Sashe 88
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mu yiba, sai mu gode wa Allah� � Dr Ahmad ya mike har zuwa inda suke ya mika wa Yaya Rabi u hannu yana fadar, “Your welcome Yayanmu, mun yi farin cikin ganinka� . Rabi u ya ce “Ni ma haka, amma yanzu cikin ,daren nan ta taso ka? � Dr ya cc, “To ya na iya�? Ai yayanmu yana da _ muhimmanci a rayuwarmu�. Dadi ya kama Rabi’u ya yi na’am kuma da zamowar Dr. Ahmad mijin ‘yar kanwar tasa. Saudat ta mike ta nufi wurin mahaifiyarta tana fadar, “Don Allah a ‘ina ku ka ganshi?� Momy wadda bakinta yaqi rufuwa ta ce, “Saudat, yanzu cikin daren nan ki ka taso mijinki, tsakaninki da Allah kin kyauta? Ai da na ‘sani da sai gobe na fada miki Saudat ta ce “Kai don Allah Momy, shi fa ya � ce mu taho�. Ta yi maganar tare. da satar kallon Dr. wanda aka yi sa’a shi ma ya kallo ta ta yi saurin dauke kai, “Don Allah Momy ina ku ka ganshi?� Momy ta ce, “Ta hanyar Inna mai danwake, tunda ki ka fada min Rabi’u ya bada sako a baki nake aikawa wurinta a kan a karBo min sakon mijinta ke fadamana vata nan ta yi tafiya zuwa garinsu har � ,ta kai ga ,ina zuwa da kaina, amma ban yi nasarar ' samunta ba, tsawon wata daya da sati biyu sai yau na tayar da direba na tura shi kasancewar mijinta ya ba mu tabbacin yau ne za ta dawo. Cikin ikon Allah kuma ya yi nasarar samunta ta dawo daga garin nasu a jiya, aka yi sa� a kuma ta bawa direban saqon cikin waccan jakar�. Momy ta yi musu nuni da wata ~leda mai tambarin Aminci Super Market Katsina, ta ci gaba da fadar, “Direba na kawo. min jakar na zazzage, ba komai bane a ciki sai wasu lesussuka guda biyu, atamfa super Holland guda, sai takalma da jaka da kuma sabuwar waya a cikin kwalinta tecno p.2 da'sabon layi a ciki. Jikina na rawa na kunna wayar sai ga lamba Kwara guda a ciki, a take na danna kira cikin sa’a kuma lambar ta tafl. Bugu biyu ya dauka muryar har rawa ta ke wurin sanar da shi k0 ni wace ce, shi kansa ya shiga rudani kuma k0 minti talatin bai Bata ba ya iso nan gidan�. , Saudat ta cd“Wayyo Yayana, Allah sarki ashe ba ka manta da ‘yar qanwarka ba? To yaya da baba ya kore ka kai ina ka nufa?" � _ Rabi’u ya dan yi� murmushi kafin ya ce“Ai *duk halin da na shiga Saudat ban tunanin zan manta dakeba sai dai in har ba na numfashi, don a lokacin da Baba ya kore ni na dauki hanya ina ta tafiya amma ban san inda zaniba ina ta tafiya ga *gajiya ga yunwa ga duhun marece ya fara. Ina cikin tafiyar nanne na fara shigowa gari nayi karo da wata leda kamar zanwuce saikuma watazuciyar tabani shawarar induba ko Allah zaisa wani sauran abinci ne a. ciki in samu abin da zan ci. Da wannan tunanin na tsaya na dauki ledar,ina dubawa amma damamakina sainagawani kwali ina duba kwalin sai ga sabuwar waya a ciki, dadi yakamani nasamu abindazan siyar inci abinci, don haka da kwanrin gwiwata na ci gaba da tafiya harna shiga cikin gari da tambaya aka nunamin wurin saida wayoyi harna isa kasuwar tsaitsaye wadda ke cikin garin Katsina donna bada wayata a siya, sai dai abindaya dauremin kai shine farkon tayi aka tayata naira dubu dari da hamsin mamaki yasa na gaza cewa komai, shi kuwa mutumin dauka ya yi k0 ba zan siyar masa bane ya hau kora min jawabi. � “Malam damaka siyarmin dawayarnan haka don ba wata uwar ribace zanciba don dubu dari da saba,in ake saida ita Cikin sanyin jiki nace yabada kudin babu kuma vata lokzaci ya qirgo kudi a aljihunsa ya _ mikamin nakirgasu naga sun cika sannan najuya nasoma tafiya.Saidaifa inda gizo ke saqar bansan gidanwa zannufaba, gadai kudi ahannuna ammabanda wurin zuwa don haka najana zauna asaman wani' dakalin dake wajen kasuwar na kira mai abinci na .siya na ci na qoshi, na sha ruwa na ci gaba da kallon titi, wannan mota ta wuce, waccan ta wuce a haka fa aka yi sallar magriba da isha, dare ya soma duk ina a zaune a nan fa fargaba ta fara shiga ta. ‘Banyi auneba naji andafani,harna dan firgita ashe mutumin dana siyarwa waya ne. ya zauna a kusa da ni yana tambaya ta, “Wai lafiyarka kuwa Rabi’u?