Sashe 76
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mike cikin sanyin jiki ta nufi dakinta, ta fada kan gadonta a rufda ciki ta dafe kanta da hannaye biyu tamkar mai shirin kurma ihu, ta lumshe idanu tana jin zuciyarta na bugawa da qarfl, tamkar za ta ballo Kirjinta ta flto waje. Sai dai ta samu taimakon wata dunkulalliyar damuwa da ta tokare ta ta hana ta baro kirjin harta fito fili, tana so ta ji halin da Dr. Ahmad yake ciki, amma kuma tasan babu dama. Tana nan kwance har aka kira sallar magriba don haka ta miqe ta nufi bandaki ta dauro alwalla ta fito ta nufi kan sallayarta ta zura dogon hija‘binta ta tayar da sallah, tana gamawa ta kishingida a saman sallayar ta Iumshe idanunta tamkar mai jin bacci, amma babu komai a zuciyana sai dumbin damuwa. . Ta yi nisa a duniyar tunanin da ta lula ta ji an kwalla kiran sallar isha’I, a dole ta mike don ba � da farali. ., saida ta gama sallar harta mike ba, zata Kara kudundunewa akan sallayar tamkar mai jin � sanyi, inda rai da zuciya keta aikin rarrabe tsakanin Aya da tsakuwa anya dana dauki Dr. Ahmad ta bar Hamid ta'yi wa soyayya adalci? � � Ba ta ji shigowar Nabila ba, sai dai ta ji ta dafa ta tana fadar, “Aunty kizo inji Ya‘ya yana falo yana jiranki� ' Saudat ta yi saurin tashi zaune tare da rike hannun Nabilar tana fadar, “Wane falon Nabila?� � “Falon Daddy da baki�. Ta ba ta amsa. » Saudat ta dan yi jim tamkar mai nazarin wani abu tamkar kuma wadda aka tsikara ta zabura ta mike ta shuri takalmanta ta fice ta nufi falon da yake ta sa kai ta shiga tare da ‘yar siririyar sallamarta, ba don Allah ya yi ta ita din mai ji bace sosai daba yadda za a yi ta iya jin amsa sallamar da ya yi a can qasan makoshi irin ta wanda damuwa ta galabaitar da shi. � Jikin Saudat ya yi sanyi matuqa, ta zubawa fararen idanunsa ido, yana zaune saman kujera ya , tallabe kansa da hannaye biyu ya zuba wa kaifet ido. Jikinta a mace ta IallaBa ta zauna. saman kujerar da ke gefenta, ta kasa dauke idonta a kansa. sawon mintuna biyar falon tsit baka jin motsin komai a ciki sai iskar A. C zaman shirun ya fara damunta tana son kawar da shirun, amma kuma bata san k0 ta Wacce hanya zata biba, to k0 hakuri zata ba shi? Idan ma hakurin ne ta ya ya za ta ba shi? K0 Shukura za ta kira ta bashi kan wayar ta "lallasar mata shi.. ' Ba ta ankara ba sai dai ta ganshi a durkushe a gabanta, kirjinta ya yi wani mummunar bugawa saboda yadda yawa Kafafuwanta, ta yi saurin ja da baya cikin kujerar, hakan ya yi daidai da riqo hannuwanta duka biyun da ya yi, tare da kiran sunanta cikin wata irin kasalalliyar murya wadda ta tilasta mata dago kanta ta kalle shi, gabanta ya yi wani mummunar faduwa, fararen idanun nan nasa tamkar an watsa barkono, gabadaya ya birice, ya canza tamkar ba shi ba ne wannan tsayayyen daktan jarumi mai razanar da ita ba. Ta runtse idonta da karfi saboda wani irin abu da ta ji yana tsurga mata zuciya. Dr. Ahmad ya kira sunanta da wata irin dakusasshiyar murya, “Saudat ki bude idonki ki kalle ni don Allah, kar ki tsane ni wallahi ina sonki, irin son da duk duniya babu mai yi miki kwatankwacinsa. , Saudat ki taBa zuciyata za kiji ki saurari zuciyata zakiji, ki kalli zuciyata za ki game irin guguwar da ke binne a cikinta, Saudat ina sonki son da zan iya salwantar da rayuwata a kanki, .. wallahi Saudat ina cikin fargaba tunda na bar gidan ' Karkiji yaddah zuciyata kr cikin baqin ciki a dole na dauro alwala na zauna ina ta ambaton Allah Saudat na yi sa� a bakin .cikin ya gushe, amma damuwar da nake ciki ba ta barni ba har a lokacin nan na kasa runtsawa, gani nake zuciyarki na wurin� Hamid; da alama kuma za ki iya barina ki � koma gare shi a kowane lokaci, wannan tunanin ne ya tilasta min dawowa Saudat don in sanarda ke cewa, idan har kika kuskuren juyawa zuciyata baya, to tabbas� a ranar zakiji mummunan labari ~cewa na rasu, don ba zan iya rayuwa ba matukar babu ke a tare danibs Shirun da Saudat ta ji ne ya tilasta. mata bude idanunta tare da kallon inda ta ke sa ran' yana zaune, amma da mamakinta tuni har ya kai bakin kofa, ba ta san lokacin da ta mike ba, tare da kiran sunansa. Ya waigo da sauri tare da daga mata hannu. Karki ce komai Saudat soyayya ta zarce duk yaddaki ke tunaninta, don soyayya gamon jini � ce ba wai gamma gambiza ba, so haduwar zuciyane ba wai tilasta shi akeyi ba Kuma linzamin so ' hankaline ba wai son rai ba. Saudar kar ki tilasta wa kanki ki soni