Sashe 70
Mar'adams Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"maryama ta d’an d’ago kanta ta kallesa cike da mamaki "yanzu kawai dan ta bashi ruwa ne ya kirata to mai yasa ita bazai ce ta bashi ba ?"kai wannna mutumin akwai izzar tsiya ."alamar ta zauna yayi mata da tsumammun idanunshi .ba mutsu taja daya daga cikin kujerun dake gabansa ta zauna tare da sunkuyar da kanta tana mai runtse idanunta tana addua allah yasa labari ya samo mata akan nadia ."
"Cike da jin kai ya miki ya zagayo cikin tak'onsa na izza ya tako zuwa inda take zaune , kujerar dake ajiye a gefenta ya janyo ya juyo daita gabanta ya zauna bata ankara ba taji ya juyo da kujerarta.”
ta juyo suka fuskanci juna har qafafunsu na gogar juna nan take taji qirjinta ya soma bugawar da yake a duk sanda suka samu kusanci da juna tayi saurin runtse idanunta tana sauke numfashi da kyar ahankali taja kujerata baya .”sake matsota yayi yana sauke mata numfashinsa ,ta kame jikinta sosai duk yadda take jin numfashinsa na saukar mata bai sa ta bude kwayar idanunta ba har sanda ya kai lallausar tafin hannusa ya kamo hannunta mai ciwo.”
wani irin zafin yaji ya ratsa nashi tafin hannun ita kam ji tayi kamar ya jona mata wutar lantarki ne
tayi saurin bude idanunta sai dai ta kasa d'agowa ta kallesa .mr ata yayi shiru yana cigaba da kallon hannunta daya d'an kumbura kafin ahankali yace "kinyi aiki da hannu ne "?uhm amm "nayi amman ba wani mai yawa bane ".ta bashi amsa a diririce tana sauke numfashi, bai tsaya iya hannunta ba ya kai hannusa daidai saitin wuyanta yadda yaji wani abu ya tsalga masa a gabad’aya ilahirin jikinsa itama hk taji dan haka da sauri ta d'ago idanunta da suke a shanye ta tsura masa oly eyes dinta shima kallonta yake sosai ya tsura mata idanunshi masu firgitar da mutum “bayan wannan ciwon akwai abinda ke damunki."?yayi mgnr kamar bashi yayi maganar ba Ikc daya tayi saurin kawar da kanta gefe kmr tayi kuka tace "babu komai ."kinci abinci?"tai shiru yayinda shi kuma ya cigaba da shafa hannunta mai ciwo ,wani iri ta dinga ji ajikinta har tsigar jikinta na tashi wanda a zahiri yake kallon haka "shima wani irin yaji a jikinsa tamkar an jona masa wutar
electric yayinda sha"awarta ta soma motsa masa .”
Zazzafan numfashi ya sauke kana yayi kasa da muryarsa sosai “kinga abinda ke had’ani dake bazan ta'ba tmbyrki abu ki bani amsa alokacin ba har sai nã maimata kanta " ya qarasa maganar yana furza mata iskan bakinsa muryarta a raunane tace “kayi hakuri banci ba ."wani zazzafan kallo yayi mata mai dauke da nau'ikan soyayya "ko zan iya sanin dalilin da yasa zaki kai har by this time baki ci abinci ba ?” "bana jin ci ne amman da zarar na koma gida zanci bai sake cewa komai ba ya mike ya fita wanda hakan ya bata damar sauke lafiyayyen numfashi dan muddin ya ta sata gaba irin haka bata samun tayi wadataccen numfashi ,bayan second goma sai gashi ya dawo hannunsa rike da cup fari sol da kwalin biscuit super two ya zauna tare da mika mata cup din tea ya rike mata biscuit din a natse tasa hannunta mara ciwo ta kar’ba tana cewa “na gode !”
ahankali ta kai cup din bakinta shi kuma yayi shiru zaune yana dubanta yana mika mata biscuits cike da tausayawa sannan yana tunanin hanyar da zai fito mata da maganar da take ransa sai dai har ta gama shan tea ta ajiye cup bai samu damar cewa komai ba tace "sir lokaci na tafiya idan akwai aikin da zan maka ka bani sai nayi maka a gida ?"babu sai dai ina son na yi miki wata tambaya idan babu damuwa?” da sauri tace "no babu wata damuwa zaka iya .”ta fad’a haka ne saboda tunaninta ko akan nadiya ne "mahaifiyarki tana zaune acikin gidanku ne ?"taji ya jeho mata tambayar da batayi tsamanin ita zai mata ba ta d’an saci kallonsa kafin ahankali ta gyad'a masa kai alamun “Eh! "shi wancan mutumin gali mai aiki a gidan borodi ." maryama tayi tsam da ranta gaban ta na faduwa da sauri sauri ,sosai ta natsu tana jiran taji mai zai fad'a akanshi "wani irin zama kukeyi dashi ?"muryarta a sanyaye tace “normal muna zaman lafiya da kowa ma "kin tabbatar da abinda kika fad’a ?"ta sake gyada masa kai ya sani ko zaa mutu zurfin cikinta bazai barta ta fad'a masa akwai damuwa ba .”ya sake janyo hannunta yana shafawa yace "me kika fuskanta atattare dani .”?
Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 33
Jikin maryama na rawa tace "ban .."ban fahimci komai ba ya d'an yin sama da hannun rigarta kad'an yace "ki natsu sosai maryama ki kalleni ki fad'a min abinda kika gani "jikinta ya sake d'aukar rawa "ni wallahi ban fahimci komai ba sir "uhm !"ya fad'a yana sauke numfashi tare da tsurawa pink lip's dinta idanunsa yana cigaba da shafa saman hannun ta, muryarta na rawa tace "stop sir !"stop what !"? ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi "abinda kake yi ne bana so , “please stop touching my body". ta fad’a tana danne kwalla dake kokarin zubo mata "ya kwantar da muryarsa sosai yace "bakya son ina ta'ba jikin ki? ya tambayarta yana ‘kara bin jikinta da wani shu'umin kallo mai gigita zuciya da sauri tace "eh wallahi bana so "ta fad’a tana qoqarin zame hannunta amman ta kasa dan yayiwa hannun kyakkywan rikon da bazata iya zamewa ba "dan Allah ka sakar min hannu sir bana son kana ta'ba min jiki "ni kuma ina so"ya fad'a kmr bashi yayi mgnr ba, Ikc ma ya sake riko hannunta sosai cikin nashi yana furza mata hucin numafshin sa , "shiyasa kikaji nace mai kika fahimta atattare dani kikace babu komai bayan ni nasan kin fahimci komai "ni allah ban fahimci komai ba wIh “ta fada tana fashe masa da kuka dan zuwa yanzu ta fahimci abinda yake nufi daita so yake ya lalata mata rayuwa ya cuceta ."
mamakin saurin kukanta yake , yayi notice dinta kwatakwata kuka baya yi mata wuya"lumshe tsumammun idanunshi yayi yana saisaita nunfashinsa ,dan buguwar da zuciyarsa take akanta ya wuce kaida ,shi kad’ai yasan me yake ji a daidai
Ikc nan, dan ji yake kamar ya fito mata da zuciyarsa taga halin da take ciki akanta ,jin taki daina kukan yasa ya bud'e idanunshi da kyar ya tsura mata kafin ahankali ya motsa lip's dinsa "me ye hk ? ya fad'a yana sake tsareta da tsumammun idanunsa "mai yasa kwatakwata baki jin kunyar kuka?"dole ne nayi kuka nidai dan allah ka daina ta'ba min jiki dan wani iri nake ji " ta qarasa mgn tana turo masa qaramin bakinta gaba, yaji kamar ya kai bakinsa kansu ya fara tsotsa a zahiri ,amman sai ya share yayi murmushin aciki dan shi yasan me take ji ajikinta kuma abinda yake bukata kenan, ta soma jin wani abu akansa shine hanya mafi sauki da zai mallaketa gabad'aya, ya sake shafa skin dinta yana sauke boyayyen ajiyar zuciya ,duk da ya san jikinsa nada tsananin taushi amma sai yaji nata kmr yafi nashi soft kai everything ma ko dan akwai banbancin halitta ne?akwai abubawa ajikinta dake mugun d’aukar hklsa a tare daita wanda a duk Ikc da yayi arba dashi ya kan gusar masa da hklnsa ."
Bai san sanda yayi kusa daita sosai ba yace "fad'a min me kike ji ajikinki "wannan iskanci da kake min wallahi ji nake Kmr kana shafa min wu..."kafin ta qarasa maganarta taga ya tsareta da kwayar idanunshi yana jefanta da wani shi'umin kallo mai rikitarwa ,wanda yasa tayi gaugauwar yanke maganarta qirjinta na bugawa da sauri sauri .ba zato ba tsammanin zai doke mata baki sai jin saukar hannusa tai a saman lip dinta ya bata bal....wanda yasa tai saurin saka hannuta a daidai gurin saboda zafin da taji ya ratsata ta tsura masa idanunta tana kallonsa hawayenta na cigaba da zuba "wallahi mr ata mugu ne na bugawa a jarida ga azabar da take ji gashi yaki sakar mata hannu "dan Allah ka rabu dani nace bana so bana so kana ta'ba ni " ta fada tana bubbuga kafafuwanta a kasa hade da sakin gunjin kuka"kallo ta kawai yake without saying a word to her lallai ma yarinyar nan kurciya na mugun cinta.”
Inda mata ke nemansa ruwa a jallo idan akwai abinda yafi wanda yake mata ma suna só da zasu samu dama amman ita dan iskanci ta samun damar har kuka take tana danganta hakan da iskanci ."
hannunta ya saki sannan ya mike tsaye yayi taku kamar zai fita don ita a tunaninta fitar zaiyi sai ganin tayi ya kashe light din office din nan take duhu ya mamaye office din ,nan da nan kukan da take yi ya tsaya cak. tsoro ya ziyarceta Ikc daya hankalinta ya tashi shayayyun idanun ta zaro sosai cike da storo sakamakon ganin yadda yake tattaki zuwa inda take zaune ."