Sashe 44
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya ta sauke tace
"wannan fa ke kike Tunanin nan Rashida shi Raed ɗin ya taɓa cewa yana so na ne da zan kori ya hamza? No, I Will pray idan hamza Allah ya zaɓa min zan zauna lafiya da family ɗinshi in shaa Allah"
A wurin suka bar maganan suka shiga wata.
A gajiye ta dawo gidan Allah ya taimake ta yau ma kaman tunda suka dawo a waje ya sayo musu abincin rana so bata yi girki ba, bayan sun gama karatun yamma wadda shi be samu yayi ba sbd meeting da ze yi attending suka zauna hira.
"I almost forgot! Na san Dad ma wallahi ya mance Farrah tomorrow is ur birthday"
Cewar Norah cikin mamakin yadda suka so sha'afa.
"Wow.. Farrah is turning 7 tomorrow it's a call for celebration"
Hidaya tayi maganan fuskanta cike da fara'a, nan fa Farrah ta fara tsalle wai ita ta girma, Aisha ce tace
"nima mama ai I will be 7 soon ko?"
Hidayat tace
"yeah but Farrah ta baki almost 3months"
A take rikici ya barke Farrah wai se Aisha ta dinga ce mata big sis tunda ta girme ta, hidayat da Norah de se dariyar su suke tayi.
"What's so funny?"
Yayi maganan bayan ya shigo don ko sallamar shi basu ji ba, tsagaita dariyar da take tayi, idanunta dake sparkling na É—an ruwa da ya taru a ciki sbd dariya ta É—aura a kanshi, É—auke nashi yayi ya maida kan Norah da take bashi labarin abunda yake faruwa.
Murmushi kawai yayi yace
"nima I almost forget tomorrow is my little angel born day, I will think about how we celebrate"
Se lokacin Hidayat tace
"welcome sir"
Yace
"thank you"
Daga haka ya saki hannayen Aisha da Farrah da yake rike da yana tambayar Junior, Norah tace yana bacci.
Wucewa yayi É—aki don yana so ya É—an yi wani aiki kan magrib maybe da safe zasu yi team trip wadda a bus na players ne dayake ba nisa zasu yi ba.
Aikin ya riƙe shi sossai magrib ya fito yayi ya sake komawa har ze shige tace
"Sir! Do you need anything?"
Kallonta ya É—an yi yace
"just coffee"
Kai ta gyaÉ—a ya shige, ita kuma ta tashi tana instructing yaran da suyi karatu tana zuwa.
Kitchen ta shiga tana jujjuya yadda zatayi approaching É—inshi da maganan dake cin ta wadda shine abu na karshe da zata so taga ya gyaru a rayuwar shi, honey coffee tayi ba me sugar ba, tayi cup É—in yayi looking so good daga ido ma bare in ka kai baki.
A karamin tray ta ɗauka ta nufi ɗakin sanye da free bubu se karamin chantley vail ba hula kanta tubkakken gashinta ya taimaka wurin riƙe gyalen da kyau ya fito da fresh and smooth face ɗin ta da babu komai bisa kai.
Da sallama ta shiga yana zaune yana duba abu lokaci lokaci kuma yana É—an rubutu, she feel it's not the right time to bring this up but ya zama dole tayi maganan bcs she doesn't want it to be late for him, ajiyewa tayi ya É—an É—ago ya bata quick glance tare da cewa
"thanks"
Ya maida kanshi kan aikin, se ta gyara tsayuwa ba tare da ta tafi ba, jin har lokacin tana tsaye ne yasa ya sake É—agowa yace cikin husky musculine voice É—inshin nan
"akwai wani problem ne?"
Kai ta gyaÉ—a, yace
"sit"
Tare da nuna mata bakin couch na ɗakin, zama tayi tana fuskantar shi kanta a ƙasa tana karatun kuda, kan ta Haɗa confidence tace
"Amm Daadida called..."
A take yanayin fuskanshi ya sauya yace
"what?? Why? When did you knew each other?"
Ya haÉ—o mata duka tambayoyin.
"Am sorry we knew each other not so long after na fara aiki, the truth is Dukda tunda na zo na fuskanci irin kalar rayuwar da kuke na saka a zuciyata dole ku gyara kuma Zaku gyara sede before taking any action or measure,one respectful day Daadida ta kira and ba kowa a gida I picked with salam, shine abunda ya ja hankalin ta tayi murna sossai and made me take a promise na saita rayuwarku."
Dakatawa tayi ganin yayi relaxing bayanshi jikin pillow tare da lumshe idanu Fresh kafanshi Kal Kal kaman wadda baya taka ƙasa a harɗe bisa gadon kaman yadda hannayenshi suke rungume a kirjinshi, ba tare da ta jira yayi magana ba ta cigaba
"wasu abubuwan na ban tsoro ba wai na tsoratarwa ba, sede I was confused how can a muslim wadda yake amsa suna musulmi ba ze iya yin komai daidai a addinin shi ba? daga karshe to clear my doubts na nemi ta bani labarinka and..."
Yadda ya buɗe idanunshi da suka rine a take ya zube bisa kanta ne yasa tayi shiru tana maida kanta ƙasa.
"She gave u?"
Ya watsa mata tambayar.