don kawai kina tunanin ya kamata ki so ni, ba zan kasance mai son raiba na tilasta miki aurena ba alhalin ba nine a zuciyarki ba. Tun ranar da na soma sonki na kasance bani da. wani buri da Daya wuce son nagana dauwar dafarinciki � zuciyarki, na dandana miki zaqin rayuwar da ba ki taBa dandana ta. Va Kuma kp a yanzu haka abin yake Saudat, dolene na baki farin cikinki k0 da hakan yana nufin rugujewar tawa rayuwar dole zan ba ki shi, kuma na yi miki alkawarin sadaukar wa Hamid da soyayyata matukar shi ne farin cikin rayuwarki�, Saudat taji wani abu ya tsarga mata zuciya mai kama da tsinin mashi, hawayen da suka tarar mata a idanu tun dazu suka samu damar biyo kuncinta, kuka nena gaske ya kwace mata, Wanda ta rasa dalilin yinsa. Dr. Ahmad ya yi saurin nufo ta, jikinsa na. kyarma yana Kokarin riko ta, ta yi saurin ja da baya tare da fadar “Karka taBa ni don Allah na rokeka, idan� har son da nayi maka bai gamsarda dodon kunnenka ba don Allah ka fadamin kalaman da zan yi amfani da su don su gamsar da kai, ni dai in har na san abin da so yake nufi, to saboda kai 'ne in har dai abin da nakeji a zuciyata shine so, to YallaBai na soka, so kuma kai kadai irin wanda ba zai taBa Karewa ba har abada" Shi ‘kuma hamid din fa ya zaki yi da shi Saudat? Yana sonki kamaryadda nake sonki, babu wani dalili da zaisa ki amince da daya daga acikinmu don kawai kina ganin rashin kyaumtawar ki guje masa Saudat ni na fadada bakina na aminca miki ki zaba wa 'zuciyarki abin da take so, k0 da � kuwa hakan yana nufin bani za ki zaBa ba, kuma hakan ba zai sa na karya alkawarin dana dauka ba, na daukaka darajarki da duk....... “Ya isa don Allah ya isa haka!� Saudat ta yi maganar muryarta a sanyaye cikin kuka ta ci gaba da fadar, “Don Allah ka kyale ni haka, idan na ce ban so Hamid ba YallaBai karya nake, sai dai ina so ka gane abu guda shine, irin son da nake wa Hamid ba shi nake maka ba, sonka a cikin zuciyata ya sha bamban da irin nasa, don kuwa ka san shi murmushi yafi dariya. _ Abu guda kawai na sani shine, ba zan iya rayuwa ba inba tare da kai ba, idan har ina da rabon samun farin ciki da � jin dadi a rayuwata to kai ne farin cikina, kai ne jin dadin rayuwata�. Da sauri ya nufe ta tamkar ‘zai kamo ta, sai ka ce wani zautacce, muryarsa harsarkewa ta ke Wurin fadar, “Da gaske Saudat kin amince za kl � zama tawa? Za ki kasance da ni yanzu da har abada? Saudat don Allah ki amince ki zama tawa ni . kadai, wallahi a yanzu kece farin cikina, ke kadai kika ragemin, kin amince min na turo da � da sadakinki gobe, ki fada min Saudat, ke nake saurare�. Kai kawai ta iya daga masa ba tare da ta bar zuciyarta ta yi wani dogon tunani ba Farin cikinsa ba zai misaltu ba a lokacin ita kanta Saudat ta tabbatar da hakan saboda yadda ta ga ya dawo cikin nutsuwarsa lokaci guda ya koma kan kujera ya zauna tare da sauke wata nannauyar ajiyar zuciya. Ya jingina kansa akan makarin kujerar yana sauke numfashi cikin nutsuwa, idonsa na kan Saudat wadda ta kasa zama. Dr. Ahmad ya qakaro wani dan murmushi kafin ya ce, “Kin min tsaye akai kina kallona k0 so ki ke ki gano munina ne?� Saudat ta yi saurin janye idanunta a kunyace tare da� yar dariyarta Kasa~qasa. Dr. Ahmad ya dan. kishingida kadan a kan kujcrar yana fadar, “jeki samo min dan wani abu in ci kada yunwa ta san yadda ta yi dani A, dan sanyaye Saudat ta kalle shi, shi ma 'idanunsa a kanta suke adole ta juya ta nufl kofa don kwarjininsa ba zai barta ta furta abin da ke bakinta ba. Kai tsaye kicin ta nufa ta soma dawainiyar sama masa can abin da ta san zai iya ci, sai dai babu komai akicin din sai sauran farfesun dare wanda ya ji kayan yaji, don haka ta zubaruwa a kettle ta kawo garin citta da karunfari da ganyen ta zuba, sannan ta jona a wuta � Tana nan tsaye harya tafasa sannan ta juye masa“ta dora saman tire ta dora kofi daya tare da cokalin shan tea, sannan ta dora kular farfesun tasa filet da madaidaicin spoon sannan ta bude tirij ta dauko cake manya guda biyu ta dora a gefe, sannan ta dauka ta shiga falon da yake da sallamarta har a lokacin yana nan a kishingidensa; . Saudat ta durkusa a gabansa ta zuba masa tare da tsiyaya’masa ruwan zafl a kofi ta sa masa lipton da coffe tare da madara da sukari kadan ta juya ta miqa masa ya sa hannu ya karBa, bakinsa dauke da murmushi ya ce “Na gode kwarai� Murmushi kawai ta yi ta mike ta koma kujerarda ke fuskantarsa ta zauna. Tana kallonsa sai da ya