty ta turo Kofa ta shigo da sallamarta Saude ta ja wata ajiyar zuciya sannan ta koma ta zauna Aunty ta � ‘dube ta da kulawa kafin ta ce, “Lafiya kuwa Saudat?" � Saude ta dake kafin ta 'ce, ‘Me kika gani Aunty?� ‘Na ga duk kin yi wani wurjanjan ne kamar ba kya cikin hayyacin ki.� ' Saude ta girgiza kai ‘A’a lafiya ta qalau kawai dai .tunani me.� ~ Aunty ta dan zuba mata ido kafin ta ce, ‘Kai Saudat ban yarda da ke ba jeki gaban madubi ki kalli � kanki da kyau, ki ga yanda kika koma, wannan kyan da daukewar lokaci guda na mene ne?� Gaban Saude ya kara mummunar bugawa duk ta dabarbarce ta rasa abun fada. ' Aunty ta girgiza kai tana wani murmushi wanda ‘bai kai zuciyarta ba ta ce, ‘Saudat ke nan ni ba tun yauwa ba na fara zargin ki, sai dai a yau na kara . tabbatar da zargina, Saudat gyaran jiki ki kaJe,� Gaban Saudat ya Kara wata mummunar bugawa a � karo na biyu, idanuwan nan suka yo warwaje . Aunty ta ce“Hmmm! Saudat kenan me yasa ki ke Kokarin yaudarar kan 'kine? Me yasa ki ke nema ki dorawa zuciyarki wahala ne? Shin Saudat kin yi tunanin wannan kyan naki zai iya daukar hankalin maigidan nan ne? K0 kusa wallahi k0 da wasa don Yallabai ya wuce duk wani tunaninki � ki Don idan har kyau na daukarsa to duk inda ake Zuwa auro: kyakkyawar mace a fadin duniyar nan: 'yana da kudin da zai iya aurarta ke k0 siyowa ake yi yana da kudin siyan ta. Saude duk yanda baki tunani ba Yallabai ya wuce da sanin ki nasan YallaBai tun kafin ya auri Asma’u asalina ‘yar aikin gidan su ce. Saudat wallahi . wallahi yar gidan shugaban Kasa har falon Hajiyarsa ta zo nemansa, amma ya fice ya bar mata gidan bai kula ta kanta ba. Saudat duk yanda ki ke ganin YallaBai ya wuce ’nan, don jin kansa da mazantakarsa ya wuce yanda kike ganinsa a cikin gidan nan, don ni kaina ba zan iya kirga yawan ‘yan matan da ya yi ba tsakanin Abuja da sauran jahohinnan ba. Saudat ina guje miki daukar Dala da Gwauron Dutse aka, don idan ki ka bari Asma’u ta samu labari ina mai tabbatar miki sai kin raina kanki. Don k0 da ki ke ganin kamar ba su damu da juna ba, to wallahi suna son junansu don kuwa auren soyayya su kai kamar za su cinye junansu. � Asalin Asma ‘yar asalin nan Abuja ce mahaifinta shi ne Ministan kudi na Nigeria a lokacin kafin ya sauka daga kujerar. Mahaifinta abokin mahaifin Yallabai ne ba zan taba mantawa ba sun taba zuwa gaishe da mahaifin Yallabai da Asma da mahaifinta da mahaifiyarta a lokacin shi mahaifin Yallabai yayi yar rashin lafiya. Anan ne suka hadu da Asma da Yallabai, tun farkon soyayyarsu sun ‘tiffita qasashe masu yawa, Soyayyarsu ta dauki tsawon lokaci kafin a tsaida maganar aurensu A lokacin ne kuma iyayensu suka sanya su harkar Siyasa Cikin sati biyu a kai bikinsu aka gama cikin ma ’aikatan da aka bai wa Asma Hajiyar Yallabai ta � hada masu dani na dawa gidansu da zama. A lokacin basa wannan kasa basa wancan kasa cikin wata guda ba baifi su zauna nigeria sau biyu ba Daga baya ne kuma aka fara kamfen to sannan ne suka zauna aka fara yaqin neman zabe ita da shi duka kowa yana neman tasa kujerar shi yana neman dan majalisar tarayyar Abuja, kuma cikin ikon Allah kowa ya samu. To a lokacin ne fa kowa ya kama gabansa, haduwa ma sai ta yi masu wuya suna cikin gida daya, amman sai suyi wata wani lokacin basu hadu ba, sai dai k0 cikin dare, amma idan wannan yana Nigeria to shi wannan ya bar kasar,idan wannan ya dawo to wannan ya tafi wurin meeting. Haka dai abin ya ci gaba da kasancewa Kafin zuwan ki Asma ta samarwa YallaBai ‘yan ' aikin da zasu rinka kula da shi sun fi biyar duka an karesu kowacce da tata matsalar har zuwa kanki Saudat da ki ke ganin Asma ba qaramar mai arziki ' bace duk yanda ki ke tunanin rashin mutuncinta ya wuce nan musamman a kan mijinta� Don tana da masifaffen kishin da ba ki tunani zata iya yin komai a kansa, don haka Shawara ‘nake baki Don ina sonki saude ki kama kanki tun kafin Yallabai ya lura da takun ki, idan kunne yaji Ta tabe baki tare da juyawa ta fice Saude ta saki wata ajiyar zuciya mai qarfi shin in ban da abun Aunty ma ita ko giyar wake ta sha ai ba ta fara hada kanta da YallaBai ba, balle da hankalinta .dama abin da take gudu kenan mummunan zargi, shin yanzu ma idan suka sami labarin fitarsu jiya ya kenan? Ta girgiza kai cike da fargaba ta yunkura ta mike don tsoron kar ya zo da kansa ya Kara jaza mata wani zargin, ta zura takalmanta sannan tafi ta nufi bangaren nasa. : Tana shigowa falon shi kuma yana saukowa daga matattakalar benan, sanye yake da shigar qananan kaya, koriyar riga da bakin wando sai takalmin qafarsa � na fata, yau babu gilas a fuskarsa don haka kana ganin fararen idanuwansa fat masu kama da farar takarda, sumar kannan tasa ta sha gyara sai sheki take hannunsa na rike da makullin mota. , Saude ta durkusa a qasa jikinta a sanyaye tana gaishe shi. Dr. Ahmad ya amsa mata cike da kulawa kafin ya ce, ‘Saudat ya na ga kamar kina cikin damuwa laflya dai k0?