Sashe 79
Yar Tallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
din ya baiwa Saudat wai ta. siyi abin da ta ke So, tunda ‘bai _ samuya siya mata komai ba. Lallai Hamid ya dauka Saudat da muhimmanci a rayuwarsa, haka da ma al’amarin Ubangiji yake .Washegari ita ta kama ranar asabar da misalin qarfe daya na rana aka daura auren " Saudat da angonta Dr Ahmad Mukhtar ; daurin aure ne wanda ya tara manyan mutane kala daban-daban tun daga gida Najeriya har zuwa sauran Kasashen qetara abbas daurin auren ya kafa tarihi a cikin Dandagoro â€? Motoci suka dauki amarya da tawagarta zuwa gidan mahaifinta da ke Dandagoro don wai a can ne za,a dauki amarya, kamar yadda Alhaji Ashiru ya bukata ba don ran Momy yasoba ta amince Haka manyan motoci suka kwashi amare aka nufi gidan mahaifinta, amaryaâ€? Saudat dake lullube 'cikin mayafl Kirjinta ya shiga dukan tara-tara don ba tasan irin tarbar da dandazon Jama,ar zasu samu a gidan nasu ba. Haka suka shiga cikin gidan mahaifiyar Shukura da DR murja qawar Momy na riqe da amarya har cikin gidan. Inna Laure da ke durkushe bakin murhu na ganinsu ta zabura ta mike tsaye tamkar sabon kamun hauka ' : Fuskar nan tata dukta gauraye da majina da ' hawaye saboda hayakin wuta ciki kaduwa take fadar, “Wannan dandazon haka fa sai kace na masu zuwa yaqi na menene? ' Dr Murja tace“Au maigidan naki bai Fada miki bane? To amarya ce aka kawo gidan ubanta a dauke ta a cikiâ€?. â€? Kida a ruwa mai tada haukan dodo tana fadar haka Inna Laure ta yo kanta da masifa, â€? ‘Amaryar ukan abun uba za a kawo gidan ubanta, k0 ita uwar amaryar bata sanar muku ba ‘yar tata ruwa biyu bace? Ai ba ta da uba don haka an dai daura aure a gidan nan amma babu dan iskan da ya isa ya-shigo min gida don a ci min zarafi Mahaiflyar Shukura ta kwantar da murya ta ce, “Haba baiwar Allah meye kuma abin cin fuska don' dai kawai dan zaman da za a yi wanda bai =wuce na minti talatin ba?â€? Ai kamar jira ta ke ta koma kanta, “Ke rufe mani baki kin ji tsohuwar banza, ai da ma garin 'banza a farau-farau din wofi yake qarewa, gida dai nawa ne, kuma dole ku bar min abuna in ba haka "ba'wallahi sai in cinna wa gidan wuta mu hadu mu duka mu qone za ku fita k0 kuwa ba zaku fita ba?â€? Ai kafin wani ya ba ta amsa ta kwaso itacen da ke cikin wuta ta yo kansu * *â€? Malam Bala da ke kokarin shigowa cikin gidan ya yi wani kukan kura ya yi kanta ya rike ta ta 'baya, hakan ya sata fasa wani razanannen ihu tana kokawar kwacewa, ya murde hannunta ya na cewa [8:43AM, 06/02/2017] 🙆ðŸ¼â€â™‚@lh@ji🙆ðŸ¼â€â™‚: YAR. TALLAH CHAPTER32 Complete Bakida hankaline ya kwace itatuwan tana ihu tana tirje~tirje da zuba ~ munanan ashariya ya danna ta dakinta ya kulle, ko,a haka aka barta ya ishe ta azaba saboda tsananin zafin da ake kwararawa a garin ga shi dakin ba shi da tagar shan iska k0 kadan â€? Malam Bala ya nufo su yana basu hakuri akan abin da Inna Laure ta yi musu, ita kuwa Saudat idonta na kan mahaifinta, za ta iya cewa tunda take da shi ba ta