Sashe 38
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
wayarsa ya kira likitansa. Yana cikin wayar ne Asma ta sawo kai falon tana wani taku sai ka ce wadda take filin. gasar iya taflya, Dr. ya zuba mata idanuwansa cike da tuhuma. â€? Karaf idonta ya sauka kan Saude wadda tuni hanjin cikinta ya shiga juyawa saboda tsananin firgita da tashin hankali, Asma ta ja ta tsaya tana ,fadar. “Me nake gani haka Dr? ‘Yar aikin ce kecin abinci a faod flask dinka, kam babban ....... â€? Kai jama,a akwai rikici fa sai kunjini agaba donjin yaddah zataci gaba da kayawa naku har kullum admin Dboy🤔 [1/25, 10:39 AM] A A Dboy: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆ðŸ¼â€â™‚@lh@ji🙆ðŸ¼â€â™‚: [1/27, 10:11 AM] A A Dboy: *YAR TALLA*