← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 90

Sashe 89

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lalubo wayarta ta soma rubuta masa saqo kamar haka. ‘Tuba nake mai gidana, banji dadin abinda nayi makab wallahi yanxu haka ina kewarka kamar yadda kake kewata, ina bukatarka fiye da yadda kake buqatata, saboda a duk Iokacin da nake manne dakai sai injini na zama kamar wata tauraruwa,a cikin taurari Tana gama rubutawar ta yi murmushi tare da tura masa saKon ta koma ta kwanta, sai dai k0 minti biyu ba a yi ba sai ga amsa ta shigo, ta yi dariya don ta san da ma za a rina ta jawo wayar ta soma karantawa kamar haka. ‘A kodayaushe ki dinga tunawa ke daban ce a cikin duniyata, erro lets go am sorry plz Saudat ta maimaita karanta sakon ya fisau goma kafin ta tura wayar a cikin jaka ta koma ta kwanta, ba ta jima ba kuma bacci mai nauyi ya yi awon gaba da ita, wanda ba ta tashi farkawa ba sai sha daya. na safe. Tana mikewa bandaki ta nufa ta watsa ruwa ta fito, ta sake shiryawa cikin atamfarta ta sannan ta flto Sai dai da mamakinta ta samu Momy da Rabi� u da Dr a falo suna hira, da alama sun dade suna hirar ; Ta durkusa ta gaishe su daya bayan daya, sannan taja gefe ta zauna tana fadar, “Da ma kun tashi Momy ba ki tayar dani ba?� ' � Momy ta ce “A’a na barki ne ki hantse tashi ki karya maza ku wuce don ku daga can za ku wuce�. Saudat ta yi saurin dagowa ta kalli Dr. sai dai k0 inda ta ke bai kalla ba, hakan ya tilasta mata mikewa ta nufi dinning ta zauna ta karya, sannan ta dawo cikin falon Momy ta dauko mata jakar da Rabi’un ya ba ta, ta qara mata da ‘yan tarkacen tsaraba, sannan ta rako su. * , Saudat ji take tamkar kada ta tafi, sai dai ba ta ~ da yadda ta iya, haka ta shiga motar Dr. shi kuma Rabi’u ya shiga tasa motar sabuwa dal mai suna 206 suka rankaya suka tafi Momy na musu fatan alkhairi. ~ Sai dai lolkacin 'da suka iso gidan Saudat mamaki ya kashe' ta, ganin yadda ya canza ya dawo ginin bulo da bulo aka kawata shi tamkar gidan wani dan karamin ma’aikacin gwamnati, kanta bai ida daurewa ba sai da suka shiga cikin gidan wanda aka canzawa tsari duka falukan gidan aka hade su cikin guda, aka kaWata su da sabbin kayan alatu na rayuwa, duk kan Saudat ya kwance shi kansa Rabi’un bin gidan yake da kallo, ‘Yarbaba wadda ke zaune a“� gidan ita ta yi musu iso cikin falon tana ta faman rawar jiki, sannan ta nufl wata kofa don ta kira musu Malam Bala. Saudat ta cika da mamakin ganin ‘Yarbaban a gidan, lokacin da Malam Bala ya flto ya yi ido hudu da Rabi’u sai ga shi ya. xube ya fadi kuka yake wiwi kamar karamin yaro, yana roKon gafararsu kan Saudat bai ida kwancewa ba sai data ga ‘Yarbaba ta turo Inna Laure a keken tura guragu, Saudat ta rude . ta shiga tambayar abin da ya faru tunda ga Inna Lauren nan dai babu alamar rashin lafiya a jikinta, . amma daga Inna Lauren har ‘Yarbaba kuka ya hana su magana sai Malarn Bala ne ke fada musu. � “Lalurar hawan jini ceta kayar da Inna Laure tun a lokacin da ya kulle ta a daki ranar da aka dauki Saudat zuwa gidanta yana zuwa ya bude 'daki ya ganta a sume hankali ya tashi aka kwashe ta aka tafi asibiti nan fa aka sanar mana jininta ya yi matukar hawa kuma qafafunta sun riqe don inba wani iko daga Allah ba, ba za ta sake taka su ba. Mijinki yaxo Saudat a lokacin muna asibiti, shi ya yi ta dawainiya ya ba da kudi aka wuce da ita asibitin Aminu Kano da ke cikin jihar Kano ya ba da .makudan kudade, kuma shi ya yi mana wannan gyaran, amma a asibitin can ma sun ce iya bincikensu ba su ga abin da ya rike Kafafuwanta ba, don haka suka sallame mu, k0 kwana hudu ba mu yi ba da dawowa gida sai ga ‘Yarbaba cikin wani mummunan � hali, wai mijinta ya kwashe kayan dakinta ya siyar, ta yi magana shine ya yi mata dukan tsiya duk ya raunatata, ya yi mata tsirara ya turota waje ya ce ya sake ta Saki uku, sai dai makota ne suka ara mata tufafin da ta iso gida dashi. Yau satinta guda da dawowa shi yasa ku ka ganta ta yi kyan gani, amma kwanakin baya idan ku ka ganta sai kun zubar mata » da hawaye, ni nasan haqqinku Saudat ba' zai barmu ba matukar ba ku yafe mana ba, don Allah Rabi’u ka yafe mana ba don mu ba ba don halinmu ba�. � Rabi’u ya ce“Ai ni ban' rike ku da komai ba baba, wallahi na yafe har cikin zuciyata�. Inna Laure ba ta da ta cewa, sai kuka sai ma ‘Yarbaba ce ta yi Karfin halin bude baki ta nemi gafararsu. Sun dade a gidan kafinsu yi musu sallama. za su tafi, Dr. ya yi