taBa ganinsa ya yi irin kayan da ya yi ba, saboda tsadadden yadin da ke jikinsa wanda aka yi wa dinkin yar ciki da babbar riga, kayan sun sha aikin hannu. Dr.Murja ce ta ja mayafin Saudat ta rufe mata fuska, wanda haukan da Inna Laure keyi ya sa ta budewaba tare datasani ba Malam Bala ya kwasa ya nufi dakinsa yana yana raWar jiki, sai ga shi ya dawo dauke da manyan tabarmi shi da kansa ya shimfida mnsu a tsakar gidan suka zazzuna shi ‘kuma ya juya ya gita baifi minti sha biyar ba sai ga shi ya dawn do. wasu almajirai dauke da ledojin pure water dana kwalayen â€? ,lemuka katan-katanâ€? aka jibga musu, ita dai Saudat ta cika da mamakin abin da kr faruwa sun kwashe mintina talatin a gidan sannan angwaye suka zo daukar amaryarsu don haka Shukura da mahaifiyarta suka tasa Saudat a gaba har zuwa zaure inda mahaifinta yake don ta roqi gafararsa. Saudat ta durkusa a gabansa jikinta ya yi sanyi ba ta san abin da za tace da mahaifin nata ba, abubuwan da suka faru ne a baya suke dawo mata cikin zuciya, tamkar a yanzu ne suke faruwa. Tamkar Malam Bala ya san abin da ta ke tunani, sai ga shi yana furta, “Don Allah don Annabi Saude ki yi hakuri ki yafe min duk abin da na yi miki wanda ki ka sani da wanda ma ba ki sani ba. Na san na zalunce ku sai dai~ na san sharrin shaidan ne, don Allah don Annabi ki yafe min kafin na mutu wallahi ban san abin da-zan cr da Ubangijina ba, tabbas na ga ishara a rayuwata, kuma na yarda zakaran da Allah ya da chara k0 ana muzuru ana shawo sai ya yi, Saude ki yafr min don Allah don Annabin rahma “sunyi mamakin yadda kuka ya ci qarfinsa ba suboda tun yana maganar muryarsa ke rawa, ba karaminâ€? sanyi jikin Saudat ya yi ba jin kukan dattijon. nata don haka ba tareda zuciyarta ta qara tuna mata komai ba ta ce “Ka yi hakuri Baba, ni ban rike ka da komai ba, wallahi na yafe makaâ€? Cikin kuka Malam Bala yace ‘Wallahi ni â€? ba kiyi min komai ba Saude, inma kinmin ba yafe miki Allah Ubangiji ya yi miki albarka, Ya ba ku zaman lafiya da zuriâ€? a dayyaba Saudat bata iya amsawaba, sai dai Momyn Shukura ce ta amsa sannan ta kama Saudat ta mike suka rankaya aka nufi mota da amarya , Masu kai amarya suka dunguma a motoci, amma abin mamaki sai ga wasu daga cikin jamaâ€? ar , unguwar cikin masu rakiyar amarya babu goro â€? ballantana katin gayyata Har motocin daukar amarya zata dags Malam Bala ya kwaso da sassarfa yana daga musu â€? hannu, suka tsaya ya nufi motar da Saudat ke‘ciki, ta taga ya mikamata wani Kunshi a baKar leda. Ta karBa cike da girmamawa, sannan motocin , suka rankaya da amarya sai garin Abuja, alqawarin, Allah ya cika, don karfe biyu na rana a gidanta ya yi mata wanda yake a unguwar ‘yan majalissu. Saudat ba ta kasa gane gidan ba duk da kuwa canje-canjen da ya qara samu, haka suka rankaya Zuwa bangaren amarya, sai dai mucr barakallahu fihi, masha Allah don Dr.» Mariya ta murza naira wurin fiddo da ‘yar tata don hakaâ€? tsarin gidan zuwa tsarin kayan ya qawatar da falukan da aka zuba suka