Sashe 16
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana kai nan ta juya ta É—auki junior tare da kama hannun Aisha suka shige É—aki, sabbin kayansu na suna ta fitar musu tare da shirya su a wani jaka ta HaÉ—a na Junior ma daban, wani Waist bag wadda daga gani ya ji jiki ta dauka ta É—aura a kwankwasonta kan ta goya junior ta dauki hijab ta sakawa Aisha ta dauki nata ta saka suka fito..
Tunda ta kama tafiya ko waiwayen gidan bata sake ba, tana fita kuwa taji wani sabon iskar ƴanci ya lulluɓe ta, tafiyar kafa suka yi sossai in Aisha ta gaji su huta, ruwa kuwa in sun ga masallaci se su je randar wurin su sha.
Dab magrib suka isa gidan Abba, tana da yakinin baza su karɓe ta ba sede bata da wurin zuwa da ya wuce nan, bata da ko sisi a jikinta.
Da sallama ta shiga parlorn ganin umma da Surayya tayi zaune suna kallo Dukda chanje chanje da ta gani na ja baya a garesu hakan be hana ta duƙawa ba tace
"Umma ina yini?"
Wani taɓe baki umma dake aika mata da kallon uku saura kwata tayi tace
"da ban wuni ba kya ganni?"
Tayi maganan tana dauke kai, Surraya ta maka mata harara don har yau takaicin dukan da taci take yi tace
"me ya kawoki wurin mu? Ina da kafafunki kika je police station kika sa suka mana tsakani? Me kika zo nema yanzu kuma"
"Daga gida nake!"
Ta faÉ—a kanta kasa..
"Eh na san daga gida kike tunda gidan Yusuf É—in ba daji bane, shine kika kamo hanya kika zo mana da magariban nan?"
Cewar umma.
"Ya sakeni"
Wani irin dariya umma da Surayya suka yi kan Surayya tace
"to mu ina ruwan mu don ya sakeki, shine zaki zo mana nan? Kinga ki je chan ki san yadda zaki yi"
Umma tace
"nan gidanku ne? Ko kina da gado a gidan nan ne? Me gidan nan kin kashe shi kuma a iya sanina bakya daga cikin Æ´aÆ´ansa"
Kanta kasa tace
"Don Allah kuyi hakuri bani da kowa a duniyan nan se ku, in kuka gujeni ban san inda zan yi ba"
Umma na mikewa tsaye tace
"au kin san da hakan kika kaso aurenki kika zo mana? Bama ki da kunya wallahi..."
Surayya tace
"kinga babu abunda ya hadamu dake, babu abunda ya HaÉ—a Æ´ar tsintuwa da Æ´aÆ´an halak ki je chan ki san nayi"
Hawaye masu zafi ne suka zubo mata, laifin iyayenta ne ba nata ba, kowa ana haifanshi cikin gata da kauna amma sun tauye mata wannan farin cikin, a hankali tace
"don Allah karku min haka, ku taimakeni bani da wani gida a duniyan nan se nan"
Umma tace
"ke kinga tsinto ki aka yi, kuma wadda ya tsinto kin nan ya mutu don haka baki da wani alaka da gidan nan don gida namu ne in har mu ke da iko dashi kuwa baki da matsuguni ko na kwayar zarra a cikin gidan nan"
Hawayenta gudu suka kara, a Tunaninta umma zasu karɓeta ko da bauta zata ke musu bazata rasa na baiwa Aisha ba, cikin zub da hawaye tace
"don Allah umma kiyi hakuri, ni amana ce a hannun ku bani da wani gata a duniyan nan se naku, ku kaÉ—ai ne gata na"
Surayya tace
"mu ba gatan ki bane! Mu Ba gatan ki bane kije chan ki nemi gatan ki, ah to"
Umma tace
"se yanzu kika san mu gatan ki ne? Shafaffiya da mai, ina har korata kika sa aka yi a cikin gidan nan? Ko kin manta ne In tuna miki, ina ce wata biyu baya kika sa aka yi mana tsakani dake bayan kin sa an fitar mana da jini? Tun da wuri ki san Inda dare ya miki da inda gari zata waye miki"
Dole ta sake jarrabawa saboda yaranta tana tsoron su faÉ—a mummunan hali idan har ta bar gidan Abba, da ita kaÉ—ai ce zata iya ficewa sede Su Junior..
Cikin rawar murya tace
"Umma kuyi hakuri bani da Inda zan je, ku rufamin asiri ko saboda Aisha da Junior ku barni in zauna Anan in muka tafi a wannan lokacin komai ze iya faruwa damu"
"babu ruwan mu da abunda ze sameku, duk abunda ze sameku sede ya sameku kinga tashi ki fitar min daga gida.."
Umma tayi maganan tana nuna kofa..
Mikewa hidayat tayi daga ita har Aisha hawaye kawai suke yi, zuciyarta yayi nauyi matuka, a hankali wani irin tsanar ahalin da ta taso a ciki na mamayeta, ficewa suka yi daga gidan suka kama tafiya ba tare da sun san inda zasu ba.
Har magrib yayi suna yawo, gida ta gani ta shiga da sallama sede sallamar duniyan nan sun ƙi amsa mata Dukda suna zazzaune ne suna kallonta tana Kallonsu, bata ga laifin su ba sanin yadda duniya ta zama se ta fice, a haka ta jera Gidaje kusan biyar don ta samu tayi sallah sede sun ƙi amsa mata sallama ma bare ta roke su.