musu kyautar makudan kudade, haka shi ma Rabi’u naira dubu hamsin ya bawa mahaifinsa da zummar idan ya dawo zai� ga abin da ya kamata ya yi musu, Saudat kuwa dumtsowa kawai ta yi ba tare da ta san k0 nawa ba ne ta bawa mahaifin nata, ta ba wa Inna Laure sannan ta miKa wa ‘Yarbaba ‘yan sauran da suka rage. Ai k0 sun sha godiya da sa albarka, haka suka bar gidan kowa zuciyarsa cike da alhini, da ma haka rayuwa ta Kunsa, idan kai ne yau gobe ba kai bane, idan ba ciwo akwai ajali idan ba ajali akwai tsufa haka rayuwa take tAfiya a kwana a tashi mai maida yaro tsoho. Dr ya dauki matarsa suka koma gidansu suka Ci gaba da rayuwarsu cikin nagartacciyar soyayya da kaunar juna, Saudat tana bawa mijinta irin kulawar data kamata dukda karatunda takezuwa baihanata ba shi duk wata kulawar da ta san zai iya bukata dagagare ta ba. A yanzu karatunta ya yi zurti, don kuwa har ta kammala Basic Illetrate ta karbi certificate ta kuma ci gaba da karatunta na wata tara Wanda za ta karanci Social welfare, don haka ta dage �*dakaratun ta donma canjin jikindata'samu narashin kwarin jiki wanda likita ya tabbatar da ta samu shigar cikin wata uku, wannan albishir din ba qaramin faranta zuciyar Dr. yayi ba, an inda labarin cikin Saudat har a cikin ‘yan uwansa, � saboda tsabar rawar qafarsa a kan haihuwa. Cikin Saudat yana da wata takwas ta kammala karatunta na wata tara a lokacin an soma siyar da form din jarabawar waec external da kuma jamb din ta cike abinta ba su zana jarabawar ba Saudat ta haihu' wata tara daidai ta sunkuto qaton danta mai kama da ubansa sak tamkar ya yi kaki ya tofar ' � Ai k0 a wannan lokacin Saudat ta ga gata da soyayya don Dr, da iyayensa sun saki bakin aljihuna sun mata bajinta, kuma sun gwada mata ita din ta zama tasu ta zama wani Bangare na jikinsu wanda bai kankaruwa Ranar suna tazo yaro yaci sunan mahaifin Dr. wato Mukhtar, suna kiransa da Khalifa. A ranar Saudat ta ga dandazon jama’a ta ko’ina� daga danginta zuwa dangin mijinta, hatta Hamid ya kawo matarsa shi ma Rabi’u ya kawo Shukura wanda Saudat ta fahimci soyayya mai karfi ta shiga tsakaninsu, duk da Rabi’u ba wani girman Shukura ya yi ba bai wuce ya bata shekara hudu ba, sai dai Shukura ta ba ta Kwakkwarar amsa cewa yanzu auren met ake yayi, abin da ya sa Saudat dariya matuka, ta kuma tsuke, bakinta daga nan tunda ta lura abin yi za,ayi. . Bayan sati biyu da haihuwar Saudat ta tafi ta zana jarabawa cikin ikon Allah kuma kwalliya ta biya kudin sabulu don kuwa ta samu credit biyar a ciki har da Maths da English a jamb dinta kuwa Allah ya taimake ta ta buga point dari da cas'in da kyar aka sha dai ke nan, don haka Dr bai bata lokaci ba ya samar mata gurbin karatu � jami’ar Gwagwalada za ta yi difloma dinta a kan social management, karatunta ta ke haikan Khalifa ya girma sosai, don kuwa ba inda bai zuwa da qafafunsa, don haka yana da shekara daya da wata shidda ta yaye shi, Wanda da kyar mahaifinsa ya amince. ' Hajiya Zakiya tana zaune a falonta tana karatun mujalla ta ga Asma ta sauko daga saman � bane tana sanye da baqar jallabiya fuskar nan ta yi kozai-kozai alamar ta sha kuka harta gaji, hannun na" riqe da hand bag sai makullin meta, k0 inda Hajiyar tata ta ke ba ta kalla ba ta nufi hanyar ficewa daga falon Hajiya. Zakiya ta kwalla mata kira, “Ke Gidan wa za ki haka kamar korarriya?� . Asma ta waigo tana kallon mahaifiyarta da idanun da suka ciko da' hawaye, cikin muryar kuka ta soma fadar, “Gidan mijina zan koma Umma, na gaji da zaman da nake a gidan nan marar ma’ana, ni ba mai aure ba, ni ba bazawara ba, tunda Ahmad yayi alkawarin ba zai sake niba Umma tursasawar da ake masa ta isa haka, kuma kema ya isa ki gane mijina yana sona, Umma na gaji da zamA nan gidana zan koma in rungumi Kaddarar da Ubangiji ya dora min tun kafin inyi batan bagatattan�. Hajiya Zakiya ta zuba wa ‘yar tata ’idanu wadda ke ta faman sharar kwalla ta girgiza kai kafin� ta ce, “Ke yanzu don zubar da kai Asma mijinki yaqi zuwa bikonki shine zaki debi kafa ki koma da Kafarki wato ki nuna masa. bakida aji a kansa ke nan. � Asma ta kada kai cikin kuka ta ce, “K0 daya Umma, zuwa biko ya wuce wanda iyayensa suka zo ki kaqi sauraransu, haba Umma ki tuna fa yau shekarata biyu a gidan nan amma kek0 kadan ba ki damu ba, Umma to ni na gaji gidana zan koma in rungumi mijina da abokiyar zamana tun kafin ta mallake min miji ita daya ya aiko min da farar takardar da ke
Chapter 89 · 0% Book details