yi dace da juna, don komai an sa shi cikin tsari, don haka duk wanda ya je kai amarya sai da ya firgiga wai ahakan ma donyawancinsu sun saba shiga irin gidajen amma ‘yan Dandagoro kuwa sai ga su darshe a kan marbles suna ta faman zare na mujiya, Shukura dai na rike da amarya, Saudat wadda ta ke jinta tamkar a saman gajimare wasu daga cikin dangin ango ne krta faman dawainiya da su tun daga abubuwan ci zuwa na sha harna tande-tande irinsu dambun shinkafa dambun nama, shinkafar kaza, soyayyun kaji, farfcsun kaji, donut, meatpie spring roll, fried rice, hadadden salad chips din kwai da dankalin Turawa, fruits kala-kala har da wanda ba su taBa gani ba da sauran kwalayrn lemuka da robobin ruwa masu sanyin gaske. Saudat dai da ke cikin mayafi tana jin karadin Farida qanwar Ahmad don ta fi kowa kai wa da kawo wa an agama sallar la’asar motoci suka kwashe ‘yan kai amaryar don dawo da su gida bayan an cika su da sha tara ta arziki. Sai a lokacin kuka ya zo wa Saudat ganin duk za su watse su barta, Shukura ce ta rungume ta tare da yi mata rada, sai ga ta tana kuka da dariya, lokaci guda duka suka rankaya suka tafi suka bar Farida rungume da Saudat kowa ya watse Su Farida da wasu ma ’aikatane ke ta faman gyare-gyaren gida, sai ga shi cikin dan lokaci Bangaren nata ya zama very need, babu abin da ke fita a cikinsa sai qamshin room freshner mai sanyin Farida ta dawo bedroom din da Saudat ke ciki ta zauna gefenta cike da kulawa ta ce “Aunty Saudat ki shiga bandaki ki watso ruwa sai ki dauro alwala don lokacin sallar magriba ya yiâ€?: Saudat ta Ki k0 motsawa haka kawai take jin gabanta na faduwa ba ta da wani kuzari. â€? Faridat ta yi murmushi tana fadar, “Ho Aunty anya wannan dari-darin da ki ke a cikin * gidanki zai fisshe ki kuwa?â€? Ta Kara murmusawa, “To yi hakuri dai muje na raka ki ki watso ruwanâ€? . Ta sa hannu ta riko Saudat din don haka ta sauko daga kan gadon tana Kokarin bin qofar fita, Farida ta ce, “Ina za ki kuma? Ki shiga bandaki din nan mana dama don kar a Bata. mikine ya sa na ce su shiga wancan bandakin da ke dayan falonâ€?. ' Saudat ta dan yi sororo don ita dai ‘a iya ganinta ba ta ga wataâ€? kofar bandaki ba don tsakanin falo ma da bedroom gilas ne ya raba â€? tsakaninsu, don haka duk cikin falon babu wata alamar kofa. , Faridat ta mike ta nufi wurin gilas din ta dannaâ€? yar wata alama sai ga shi ya raba kansa biyu ya fidda wataâ€? yar hanya wadda ta zarce har cikin . bandaki Farida ta shiga ciki, don haka itama: _ Saudat ta bi bayanta. Farida ta gwada mata. yadda Zatayi amfani da komai na bandakin sannan ta fita dan ta samu damar watso ruwan ' Tana fitowa ta samu Faridat ta qara gyara gadon har ta ciro mata kayan da zata saka don haka Saudat ta nufi inda sallaya ta ke ta yi sallar magriba ta zauna, har lokacin isha ya shigo sannan ta yi sallar tare da shafaâ€? i da wutiri wadda Momy ta . koya mata tare da wasu daga cikin ayyuka na addinin musulunci tana idarwa ta mike ta nufi kan gado inda Farida ta