← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 90

Sashe 37

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ki ka kasa sakin jiki?� Saude ta yi shiru ba tare da ta iya cewa komai ba Dr. ya girgiza kai tare da fadar samu guri ki zauna ina san mu yi magana.� Ba musu ta samu gefen kujerar da yake zaune ta zauna a saman kafet. Dr. Ya wurgar da jaridar kan kujera tare da gyara zama ~sosai ya harde yatsun hannunsa guri guda sannan ya kira sunanta. � “Saudat, kiyi hakuri da takura ki da nake ki daure ki ba ni labarin ki ina san in ji labarin ki na damu da in san wace ce ke kuma me ye dalilin kawo ki aikatau maimakon a inganta rayuwarki da ilimi k0 dan ke ma ki amfanar da wasu a gaba?� Saude ta yi shiru tana tunanin dan abin data sani a cikin rayuwarta, idonta ya ciko da kwalla-ta dago tana kallon shi da sarqaqkiyar muryarta ta ce “YallaBai babu komai a cikin rayuwaba sai duhu, . babu abu guda na haske a cikinta, idan ma na samu to ya suBuce mini. ban san komai a cikin rayuwata ba sai wahala da. Qaskanci, haka rayuwar tawa ke tafiya... � Kukan da take riqewa ya soma kwace mata, ta sa hannu tana goge hawayen kafin ta ci gaba � “Ni dai nasan ance an haifeni ne a gafin Katsina, kuma na bude idona a cikinta, don haka na ci gaba da rayuwa a yanda tazo mini a ciki, "tunda nayi wayo na ganni a: gabana Yayana Rabi’u sai mahaifina Malam Bala, sai kishiyar mahaifiyata Inna Laure da yarta iKilima wadda ake ce mata ‘Yar Baba.� » A nan ta Iabarta masa gaba dayan labarin rayuwarta har ya zuwa yanzu. Tana gamawa ta kifa kanta a saman cinyarta tana kuka. Tausayinta ya qara kama Dr Ahmad wanda yake jin tamkar ya". zubar mata da hawaye, ya tausayawa halin da ta � tsinci rayuwarta tun tana yar karamarta har girma ta mallaki hankalinta, amma Inna Laure ba za ta bar ta haka ba wannan wace irin macece? � ; Ya kira sunan ta cike da damuwa ya ce.“Ki yi hakuri Saudat insha Allahu sai kin yi,alfahari da rayuwarki ni zan maye miki gurbin Yaya Rabi’u da kuma Hamid in dai ina numfashi. Saudat sai kin yi � dariya da farin ciki kamar kowace mace, ki kwantar”da hankalin ki ki daina kuka haka kinji?� � _ Kai kawai ta daga masa alamar eh ya zaro ~ hankicif cikin aljihunsa ya mika mata ta karBa ta� share hawayenta sannan ta mika masa ya karba kafin yace, “Yanzu ki tafi kije Ki kwanta daga masa alamar eh? Ya ce to shi kenan,‘kidab bani lokaci zan danyi tunani a kan matsalarki kafin. in � samar miki mafita da fatan‘dai ba zaki yi fushi da; Duk abinda rayuwa ta sake baki ba zaki karba da hannu biyu Saude ta daga masa kai alamar eh yace to allah ya kaimu Jin yayi shiru yasa ta miqe ta nufi hanyar fita har takai bakin korar taji ya kira sunanta ta waigo tana kallonsa yace ki kawomin coffe yau da daddare kai kawai ta daga masa ta juya ta fice abinta koda ta koma bangarenta ruwa kawai ta watsa ta koma ta kwanta a binta wani barci ya dauketa ba ita ta farkaba saida wayarta ta dameta da qara tasa hannu ta dauka cikin magagin barci jin muryar hamid yasata saurin watstsakewa daga baccin suka shiga hira sunfi awa biyu a haka sannan sukai sallama da niyyar zai qara kira zuwa anjima misalin qarfe goma daidai saude ta fito daga bangarenta ta fita kai tsaye kichin ta nufa ta dauko flasks din coffe da qananun kofinan da yakesha dasu ta nufi bangarensa dasu saidai tun kafin ta qarisa ta hango bangaren nasa dun dum babu alamar hasken wuta tsoro ya kamata gashi bata taho da wayartaba ballentana ta haska kuma babu damar ta koma Wayyo allah taji tamkar ta fashe da kuka Taja ta tsaya cak tana tunanin abinyi tun kafin ta Qarasa nazarin taji wani haske mai Karfi ya taso da saukar ruwan sama mai Karfi ai bata san lokacin data kwasa da gudu ba ta yi Bangaren nasa, ba ga shi duk ta jike Tamkar daga sama ta ji ta yi tuntuBe da wani abu ta fasa wata uwar qara ta saki kayan ta kwasa a guje, karaf sukai kicibis ta da mutum, ta sake kwala wani qara mai qarfi cikin dabara ya rungume ta sosai a jikinsa yasa hannu ya kunna wutar falon. Amma har a lokacin � ihu take tana, zullon kwacewa, hannu yasa ya tallabo qeyarta ya juyo da fuskarta saitin tasa su kai ido hudu. Sai Alokacin ta tsaya da ihun ta saki wata _ . ' nannauyar ajiyar zuciya cikin muryar kuka ta ce ‘Wallahi ka tsorata ni na zata, na zata... ’sai kuma tayi Shiru Yanda take maganar a shagWaBe ya barge shi har bai san lakacin da ya saki wani murmushi ba yasa dan yatsunsa ya lakace mata