← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 90

Sashe 71

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

idonta da mascara, ta gyara nadin gyalen kanta sak ta fito tamkar wata cikakkiyar balarabiya. Tana cikin fesa" turare ne a. jikinta Dr. Mariya ta shigo da sallamarta, a yanzu tana sanye ne da dogon hijabi milk kalar atamfar jikinta da makullin mota a hannunta, ta mika wa Saudat wasu fararen takalma flat shoe masu kyau. Saudat ta saka sannan suka jera suka fice, a falo ta hadu da ‘yar� aikinsu Mairo dattijuwa wadda ba ta wuce shekaru hamsin ba. Tana ganin 'Saude ta hau gaishe 'ta, kunya ta kama Saudat, ta gaza amsawa sai da ta juyo mata da gaisuwar ta amsa cike da girmamawa sannan ta dubi Dr. Mariya tana fadar. “Amma Hajiya qanwarki ce wannan ko, na ga kamar taku ta yi yawa�. Dr. Mariya ta murmusa kafin ta ce “Mairo ke nan, yanzu nan har kin ga kamarmu?� Mairo ta Kara wangale baki tana fadar. “Sosai ma wallahi Hajiya, har wurin tsawon da basken fatar hancinku ma iri daya ne, ' wallahi sai ace kanwarki ce Dr Mariya ta sa dariya tana fadar. “A’a lallai Mairo idanuwan nan naki har yanzu da Kwarinsu, to ‘yata ce, Yayar su Nabila ce . wadda na baro su kauye ita da yayanta, ai’ina jin� na ba ki labarinsu k0?" Mairo ta zabura ta dafo Saudat tana fadar. . Sannu baiwar Allah, ashe zan ganki ban ' mutu ba? Ai ko Hajiya wallahi ga kama nan ita da � Nabil kamar danta ba kaninta ba, Allah sarki�. Dr. Mariya ta yi murmushi da jin sokanar Mairo ta dubi Saude' “Mu je kinji in dai Mairo ce ba ta gajiya sai tasa mu kwana anan�. ~ Nabila ta sarko hannun Saudat tana fadar “Don Allah Aunty zan je� . Kafin ta yi magana Nabil ma ya dafe ta yana fadar. " ' . � � " "�" “Ni ma don Allah Aunty aje dani’_�. Saudat ta yi sukuti tana kallon fararen ; yaran ‘yan shamal-shamal dasu Dr. Mariya ta ce. “Kuyi haquri ba da Wanda za mu je, kuje Mairo ta dauko muku Ice cream a firij�. . . Saudat ta langwaBe kai tana: kallon mahaifiyar tata, ta ce. *« � � “Don Allah Momy a je dasy; Mariya ta yi murmushi tana fadar. Kun ci arzikin Auntynku, oya, muje� . Suka rungume Saudat suna ‘tsallen '. ~ murna, suka tafi cikin wata qaramar mota. Qirar End Of Discussion sabuwa dal, Dr Mariya ce ke. jan motar Saudat a gidan gaba, sai Nabil da: Nabila a gidan baya. suna ta� yan tsalle-tsallens u. � Dr Mariya ta dubi Saude kafin ta ce ' “Oyoyo my sister, zomu shiga". Nabila ta dafo ta tana fadar. “Aunty Shukura yau ba za ki dauke ni ba.� Shukura ta janyo hannunta tana fadar. “Yau ba ta ke nake ba Nabila, ta sister na ke ina dan Momy mai qaton kai ~ Nabil 'da ya labe bayanta ya sa dariya ya ruga wurin Dr. Mariya don ya san rankwashinsa za ta yi. A haka suka shiga cikin qaton falon, inda Alhaji Sani yake zaune da matarsa Hajiya Fadila sai Yusuf da Abdulhakim duk qannen Shukura ne; suna shiga Hajiya Fadila ta nufo su da fara’a a fuskarta ta riqo Saudat tana fadar “Taho nan mu gaisa Saudat, sannu kinji� .. Saudat ta yi wani