← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 90

Sashe 80

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ajiye mata kayan da za ta saka, wasu lallausan yadi ne kalar baki mai taushin gaske wanda aka kawata shi da wasu fararen duwarwatsu masu haske. Saudat ta saka yadin a jikinta Wanda aka yi'wa dinkin riga da siket yadin ya bi jikinta ya lafe a farar fatarta. Farida ta shigo tare da ‘yar siririyar -sallamarta hannunta na rike da wani madaidaicin faranti da ke dauke da ‘yan wasu kananan kwanuka ns tangaram. Ganin Saudat ya sa ta ta saki murmushi, “Yauwa Aunty Saudat k0 ke fa? Ki dan yi make up k0 ya ya ne Murmushi kawai Saudat ta yi ta nufl gaban ,dressing mirro ta ja kujera ta zauna tana kallon gaban madubin .wanda ke shake taf da kayan x kwalliya irin na wayayyun mata da suka san kansu. Body lotion kawai .Saudat ta dauka ta murjawa jikinta, sannan ta murza wa fuskarta wata yar karamar hoda wadda ta ida fito da tsabar kyawun fuskarta, sannan ta shafa wa laBBanta wetlips gloss, sai da ta Kara gyara gashin kanta ta dame shi da farin ribbon kwara guda ta sake shi a baya, sannan ta yi sassaukan daurin kallabi a kanta wanda ya Kara fito da ita, ta dauki ‘yan qananan ‘yan kunnayenta da sarqa na diamond ta maqala a kunnenta ta 'saka ‘yar qaramar sarqa ta dauki turarenta body spray ta mammatsa a� gaBObin jikinta, ita kanta ta san ta yi kyau irin wanda ke nutsar da zuciyar maigida, ta juyo ta nufo inda Faridat ke tsaye tana tattara ‘yan komatsanta. Muryar Saudat na rawa ta soma fadar,“ina kuma za ki je don Allah : naga kin yi lullubi kina tattara jaka?� Faridat ta mike tana kallonta da murmushi a kan fuskarta, “Maigida ya yi kira Saudat, amma fa kin yi kyau sosai, nasan yayana zai yaba don Allah kada dai a yi masa rowa". Tayi maganar tana dariya tare da shafar beauty point din Saudat din ta juya a gurguje ta fice tana fadar, “Don Allah ki ci abin da na hado miki, please Auntyna". Saudat da ke tsaye ta bita * da , idanunta masu kama da madara harta ta fice ba yadda ta iya haka ta sadakas ta koma da baya ta zauna a kan gadon nata wanda kr fitar da , sassanyan Kamshin bed freshner Ta miKa hannu ta janyo tiren da Faridat ta ajiye mata ta soma dudduba abin da ke cikin� yan kwanukan da kofinan, na farko gasasshen nama ne wanda ya ji kayan yaji, sai na biyu wani' irin nama ne Wanda aka yi wa 'wata irin dahuwa mai danko, sai' kofi na farko tsumin markadaddun ‘ya'yan itatuwa ne, dayan kuma danyar madarar shanu ce , mai kyau. � Duk da ba ta fahimci amfanin abubuwan a gare ta ba, ta daure ta ci sosai kamar yadda Faridar ta roKa. Ta dauki tiren ta fice da shi ta mayar da shi a kicin da ke falonta na biyu, ta tsaya tana kallon kicin din, komai na ciki tsab.tsab gwanin kyau, ko falon wani mai kudin sai haka, don haka maimakon ta bar kayan a haka, sai ta soma tara ruwa ta wanke ’su cike da sha’awar komai na kicin din Ba ta ji motsin shigoWar mutum a kicin din ba sai dai ta ji an rungumo kwankwasonta ta baya. * � Ta fasa wata razananniyar Kara tare da juyowa hakan ya ba shi damar rungume ta . gabadaya a jikinsa tare da lalubar kunnceta cikin � sanyin muryarsa ya soma rada mata ‘yan guntayrn ~kalmomin da ta rinka jinsu tamkar a. cikin mafarkinta. Cikin sanyin jiki ta soma Kokarin zame� jikinta hakan ya sa shi rike hannayenta duka biyun 'yana fadar, “Sauara tsaya ki ji, bakinki kawai za ki ara min just minti biyar kawai� Wani kallo ta watsa masa a razane tare da fizge hannunta za ta tsere ya yi'saurin damko ta yana dariya ya ce “Ke da wasa fa nake miki, wallahi a gajiye ma nake ba kiji gaBobina ba gaskiya na samu Saudat da wahala, mu tafl ki taya ni na watsa ruwa�. Duk yadda ta so ta kwace abin ya faskara saboda irin kyakkyawan rikon da ya yi mata a dole ta bi shi. � Kai tsaye dakin baccinta ya nufa da ita, ya dire ta a kan gadonta yana fadar, “Zauna nan, bari na watso ruwan na flto� ' Ba ta tanka masa ba ya juya ya nufl wurin shiga bandaki ya latsa ya shige _ ita dai kallonsa kawai ta ke amma da shawararta yabima da bai cire baqin yadin da ke jikinsa ba, don ba Karamin kyau ya yi masa ba abinka ga farar fata. Ta lumshe idonta ta bude lokaci guda tare da komawa. da baya ta kwanta a kan gadon, hakan ya yi daidai da shigowar Asma ’cikin dakin. Kirjin� Saudat ya yi wata. mummunar bugawa tamkar saukar aradu, don dama tun dazu ta kasa nutsuwa tunda ta fahinci a gidan Asma aka kawo ta Asma ta shigo falon sosai tana kallon Saudat . ta kada kai tare da maida murfin