hanci yan fadar, . “You ar so beautiful Ya lumshe idanuwansa tare da mata wani murmushi,wadda ta tsaya iya makoshinsa kawai ' Sai a lokacin Saude ta lura da irin rikon da ya yi mata ta yi saurin zame jikinta da na shi a kunya ce saboda yanda ruwan. ya jika kayanta duk suka mammanne a jikinta tamkar ba ta sa komai ba ta juya da gudunta ta bar falon tana ji yana kiranta amma ba ta tsaya ba, haka ta koma sashin nata cikin ruwan. ' Tana shiga ta hada kanta da bangon falon tana jin tamkar qasa ta tsage ta shige ciki, saboda kunya da nauyi. Ai k0 ba za ta sake yarda su hadu ,ba duk rintsi kai dole ma in bar gidan. nan, wannan abun " kunya har ina, musamman idan� matar gidan ta samu labari ai ita ta san ta kade har ganyen ta. Kunya ta isheta tarinqa jin tamkar tarusheda kuka. Ta samu ta yi ta maza ta cire kayan ta dauko tsohon zaninta ta yi daurin Kirji da shi ta haye kan � gadonta ta ja bargo ta kwanta. Amma sai me? Da ta rufe ido sai ta ga tamkar ga Dr. Ahmad nan zai rungume ta, ta zabura ta tashi zaune tana muzurai, ga qamshin turarensa da ya mamaye ta, ta yi wani gajeran murmushi tare da komawa ta ‘kwanta: ta runtse idanuwanta a haka bacci mai nauyi ya dauke ta. Washe gari tunda ta farka take zaune tana san zuwa wurin aikin nata, amma kunya ta hana ta, ji � take ba za ta iya sake hada ido da shi ba, don haka ta gidan. Ita kanta ba ta san ta dan lokaci ba sai da ta soma jin cikinta na kukan yunwa, ta daga kanta ta kalli agogo. Sha daya da mintina, tana shirin tashi zaune ta ji an turo Kofa an shigo. Ta yi saurin tashi tana fadar, “Sannu Aunty.". Ta amsa da “Yauwa Saudat laflyadai ki kek0?� Saude ta ce “To da sauqi dai kaina neke dan ”ciwo.� � . Ta ce, ‘Ayya, Allah Sarki kije Hajiya na neman ki tana falo.� Gaban Saude ya yi wata mummunar faduwa, ta ce, ‘Lafiya dai k0 Aunty? Allah yasa ba wani laifl na yi ba. � Aunty ta ce “To laflya, YallaBai ne ya aiko kiranki.� _ Hankalin Saude ya Kara tashi alamun tsoro ya . bayyana karara a fuskarta, ta mike jiki amace tana fadar, “Ga ni nan zuwa.� Cikin sanyin jiki ta canza kayan jikinta sannan ta fito zuciyarta na faman bugun dardari. harta qarasa .falon ta hango’Asma, tsaye riqe da Kugu, tana sanye da wasu riga‘da siket sari tare da 'mayafinsu tamkar wata .Ba’indiya, takalmin nan mai shegen tsini a qafarta. A danyi nesa da ita Saude ta tsaye ta durkusa tare � da fadar, ‘Ina kwana Haj iya.� . Asma ta watso mata wani razanannan kallo kafin ta ce ‘Shut up ke nan har marar kunya ce wace ce ke? Uban waye uban ki a garin nan da har za kiqi zuwa aiki saboda jin dadi har Dr. ya aiko kiran ki, me ki ke ji da shi a cikin gidan nan? Me ki ka taka'? , Banza sakarya jaka� yar qauye. Yau k0 rashin lafiya ki ke dole za ki sanar in ba daibakisan inda kankiyake ba, tunda an ajiye miki wayar tarho da za ki iya kira da ita ki sanar, amma ke isasshiya kin yi shiru abin ki wato idan ana so a neme kito ki -sani wannan shi ne laifinki na biyu cikin manyan laifukan da ki ka aikata a gidan nan duk ran daki kikai na uku,kisani aranar”zakikarbi takardar sallamar ki kinji na fada miki� Tana gama fada ta juya ta haye sama a zafafe Jikin Saude ya yi sanyi matuqa, ta lallaba ta mike ta fice zuciyarta a cunkushe da baKin cikin yanda aka wulaqanta ta ba tare da an saurari uzurinta ba. Rayuwa kenan , Haka ta sa kai ta shiga falon tare da sallamar’ta, tsaye yake tsakiyar falon ya goya hannayensa a baya yana jin sallamarta ya yi saurin waigowa ya nufo ta da hanzarinsa Lafiya Saudat me ya same ki? Ba dai ruwan jiya , neya saki zazzaBi ba?� Saude ta girgiza kai alamar a� a, sannan ta durkusa tana gaishe shi, bai iya amsawa ba � ya sake jefo mata wata tambayar ‘Ban yarda ba Saudat idan lafiyarki qalau me yasa yau ba ki zoba?" Saudat ta Kara dukar da kanta qasa tare da fadar, ‘kaina ne yake ciwo kadan shi ya sanya.� Dr. ya ce ni dai na sani, :nasan baki da da lfy Saudat bari in kira likita ya duba ki, kin ci abinci ' � kuwa? . Da sauri ta ce ai na warke. Dr ya. girgiza mata kai a’a Saudat ban san wasa da lafiya, taso ki ci abincin kafin yaz0. Ganin yana shirin riko hannunta yasa tayi saurin tashi da kanta ta bi shi ya nuna mata tsakiyar kafet ta' zauna sannan ya nufi dining ya dauko kayan abincin ya kawo mata, yau da kan shi ya zuzzuba mata ya tura mata a gabanta tare da fadar. , ‘Don Allah ki daure ki ci.� Kai kawai ta daga masa, sannan ya wuce ya dauki
Chapter 37 · 0% Book details