Sashe 46
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mai kyau ne ta riga ta fidda rai da rayuwar gaba daya. A bakin qofar falon suka tsaya yana Kwankwasa qofar, can ta ji wata murya na fadar, “Who is knocking?â€? “Brother. â€Daga can suka ji ta fasa wata uwar Kara da takun gudunta. Dr. ya murmusa ya kalli Saude tsakiyar ido ta yi saurin janye idanuwanta. Tana bude qofar ta yi wani tsalle ta fada jikinsa tana dariya, Saude ta saki ido da bakl tana kallon su. Ikon Allah su kuma haka tasu dabi‘ar take? ,ckin dariya take fadar. Woo my my bros; ,nayi kewarka.â€? ‘Dr: Ya yi dariya tare da janye ta daga jikinsa yana nuna mata Saude tare da fadar “You see her did Is my Saudat ' Da sauri ta maida hankalinta kan Saudat, ta sake juyowa tana kallon shi tana fadar, “Are you sure?â€? ' Ya yi wani takaitaccen murmushi yana fadar, yes am sure my sis.â€? " Ta yi wani tsallen murna ta dafo Saudat tana fadar “Wow my bross wallahi na ji dadi sosai, Saudat â€? sannu da zuwa mu shigo don Allah.â€? â€? â€?* Saude dai kallon su kawai take tana dafeda . kafadarta har cikin falon, tsararran gaske wanda ya ji kayan alatu na more rayuwa iri-iri Da kanta ta zaunar da ita tana fadar. ‘Zauna nan my sis, da me dame ki ke so a kawo miki yanzu, tun daga snacks, lemo abinci, fruits, duk komi ki fada don wallahi naji dadin zuwanki my bross na gode fa.â€? Murmushi kawai ya yi mata, ta Kara jawo Saude a jikinta ‘Na ce don Allah ki saki jikinki munfa riga Mun zama daya yanzu dan na san nan ba da dadewa ba ' zaki shigo cikinmu haka ne? â€? Saude da ke jin manganun tamkar saukar markade ta yi tamaza ta daga mata kai. Faridat ta ce ‘Gud ai dana sani.â€? Ta dubi Dr kai kuma fa yaya me ka keso k0 , , duk kun bani zabi? Ya ce a a karki wahalar da kan ki dan yanzu haka gidan Uncle B za muje daga nan za mu wuce gidansu Dad, don haka kl kawo mana lemo kawai Faridat ta bata fuska ta hau diredire tana fadar, wallahi ban yarda ba Allah Dr. ya yi wata qasaitacciyar dariya kafin ya cc, ‘Wai ke har yau ba za ki girma ba k0 kin manta ke ki ka aje Affan da Ummy ta?â€? Dariya ta yi ta juya ta bi wata hanya cikin falon nata, tana fita Saudat ta yi saurin kallonsa tana shirin yin magana ya yi saurin daga mata hannu alamar ta yi shiru, a dole ta ja bakinta ta tsuke Gaba daya falon ya dauki shiru sai dai kukan A.C da talabijin din da ke ta faman haukanta ita kadai. Ba tafi minti goma ba sai ga ta ta dawo dauke da wani qaton tire ta ajiye saman tebur, lemukan kwali ne guda hudu sai kofuna masu kyau sai robobin Faro biyu, sai fruits kala-kala sai wani tangaran din da aka zuba dambun mama a ciki, sai daya plate din hadaddan chips din dankalin turawa ne. Farida ta dube su. “Don Allah kuba ni minti goma zuwa sha biyar k0 dan wani abu ne marar nauyi in girka muku.â€? Dr ya ce‘Kin san Allah sauri muke wannan ma is okay. â€? Ya tashi ya matso inda Saude take zaune da muryarshi qasa-qasa yace, ‘Tunanin me ki ke Madamâ€?? Kallonshi kawai ta yi ba ta tanka ba. Faridat ta yi murmushi tana fadar, ‘Wallahi Yaya ' ka yi zabe: kuma mai kunya, amma Bufullatana ceko?â€?* Murmushi ya yi tare da fadar, ‘Bana san sa ido fa.â€? . Ta yi dariya tana fadar, ‘Ai dan Safwan baya nan ne â€? wallahi daka sha tsiya, ya tafi ya dauko su Affan daga makaranta, amma don Allah yaushe za ku dawo don . gaskiya ni dai wannan zuwan ba nawa bane Dr. yace‘Sai ki tambayi Madam din dan in gobe ta ce in dawo da ita kin san zan iya.â€? Farida ta yi. saurin riko hannun Saudat tana fadar, ‘Don Allah don Annabi ki taimaka Anty Saudat ki dawo kin ga dai ni yanzu qanwar ki ce Yanda ta yi maganar ya tilastawa Saudat yin dariyar da ba ta shirya ba, har da Kyakyatawa a haka Farida ta ja ta jikinta har ta samu ta saki jikinta da ita sosai kamar sun dade da haduwa, kasancewar Farida mai shegen surutu ga barkwancin tsiya da iya bada labari. Inda suka bambanta da Dr kenan ita tafi shi Magana shi kuma bai da magana sosai; amma kamar su daya kamar an tsaga kara, har wajen tsawon kana ganin su ka ga ‘yan gida ‘daya. .. ~ Da wayo da wayo sai Dr ya yi da gaske sannan suka samu suka bar gidan Farida, ta hadowa Saudat ~ kayayyaki cike da wata qatuwar jaka mai girma Kirkinta ya bawa Saudat mamamki, kwata-kwata ba ruwanta da Jin kai k0 miskilanci irin na Dr Suna cikin mota sun dau hanya Saude ta dube shi da alamun damuwa karara a fuskana tace ' “Zuciyata na cikin duhu kuma a cike take da sarkakarkun al’amura masu rikitarwa ina cikin rudani â€? don Allah ka fidda zuciyata cikin duhun da take ciki ka fada min me yasa kai wa ‘yar uwarka Karya a kaina, k0 shi ma hakan duk yana cikin taimakon nawa‘ne?" Dr. ya yi wani? murmushi ba tare da ya kalle ta ba ya ce, ‘Kamar kin sani duk yana ciki, kuma daga yau deel din namu zai Kare da fatan kin gane?â€? Ba‘ta ce masa komai ba ta yi shiru zuciyarta na kaiwa da , kawowa Katon gate ne ta ga sun tinkara katafaren gaske â€? mai kama daâ€? qofar shiga gari.. Saude ta saki hanci da ido tana kallon gate din yayin da shi kuma yake faman horn, masu gadi biyu ne suka bude kofar Sannan suka ‘shiga katafarea gidan ya sauke gilas din motar: yana ; gaisawa da masu gadin sannan ya wuce. Kai tsaye Katuwar rumfar da aka tanada dan ajiye , motoci ya nufa ya faka motar tsakanin motecin da su kai jerin gwano a cikin rumfar Dr. ya bude motar yana . kallon Saude ya ce,â€? ‘Yau ga ki har gidansu YallaBan ki, da fatan kin yi farin ciki.â€? . Kallon shi kawai ta yi ta juya ta bude murfin motar ' ta fito, shi ma ya fito yana fadar “A’a ba ki yi farin cikin ba kenan? Lallai yarinya aiko zaki fadawa Momy Ya yi gaba ta bi bayansa Ma’aikatan gidan da ke ta faman aikace-aikacens u, , â€? mai ban ruwa nayi mai aske fulawoyi suna ganinsu .suka nufo su suka zube suna kwasar gaisuwa, ita dai ' Saude ta gaza amsawa duk kunya ma ta ishe ta, yanda suke ta faman kiranta da Hajiya, a zuciyarta ta ce Allah Sarki ai duk mu ne dan ta san da sun san wacc ’ce ita da ba su gaishe ta ba. ' Suna wucewa Dr. ya dube ta ba walwala'a fuskarsa ya ce, ‘Duk wanda ya gaida ke ki rinKa amsawa, don za su dauka wulaqanci gare ki. â€? Ba ta ce masa komai ba ta ga sun nufl wata Katuwar kofa ya tura suka shiga cikin katafaren falon. Ne Babu kowa a cikin falon sai ‘yan aiki guda biyo suna ta faman goge-goge suna shigowa suka zube suna kwasar gaisuwa, Dr. ya nunawa Saude wurin zama * sannan ya nufl wata kofa, ‘yan aikin kuma suka fice suka bar Saude na ta faman zazzare namujiya a cikin falon. . Tsawon mintinan da suka kai goma , sannan ya tito hannun shi sarke dana wata magidanciyar mace dan ba za a kira ta da tsohuwa ba, saboda a qalla shekarunta ba zasu wuce arba’in da _ ‘yan kai ba. Tun kafin su qaraso Saude ta yi saurinâ€? saukowa Kasa daga saman kujerar da take sama, matar ta wage baki har hakoranta suka bayyana wanda aka likawa hakorin Makka, ta ture Dr. wanda ke rabe da . kafadarta ta riqo Saude tana fadar. â€? â€? ‘Kai ni sakar ni ka ji tunda baka gaji'ya sannun ki da zuwa Saudatu zauna nan kinji Ta zauna tare da ita saman kujera, tana amsa gaisuwar da Saude ke mata cikin sarkewar murya Momy ta dubi Dr. tana fadar, ‘Kai sai ka cemin amaryar taka Bafullatana ce gaskiya nayi murna saki jikin ki Saudat mu gaisa ki dauke ni tamkar mahaifiyarki kinji ko?â€? Kai kawai ta daga mata Momy ta yi murmushi cike da jin dadi tana fadar, ' ‘Allah Sarki je ka kira Dad dinka na san yana Bangarensa yana jiran ka Dr ya mike da zumudinsa ya fice. Yau dai Saude ta ga ikon Allah ta ga inda soyayyar da da mahaifa take yanda suka rinka nan nan da ita tamkar zasu goya ta don Dad din na zuwa Dr cewa ya yi sai an yi siyan baki * Kamar wasa dattijon yace ‘Au! Kace gaisuwa da neman iri ku ka zo.â€? Dr, ya ce, “Eh Dad ba komai “dad yace To amaryar taka za ta je Saudiyya?" Dr yace eh “Za ta Dady â€? ~ yace ‘To an biya, mata.â€? * Dr ya ce, ‘Ai bai isaba Dad wallahi inafa son ta da yawa " Dad ya ce, ‘To ka hau sama ka dauko mata makullin Motar da nayi niyyar yi mata takwuici.â€? ; musamman sbd ita nasa aka kawo motar daga london jiyannan kuma aka iso da ita maza jeka dauko mata makullin a sama Lol jama,a asha karatu lfy [1/28, 12:05 PM] I love my mum: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆ðŸ¼â€â™‚@lh@ji🙆ðŸ¼â€â™‚: [1/28, 12:10 PM] I love my mum: *YAR TALL*