Sashe 73
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Katuwar Mansion ne, komai gold da fari harta paint ɗin, ba karamin kyau gidan yayi musu ba barin ma cikin gidan babu abunda ba'a saka ba na anfanin gida, ɗakuna biyar ne ƙasa biyar sama, parlor huɗu ga manyan kitchen gidan dae ka san ba karamin kudi ya ci ba a kallo guda kawai in ka mishi.
Dakunan saman ya nunawa Norah nata ya nunawa Aisha da farrah da komai nasu bibbiyu ne nasu, miss Mary da Junior ya nuna mata ɗakin junior ya kuma kwatanta mata nata a ƙasa in tayiwa junior wanka ta sauka, golden door da taga ya nufa saɓanin sauran da suke white yasa ta bishi da kallo..
Be nuna mata É—akinta ba, bayanshi ta bi janye da karamin loggage É—inta, parlor ne tsararre me wasu mahaukatan coushines da suka tafi da ita, É—akin da ta tabbatar nan ya shiga ta buÉ—e itama ta shiga..
Har ya zauna a wani kujera bayan ya fidda black German suit da ya saka da white shirt ɗinta daga shi se wandon suit ɗin, duk kakkarfar kirarsa a waje, akwatinta ta ajiye bayan sun haɗe idanu ya ɗauke kanshi, kwankwaso ta riƙe seda ta shiga ɗaki jiya ta san maganan da ta faɗa be dace ta faɗeshi ba ko ina za'a je a dawo ita ɗin uwa ce ga yaranshi.
Toilet ɗin ta leƙa ita dae daga ɗakin har toilet ɗin bata ga wani wurin sa kaya ko ajiye kaya ba, gashi so take ta watsa ruwa ba laifi Akwai nisa tsakanin France zuwa Riyadh, direct white ɗinshi ta ɗauka ta shige toilet ɗin ya bita da kallo.
Wanka tayo ta sanya rigar wadda ya sauka zuwa rabin cinyarta hannun yayi mata yawa yadda ya rufe duka hannayenta karamin towel da ta samo bayin take anfani dashi wurin tsane gashin kanta,dab da kujeran ta zauna daga bakin gado tana me cigaba da abunda take yi, kamshin shower gel da tayi anfani dashi da kuma ruwan gashinta da ta watsa mishi ya saka shi ɗagowa a hankali, idanunshi suka fara sauƙa kan ƙafafunta ya fara haurowa har zuwa santala santalan cinyoyinta dake waje, ya Sani hidayat is super hot ta kan fitar dashi hayyacinshi da kallo ɗaya kawai da ze mata, yana kaunar ta kuma be san ya ake yi take turning ɗinshi on a koyaushe baya iya gajiya da ita ba, motsa kafafun nata da yake kallo tayi wadda seda ya saka shi fidda iska daga bakinsa yana kokarin kwarewa da miyaun bakinshi da sauri ya kawar da kai.
Chadak ta miƙe ta nufi gaban window tana gyara labulen da taga ya yaye mata sossai, tsawon ta be kaiwa hakan yasa take Haɗawa da tsalle, be san ya ajiye system ɗin hannunshi ba ya miƙe ya nufe ta yana kara kallonta tana shirin kashe shi da ranshi, daidai lokacin ta juyo tana gyaran wuyan Rigan da bata saka buttons na saman ba ana iya kallon rabin kirjinta, wani kalar runguma taji yayi mata yana sauke numfashi.
A hankali itama ta sanya hannunta ta zagaye zuwa bayanshi da babu komai a tare suka sauke ajiyar zuciya, kan yayi magana tace
"Am sorry paapi"
Lumshe idanunshi yayi seda ya gama shigar da ita jikinshi ya gama jin duminta da yayi missing kan ya É—ago ta yana maida mata gashinta baya a lokaci É—aya idanunshi na bisa fuskanta yana aika mata da wani rikitaccen kallo yace
"ko na ce zan yi fushi dake I can't baby gurl, when we first started talking I didn't realize you would become this important to me, u are someone I don't want to go a day without talking to, please karki sake furta irin kalaman da kika furta a gareni jiya, Norah da Farrah yaranki ne and you are allowed ki yi musu duk hukuncin da kike so a sadda suka yi laifi just understand faÉ—a da duka baya gyara yaro"
Idanunta ta Sauƙar daga kanshi itama bata ji daaɗin abunda tayin ba barin ma a gabanshi ta san yaranshi are the most valuable things to him tun a da kuma soyayyar su ba wai ya chanza ba, she should have treated Norah better.
Sake rungumarshi tayi tace
"am so sorry it won't happen again nima ban san sadda raina ya ɓaci haka ba, believe me you are all I got jiya ban iya nayi bacci ba, I realized cewa you are not just my man, you are my home, my rest, my heart and my safest place Kaine komai nawa.."
Murmushi me sauti yayi yana squeezing shirt ɗin nashi dake jikinta buttons ɗin na ballewa ɗaya bayan ɗaya suna zuba ƙasa, yana bin neckline ɗin ta da mahaukatan wet kisses yace within his throat
"then let's grow old together like this baby...! I have gone totally crazy for you.."
GabaÉ—aya ya haukace mata kaman yau ya fara sanin ta, in a romantic way ya É—aga ta zuwa kan gado yana hautsina mata lissafi da duk sauran wata natsuwa da ta saura musu, idanunshi da suka sauya yake bin jikinta da kallo dasu, yayinda ta lumshe idanunta cikin haukar giyar soyayyarsa da yake shayar da ita....
Da kyar muryarshi ya iya furta
"All my life baby.. I haven't seen anyone as beautiful as you by Allah I love you Morethan life..."
