← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 90

Sashe 70

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sannu ba balle ya ce mu je ya kai ni asibiti, bala" in ciwo ya ishe ni a lokacin ne na rinqa ba wa Rabi u nasiha a kan ya kula da rayuwarki k0 bayan raina don ni na riga na. gama. hango mutuwata kararafa na tsumbure gabadaya babu ruwa a jikina balle wadataccen. jini, ciwo ya ishe ni a jiki Saudat na hango mutuwa karara a dole na aika wa Ummata ta zo da kanta ta sa aka kai ni asibiti aka kwantar da ni 'waii ina dauke da ciwon zuciya mai tsanani, kuma ba ni da jini da ruwan a jiki a kalla ma ina buqatar Jini leda shidda da Karin ruwa leda takwas ba musu aka kara min. . Kwanana goma a asibiti aka sallamo ni amma Bala ,sau daya‘ya zo ya ganni shi ma a tsaitsaye don ko' zama bai yi ba nairarsa bai ~, bayar ba, haka ya zo ya yi tafiyarsa abinsa. ' Ummana ta ji haushi sosai har ta yanke shawarar ba zan koma gidansa ba ta wuce dani gida. Kwanana daya kuma ta tattara ni ta maida ni 'gidana tare da siye-siyen madarar yara mai yawan gaske da su saralak, biskit, kifin gwangwani da sauransu, tace in yaye ki haka nan zan fi samun Karfin jikina. A lokacin kina da shekara daya da watabiyar aka yaye ki, a lokacin ne kuma Laure ta haihu, ta haifi yarta mace aka sa mata suna iKilima Ranar suna an sha bidiri rago biyu aka ' yanka, an sha kidan kwarya ranar kamar za a tada� gidan ni dai ina géfe na zama "yar kallo. don k0 karabiti ban kai ba . Bayan sati daya da yin suna ina kwance a dakina da daddare misalin qarfe hudu na asuba na rinka jiyo maganar Laure da ‘Bala a tsakar gida tana fadar � ' “Wallahi maigida da idona na ganshi ya ' shiga dakinta, k0 kewayen ban shiga ba na fito�. � Bala yace, “Shiru ba ni toch light din in hashaska da kaina�. _ Gabana na ji ya yi wata mummunar faduwa. don na fahinci bako muka yi a gidan (Barawo) ban ida tsurewa ba sai da na ji ana laluben qofata ai ko na firgita na tashi na koma can quryar gadona ina faman rawar jiki, gabana ya sake yankewa ya fadi' lokacin da na ga an haske ni da fitila na takure a cikin tsananin firgici .� � Me zan gani? Wani shirgegen qato ne kwance a kan gadon nawa ta gefenki yana ta sharar bacci Bala na haske shi ya zabura ya ya rarumi rigarsa yana fadar “Mariya sai anjima� ‘Ya fita a guje ya hankade Bala da ke shirin riqe shi har ya fadi. Ya mike ya kuma bi shi, Saudat ba zan iya misalta miki irin tashin hankalin dana shiga ba a lokacin, musamman da Laure ta sa ihu tana kiran makota su .zo an kama kwartuwa ranar na ga tashin hankali da idona. . Kan ki ce me gidan ya cika da jama’a ana ta kallona, wasu na zagina suna Allah ya tsine wasu na jifa ta da takalma a Kofar gida kuma matasa sun taru‘suna jiran na fito a jefe ni k0 su cinna Wa gidan wuta, Saudat ranar na shiga halin ha’u’la’i har gari ya waye tangaram mutane ba su bar gidanmu ba� sai ma Kara taruwa ake � Ana haka wani mummunan labari yazo min wai matasan unguwar sun je sun kunna wa gidanmu wuta, wayyo Allah na ai na kusa , shidewa a wurin, ni kuka ‘ya’yana yayyaBe da ni‘su ma suna yi. � A haka mai unguwa ya shigo gidan namu shi da bataliyar ‘yan sanda tare da Yaya Sani da kuma Bala a bayansu nan fa jama’a suka! hau « gudu mai unguwa ya durqusa gabana yana fadar. ' “Mariya ina so mu yi magana ‘da ke tsakaninki da Allah ki fada mana saboda kin ga dai yadda komai ya tarwatse so muke mu yi wa rayuwarki adalci don yanzu haka “matasa sun kunna wa gidanku wuta, ga mahaifiyarki har qanwarki babu wanda aka fidda da rai, kin ji aikin jahiliyya, don haka ki ji tsoron Allah ki sani idan kin fadi qarya k0 gaskiya duniyar ta riga ta zo karshe a wurinki, muna so ki mana rantsuwa a kan randa kika fara neman, maza, kuma ki rantse ‘ya’yan nan na Bala ne~ Dacin zuciya da tashin hankali su suka tsayar da kukan da nake labarin -mutuwar Ummana yafi komai tarwatsa min zuciya, na riqaa girgiza kai kamar wata marar ,hankali don gaskiya a lokacin ban da bamhanci da mahaukaciya. � � Mai unguwa ya ce, “Ba kada kai muka sa ki ba, rantsuwa ce zan fada ki maimaita idan . har kin san kina bisa gaskiyarki". Na yi shiry ina kallonsu daya bayan daya, kamar ‘yar mage Rabi'u na tsugune a gefe rungume da ke, yana kallonmu ya ci kuka har ya gaji.