Sashe 43
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Illar da shi karan kanshi be sani ba, juyowa yayi ya miƙa mata gyalen ta saka hannu ta riƙe se be sake ba seda ta ɗago manyan idanunta suka shiga cikin lumsassun nashi, shagala suka yi da kallon juna har Seda junior yayi tsalle yana kiran sunanshi kan yayi saurin sake mata gyalen, ta juya ta yafa kan ta zame Rigan shi ta miƙo mai ya karɓa ba tare da ya saka ba ya juya ya shiga cikin filin rike da Junior saboda shi ya riga ya fita a wasan an chanza shi da wani sbd kafan shi da ya ɗan dameshi, a lokacin da ya duba be gansu bane ya fito duba su sbd sanin ba sanin ko ina tayi a garin ba.
****
Zaune yake gaban É—akin na Abba da ake kara duba lafiyanshi saboda har yanzu idanun ne yake buÉ—e se kuma da alama yana gane mutane, amma be yi magana ba kaman yadda be yi tafiya ba zaman ma se an saka pillow fiye da uku ya tattare shi.
A hankali yake scrolling bisa Facebook É—inshi kaman daga sama ya sauka kan wani hoton da ya saka shi dakatawa, Tarr fuskan hidayat ya bayyana sanye da wani ash Abaya me stones dayawa, kanta Rigan kwallon kafa na PSG ne yayinda Moh ke tsaye a bayanta daga shi se wandon jesi, takalmi da dogon socks murdadden jikinshi duk a waje.. caption É—in shine
"Love in the airâ¤ï¸ the greatest footballer MOH RAED covers his wife as she lost her hijab mistakenly in public"
Ras Ras haka zuciyarshi ke bugawa a take idanunshi suka chanza launi, wani irin tashin hankali ne ya lallaɓo ya rufe shi, post ɗin it's just 10mins amma comments har ya haura 300 kuma ci gaba ake da comment, a sadda ya shiga ya farawa dubawa banda yabawa da su awwn da ake babu komai, sake wayan yayi yana jin kaman ya sa hannu a kai yayi ta ihu... Babu me fahimtar dasu cewa ba matarsa bace?
"Kai hamza lafiya kuwa? Ko jikin Alhaji ne?"
Yana juyowa yaga Hajiya ce da Zainab se kawai yaji hawaye na shirin kubce mishi, da sauri ya zagaye su ya wuce, duk tsaye suka yi suna kallon shi se kuma ya dawo ya finciki wayan kaman shine ya mishi laifi ya fice fuuuuu...
**Yau na shirirince🤣 muma mun ɗan taɓa love a zo a dannewa hamza kirji*
#Vote
#share
#comment
🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 28*
*FREE BOOK*
**Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka, fatan duk muna cikin koshin lafiya, kwana biyu kun jini shiru lafiya ta ƙalau wallahi I was extra busy ne, I was occupied ta yadda ko online bana hawa se in ya kama so waenda suka min messages zan yi reply in na karasa natsawa kuyi hakuri! Waenda suka kirani kuma na gode🙠Allah ya bar zumunci**
"Nace ku min bayani dallah dallah!!"
Ya daka musu tsawa a karo na babu adadi, gabaɗaya rayuwarshi be taɓa samun sukuni ko na miskala zarratin ba, komai yanzu baya mishi daaɗi, komai baya sa shi farin ciki, bakin cikin da yake kwasa da yaran cikinshi abu ne da baze faɗu ba.
A tsorace suka fara bayani dallah dallah sace sace da ake ta mishi sune suke yi suke rabawa tsakaninsu, yadda zarah ta sace kudadenshi suka É—aurawa Mairamu, yadda suka yi ta HaÉ—awa Raed tuggu yana É—aukan munanan mataki a kanshi.
A hankali wani irin sanyi ke rarrafowa yake lulluɓe shi kwarai laifi me girma ya aikatawa ubangiji da ya jarabceshi da waennan matayen, wacce ita ce jin daaɗin duniyar shi yayi silar mutuwar ta da hannayenshi, abunda yake taɓa mishi zuciya shine har karɓar diyya yayi amma yaronta ko biyar be amfane shi da kuɗin ba a Tunanin shi mamanshi shi take kashewa kudadenshi da suke ɓata.
Yunkurawa yayi da nufin rufe su da dukan mutuwa sede jininshi da ya hau a take ya saka ya yanke jiki yayi wani irin faÉ—uwa, ihu suka kurma dukansu uku suka yo kanshi da gudu, ganin mummunan yanayin da yake ciki yasa suka fita suka nemi taimako aka zo aka yi asibiti dashi.
Tashi ɗaya bayan dogon bincike likitoci suka tabbatar da irin faɗuwar da yayi da yadda jikinshi ya hau fiye da ƙima ya samu paralyze komai baze iya yi da kanshi ba.
Sun sha kuka a lokacin kam, kwananshi goma a asibitin yana cin wuya don ko magana a karkace yake fitowa, su kuwa tun suna jinyar da ɗan daaɗin rai suka fara mishi kawai na dole, don suna yi suna mita, ko Daadida basu kira sun sanar da ita abunda ke faruwa ba har aka sallamo shi ya cigaba da cin baƙar wuya saboda rashin kula.
****
Kira yake yana sakewa sede be same ta ba, haka baƙin ciki na cinshi ya dawo asibitin ya cigaba da kula da Abban shi zuciyarshi ba daaɗi, yana jin tsananin ciwo da idan har aka ce ya rasa hidayat babu abunda ze hana shi mutuwa, hawaye ke cika idanunshi yana maidawa shi karan kanshi be san wani irin soyayya bace wannan.
