Sashe 42
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaman yadda yace É—in kuwa haka ta shirya Dukda tana Tunanin CA É—in ta kaman wasa ta duba group chat É—insu se taga an yi canceling hakan ya bata natsuwar tafiyar, washegari da yamma suka fito duk a shirye.
Sanye yake da wasu designers shirt and trouser na kamfanin Dolce and Gabbana wadda daga kallon ido kaɗai zaka fahimci ba kananun kuɗi ne aka kashe wurin sayar su ba, kafafunshi as usual sanye da rufaffun takalma, facing cap baƙi da kuma face mask baki ne a fuskanshi, hannunshi ɗaure da Iwatch na kamfanin Samsung. Ba karamin kyau yayi ba barin ma yadda yake tafiya cike da mazantaka.
Daga gefenshi yaran ne kusan dukkansu riga da wando ne jikinsu se suka daddaura after dress me shara shara da kananun designers half sunna da daga gani zaka san na asalin Larabawa ne banda duwatsu babu abunda ke walwali a jikinsu, Junior sanye da kananun kaya shima me kyau rike a hannun Norah, murmushi yake saki sa'i da lokaci idan yaga yaran a haka tare dashi se yake jin cikakken farin ciki me sanyi wadda be san dalili ba.
Duk mota suka shiga bayan ya karɓi junior, agogo ya duba yana me mata uzuri dukda jira na daga cikin abunda ya tsana amma se ya lura Inde har itace ze jira baya jin ginshira da jiran, ya san shirya yaran nan ne ze hanata yin nata cikin natsuwa, kaman an ce ya ɗaga kai ya hango ta tana tahowa..
Idanunshi gabaɗaya ya sakar yana me kallonta a lokaci ɗaya zuciyarshi na wani irin harɓawa, sanye take da peach tummy trouser me faɗi se blouse white shirt me dogon hannu wadda yake da tattara daga karshe hannayen, peach gyale ta yane kanta dashi se hill peach dake kafafunta da handbag white, a yadda take saurin se tayi mugu mugun tafiya da duk wani imaninshi, idanunta masu haske da suka haɗu da hasken rana se suka bada wani sparkle me kyau, lips ɗinta ya ɗan kurawa idanu banda shining babu abunda suke, ɗauke kai yayi yana jan iska tare da hurowa se ya lumshe idanunshi daidai sadda ta shiga motan kamshin ta ya dake shi, komai nata me sanyi da fusgan hankali ne.
Tafiyar ta, maganar ta, adonta, kai komai da ya dangance ta abu ne unique da be taɓa gani daga wurin kowa ba se ita, gaishe shi tayi hakan yasa ya ɗan buɗe idanu ya kalleta kan ya amsa cikin kulawa.
Har suka isa Airport yanayin shi be daidaita ba, ko a cikin jirgin ma lokaci lokaci su kan kama juna suna Satan kallon juna, ko da suka isa resorts me tsananin tsada aka musu masauki a harabar wurin kuwa suka haɗu da sauran en wasan na kwallon kafa wadda kowa ya ɗauka ita ɗin matarsa ce, wayancewa tayi wadda hakan ya burgeshi matuka suna gaisuwa cikin mutunci da colleges ɗin nashi da matansu, rashin hayaniyar ta ke bayyana kamewarta wadda komai sa idonka bazaka taɓa gane cewa ita bakuwar irin rayuwar ne.
Se yaji wani girma ya ƙaru mishi musamman da wasu ke tsokanarshi da dole ya dinga ɓoye matarshi yake hana kowa ganinta ashe ya san abunda ya ajiye, wasu kuwa yaran ke ɗauke hankalinsu barin ma junior da yake so energetic.
A gajiye suka kwanta, shi kam dayake ba wuri É—aya suke ba Bama su san sadda ya kwanta ba.
Washegari da safe a tare dasu ya zo ya karya ya sake ficewa bayan ya tabbatar babu abunda zasu nema.
Da yamma suka fito a shirye tsab zuwa stadium É—in da zasu yi wasan, ita ball ba abun kallonta bane sede ta wuce ana kallo amma yau se ta tsinci kanta da zumuÉ—in kallon wasan, tunda ta san yana ciki.
"King Boudouin Stadium" shine rubuce daga saman hadadden stadium É—in, mutane ke ta shiga ta ko ina saboda zazzafar wasa ce barin ma an san PSG ne zasu buga, wadda ya kawo su ne yayi leading É—insu har kujerun da Raed yayi mishi umarni wadda suna daga gaba gaba.
Suna nan zaune ba'a yi mintuna ashirin ba se ga en wasan sun fara shigowa da joggings suna shaking hands da yaran da suke jere suna musu maraba, Seda suka daidai ta a filin kan aka fara gudanar da wasan da yayi mugun tafiya da ita.
A nan ta sake take mishi kallon da bata taɓa yiwa wani ɗa namiji ba, duk inda ze yi idanunta na manne dashi wani lokacin in an mishi mugunta ita se ta fishi jin zafin, yaran se surutu suke wadda Junior dake hannun su shi kuwa se son sulmuyewa yake ya sauka tsabar kiriniya, gaskiya ko! me kallon ball se me cikakken natsuwa in ba haka ba jininka a take se ya hau saboda suspense.