� Mai unguwa ya ce, “Ki je ki dauro alwala�. _ .Ba musu na je na dauro alwalar na dawo, ya miqo min alkur’ani izifi sittin na karba na tashi tsaye' na daura a kaina, na mike na yi yadda ya ce, ya karanto min rantsuwa ya ce in maimaita, na rinka maimaitawa ina rantsuwaa kan ban taba sanin wani namiji bayan Bala ba, kuma ‘ya’yana nasa ne, idan na taBa Allah ya tarwatsa ni, Ya halaka ni, Ya wargaza rayuwa ta, Ya yi rugu-rugu dani, Ya sa kar na gama lafiya, Ya hana ni ganin annabin rahama, kuma Yasa in tashi tare da fir auna, ina yi suna kabbara har na maimaita sau uku. Mai unguwa ya juya ya dubi Bala. “To kai ma kana da ja? Idan har kana da ja to kai ma za ka rantse� kamar yadda kayi a ' kan� ya ’ya ba naka bs ne, idan har ka rantse to za a bar mata yaran nata saita nemi ubansu�. . Bala ya sunkuyar da kai zuciyarsa na' Kuna yadda yake jin ya tsane ni haka yakejin ya tsani ”yaran, amma k0 da wai bai Jin zai " .iya rantsuwar saboda girman hadarinta,don haka muryarsa a sanyaye ya ce “A’a Allah ya Rara� laiiya, a gaskiya ni � ba zan rantse ba, na dai san ‘ya’ya ba nawa bane, ban da haufi amma tunda al’amarin yaxo , ~da haka na karbe su, amma ita kam ban iya ci gaba da zama da ita, don haka na sake ta saki uku�. . ' . � Yaya Sani ya bude baki da kyar da muryarsa wadda ta dusashe ya ce. “Tashi mu je Mariya� Na yunkura na mike na kamo hannun yarana, Yaya Sani ya ce , “Wadannan nan za ki barsu ai ba da su ki ka zoba� A take na durkushe a gurin na fasa wani uban gunjin kuka na rungumesu wayyo yarana. ' Yaya Sani ya fincikoni a fusace ina ihu ina komai haka ya bamBare ni daga jikin .yarana yana jana wani yaro ya fado gidan a. gigice ya fadi gaban Bala yana fadar YallaBai kasuwa ta kama da wuta tun jiya � da daddare ta ke ci, har yanzu ba ta mutu ba, shagonka ya qone kurmus, ba a fidda ko haki ba�. Bala ya dora hannuwa bisa kai yana neman ,tai‘makon Ubangiji. Yaya Sani k0 kallonsa bai yiba ballantana -ya jajanta masa ya ja ni muka bar gidan ina ihun A, haka muka bar gidan wanda ban qara taka shi ba har yau, da ma tuni motar ambulance ta kwashe su Ummana a nan birni aka rufe su ranar na yi kuka� kamar zan mutu. Haka naci gaba da zama gidan Yaya Sani wanda ke zaune a Kwangiwa road shi da matarsa Fadila a sannanne na ci gaba da karatuna har na tafi na yi doctoring degree dine. a A. B. U Zaria, ina cikin karatun ne na hadu da Abban Nabil a Saudiya na je aikin hajji, yana da mata guda da ‘ya ’yansa biyar muka daidaita, na aure shi. Ina gidansa na kammala karatuna shi ya samar min aiki a Medical Céntcr Hospital da ke nan Katsina, da yake nan ya ajiye “ni shi kuma yana aiki a babban bankin Abuja, uwargidansa ma tana can. Yana zuwa duk Week da iyayensa ma ‘yan asalin nan ne Kankia, yanzu haka ina da yara kwara biyu, Nabil da Nabila sai ‘yar aikina Mairo, sai direba sai kuma maigadi mu kadai ne a gidan nan". Saudat ta lumshc idanuwanta wadanda ta kejin sun cicciko da hawaye, lallai mahaifinta ya aikata babban kuskure wanda ita kanta ba ta jin za ta iya yafe masa, ya. gallaza musu bacin ‘gallazawar da ya yi wa mahaifiyarsu, lallai dole mahaifiyarta ta manta da su don ta ma daina ganin laifinta Lol to jama,a munji lbr malam bala da uwargidansa maria Kuci gada da biyoni don xamu koma tsundum cikin asarin lbr [10:59AM, 2/1/2017] 🅰 " 🅰" D"🅱🅾Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA. QARSHEN BOOK3 CHAPTER28 Doctor Mariya ta rungumo Saudat a jikinta hawaye cike da idonta, ta ce “Ki yi hakuri Saudat, ku yafe min, wallahi ban watsar da ku ba don son zuciyata,ba sai don kawai ba yadda zan yi, amma yanzu na yi miki ' alkawarin zan ba ki duk wata kulawa ta uwa wadda ki ka rasa a baya�. ' Saudat ta lumshe idanuwanta hawayen da suka cika su suka rinqa zuraro wa cikin sanyayyar muryarta ta amsa da, “To Momy�. Kamar yadda ta ji su Nabila na ce mata. Dr. Mariya ta dan zame jikinta kafin ta ce � “Tashi ki sallah kinji ana kiran magriba, ni ma zan'shirya yanzu mu je gidan Yaya Sani, don tuni nayi masa waya ga mu nan zuwa�. . � Saudat ta amsa da to, Dr. Mariya ta mike ta� Fice Saude ta raka ta da idanuwanta har ta Bace, wani irin tausayin mahaifiyarta ne ta ke ji, dan a ganinta tafi shiga wahalar rayuwa. " Saudat ta mike ta nufl bandaki ta dauro alwala ’ta fito ta yi sallah, sannan'ta mike ta nufi gaban madubi ta kara gyara fuskarta ta shafa hoda ta goga wa laBBanta man lebe mai danko, sannan ta gyara girarta ta tattada gashin
Chapter 70 · 0% Book details