kofar ta rufe tare da murza key, abin da ya ida firgitar da Saudat ke nan ta tashi zaune cikin matukar rudani tana kallon Asma wadda ta jingina bayanta da kyauren shigowar tana kallon Saudat bakinta dauke da wani malalacin murmushi mai cike da mugunta, sannan ta soma nufo inda Saudat din take zaune Cikin tsananin firgici da rashin sanin abin yi Saudat ta soma ja da baya. Asma ta ja ta tsaya tana fadar, “Ina za ki je ‘yan mata? Da ma kin tsaya don kashe ki zan yi wannan shi ne huquncin kuskuren da ki ka aikata ' wannan ranar ta yau za ta zamo darasi ga sauran ‘yan aikin da ke kokarin auren mazan iyayen gidansu. Wallahi yau zan kashe ki kuma na kashe banza, duk duniyar nan babu wanda ya isa ya bi � miki hakki�. � Kafin Saudat ta yi wani yunkuri tuni har A‘sma ta» kai mata cafka tana kokarin Shakar wuyanta kamar wadda ta sha wani abin maye, kira ' ta ke, “Yanzu zan kasheki sai dai yazo ya tarar da gawarki; amma ba dai ke ba don Asma tafi karfin � � ta. hada miji da kaskantacciya, wulakantacciya ~ matalauciya wadda ta yi gadon ;siya da talauci�. Kokawa ce ta kaure tsakaninsu, Asma na qokarin kama makasar Saudat,� ita kuma Saudat na qokarin kwatar kanta sai dai qarfin badaya ba don Asma tafi Karfln Saudat k0 daga yanayin jiki ma tafita qiba, tunda ita har yanzu ba ta da Kwari kamar a kama a karya, don haka Asma ta samu nasarar kayar da ita ta janyo filon da ke kan gadon abin da ya jazawa Saudat kurma wani uba-uban ihu kenan, sai dai za mu iya cewa ihunka banza, kururuwarka wofl don kuwa babu wanda zai iya juyo ta. Tana qokarin danne fuskar Saudat da filo, ita kuma tana kokarin kwatar kanta tana ihu, a haka Dr. Ahmad ya fito daga bandaki yana dame da tawul da wani dan karami a hannunsa yana tsane jikinsa, idonsa da kunnensa suka yi mummunan gani da ji cikin kidima ya yi kukan kura ya dira inda suke, ya fincike Asma da Qarfinsa, amma har a lokacin ba ta daina boren sai ta cafko Saudat ba. Abin da ya sa shi kifa mata wani zazzafan marin da ya sa ta dafe kunci kenan cikin tsananin kidima don har wata wuta ta ga ta gifta mata cikin tsananin takaici da zafin zuciya ta ke kallon Dr, din da idanunta da suka ciko da hawaye jikinta ya yi sanyi matuka ta soma magana cikin muryér kuka. , “Ahmad ni ka mara? Ni ka mara saboda wannan abun? Lallai ka tsokano wa kanka tsuliyar dodo dan na� rantse maka da Allah sai na halaka yarinyar� nan, sai na ga bayanta, sai na kawar da ita daga doron qasa. Kai in ban da ma asiri ya rufe _maka idanu wannan har mace ce wadda za ka 'wulakanta ni a kanta�. Ta ja kwafa tana girgiza kai, “Tabbas sai ka yi dana sanin abin da ka aikata min banza, butulu, mayaudari ai da ma duk dadinka da jaki watarana sai ya yi maka tutsu don da ma dan halas ne kadai ke maida halarci. . .� “Shut up! You are very stupid, get out! Sakarar banza na ceki bar nan�. Duk Dr. Ahmad ne� ke maganar cikin tsananin fushi tare da nuna mata hanyar fita. _ Tsananin baqin ciki da takaici suka sa Asma yin wani malalacin murmushi tana kallonsa cike da � qunar zuciya ta girgiza kai ' � ba zan yi mamakin duk abin da ke fitowa daga bakinkaba Ahmad, amma ina so ka sani na shirya daukar dukkanin tashin hankalin da ka ke ganinka iya kuma ni din nan wallahi sai na sa ka zubar da hawaye, sai kayi nadamar sanina a rayuwarka.. “It is enough Asma I say get out!!� Ganin yadda idanunsa suka birkice ta san komai zai iya faruwa idan har ya yi irin wannan fushin don haka ta ja kwafa ba tare data sake . magana ba ta bude qofarta fice tana murza yatsunta alamar za ya gani ke nan. Tana fita ya maida Kofar ya kulle sannan ya nufo inda Saudat ta ke kwance tana faman shesshekar kukanta. Dr. Ahmad ya zauna bakin gadon tare da janyo ta jikinsa ya rungume ta sosai da‘yar sanyayyar muryarsa ya soma lallashinta, “Ya isa haka nan Saudat, kada kanki yazo yana ciwo, ki yi haquri kinji, duk abin da ta fada karya ta ke ba za ta iya ba�. Saudat ta dago kanta da sauri tana kallonsa cikin idanunta da ke zubar da hawaye ta ce “Yanzu abin da ta yi bai tabbatar maka da zata iya aikata abin da ta fada din ba?� Dr. ya Kara rungumrta, “Ki kwantar da , hankalinki zan Kara ja mata kunne sosai kin ji k0?� Ba ta iya ce masa komai ba sai ma ta mayar da kanta a kirjinsa tana kukanta kasa-qasa, Dr. ya tallafo kanta da hannunsa ya soma bin fuskarta yana lasar hawayen da suka Bata mata fuska, a hankali ya soma zarcewa har zuwa kan Wuyanta da� Kirjinta ya rinka bin gabobin jikinta har zuwa� tsakiyar
Chapter 80 · 0% Book details