Sashe 10
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta kalli maman nata ta sake kallon Aishan ganin yadda take zub da hawaye gata kaman almajira yasa ta juya ta nufi Hidayat,
"sannu baiwar Allah, ina katinki?"
Jakar ta kalla cikin karfin hali, buÉ—ewa nurse É—in tayi ta fiddo shi tare da Juyawa seda ta kwashe mintuna masu yawa kan ta dawo ta kama hidayat suka nufi wani daki, mata sun yi goma a É—akin gashi banda karni babu abunda yake yi na haihuwa, sossai tsabtan yayi karanci.
Fitar dasu Aisha tayi tace su zauna a kan bench É—in, ita kuma ta koma ta duba Cm na Hidayat sede fa haihuwa ba nan kusa ba, kallon hidayat tayi tace
"Daurewa zaki yi baiwar Allah yadda kika jikkatan nan idan haihuwar ta zo kuma se yaya?"
Kallonta kawai hidayat take yi ita kadai ta san me take ji, in banda abun ya fi karfinta daga Usman har Aisha a gida ta haifi kayan ta babu me kaita asibiti in banda taimakon zuwa awo da ko yanke cibiyar Usman bata san ta yadda zata yi ba ga kananun shekaru.
Hijab É—inta ta cire sbd sauro da taga suke yawo kaman kuda ta Mikawa nurse É—in tace da kyar
"Don Allah ki bawa yarana su lulluɓa"
Kallonta matar tayi kan ta karɓa, ita kuma Hidayat ta ja zanin gadon ta kwanta a kan gayar ledan gadon.
Usman na Zaune Aisha na kwance bisa cinyar shi a haka bacci ya kwashe su bayan sun sha kuka, Hidayat kam bata iya ta rintsa ba, tun kan asuba ta fara wani kalar jijjiga tana taune harshe da haƙorinta idanunta na kakkafewa.
Nurses É—in ne suka ruga suka kira likita, yana zuwa ya fara faÉ—an rashin kiranshi tun kan hakan ya faru, dukufa suka yi a kanta da kyar suka samu ta dena jijjigan sede tana cikin mummunan hali, fitowa yayi lokacin ana kiran sallah yace
"Ina waenda suka kawo ta?"
Wata nurse tace
"Naji dae senior nurse kan ta bar shift tace yaran chan ne suka kawota"
Dayake government hospital ne sun saba ganin irin haka yaje ya samu Usman ya bubbuga shi yace
"Ina babanku?"
Usman yace
"ban san inda yake ba"
Likitan yace
"Toh maman ku na bukatan aiki cikin gaggawa idan har ta kai awa shidda a haka ko ta haukace ko ta mutu"
Kuka suka fara, wani ya kalli likitan yace
"be kamata ka faÉ—awa yara irin wannan maganan ba bawan Allah kaman ba likita ba?"
Likitan be ce komai ba banda taɓe baki ya juya ya fice.
Aisha ta kalli Usman da fuskanta da yayi jaga jaga da busashun hawaye da majina tana sakin sabon kuka, hawayenta ya share mata yace
"Ki dena kuka zan je in nemi Abba ya zo ya biya kar ta mutu ko ta haukace"
Kai ta gyaÉ—a mishi, ya tashi ya fita.
Ita kuma an musu clock a basic science kuma mamansu ta koya musu yadda ake reading na clock saboda shine a É—akinta.
Agogon ta kurawa ido tana kallo tana kirga awanni shida da ya bayar, wasa wasa saura awa É—aya lokacin da ya bayar ya cika, fitowa tayi ta tsaya a bakin ward É—in yadda tana kallon gate kuma tana kallon agogo a lokaci É—aya tana kuka.
Bata yi mintuna sha biyar da tsayuwa ba aka wangale mashigar asibitin, wasu rantsatstsun motoci Prado bakake siÉ—ik guda biyar suka shigo a jere banda É—aukar eyes babu abunda suke sbd sabunta da kyalli, parking suka yi Seda aka dauki seconds kan kofofi takwas na biyu daga cikin motocin wadda suka saka É—aya a tsakiya suka buÉ—u, wasu manyan bouncers majiya karfi sanye da bakaken kaya suka diddirko suka zagaye motar dake tsakiyan..
Mutane da suka san dama cikin lokaci irin wannan ne Allah ke jefo musu wannan bawan Allahn suka shiga zagaye motocin daga nesa.
Seda suka yi mintuna biyu da yiwa kansu matsaya kan É—aya ya karasa ya sa hannu ya buÉ—e bayan motar, a hankali na ciki ya sako wani irin haÉ—aÉ—É—en kafanshi waje, Seda ya kwashe wasu seconds É—in kan ya fito gabaÉ—aya, Wow..
Wani kalar gallant man ne a tsaye a wurin, dogo tsayayyen namiji sanye da wasu hadaddun jersey navy blue me tambarin kwallon kafan nan na Paris saint German wato (PSG) kafafunshi sanye da cover irin na Æ´an kwallo na kamfanin PUMA, bazaka kirashi fari ba sede Sam baya cikin jerin bakake yana da wani kalar lafiyayyen fata ne wadda ya haÉ—u da zama Kasar ketare ya bada wani kala me daukar hankali, kanshi wata kalar aski ce irin ta Æ´an kwallo an kwashe gefe da gefe tsakiyar aka yi mata wani kalar gyara se kuma ya rina ta zuwa kalar brown daga sama, gashin yana lilo har bisa kyakyawar goshinshi, kunnenshi na hagu sanye da wata tsadaddiyar Dan kunnen Diamond.