� ' Kai kawai ta girgiza masa alamar ba komai Dr. Ahmad ya Kara matsowa daf da ita ya sa hannu ya mikar da ita tsaye cikin raunanniyar muryarsa ya ce,� “Ban yarda da babu komai ba Saudat, ki fada mini me .ke damun "ki, ?" Ya yi tambayar yana nuna kansa,� , Saude ta girgiza masa kai alamar a’a. � Ya CE to waye?" Idonta ya kawa kwalla ta yi shiru ba tare da ta yi magana ba, dan tana motsa ~ bakinta kuka ne zai kubce mata Zuciyar Dr ta cika da tausayi muryarsaa sanyaye ya ce ”‘Saudat kina cikin damuwa na fahimci yanda ki ke ji a tawa zuciyar kiyi hakuri insha Allahu komai ya kusa zuwa qarshe Taso muje Saudat. Ta yi saurin kallonsa da idanuwanta dake cike taf ‘da kwalla tana qokarin yin magana ya dora danyatsansa saman labbanta alamar ta yi shiru kar ta ce komai, sannan ya yi gaba abin sa. Saude ta lallaba ta mike ta bi shi tana goge kwallarta. Yau da kan shi ya ja motar cikin wata qaramar mota ‘yar dunkulalliya mai� kofa biyu wato sport car, iya shigar mutum biyu ce mai bakin gilas irin wanda duk nacin ka ba ka isa ka gane wanda ke ciki ba. _ Kai tsaye wurin da suka je jiya ta ga sun nufa ita ‘dai kallonsa kawai take kamar jiya haka suka shiga ya' yi rubuce~rubucensa aka shiga da ita wajen 'Washing and dressing. > � Cikin awannin da ba su fi uku ba aka gama mata � kwailiyarta tsab cikin wasu hadaddun kaya . ready made riga da siket English wears bakin siket da falmaran mai jinin kart. Falmaran din ya kawo mata ‘har kusan kugu mai dogon hannu sai bakin siririn gyale wanda aka nade mata tamkar nadin Larabawa ya tsaya iya wuyanta Gyaran gashin da , akai mata ya zubo ta gefen fuskarta ya sauka har fadarta; Rigar ta ciki ta kamata sosai surarta dukta bayyana ta bi ta lafe jikinta, falmarar din mai budaddan gaba ce hakan yasa babu abin da ta rufe . Takalmin kalar baqi ne mai mai tsini sai jakarsu ‘yar Post mai dan girma. Suna� gama mata suka sa camera suna mata hotuna dan su~kan sun san ta yi masifar haduwa k0 gasar sarauniyar Indiya zata iya kyan da zata yi kenan. Ni kaina dai marubuciyar ban san Saude ta hadu haka ba sai yau, lol ta koma tamkar wata jugunanniyar hadaddiya wayayya classical. Shi kan shi uban gayyar duk yanda ya so daurewa sai da ya tofa , “Kai Saudat wannan cinyewar fa haka? Dama haka ki keda kyau ko dai idona gizo yake min wallahi am so suprise Saudat dai iyakar ta ido, sannan ya biya kudin suka fito A mota ma sai dai ya dubeta, “Kin san wallahi kin yi kyau gaskiya Momy za ta yaba da ke Saudat ta yi saurin kallonsa, ‘Momy kuma?� Ya daga mata kai “Ita fa dan yau yawo zamu sha tun daga gidan sister Farida har gidan Uncle B da � gidanmu inda aka haife ni yau za ki ga Momyna da Dad dina ai za ki yi farin ciki ko?”� A sanyaye Saude ta daga masa kai amman zuciyarta cike take da zargi da kuma dumbin fargaba ' Tafiya su kai mai nisa sosai kafin su iso Maitama, Dr. ya ja ya tsaya a bakin gate din wani gida wanda ya ke zagaye da manyan furanni masu kyan gaske ya yi horn ,maigadi ya bude sannan ya cinna hancin motar cikin gate din gidan. Ya samu wuri ya yi fakin ya dubi Saude fito mu je ranki shi dade k0 sai na fita na bude miki? Saude ta yi saurin watsa masa wani kallo mai kama da harara. Ya yi wata dariya harda kyalkyalawa kafin ya ce ‘Wannan kallon fa yallabai ne fa.� Saude ta yi saurin turo kofar ta fito tana gunkuni irin na shagwababbun yara Dr. ya fltO daga motar yana zolayarta. Maigadi ya kwaso da gudu ya nufo su ya zube gaban Dr. yana kwasar gaisuwa, ya Ciro kudi masu yawa ya mika masa ya shiga godiya tare da kirari. Dr. ya dubi Saude ‘Mu je� Ba musu ta juya ta bi shi suka nufl cikin gidan. . Ita dai ta gama saduda duk yanda Allah ya yi da ita
Chapter 45 · 0% Book details