****
Bayan shudewar awanni, tsaye take a kitchen tana HaÉ—a musu abincin dare saboda ya riga ya zama addicted to girkin ta baya iya cin abincin kowa yanzu, abincin hawa kanta yake yi babu yadda ta iya ne kawai take girkawa da siririn gyalen kanta tayi amfani wurin toshe hancin ta, tana Tunanin tana da ciki.
Saboda duk wasu alamu sun bayyana, wannan ne cikinta na huɗu kuma duk cikin da tayi baya babu likitan da ya gayamata ita tayi noticing kayan ta, yawan zafin jiki da take fama dashi da kuma zaɓen abinci yasa ta fara zargin hakan se kuma saurin hasala ga yanzu kuma tashin zuciya.
Fitowa tayi tayi rubutu bisa takarda ta bashi akan ya samo mata kan ta gama abinci, ficewa yayi ko da ya dawo ta gama ta shirya musu a babban parlorn saman, se lokacin Norah ta zo ta tsuguna kanta a ƙasa tace
"am so sorry mommy about yesterday, I won't repeat that again please forgive me..."
Muryarta rawa ya fara alamun zata yi kuka, hidayat bata kula ta ba ta karɓi sakonta wadda shi karan kanshi uban gayyan be san me aka aike shi ya siyo ba, zama yayi be sa musu baki ba.
Abinci tayi serving É—inshi kan tayiwa sauran yaran ta zuba nata ta fara ci ba tare da ta kula Norah ba se ta É—an É—ago taga dukkansu huÉ—u sun yi fuskan tausayi suna kallonta, shi ta kalla shima yayi puppy face duka suka ce
"Sorry mommy don Allah ki dena fushi da Adda Norah"
Ajiyar Zuciya ta sauke kan ta kalli Norah tace
"it's fine, amma karki sake kin ji? It's haram in our Deen"
Kai ta gyaÉ—a tace
"thank you mom"
Abincin suka ci suka gama Norah, Aisha da farrah suka tattare kwanukan, anan ta barsu suna bitar karatun Qur'aninsu har Junior da yake Alhamdu, toilet ta shiga tana murmushi ta fara gwada PT strip É—inta se gashi layi biyu ma'ana tana da ciki...
Ribar soyayyarsu da Raed, ɗan da zata fara haifa zuciyarta cike fall da soyayyar ubansa, wanka tayi ta chanza cikin wasu fitinannun hot red kayan bacci ta saka harda red lipstick, ta gyara gashinta se ta ɗauki hijab har ƙasa ta saka ta fito, Seda ta tabbatar kowa yayi alwala yayi Adu'a ya kwanta kan ta bishi ɗaki da ta riga raka shi.
Ya fito wanka ɗaure da towel, tana shiga ta zare hijabin daga ita se kayan baccin da wani irin kallo ya bita, a take ya sanya lip ɗinshi na ƙasa a baki ya ɗan ciza yana sakin murmushi yace
"kina kashe ni Baby gurl!"
Hannu ya miƙa mata da wani kalar tafiya da ya kasa haƙurin jiranta ya karasa ya haɗe gab din tsakaninsu yace
"me sirrin ne? Son ki kullum kara karuwa yake a raina Die hard da ana gwada so ko da kullum se likitan nan yayi mamakin yadda naki ke linkuwa at each Second a nan"
Ya karashe yana É—aura hannunta setin zuciyarshi dake bugawa da karfi.
Zajaye hannunta tayi jikinshi se tayi baya kaman me lilo tana murmushi me É—auke hankali tace
"Daddy...!"
Yace
"yes mommy"
Se ta saki murmushi tace
"are you sure you are ready to be called dad again?"
Yana rolling eyes nashi yace
"am always ready, wait what are you talking about?"
Tana murmushi tace
"am pregnant..!"
Shiru yayi kaman be fahimta ba se kuma ya zaro dukkanin idanunshi waje yace
"Oh my God! Baby you are what???"
Ta sake cewa
"pregnant..!"
Bata rufe baki ba ya É—aga ta Chadak ya fara zagaye da ita cikin hannunshi daga karshe suka yada zango kan gado, Rigan ta ya yaye ya hau kissing cikin hawayen farin ciki na zubar mishi
"I can't believe baby, I love you Ina sonki ina sonki! You are the story that I never want to end"
Ita ce wannan karon ta karɓi ragamarshi ganin irin susucewa da rikicewa da yayi.
BAYAN SATI BIYU
Zuwa yanzu sun gama settling a Riyadh yara sun fara zuwa Islamic school da suke boko da Arabic hadda ba'a magana Sam basu da wani lokaci, itama ta koma karatun ta a nan university wata hadaddiyar Jaguar (car) ya saya mata da yamma kullun suna fita koyan tuki cike da soyayyar juna, shima kuma ya cigaba da tafiyar da career É—inshi cikin nasara da natsuwa.
Tsaye take riƙe da waya tana dariyar faɗar Daadida da maaminta tace
"ni kam se masifa kike kinki faÉ—amin abunda uwat tawa tayi miki da kike ta sollewa"
Tace
"ai gata gabana, duk ta bi ta É—agawa bawan Allah hankali wai fa hidayat ba'a haihuwa za'a haifeta? Ciki ne da ita ta ce Sam sede a zubar wai abun kunya haihuwa da jikoki nace a'a tattaba kunne"
Sossai hidayat tayi farin cikin jin wannan zance itama zata samu kani ko kanwa, sede ta boye murnan ta ta lallaɓa Daadida akan ta bita a hankali ne ba da faɗa ba.