Sashe 51
Mar'adams Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tafi tafi dai har suka isa unguwarsu tayi shiru tana kallonsa tana mamakinsa taya yasan unguwarsu ?”
yayinda jama'ar unguwar dake zaune da wadan dake qoqarin fitowa daga massalaci sukawa motar kuri da ido masu cewa woow nayi masu cewa masha Allah nayi har sanda ya samu waje yayi parking batare daya kashe motar ba nan da nan kuma area boy's din unguwar suka shiga zagaye motar suna jiran mai motar ya fito ko zasu samu na abinci naunauyen ajiyar zuciya maryama ta sauke "wannnan mutumin kullum da sabon abun mamaki yake zuwa mata muryata a matukar sanyaye tace "na gode sosai "ta qarasa fad'a batare data waiwayo ta kallesa ba tana kokarin bude murfin kofar motar sai dai ta kasa dan idanunta ma basu gane mata wajen da zata danna dan hk ta koma ta zauna tana jiransa.kusan mintuna shabiyar suna zaune acikin mota sanyin ac na ratsa su magana take son yi amman tana fargaban abinda zai fad'a mata ba. ta kai dubanta ga agogo "a ranshi yace zaa soma halin ?"kin shirya yin aure ne kamar yadda na shawarceki?"ta waigo a sanyaye tana mai tsura masa idanunta , tana cigaba da kallonsa tana
assessing maganarsa,ta rasa gane masa meye damuwarsa daita ko dai sultan ya hango wani abu ne yasa yace saurayinta ?"kai ina impossible ina ita ina wannan mutumin ai inuwar giginya tayi nesa da kasa ."please maryama Answer ."
"Ranka shi dade ba wai ban d'auki shawarka bane bani da wani tsayayye a yanzu "sultan fa ?"taji tambayar a wani iri ta tsura masa ido kawai "idan aurenki zai yi ki auresa mana "a'a sir bai ma ce ba kuma ni yanzu babu wannan budget din nayi matukar shan wahala arayuwata babu wani gurbi da zan iya sake bawa wani da nmj dan har yanzu hk jinyar zuciyata nake yayi shiru yana tsareta da idanunshi “har mazaje goma Sha nawa kika aura ko kika yi soyayya dasu ?”taji fitowar tambayar wani iri daga bakinsa wanda yasa ta sunkuyar da kanta qasa duk dai maganar ta furgitata amman kuma ta bata dariya “zata so ta fad’a masa gsky amman kuma tasan halinsa yanzu zai canza mata magana a qarshe ma yayi mata bita da kulle ta d’ago shayayyun idanunta aiko karaf idanunsu ya tsarke cikin juna atare zuciyarsu ta buga da qarfi .kuma a kallon da yake mata ta fahimci amsarta yake jira “mutun biyu zuwa uku ne suka nemi aurena amman a qarshe mutun d’aya na aura wanda ya kasance d’anuwana auren gida aka mana sakamakon matsalolin da akayita samu akan aurena .”
Numfashi da ajiyar zuciya ta sauke atare tana kallonsa “bansan ina sonshi ba sai dana rasashi acikin duniyar nan ,na rasa yaya sadam amman na rasa dalilin dayasa a kullum nake jin tamkar yana raye acikin duniyar nan amman Allah yafini sanin daidai kuma na barwa Allah komai ,duk hukuncin da ya yanke akaina daidai ne “gyara zamansa tare da riko laulausan tafin hannunta "yanzu dai babu kowa sai sultan?”wani kallo ta sake binsa dashi mai d’auke da tambayoyi “yaushe ne kuka fara soyayya dashi ?”shi wa kenan ?itama ta aika masa da nata tambayar “karki rainawa kanki hankali mana amsar tambayata kawai zaki bani “ya qarasa mgnr yana matse hannunta cikin nashi wanda yasa ta dan saki qara mara sauti “ouch!” ahankali ta motsa lip’s tana yatsina fuska tace “yau dai muka fara magana “okay kinji zaki iya fara son shi ?ya sake tmbyrta yana jin mummunar faduwar gaba ”babu wannan maganar araina akwai tarin abubuwa dayawa agabana wanda aure ne zai zamo last .”
Wani boyayyen ajiyar zuciya ya sauke yana cewa “Okay Idan kin san baki tashi aure ba a yanzu kar na qara ganin kin kula sultan ,magana ma ta fatar baki kar ya qara shiga tsakaninku dashi ya qarasa mgnr yana mata tafiyar tsutsa a tsakiyar tafin hannunta tayi saurin zare hannuna daga cikin nasa tana yarfarwa kamar wadda wuta ta kona saboda wani blood rush data ji ya taso daga hannun nata cikin seconds ya zagaye duk sansar jikinta cikin sarkewar murya tace "okay, okay naji "ya lumshe tsumammun idanunshi na second biyu sannan ya bude yana kallon yadda take yarfe hannunta, sake miko mata hannunsa yayi yace "let's shake on that" ta boye hannunta a cikin qaramin hijab dinta tace"na.."na yarda ai, no need to shake kuma" ita fa mugun tsoron maza take bata qaunar nmj yana kai hannunsa jikinta a kullum tahirin mahaifiyarta yana tasiri arayuwarta ta kyamaci rayuwar kuma tana neman tsari da irin rayuwar shiyasa a kullum take jin bazata iya soyayyar waje ba gara tayi aure taso mijinta daga baya .”