Masallaci ta samu lokacin ana kiran isha anan sukayi magrib da isha, suna nan zaune cikin wani irin hali junior na bayanta Aisha na cikin jikinta har wurin karfe goma me gadin masallacin ya zo yace
"baiwar Allah ku kara gaba lokacin rufe masallacin yayi"
Rokon shi ta fara akan ya bari su kwana na yau kaɗai Sam ya ƙi haka suka mike suka fito.
Tafiya suke tayi ba tare da sanin inda zasu ba, ko kula da inda suke zuwan bata yi tunani ya ci karfinta, damuwa yayi mata yawa, garin yayi shiru banda hasken farin wata babu abunda yake sararin na duniya kowa na cikin gidanshi a killace banda ita da yaranta.
"Kai baba..! Wanchan yarinyar tayi Sak yadda honor ya tsara mana wacce yake bukata"
Maganan da ya shiga kunnenta kenan ya sakata tsayuwa Chakk ta kalli hagu da damanta ko É—an tsuntsu babu.. Wadda aka kira da baban ne yace
"wai wannan gansamemiya taya tayi kama da kiyasin shi? Ka manta yarinya yace wacce bata kai goma ba?"
Na farkon yace
"kai dallah chan kalli hannun matar"
"kai kai kai wallahi da gaskiyarka wannan ma ai har ta wuce yadda ya kiyasta mana, kaga mu je mu kwaceta mu kaita kila a yau ma zasu yi abunda zasu yi da ita don zaɓe ya riga ya gama karatowa"
Basu gama maganan ba Hidayat ta damke hannun Aisha tace
"Aisha zamu fara gudu, kiyi gudu da iyakar karfin ki in ba haka ba zamu rasa juna..."
A take suka runtuma da gudu mutanen suka biyo bayansu suma da mugun gudu.....
#like
#share
#comment
           🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 12*
*FREE BOOK*
*Afuwan Na ji na shiru da kuka yi jiyaðŸ™*
Cikin tsananin tsoro da fargaban abunda ze iya faruwa da su ta fara ambaton Allah..
"Allah gani gareka ya Allah, da kai na dogara Allah kuma a gareka kaÉ—ai nake bukatar taimako, ya Allah ka karemu da zuri'a ta ya Allah....."
Kaman daga sama suka hango mota na zuwa da mugun speed, gabanshi ta shiga ba tare ma da ta sani ba, wani wawan birki aka taka a daidai lokacin mutanen suka iso su.
Zaune yake yana ƙarewa situation ɗin kallo cikin son fahimtan abunda ke faruwa, abu irin haka baya gaggawa sbd yanayin shi na famous mutum celebrity, ana iya tricking ɗinshi cikin sauƙi Dukda babu mahalukin da ya san ma yana Nigeria banda yaranshi se wanchan tsohuwar da ta sashi zuwa, tuna haka kaɗai ƙona mai rai yake.
"Dan Allah karku cutar damu babu abunda muka muku!"
Hidayat ta faÉ—i tana HaÉ—a hannunta wuri guda cikin roko.
"Muma don Allah kiyi hakuri babu yadda kika iya hanyar samun mu kenan!"
ÆŠayan ya faÉ—a.
Kara kankame Aisha hidayat tayi a hannunta tana girgiza kai tana cewa..
"Ba zan taɓa Bari ku taɓamin yarinya ba, ba zan bari ba sede in kasheni Zaku yi ku ɗauke ta.."
"Hakan ma se ayi ai! Abunda muka sani yau se mun É—auki yarinyar nan!"
Buɗe kofar motan akayi wadda duk ya saka su maida hankali kai, Seda ya shafe seconds kan ya sako kafafunshi ƙasa ya sauko cikin wani salo na burgewa.
Sanye yake da track suit riga da wando na Fendi me tsananin taushi da tsada, dark Ash ya saka hulan a kanshi yadda ya rufe giranshi da rabin idanunshi hancinshi sanye da facemask as usual cikin dakakkiyar muryarnan tashi yace
"Says who?"
Duk Kallonshi suke kan na farko yace
"kaman ya says who? Mu muka ce haka kuma dole mu É—auke ta malam ka kama gabanka ba ruwanka... Baba kamo ta mu wuce.."
Hannu wadda aka kira da baban ya miƙa da nufin kamota se Charab yaji an riƙe hannun, wani wawan juyi yayi ya murɗe hannun tare da sauke mishi naushi da kafa ɗaya a fuska, ihu ya kwala yana zubewa sauran suka yo kanshi laga laga yayi musu su huɗu kan suka mike suka gudu.
Duk wannan dukan da ya musu ko hulan kanshi be faÉ—i ba bare Hidayat da ta kara rukunkume Aisha ta ga fuskanshi, hakanan yana dukan ne kaman irin wadda baya so hannunshi yayi datti É—innan.
Hannaye yasa a aljihu ya tsaya yana Kallonsu, so yake yayi magana sede ranshi a ɓace yake da abubuwa dayawa, tsaki me karfi ya ja ganin Hidayat ta fara jan Aisha zasu tafi a tsakar daren nan.
"Shiga mota!"
Ya faÉ—i maganan cikin dakakkiyar muryar salon bada umarni.
Chakk hidayat ta tsaya gabanta na dukan tara tara muryarshi kaÉ—ai ya haifar mata da wani kalar faÉ—uwar gaba bare umarnin da ya Bayar, shi kuma da wanne ya zo?
Watsar dashi tayi ta sake jan Aisha tana jijjiga Junior da yake ta kuka.
"I said enter the damn fucking carrr!!"