Dukda sanye yake da facemask me matukar kyau kana iya zayyano kalar kyaun da Allah ya mishi, yana da wasu irin idanu masu fusgan hankali haka ma hancinshi dogo ne me kyaun gaske, daga gwiwanshi har idon sawunshi dake waje zuwa hannayenshi da suke waje duka akwai wasu kyawawan gashi a kwance bakake sidik.
MurÉ—aÉ—É—un damatsanshi da suka yi kaman zasu yage hannun jersey É—in zuwa faffadar kirjinshi kaÉ—ai zaka kalla ka san eh lallai wannan ma'abocin motsa jiki ne bana wasa ba juya baya da yayi Zuwa cikin motar ne ya bani Daman kallon rubutun dake bayan Rigan inda aka rubuta
"MOH RAED" da kalar ruwan gold se katon number 7 daga tsakiya.
Tattausan hannunshi masu dauke da wasu irin dogayen yatsu zuwa faratunshi dake tsabtace ya Mika cikin motar bayan ya sauka se ga wani karamin hannu an sanya cikin nashi, gimtsewa yayi, tare da taimakonshi kyakyawar yarinyar da bata wuce 5/6 yrs ba ta sauko.
Masha Allah, itama kyakyawa ce sossai sanye da track suit pink masu layin fari fari na kamfanin Nike ne sanye a jikinta, bata sa hulan ba se gashinta da ya sha gyara zube har kafadunta katon pink headphone ne a kunnenta kafafunta sanye da Fararen boot suma na Nike.
Hannun babanta ta rike suka fara tafiya cikin tsantsar kasaita da ji da kai da kuma kuÉ—i.
"Allah me hallita! Lallai Allah shi ya san abunda ya ajiye anan mene!"
Wani ya faÉ—a cikin mamaki, wani matashi a gefen yayi dariya yace
"amma da alama baka kallon kwallo ko?"
Mutumin yace
"ana ta kai wa ke ta kaya?"
Wani daga gefe yace
"Dukda haka dae na san bazaka rasa jin sunan MOH RAED a Nijeriya ba"
Zaro idanu dattijon yayi yace
"Wai shine wannan? Allah sarki bawan Allah ai ko in har kai mazaunin nan Kano ne dole ka san sunan ko baka san shi a fuska ba, mutum me tausayin talaka da tsantsar taimako ashe yana zuwa irin wuraren nan?"
Wani chan yace
"Aiko in kana son ganinshi ta sauki ma se a irin wuraren nan ya kan taimaki asibitoci sossai"
Wani yace
"Amma fa an ce rayuwarshi akwai sarkakiya me karfin gaske hakan yasa kwata kwata a fuska bashi da fara'a idan ba yana tare da yaran nan nashi guda uku ba, sannan da chan da "R MAI NAGGE" yake anfani daga baya aka ga ya sauya zuwa wannan sunan"
A tare suka fara mishi Adu'ar Allah ya yaye mishi suna kallon É—aya motar da wasu suka fiffito da jakukkuna masu girma girma suma duk sanye da kayan bouncers suka fara binshi a baya duk inda ya wuce za'a Mika maka envelope É—aya.
Har ya Gota ta kaÉ—an se ya sake dawowa baya ya zuba mata kawatattun idanunshi, yarinya ce karama da bazata wuce sa'ar Farah Æ´arshi karama dake rike da hannunshi ba, yadda take kuka yake kallo se kawai ya tsinci kanshi da karasowa gareta zata gudu yayi saurin rike hannunta yace cikin taushin muryarshi me sanyi da zaka ji daga makogoro yace
"hey! Calm down baby, what's ur problem? Where is u mama?"
Wow daga accent É—inshi zaka san wannan ba kalar turancin da ake jin irin su a Nijeriya bane harshen shi a lankwashe yake wadda ko hausan yake in ba kunne ka sa ba ba lallai ka fahimta ba, wannan turancin nashi ko ni ba fahimta nayi ba seda na zura da gudu na nemo Ameeratuh(Æ´ar gayu Æ´ar Abuja) ta fassaramin me yace.
Farah ta ɓata fuska tana kallon majina da hawayen Aisha tace
"Dad please let's go, she's disgusting 'Donc je ne la'ime pas'"
Wara idanu nayi jin harda Faransanci tana nufin tayi kazanta dayawa shiyasa bata son ta.
A ko yaushe maganan yaranshi shine gabanshi duk abunda suke so shi yake yi musu yanzu ma baze fara kin sauraran ta sbd wannan ba, mikewa yayi daga kyakyawar durkuso da yayi suka nufi ciki.
#like
#comment
#share
           🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 8*
*FREE BOOK*
Taku biyu ya qara ya waiwayo ya kalli Farah yace
"baby let's help her she's really in need of that OK?"
Yamutsa fuska tayi kan ta sake mishi hannu ta koma gefe tayi folding hands nata kaman wata babba, girgiza kai yayi ya san fushi tayi sede jininshi ya kasa kyale shi yin biris da wanchan yarinyar, Aisha ya nufa yace
"uhm Gayamin! menene?"
Seda ta kalleshi kaÉ—an kan tace
"likita yace mamana zata haukace ko ta mutu in aka wuce awa shidda ba'a mata aiki ba gashi yanzu saura awa d'aya.."
Ta karashe da kuka, kallonta yake in disbelief yace
"likita yace haka? Ina babanki?"
"Yayana yaje ya nemo shi kuma na san ko ya same shi baze biya ba sede ya doke shi ya kore shi"
Lumshe kyawawan idanunshi yayi da suka É—an sauya kaÉ—an ya mike daga kyakyawar durkuso da yayi a gabanta yace
"muje let's see the doctor"