← Book details Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 90

Sashe 61

Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kai ga na gaji na sa masa ido, daga baya ma sai ya koma ba ni tausayi saboda yadda ya ke shan wulaqanci amma bai taBa bata ransa ba, idan aka aike ni kasuwa. Siyayya kuwa k0 ta kai ta nawa shi zai zaro : Kudi ya biya ya yi tafiyarsa ya bar ni in rasa yadda zan yi da kudin a hannuna haka na dinga Boye su a cikin buhun kayana don tsoron kar � wani ya gani in shiga uku, wasa-wasa na tara 'kudi masu tarin yawa. ~ � Ahaka ahaka Saudat har saida Bala ya sarke min Zuciya na manta da duk wulakancin � da nake masa ta kai ta kawo ma in ban ganshi ba, ko bacci ba na iya yi a dantsakanin mu fa � soyayya mai qarfi ta shiga tsakaninmu, amma babu wanda ya sani a gidanmu. � Idan Bala yana son mu hadu sai ya ' rubuta ‘yar takarda ya soke a kyauren gidanmu da ma na sani kullum sai na duba kyauren don in ga k0 ya soke sakonsa, idan ya sanya in dauko in ruga in Boye in karanta, bai dai wuce. sakon mu hadu Wuri kaza, karfe kaza, kuma duk abin da nake in dai ya ce yana jira wuri kaza sai nace k0 ban da lafiya ne kuwa. ' A haka watarana . Bala ya soke . takardarsa da yamma na dawo daga kai nika na� , gani na duba, yana son mu hadu bayan gidanmu bayan sallar magaruba, dadi ya kama. ni don da ma mun kwana biyu ba mu hadu ba, don haka ina shiga gida na sauke wa Umma nikan a tsakar gida na suri bokiti na nufi bakin rijiya .zan jawo ruwa, .Ummana :dake zaune saman kujera� yar� tsugunne ta dube ni yadda nake ta rawar jiki kafin tace “Wai saurin me ki ke haka ne Mariya? Me zakiyi da wannan ruwan? � , ' “Wanka� Na bata amSa a takaice � Umma ta ce, “Wanka kuma bacin wanda kika yi da rana?� na amsa Ba tare da na kalle ta ba nace zan Kara ne Umma, Maman su Bilkice tace in shirya in raka ta dubiya, Kaninta bai da lafia� Umma ta ce “Dubiyar ce kuma Mariya har sai an yi mata wani ado sai ka ce wanda zashi gidan biki?� � “Yo Umma a‘i kamar gidan bikin ne ldan kinfa san gidansu gidan� yan gayu ne�. INa maganar tare da kinkimar bokitin ruwana na nufi bayi ba tare da na tsaya na saurari abin da za ta ce ba, Umma taja numfashi ta ci gaba da abin da ta ke. � Kafin a yi sallar magriba na gama, Shiryawa tsaf cikin sabon yadin bambalasta wanda aka yi min dan doguwar riga mai ' .hade da zani sun sha aikin surfani, yadin mai kalar jinin kare, duk daba wata kwalliya aka" iya ba a lokacin amma na yi kyau sosai Dan daman can ‘kyakkyawa ce, fara� ce tas; ‘yar siririya kamarke Saudat,saidai ninafiki manyan idanuwa, ga gashina har baya baki sidik ya yi min saje a gewayen fuska, kina kallona kin ga kyakkyawar bafulatana � , Na zaro gyalena na flto tsakar gida a lokacin Ummana tana kicin tana tuqin tuwo na leka kicin din tare da fadar. � “Umma na tafi,sai na dawo� . ta amsa Itama a lokacin ma hayaki ya ishe ta,don k0 waigowa ba ta yi ba ta ce min, “A dawo lafiya, kada ai dare�. Na amsa mata da, “To Umma� . . Na nufi hanyar fita, qanwa ta Zuwaira ta taso za ta biyo ni na haurar da ita ina. ji tana kuka nayi gaba abina, don a lokacin Wasu » masallatan har sun gama sallah. : Ina fita nayi karo da Yaya Sani ya dawo daga kasuwa, ya watsa min harara, “Gidan uban wa zaki?� � . . Na dabarbarce ina in ’ina, sannan na samu na fada masa, “Raki.. .ya zanayi, kuma ‘Ummama tasani" ,, "� Yayi tsaki ba tare daya sake kulaniba � ya yi cikin gida abinsa. [1/30, 9:54 PM] I love my mum: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [9:59PM, 1/30/2017] A Dboy: *YAR TALLA*
Chapter 61 · 0% Book details