Wasan yayi bala'in zafin da duka clubs É—in kowanne gwanaye ne, hakan ya sa aka ja lokaci sede attempts amma babu maganan ci, Ana gab da tafiya hutun rabin lokaci Allah ya ba Raed sa'a ya cilla kwallo a raga zo kaji ihun mutane, har Hidayat seda ta mike don murna tana tafa hannaye, shi kuwa sujada yayi yayinda sauran en team É—insu suka zo da gudu suka rungume shi.
Ba'a cigaba da wasan ba aka tafi hutun rabin lokaci inda suka koma gefe suka haÉ—e kai ana shawara, ko da suka dawo daga hutun chanza salo kowanni club suka yi, dayake in an dawo ana chanza raga hakan yasa yanzu nasu Raed É—in ke kusa kusa da inda suke, Ko da suka fara wasan lokaci lokaci ya kan kalleta ita kuwa bata sanin tana sakar mishi murmushi, shima se ya mayar mata Dukda tazarar dake tsakaninsu.
Ana cikin wasa Raed ya ɗauki ball kenan yana cikin gudu seda ya shiga 18 kan ɗan ɗaya team ɗin ya zo da niyyar kwace ball ɗin inda da gangan ya sa kafafun Raed tsakankanin nashi ya murɗe, ƙara ya saki yana faɗuwa ringine a take referee ya hura wristle, don ba irin ciwon tashi lokaci guda bane daga yadda ya sa hannayenshi ya rufe fuskanshi hakwaranshi a haɗe zaka san yaji zafi sossai.
Da gudu first aid suka zo aka cire mishi takalmi ana rubbing ankle É—in, se ga Hidaya da take jin kaman an zuba mata garwashi a kirji na hawaye cap cap, haka kawai an ji mishi ciwo, tana Tunanin zafin da taji a sadda abun ya faru shi be ji ba.
Su Norah se maganan suke tayi bata iya ta tanka su ba, ga mamakin ta se gashi ya tashi Dukda an ba wanchan ɗin yellow card akwai kuma penalty, yana ɗan dingishi da wullan kafan ya sake fara ɗan gudu se ta ɓata fuska tana me Kallonshi da kyau, yanzu cigaba da wasan ze yi? Bata rufe baki ba kuwa ya seta ball ɗin yaje da gudu ya wulla da taimakon en team ɗinshi se ga ball har cikin raga, nan fa wuri ya kaure da ihu.
Junior ne ya ishe ta da koke koke ta kuma san pampers ɗin jikinshi ne baya so maybe yayi fitsari ciki, miƙewa tayi tace Norah ta kula dasu Farrah bari ta zo, ta ɗauke shi suka fara ratsa mutane suka fito zuwa wuraren toilets akwai mutane a wurin ma Dukda daidaiku ne da kuma en jarida, toilet ta shiga ta chanja mishi pampers yana ta sakata magana.
Suna fitowa ya fara tsalle akan ta sauke shi ya tafi da kafan shi, garin sauke shi ya fincike gyalen kanta ya kuma kwasa da gudu, gashin kanta da yake a gyare a tsabtace ya zubo har kafadunta a kufule kaman zata yi kuka tace
"Muhammad Raeeed" idanunta na cika da hawaye tace
"come back here pls! Ka ga fuskanka kaman na takwaranka in na kama ka I swear se kayi kuka.."
Bata san maganan da take da muryar takaici ya fara jan hankalin mutane kanta ba kawai se gani tayi idanun sun mata yawa se ta karasa Rikicewa ta rasa inda zata sa kanta, daga bayanta taji an sauke mata abu me yauki bisa kan nata tare da tattare gashin cikin abun aka É—aure mata, da sauri ta juyo tana matasawa baya sbd daga kamshin da yadda bugun zuciyarta ya sauya ta gama tabbatar da shine.
Tana juyowa ta kara ɗan firgita da taci karo da broad chest ɗinshi packs ɗinshi gasu nan raɗa raɗa alamun rigan jikinshi ya cire ya saka mata a kanta, camera ya jima da yin aiki a kansu yayinda wani ya Riko mata Raed junior ya miƙa mata da gyalen se Moh ya sa hannu ya karɓa duka, gaba ya ɗan yi se ta bi bayanshi tace
"gyalen fa!"
Ya É—an waiwayo yace
"oh! Bayan kin gama zagar mana fuska se mu baki?"
Duka idanunta ta waro tace
"ni?? Yaushe?"
Sun É—an shiga lungun stadium É—in se ya juyo gabaÉ—aya yace
"ok, zamu baki but repeat that name u called"
Tsakani da Allah be taɓa jin sunanshi ya mishi wani daaɗi ba seda yaji a bakinta har skipping heart ɗinshi yayi, se ya kalli junior yana kara jin kaunar yaron don be taɓa sanin sunanshi Muhammad Raed ba se yau, sunanshi ta sakawa ɗan ta..
Kanta ta mayar kasa tana shagwabe fuska ba tare da ta san tayi hakan ba cikin ƙasa da murya..
"Ba zan iya ba!"
Idanu ya kura mata kan shima cikin irin muryar da tayi magana yace
"why??"
Da sauri ta juya mishi baya gudun kar ya ji sautin bugun zuciyarta da yake bugawa da komai nashi...
Juyawa yayi ze tafi bayan ya É—auke kai daga kallonta se tayi saurin juyowa.
"Eyyaaa mana pleaass..!"
Ta ja maganan, numfashi ya ja ya lumshe idanu ya sake warewa, yarinyar nan tana illata shi ba tare da ta sani ba.