Sashe 51
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sude ta gaishe su sannan ta wuce dakin Inna Laure wanda shi ma yake ciké da jama’a, duk gungun matan ~ da Saude ta gani kafin ta gaishe su su sun gaishe ta, ana fadar sannu da zuwa Hajiya, ba ta damu ba don aâ€? lokacin burinta kawai ta ji hidimar me aka a gidan nasu. ' ' Ta "samu ta kutsa dakin Laure ta gaishe da jama’ar sannah ta wuce har bakinâ€? gadonta inda take zaune ita ~ da ‘Yar Baba an ‘sha ankon shadda an kashe dauri sai faman zufa ake. â€? Saude "ta~ qaraso har bakin gadon inda Inna Laure inna laure ce ta fara fadar ‘Sannu da zuwa Hajiya kar dai ince. harda ke aka taho kun ji Saqon bazata haka, sai aka ce muku an daurawa yarinya aure yau din nan.â€? . ,Saude ta . durkushe a bakin gadon muryarta a sanyaye ta soma fadar, ‘Bikin wa ake Inna Laure?" â€? . Gaban Laure ya yi wata masifaffiyar faduwa ’wanda ya ja mata wata muguwar zabura daga ita har â€? ‘Yar Baban. Inna Laure ta mike tsaye tana gyara daurin zani tana fadar. “Me nake gani haka me zan gani Saude ke ce ki ka koma tsohuwar karuwa haka? Innalillahi wa’inna â€? ilaihir raji’nn! Jama’a ku taya ni figa yan uwar kishiya ta zama zakara. Saude mu za ki zubarwa da mutunci a gari mu za ki jawa abun kunya abun fada, wayyo ni . ' Allah naga ta kaina â€? .Sai ta fashe da kuka ta fadi qasa. Sumammiya jama,a sukayo kanta suna fadin a taimko da ruwa laure tayi dogon suma ‘Yar Baba ta kalli Saude sama da qasa ta watsar ta ja wani uban tsaki tana fadar, ‘Aikin banza ai . dai dadin abun da ba a san. asalin balbela ba da sai ta ce daga Masar take, kuma duk rigar qadangare bai isa ya zama kada ba a Kadangaren nan dai na shi zai zauna. . Idan kina jin dadi ne kin tafi birni kin goge to babu , abin da gogewar ta ki zata ‘ta Kare domin yau dinnan za a wuce gidan Garba Gurgu don tuni an daura auren, â€? ki da shi a safiyar yau kuma wallahi tallahi wani abu â€? idan ya samu mahaiflyata sai na dauki fansa a kanki munafuka kawai.â€? . â€? Tunda ‘Yar Baba ta furta daurin auren nata Saude ta sulale qasa tana wani gunji mai kama da gurnan,ji take numfashinta na wani sam -samA kamar zai dauke. Ta rushe' da wani irin kuka mai daga hakali, ta zabura ta yo waje a guje tamkar marar hankli ta tsallake mutanen da ke waje da gudunta tana jin mahaifinta na kwala mata kira, amma ba ta tsaya ba Dr Ahmad wanda ya gaji da zaman motar ya fito ya jiggina da motar yana latselatsen wayarsa ya ganta Ta fallo a; guje hankalinsa ya yi masifar tashi ya nufe ta yana qokarin rike ta, ta durkushe a gabansa tana wani irin gunji kuka ya rikice cikin tsananin rudani' ya riko ta yana fadar, “Me ya faru ne Saudat? Waye ya rasu ne, ki fada min?â€? Sande ta. Qara rushewa da wani kukan ba tare da ta saurara baâ€? ta shiga qakarin fadar, ‘Na mutu.. na mutu... na lalace... YallaBai.., an daura min aure yau..â€? ‘innalillahi wa ’inna ilaihirrajiun Abin da Dr. Ahmad ya iya fada kenan tare da juyawa ya kifa kansa saman motar. « ALHAMDULILLAHI Wohoho jama nasan da yawanku kunyi missing din laure to mun dawo qauye ya abin zai kasancene da DR AHMAD wai INA YAYAN SAUDE SHINE MASOYIN SAUDE HAMID FUSHI YAYI YA HAQURA DA ITA KO YAYA SHIN WA ME ZAI FARUNE IDAN SU DILLALIYA DA ASMA AKA HADU YA AUREN SAUDE DA GARBA GURGU ZAI KASANCE wadannan amsoshin tambayoyin naku na cikin YAR TALLA BOOK3 WANDA ZAMU FARA GOBE AMMAN IDAN NAGA COMMENT SOSAI NAKU HAR KULLUM ADMIN DBOYðŸ‘ðŸ»â˜ðŸ? [1/28, 12:10 PM] I love my mum: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆ðŸ¼â€â™‚@lh@ji🙆ðŸ¼â€â™‚: [1/30, 10:24 AM] A A Dboy: *YAR TALLA*