"Ham....za!"
Muryar Abba cikin Crack ya kira sunanshi saboda bacewa da yayi cikin tunani.
Da sauri ya mike ya iso kusa shi tare da kama hannunshi se hawaye sharrrr
"Abba yau Kaine ka kira sunana da bakinka? Ashe zan sake jin amon sautin muryar ka da kunnuwa na? Alhamdulillah ya Allah!"
Shafa kanshi Abba yayi a hankali yace
"menene? Yake damunka"
A rarrabe maganar ke fitowa.
Da kyar ya iya tsayar da hawayen shi yace
"Abba hidayat ce take so ta kashe ni! Abba na rasa me ke damuna a kanta anya ba wani sakamako bane soyayyar nan? Abba wallahi ji nake kaman zan yi hauka..."
Kuka ya ci karfin shi.
"Kana... Kaiwa Allah kukan ka kuwa?"
Girgiza kai yayi yace
"Abba Bana samun natsuwar yin ibada yadda ya dace, Abba na san hakkin aure na kuma san ina tauyewa zainab hakokkinta saboda masifaffen soyayyar da nake yiwa Hidayat amma na kasa controlling kaina in ba kaina natsuwar da ta dace..."
Rike hannunshi yayi da kyau yace a wahalarce.
"Ka natsu! Ka tsaida hankalinka wuri guda kaji? Ka roki ubangiji ka kuma lazimci karatun Alqur'ani zaka samu natsuwa in shaa Allah"
Kai ya gyaÉ—a Abban ze sake magana aka budo kofa ko ba'a faÉ—a mishi ba ya san wacece hakan yasa ya saki hannun Hamza tare da lumshe idanunshi.
Da kallon rashin fahimta duk suka bishi sede ba wadda yace komai saboda ba'a so ana takura mai amma fa abun akwai alamar tambaya ita kanta hajiya ta kula da yadda yake share ta tunda ya farka ko kallon second biyu be taɓa mata ba.
****
Kan a tashi wasan nan seda kowa ya san Raed junior don gefe wurin zaman en kwallon ya zauna dashi ya ajiye shi kan grass carpet, yaro kam ya ruga ya je ya fara tura ball dake zaune daga gefe incase in na ciki ya samu matsala a sauya shine dalilin ajiye shi, da kyar yake tura ball É—in se hankalin players da suke waje ya koma kanshi suna ta murmushi in aka tambayi sunanshi kai tsaye yake cewa
"Raed junior" cikin wani irin alfahari, wannan shine takwararsa na farko, lokaci lokaci se ya kalli inda take ya saki murmushi Dukda bata Kallonshi bare ta san yanayi kanta a ƙasa.
A ɓangaren ta kuwa zurfi cikin tunani tayi, bata taɓa jin abu makamancin wadda taji ba a jikinta ɗazu, eye contact da suka Samu ya bata wani saƙo me girma ga duk sassan jikinta har yanzu a jikinta take jin wasu abubuwa da suka dinga shiga idanunta a sadda suke kallon junan suke ratsa jini da jijiyarta, menene hakan da har yanzu sukuninshi ya ƙi barin ta?
Lumshe idanu tayi tuna yadda ya sake protecting dignity É—inta cikin jama'a be bari an kalli gashinta ba wadda shima yake al'aura ne a gareta tunda musulma take.
Wasa wasa wasu sabbin abubuwa ne suke shiga tsakaninsu a cikin ruwan sanyi, kan su bar Belgium Seda suka sha yawo da kalle kalle, cima kuwa babu abunda basu ci ba a garin se abunda Allah ya haramta.
A duk lokacin da ta kalli kanta ta kuma kalli yaranta taji yadda junior ke tashi babu Kalmar hausa ko guda a bakinshi taji yadda Aisha take mance ta iya hausa wani zubin ko ita Hausar ya fara mata wahalan yi se tace ina Yusuf yazo yaga yadda rayuwa ta koma mata? Lokuta dayawa ta kan kalli Raed taji duk duniya shine namiji mafi girman ƙima a rayuwarta saboda ya mata abunda babu wadda ya mata a duniya, yana ƙaunar yaranta fiye da yadda uba ze kaunaci yaranshi..
Hakan yake bata kwarin gwiwar tsayuwa tsayin daka da jajircewa bisa ilimin addininsu kuma Alhamdulillah ba karamin kokari suke ba tunda Allah ya riga ya sa musu kaunar addinin.
"Rash...!"
Ta kira sunan cikin kosawa don tunda suka haÉ—u take ta maganan hotunan su da yaje viral ita kuwa a duk sadda taji maganan har tsikar jikinta take tuna moment É—in.
"Ke komai zaki ce Kice, kin san Allah you were the real definition of perfect couple, na rantse baki ga yadda kuka bada kala bane"
Duk yadda ta so hana kanta blushing Seda tayi, ta kau da maganan da
"kin san ya hamza yana ta fushi a kan hoton nan? Duk yadda na mishi bayani ya kasa fahimta, sincerely bana son irin yadda yake yi it's like rashin yarda.."
Ajiyar zuciya Rash ta sauke tace
"in dae har kin san zuciyarki na son Raed it's high time ki gayawa hamza yayi hakuri, a gaskiya bana so ki sake komawa rayuwar wahala da bakin ciki wadda kika yi a baya ma ya isa, Raed kanshi a waye yake, rayuwarshi duka irin na Turai ne sannan labarinku na kamanceceniya ina ga ko don wannan Zaku rungumi juna ku baiwa yaran ku kulawar da ta dace"