murmushi ta durkusa tana gaishe su, Alhaji Sani ya mika mata hannu yana fadar. " “Zo nan Saudat, z0 in ganki, taho kusa da ni kinji�. ' Saudat ta ja jiki ta har inda yake zaune, ya sa hannu ya dafa kanta yana kallonta cike da . tausayawa ya ce “Allah Sarki, ashe da rabon zaki gana da' mahaifiyarku? Allah Sarki rayuwa kenan yanzu ni k0 za ”a, kashe ‘ni ina zan iya ganin wannan in ce Saudat ce? Ai sai in yi zaton irin bakin larabawan nan ne wa zai ce wannan irin Bala ce?� . Duka falon aka sa dariya� ban da Saudat, wadda ta sunkuyar da kanta tana wasa da kwalliyar rigarta. Shukura ta rankwafo ta wuyan Saudat tana fadar.� � “Me za,a kawo miki, ’fruit k0 snacks, k0 abu mai nauyi?� Saudat ta dan saci kallonta tana murmushi, � ta ce. “Komai ki ka kawo . Shukura ta yi wani dan fari da ido, kafin ta mike da kuzarinta Alhaji Sani ya dubi Dr: Mariya yana fadar. “Kin ga abin Allah k0? Ban taba kawo wa a raina yarinyar nan za ta rayu ba, na mafi ganinta � ga shi Rabi’un, saboda kin ga shi namiji ne duk' � inda ya sa gaba zai iya rayuwarsa. Ki dai ci gaba da addu� a shi ma Allah ya bayyana mana shi�. Dr Mariya ta amsa da, “Amin yaya, amma da kamar wuya, saboda yaron fa korarsa uban ya yi da girmansa�, Alhaji Sani ya ce“Wannan maganar banza . ke nan, ki shirya ku je garin duk inda danki yake' ya fada miki ai ba zai yiwu a uba ya kori da kuma ya ce bai san inda yake ba, ba sai mu yi kararsa ba idan ma sayar da shi ya yi�. Ya dubi Saudat “Amma ai ya barku kun wuce gaba da � sakandire k0?� Saude ta girgiza kanta cike da damuwa, kafin ta ce “Ai ba a ma sa mu makarantar ba� Mamaki, haushi da takaici suka kashe Alhaji Sani sai dai ba yadda zai yi, haka ya hadiye, yanzu a cr kana da kyakkyawar diya kamar Saudat idan ba ka sa ta makaranta ta yi karatuba aikakasheta, kakashekanka. � Shukura ta shimfida tabarmar lambawa ta jets gaban Saudat da kayan ciye~ciye da lashelashe abin harya soma va wa Saudat mamaki. Sai da suka yi da gaske sannan ta iya sakin� jikinta suka ci abincin dasu Nabila, basu suka bar gidan ba sai bayan sallar isha, bayan Alhaji Sani da Dr. Mariya sun ajiye magana jibi za ta je har can kauyen da kanta. Shukura ta� makale ita ma za ta, Alhaji Sani ya ce duk abin kukai anan zan nemar wa Saudat karatu Dadl ya cika Saudat yadda ta ga manyan mutane sun nuna mata kulawa da soyayya, har kukan dadi tayi a boye, don rashin Yaya Rabi’u kusa; da ita da ta ga irin tasa murnar da farin cikin, shi da ya san Momyn taSu ya zauna da ita, yazo ya ga cikin daular da ta ke Saudat, ta qara juyawa da kwanciyarta saman' lallausan gadon da ya sha shimlidun alfarma, ta kalli gefrnta inda Nabila ke kwance tana sharar baccinta don kuka ta sa ita wurin ' Aunty yau za ta kwana ta bar Nabil tare da Mairo Yau Saudat ta yi bacci mai dad'i da nutsuwa, duk da Dr. Ahmad ya yi wa zuciyarta kane-kane amma hakan bai hana ta bacci mai dadi ba. Washcgari tunda ta yi sallar asuba ta koma ta kwanta, sai da Mairo ta kwankwaso� qofa