Sashe 84
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta yi sake har dan hakin da ta raina yazo ya tsone mata ido, duk yadda zuciyarta taâ€? kai ga. chashewa a kan al’amarin fa namiji a yanzu ba ‘abin da tafi bukata sama da shi k0 don ta lura yana neman subuce mata? ne â€? â€? Yau din nan ta kasance mata rana mai muni saboda kunnuwanta sun jiye mata mummunan albishir din rasawanda tafi so fiye da kamai a rayuwarta, kuma yau ne rana ta farko data fahimci. rashin kyautatawarta a zamantakewarta da mijinta kuma a yau ne ta gane kuskurenta bayan ta rasa shi, kuka ta ke sosai tare da nadama marar amfani. . . Asma mace ce mai zafin kai da izgili da raina mutane, ba ta da son jama’a k0 kadan shi ya sa ma k0 abokai ba ta da su, sai dai tana da raguwar zuciya, ba ta da juriya ko kadan nan da nan damuwa ke wujijjiga ta saboda ba ta saba da ita ba, don haka a yanzu tunaninta guda, hanyoyin da za ta bi don ganin ta karkato da hankalin mijinta a kanta sun koma irin zamansu na farkon aurensu. Bangaren Saudat kuwa tunda ya fita ta tsinci kanta da wani irin matsanancin kishi da damuwa ta gagara runtsawa, sai faman juyi ta ke tana duba agogo, amma har sha biyu saura bai shigo ba, zuciyarta ta ba ta yana wurin Asma, to me suke har yanzu da bai dawo ba? Wannan tunanin ne ya sa ta ' soma ‘yar kwalla, sai karfe daya saura kwata na dare ta ji ya turo Kofa, hakan yasa ta saurin jan bargo ta lulluBa tamkar mai bacci, tana jinsa ya hayo kan gadon ya ja ta jikinsa ya kwanta tare da lulluBe su da bargo ya soma shafar kanta yana kiran sunanta, amma ta Ki motsawa tana jinsa har ya gaji ya yi shiru, a haka bacci ya yi awon gaba dasu â€? Da asuba ma suna kammala sallah Saudat ta mike za ta fice taji muryarsa na fadar, “Ina kuma zakije?â€? Saudat ta dan waiwayo kadan kafin tace' ‘Bangarenaâ€? . . Ya dan harare ta,â€? “Okay nan din da yake gutsirarki ake k0? To dawo ba inda za ki". ~ Kamar kada ta dawo din hakata daureta ' koma kan gadon tana kokarin hawa ta kwanta ta ji ya tisgota ta fada kirjinsa, har tana buge fuska. Ya dago kanta yana fadar, “Wai fushin me ki ke da ni? Saudat laifin me nayi tun jiya ‘da na fita na dawo na lura kinata kumbura shiyasama nayita magana ki ka share ni, ki ka nuna bacci kike, oya fada â€? min menene? ' Saudat ta kasa tankawa saboda irin riqon da yayi mata, dakuma rashin takamaimain amsarda zata bashi don tasan babu abin da ke damunta, wandayawucc kishi, dakunya kumatadubeshi ta 'fada masa hakan, saidai damamakinta tajiyana fadar, “Kishi ne ko Saudat? To sha kumruminki Ahmad naku ne kubiyu, kuma soyayyarki daban ce acikin zuciyarsa. Ki sani ni Ahmad ban buqatar kowa tunda na same ki, ban bukatar abinci in dai. inajin muryarki, bani da bukatar ruwa matukar ~ akwai miyau abakinki banbukatar iska indai 'akwai numfashi acikin kirjinki bananeman komai tundana sameki,karki kara damuwa balle har shaidan ya cusa miki wasu al’amura kisa. a zuciyarki kedin matata ce wadda nakc so’in Asma matata ce wadda nake so, dukkaninku an halicce ku ne da hakarkarina kuma kowaccenku tana bukatar farin cikinta daga gare ni, idan na wulakanta dayarku saboda 'daya ki sani Allah ba zai bar niba please Saudat ina so in yi adalci a tsakaninkuâ€?. Saudat ta lumshe idanunta tare da kwantar da kanta a kan kirjinsa tabbas abin da ta gani cikin idanunsa ya tabbatar mata da haqiqanin gaskiyar da yake fada, ya kara matse ta a jikinsa ta ji tamkar za ta rabu gida biyu ta bude baki da hanzarinta, .tana fadar, “Wayyo Yallabai, za ka karya niâ€?. maimakon ya sassauta mata rikon sai ‘ma â€ya qara matse ta a qirjinsa ta yadda .Saudat ke jin bugun zuciyarsa da sauri da sauri cikin wata irin , rikitacciyar murya ya soma fadar, “Yi haquri don Allah Saudat, wallahi ji nake tamkar in maida ke cikin jikina don Allah Saudat duk abin da ki ka zama a rayuwa kada ki Juya wa zuciyata bayaâ€?. Wani irin abu ya rinqa sukarwa Saudat ‘a Zuciya, tausayinsa ya kashe mata dukkanin gaBobin jiki, duk da ta fahimci ya saki layi amma hakan bai hana ta rungumar mijin nata ba, wanda ta kejin *tamkar a yau ne ta soma sonshi. a Cikin sati guda Saudat ta yi matukar shaquwa" da Dr. ta saki jikinta da shi ya koyar da ita darussa masu yawa, takuma bude kwakwalwarta ta dauka ba ta zubar da su a kwandon Shara ba, duk abin da ta lura'ya fiso atareda ita shi ta ke masa, har ma ta kara da kalar' nata salon don qarin ~ armashi. â€? Yau ta tashi da son shiga kicin