Kai ta gyaÉ—a tana me satar Kallonshi, se ya maida idanun ya sake lumshe wa ranshi sossai ya sosu kawai he doesn't like the fact da za'a ke Kallonshi da idanun tausayi bisa past É—inshi, yana ganin yanzu ya riga ya wuce wannan mataki baya Tunanin kuma ko da za'a HaÉ—a en gembu karankatakap babu wadda ya isa ya É—aura É—an yatsa a kanshi se idan shine ya bada dama bare ayi maganan su Badi'ah. He got billions of dollars ba ma Nairas ba shiyasa yake jingine baabin rayuwarshi na da kaman ba'ayi ba.
"Am sorry!"
Tayi exclaiming.
"Did you helped saboda wanchan wicked mutumin?"
Ya watso mata tambayar ba tare da ya kalleta ba, daga muryarshi zaka san ranshi yayi daci.
"Please don't address him like that, he's ur fathe....."
"Hold on!!! Just hang on there..!"
Ya faÉ—a da É—an faÉ—a faÉ—a Dukda yadda yake kokarin calming kanshi saboda ita ce, da wani ne yana da tabbacin da yanzu police da zasu raba su su kuma yi musu tsakani sun iso.
"Am sorry!"
Huci me karfi ya fesar tare da sa hannu ya shafa kanshi yana me dunkule hannun, cikin muryar da ta fara mishi wahala yace
"answer me"
Tace
"no, I helped because of Allah(SWT) abunda kuma ya kara min hakuri da juriya is because u also helped me! u are my life savior so in one way or the other I have to find a way da zan maida ko da da kaÉ—an ne cikin dumbin alkhairinka gareni.."
Bakinta dake motsi a hankali yake fidda kalmomi masu kama hankali da natsuwa kawai yake kallo, chan yace
"thanks! But as from now bana so ki sake alakantani da wadda ya jima da yanke alaka dani for decades ago, u can leave"
Yayi maganan tare da maida hankalinshi kan system É—inshi Dukda idanunshi da suka nuna kwantaccen bacin rai me wuyar fassaruwa.
Bata da wani option se na bin umarnin shi, ajiyar zuciya ta sauke bazata gaji ba kuma bazata karaya ba Dukda ko kadan bata ji daaÉ—in saka shi a mood da yake ciki yanzu ba sede dole zata cigaba da kawo mishi maganan har ta samu ta shawo kanshi.
Tana fita ya sake nannauyar numfashi tare da ture system É—in, ko yace ze cigaba da aikin karya yayi, coffee É—in ya É—auka ya kurba tare da lumshe idanu yana jin yadda daaÉ—in shi da gardinshi ke bi mishi ko ina ga sanyi da ya É—auka.
"Daadida!!!" Yayi exclaiming yana hautsina fuska se ya janyo Wayanshi ya danna mata kira.
#Vote
#share
#comment
         🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 29*
*FREE BOOK*
"What do you think old lady?"
Ya watsa mata tambayar bayan ta É—auka ko sallamanta be amsa ba.
"Assalamu Alaikum warahmatullah"
Ta sake cewa, karamin kwafa yayi yace
"Wa'alaikumussalam warahmatullah duk yadda kike so ki kauce maganan nan baze kaucu ba, what do you think? Karki manta fa hidayah is my worker, she's under me I see no reason da zaki yi involving É—in ta cikin mess É—in wanchan mutumin"
Tace
"Raed ina yini?"
Haushi ne ya kama shi, ze kashe tace
"Allah kana hanging call nan zan saɓa maka Raed, wai kana dauka baka da mafadi ne kab duniya? Don na faɗa mata labses ɗinka wani abu ne? Mahaifinka na kwance a chan rai a hannun Allah ko kudin kunun da ze sha babu kana zaune a matsayin multi billionier ba abun kunya bane a wurinka?"
Dariyar rainin hankali yayi, yana tuna clearly a sadda yake gaban mahaifin nashi da bin mawanki yake samu yaci wani lokacin ma haka ze yini ya kwana be ci komai ba.
"Kunya!! Wow hmmm, the last time I checked da bakinshi ya ce na kara HaÉ—a sunana da nashi be yafe ba so it's up to him.. I just call to tell you hidayah bata san mutumin nan ba, bana kuma so ta sanshi in one way or the other bcs he always end up hurting duk wadda ya mu'amalance shi da alkhairi, and am very sure a labarin da kika bata she end up shading tears I don't like that... Good night"
Yana kai nan ya kashe Wayanshi.
Washegari kusan ya fita da sassafe don bayan abunda zasu yi akwai Private jet da ya saya don ya gaji da bin public abubuwa alhali yana da kuÉ—in yin na kanshin, yana so ayi launching É—inta a gaban shi Sam ya sake mantawa da birthday É—in Farrah..
Suma da suka tashi school hidaya ta tarkata su suka tafi, bayan sun tafi ta kira Rashida dama tun jiya suka yi magana ta zo da masu Deco, they decorated parlorn saman so perfectly yayi matukar kyau, ita da Rash suka yi berbie cake sbd Farrah na kaunar berbie, shima kaman ka lashe don kyau da tsaruwar da yayi, snacks da Chinese rice mara yawa sukayi da kuma pepper chicken da kuÉ—in da hamza ya bata na Kasar suka yi anfani wurin sayo en abubuwa kaÉ—an da babu a gidan.