ta dauki Nabila za a yi mata shirin makaranta, tana daukar Nabilar kuma ta maida qofar: ta rufe ta koma ta.yi kwanciyarta. Ba ita. ta farka ba sai qarfe tara daidai na safiya, tana tashi ta nufi bandaki ta watso ruwa ta fito ta maida doguwar rigarta ta yi ‘yar sassaukar kwalliyarta sannan ta zura takalminta ta fito falon gidan. � �. Babu kowa a falon sai Mairo da keta faman goge- gogenta, Saudat ta dan duqa ta gaishe ta, Mairo ta amsa cike da girmamawa, Saudat ta zauna gefen kujera muryarta a sanyaye. ta ce “Momy fa?� Mairo ta cc “Tana kicin tana. hada wa Alhaji abin karyawa, jiya ya dawo garin cikin Dare Saudat ta kada mata kai tana saurarenta. � . " Mairo ta ce .“Me za a kawo miki Saudat? Akwai kunun tsamiya da soyayyar doya da kwai, kuma akwai ,farfesun kifi, akwai ruwan tea idan kuma da akwai akin da ki ke so sai ki fada a kawo miki�. � ’Saudat ta 'girgiza kai' kafin ta ce “‘A kawo min doya da kunun� tsamiyar Mairo ta amsa da, “An gama�. Sannan ta juya ta nufi kicin, Saudat ta gyara zama ta jingina bayanta da makarin kujerar tana kallon qatuwar talabijin da ke makale a bango tana ta qaraji ita ' kadai. Dr. Mariya ta fito daga kicin ta nufo Saudat tana fad'ar. � � “Wai har kin tashi kenan?" Saudat ta yi saurin yunkumwa tana gaishe da mahaiflyar tata, Dr. Mariya ta amsa tana fadar “Jiya da daddare Alhaji ya shigo gari ina kicin ina hada masa abin karyawa, na hada ' muku tare, nasan ai za ki so kici abincin momynki k0?� � Saudat ta yi dariya tana fadar. “Ina so mana". * � _ Dr Manya ta ce, ““Okey, give me just five minute only� , � '� , Ta juya da. hanZarinta ta bar Saudat na maimaita yaren da mahaifiyar tata ta yi, wanda in za a hadata da wuqa bata San abinda take nufi ba. ta maida hankalinta wurin ' kallonta. . Kamshin sanyayyen turare ne ya daki � hancinta, ta yi saurin daga kai tana kallon mai shigowar, babban mutum ne wanda a kalla shekarunsa za su haura hamsin da biyar baKi ne mai haske, dogo mai kyakkyawar fuska da dan siririn sajensa iya kunne, doguwar jallabiya ce a jikinsa milk colour sabuwa dal mai hade da hularta. ,Suna. hada ido da ,Saudat ya sakar mata ,wani lafiyayyen murmushi, Saudat ta ja jiki tana gaishe shi Ya amsa lokacin da yake zama saman kujerar da ke fuskantarta muryarsa a sake ya ce. “Saudat k0?� Ta daga masa kai alamar eh. , Ya ce “Masha Allahu, matso nan my Saudat, taso matso kusa da ni ‘yata�. Saudat ta ja Kafafuwanta ta matsa inda yake, ya sa hannu ya dafa kanta yana fadar � � “Nayi farin cikin ganinki sosai don da ma na yi wa Hajiya magana zamu samu lokaci muje dubo' «ku to ashe ma Allah zai yi ikonSa Allah Alhaji Ashiru yace “Da dai yafi�; . ka ji ‘yan boko ba a maganar islamiyya sai boko, boko, shin ko a gobe qiyama wace irin rawa bokonnan zatataka? � Dr Mariya ta ce, “Mu je ga abin karyawa can saman tebur�. Alhaji Ashiru ya mike yana kallon Saudat,� yace� “Taso mu je ‘yata mu karya�. Ba musu ta mike saboda yadda Dr Mariya
Chapter 71 · 0% Book details