duk da kuwa yau din ne miji zai bar hannunta ya koma gurin Asma, tunda kwanakinta sun Kare, so ta ke ta yi girki da kanta, duk da ba wasu abubuwan kirki ne ta iya ba a bangaren girki, to amma gani ta ke gwamma nata girkin sau dubu a da wanda kuku ya yi musu daren jiya, wanda ya sa ta amai babu ' gaira babu dalili, shi kansa Dr. bai iya cinsa ba da ya kira kukun don jin abin da ya girka musu, sai cewa ya yi tuwon alabo ne da miyar manja,sai drinks din kayan itatuwa da madarar ‘ruwa, da danyan kwai, girkin sai kana Kasashen qetare. Abin da ya qara tayar wa Saudat da zuciya kenan take ta sa ya shigo kicin ya nuna mata yadda ake amfani da kayan naâ€? urorin kicin din nata har Dr na musu dariya. Don haka yau tunda sanyin safiya ta gama shirinta cikin wata doguwar rigar shadda ash colour wadda aka yi wa aiki tun daga sama har qasa bata daura kallabin rigar ba sai dai ta daura qan qaramin mayafl a kanta wanda ya tsaya iya kafadarta, ta zura takalminta flat shoe ash colour sannan ta fice; ta nufa kicin din ta bar Dr nata sharar baccinsa. Sai dai ba girin-girin ba ta yi mai, ga shi dai babu abin da babu ta bangaren kayan .abinci tun daga na gida Najeriya har zuwa na kasashen qetarc sai dai ba ta san yadda za ta sarrafa suba. Can dubara ta fado mata ta yanke shawarar ta girka musu alala da kunun gyada don a nan din ta san ita gwana ce don kuwa sune sana’ar Inna Laure, don 'haka ta nufi store ta debo wakenta ta zuba a turmin ta sa ruwa ta surfa sannan ta nufi wurin famfo ta wanke shi ta fitar da dusar ta bude freezer ta debo kayan miya wadanda suka daskarar da Kankara ta gyara su ta zuba a cikin wakenta, ta ' sa a blander ta markade suka yi laushi sosai sannan ta juye a roba mai fadi ta kawo spices ‘kala-kala ta zuba ta yanka alayyahu da albasa masu yawa, ta zuba ta sa manja da mangyada ta motsa sosai sannan ta daddaura a fararen ledoji ta zuba ruwa. a tukunYa ta zuba alelenta a ciki ,ta dora a kan gascooker sannan ta koma ta debo kullun gyadarta ta dama kunun gyada sannan ta koma tana gyara kicin din nata. Dr, wanda ya farka ya laluba ya ga ba ta nan . ya mike ya nufi bandaki ya watso ruwa ya fito ya ’shirya cikin qananan kaya bulue din jeans sai milk din T shirt ya gyara sumar kansa, sannan ya zura silifas dinsa na fatardamisa ya fice kai tsaye kicin din ya nufa, ya ja ya tsaya ya tokare bayansa da qofar kicin din tare" da zuba hannuwansa cikin aljihu yana kallonta. " Saudat ta juyo tana kallonsa lokacin da ta gama jera abincin a kan tebur din bakinta dauke da murmusln ta ce “Bismillah mana, ya za ka ci irin girkina, don Allah ka shigoâ€? Ya tabe baki yana kallonta tare da make kafada alamar ba zai shigo din ba. Saudat ta nufe shi ta riqo hannayensa tana fadar, “Don Allah ka shigo ka gani ka taBa cin alala?â€? Bai tanka ba hakan kuma bai hana ta jansa ba har bakinâ€? dinning table ta ja masa kujera ya â€? zauna sannan ta budr kula ta ciro masa alala kwara biyu ta sa masa a faranti, ta tura masa tare da cokali mai yatsu ta zuba masa kunun gyada wanda ya ji madara ta mika masa tare da cokalin shan tea, ta , langwaBar da kai tana fadar, ‘Don Allah kaci kaji na iya?â€? Murmushi ya yi kafim ya cokana cokalin ya . soma ci bai tanka ba sai da ya cinye duka biyun tana zaune tana kallonsa zuciyarta cike da jin dadi, > ita ma ta zuba nata ta soma ci. Yana cinyewa ta dube shi na Karo maka, ya waro ido, “Haba Madam tausaya min bani dai kunun inshaâ€?. Ta miKa masa ya sa cokali ya soma sha a nan fa ta ga santi ya dube ta, “Amma wannan â€? kunun da madara ake yinsa k0?â€? Saudat ta girgiza masa kai alarnar a’a, ya jinjina kai, “Amma Allah wannan ana iya bude kamfani a rinka yin na roba a rinqa siyarwa, ba qaramin ciniki za a yi ba don ‘ni ban taBa shan irinsa ba faâ€?. ' Saudat ta tuntsure da daniya, ta ciro mayafin kanta ta nufe shi tana fadar, “Kai yallaBai bari in yi maka waigi kada ka fadiâ€?. Ya tuntsire da dariya tare 'da riKo ta yana Kokarin kwace kallabin suna dariya, nan fa kokawa ta kaure basu suka baro kicin din ba sai sha biyu saura, ya tsaya a falo tare da fadar, “Jeki dauko key din motarki mu je in miki rijistireshon din makaranta daga nan mu je islamiya in sai miki form sai mu wuce Hikima Driving School a nan za su koya miki tuKi tare da shaidar yin tuqi idan ba mu yi yammaci ba sai mu wuce mu gaida Momyâ€?. Dadi ya cika'Saudat ta makale shi tana murna, sannan ta yi falonta da gudu ta dauko key din