� Jin ya kira sunana ya sa nayi saurin kallonsa, sai a lokacin na shaida shi ashe Yasayyadi ne dan dan oganmu wanda nake aikin Kasa a wurinsa. To in takaice muku nan na sanar da shi halin da nake ciki, na korata da mahaifina ya yi har tsintar wayar da nayi. Ya yi matuqar tausaya min, a nan yace in tashi mu tafi shi zai taimake ni. Yasayyadi ya kai ni shagonsa da yake kwana wanda ke like jikin gidansu ta waje nan na ci gaba da zama, kwanana uku Yasayyadi ya ba ni shawara da na fara sana’a, ni ma ya ga kamar masu shi go da shinkafa a Kasar nan suna samu k0 zan fara? Na amince, ya hada ni da wani abokinsa muka fara safarar shinkafa daga qasar Nijar zuwa Najeriya da ma ina da jari a hannu. Allah Ubangiji kuma ya sa min albarka, sai ga ni cikin fan kankanin lokaci na tara kudi masu kauri a hannuna, a lokacin ne na sanar da Yasayyadi ina son. shiga makarantar boko, shi ma ya yi na’am da shawarata, don shi a lokacin yana shekarar Karshe ta kammala digiri. Shiyayi duk wanicuku- cukun da akeyi na hada takardun firamare natafi js3 kaitsaye cikin yan watanni nazana. JSCE sannan na wuce SS one na maida hankali sosai a karatuna, wanda bai hana ni neman kudina ba. Abin ma kamar harda sa hannu don duk abin da na taba cikin ikon Allah sai ya zama kudi, a haka naci gaba da karatuna zan shiga aji biyar na tsallake na wuce aji shida. Ina kammalawa na zana jamb na yi sa’a kuwa na bugo point din da ake so, wato 200 point don haka ban " samu wani matsala ‘ba wurin samun admission a Umaru Musa ‘Yar 'Aduaa university suka ba ni Mass Com na soma karatuna cikin nasara ina level 2 na fara shigo da motoci daga waje zuwa Najeriya a lokacin ba zan rasa jarin da ya wuce naira miliyan ashirinba, don harnafara aje yara suma sunaci a qarqashina nayi gida nayi mota na tashi daga gidan su Yasayyadi na koma. gidana, a lokacin shi ma ya yi aure ya samu aiki da hukumar zabe ta qasa yana zaune da matarsa a lokwas din kofar: Maruba. A lokacin da na gama digirina aka turani garin Lagos in yi sabis dina, na tattara na tafi watana biyar aka bamu hutu naxo gida mahaifina ya sakemin korar kare a karo na biyu nanna bada sakon' kaya da wayagidan Inna mai danwake a ajiya miki' na juya na tafl ina kuka jin wai an tura ki aikatau, kwanana biyu na koma Lagos. A yanzu haka yau satina guda da kammala sabis dina inda na samu saqon tashin hankali, wai Allah ya yi wa Yasayyadi rasuwa, mutuwar ta gigita ni ba kadan'ba, don haka na dora wa kaina nauyin kulawa da iyayensa kasancewar bai taBa haihuwa ba, sai ga sakon kuma farin ciki ya same ni, wai mahaifiyata .da qanwata sun bayyana, wallahi farin cikin da na tsinci kaina bazai misaltu ba�. Saudat ta cce “Allah sarki yayana ka sha wahala, kuma ka samu duniya, shi ya sa na ga ka zama wani dan lukuti�. Duka suka sa dariya sannan Saudat ta ba shi labari tun daga ranar da ya tafi har ya zuwa aurenta.da Dr. Ahmad, Rabi� u har kuka ya yi saboda tausayinta, don haka ya ce Dr. ya yi musu .alfarma gobe su je Dandagoro ya ga mahaifinsa, kuma ya ga Hamid; Dr. ya amsa da Allah ya kaimu sannan ya mike ya yi musu sai da safe. Momy ta ce “Au dana. 'zata a nan zaka kwana?" Dr. ya dan yi murmushi tare da fadar, Momy na riga na yi bukin a Katsina Hotel". Momy ta ce, “Amma da ka daure ka kwana Ahmad Abbanka ba ya qasar k0 Bangarensa ba sai ku sauka ba?� Ahmad ya ce, “Ayi haquri dai Momy? da safe zan dawo� " Ta ce, “To Allah ya kai mu� Ya amsa da, “Amin� Ya yi wa Rabi’u sallama ya fice. . Saudat ta sabi takalma ta bi shi da� zummar suyi sallah; yana tsaye bakin motarsa har ta Karaso ya bude mata qofar motar yana fadar, “Muje Saudat, wallahi na yi bala’in gajiya�. � Saudat ta waro ido, “Muje fa kace Yallabai? Haba don Allah, ni gaskiya bazan iya binka ba�. ' Dr. ya zuba mata ido a raunane yana fadar, “Kin yi min adalci ke nan Saudat? Kin san dai a � yanzu ina buKatarki kusa dani, ki tuna fa tsawon lokacin da na dauka ba mu tare�. � Saudat ta langwabe kai a shagwabe._ tana , fadar, “Allah YallaBai ni dai kunya nake ji, kuma yau dai daya don Allah ka barni in gaisa da dan uwana". . Dr. ya kada kai tare da fadar, “Shi ke nan Saudat sai da safe�. Ya juya ya fada motarsa ya ja ta a hankali ya fice, zuciyar Saudat ta yi matuqar rauni sai dai ba zata iya yin abin da yake son ba, tajuya ta nufi cikin gidan ta ja ta zauna suka dasa hira da Yaya Rabi� u da " Momy wadda da ta gaji ta mike ta shige dakinta � Amma su kam yadda suka ga rana haka suka� , ga dare, sai da aka kira sallar asuba sannan shi ya tafi ~ , masallaci, ita kuma ta nufl Bangarenta in da ta dauro' alwala ta yi sallah, kana tahau kan gado ta kwanta. Sai dai ta kasa runtsawa, tunanin halin da ta jefa mijin nata a jiya ya tsaya mata a zuciya, ta lura tamkar fushi ya yi da ita don haka ta