“let's shake!”ya sake maimaitawa tai saurin girgiza masa kai ya dage mata girarsa d'aya yana cewa "tsorona kike ji?" ta gyara zaman tace "goodbye sir ta yunkura zata bude kofar stll ta kasa bai san sanda yayi murmushi yace "till we meet tomorrow ".ta fahimci baka ya fad'a mata ba ."shiru yayi yana tunanin aransa anya kuwa maryama tasan nmj kuwa ?” domin duk wasu alamomi na mace ta ta’ba having sex da wani bai gansa à tattare daita ba “kai soko ko tasani taya zata nuna maka wa zai samu kamarta ya tsaya kallon ruwa “amman kuma yadda zawaran wannna zamanin suka da kwarewa a yadda yake mata ai ta saki jiki dashi “sai daya gama jan aikinsa sannan ya bud'e mata murfin kofar ta fita da sauri daga motar tana harhada hanya, but she felt as if gangar jikina ce ta fito daga cikin motar ta bar zuciyata a cikin motar. sai dai tayi kokarin calming down .”
kafin ta karasa gida ta dinga jiyo kamshin sanyayyen turarensa bata kawowa zuciyarta shi bane kasance war taga daga cikin motarsa ta fito wani sanyayyen ajiyar ta sauke kwakwaluwarta na hasko mata kyakkyawar fuskarsa kamar ance ta juyo bayanta kawai taga mutun abayanta juyowa tayi gabad’aya qirjinta na dokawa tayi tsaye Kmr wata mutun mutumi har ya qaraso daf daita yace “muje ko ?da mamaki akan face dinta take kallonsa “muje ko ?ta sake maimata abinda ya fad’a yanzu “suje ina kuma ?ganin bata da niyya ya kai hannu zai rikota tayi saurin janye hannunta tana cewa “dan allah sir ka barni hk zan qarasa gida da kaina nama yi kusa da gidan “nasani ai !”kasani kuma “? ta fad’a fuskarta da mamaki ita kam mutun ne shi ko aljani ?shiru tayi tana kallonsa acikin duhun unguwarsu”yayi kusa daita kamar zai shige jikinta “muje maryama !ya sake fad’a,ahankali ta tattara jarumta tasanyawa jikinta tace “no sir dan… “ke malama banason hauka muje .”ya fad’a yana nuna mata hanya da yatsan hannunsa .”
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 25
daidai kugunta mr ata ya rike yayinda ita kuma hannuwanta duka suka sauka akan kafad'ansa saurin d'auke numfashi tayi cike da tashin hankali ta tsura masa shayayyun idanunta tana kallon cikin kwayar idanunsa, azababen kamshin turarensa ne mai sanyin dadi da bugar da zuciyar duk wanda ya shaka ya ziyarci hancinta, nan take zuciyarta da kwakwaluwarta suka soma amsar wani babban sako na musam man ,ajiyar zuciya kawai maryama ta dinga saukewa da sauri da sauri yayinda kwayar idanunta ke cikin nashi cike da matsanancin tsoro."shi din ma kallonta yake sai dai shi hankalinsa a kwance yake kallonta babu wata alamar tsoro ko firgice a tattare dashi, a inda tsoro da matsanancin firgicin ya bayyana akan fuskar maryama ,zuciyarta kuwa banda bugawa da karfi babu abinda take a sakamakon yanayin data tsinci kanta ciki mai wuyar misaltuwa, dan zuwa yanzu numfashinta ya soma barazanar d'aukewa sakamakon kamshin turarensa dake kai kawo a hancinta ."sun d'auki kusan minti goma suna tsaye suna kallon juna cike da jin wani yanayi na dabam a gabad'aya sansar jikinsu mai kama da shocking wanda shi daman ba sabon abu bane agurinsa itace dai ya zamewa sabon al'amari dan ba sai an fad'a maka ba ,kana kallonta kasan sabuwar shiga ce shiyasa azahiri yake iya hango tashin hankalinta ."
"Nana hauwa'u da mami ne tsaye suna kallon abun mamaki fitowarsu kenan daga parlour'n mami nã biyu domin kallon presentation wanda ita mami din da biyu ta fito tana son ganin sabuwar maaikaciyar adamcy'nta a natse ta cigaba da kallon adamcy'nta cikin wani irin yanayi wanda kwata kwata bata ta'ba ganinsa ciki ba sai yau ,sosai ta tsura masu matsakai tan idanunta ,yadda mami da nana hauwa'u ke kallonsu haka sauran ma'aikatan dake tsaye a parlour'n ke kallonsu cike da fargaba da tashin hankalin abinda zai biyo baya ,da'akace a office ne bazasu damu ba saboda norma normal suna ganin hakan na faruwa a tsakaninsu. yawon kallonsa gareta amman irin haka ma basu ta'ba gani ba wannna shine karo na farko da suka gani kuma ko haka zai faru sai a gidansu qarin tashin hankalinsu ma ganin yadda mami da nana ke kallonsu a firgice".
ahankali nana hauwa'u ta gyara tsayuwarta tana sake dafe bayan ashraf dake rungume a kafad'anta ta waiga inda mami ke tsaye jikinta na d'an kirma tace "mami ko kinga abinda na gani kuwa ?"ta tambayeta tana sake maida kwayar idanunta kansu mr ata qirjinta na bugawa ."