Sashe 31
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru Raed yayi yana kallonta yace
"kin yafe mai kenan"
Tace
"Raed ai ko me bukar yayi min É—a na ne Dukda ya bakanta min sossai har yanzu kuma zuciyata kuna take in na tuna sede Bukar ko ban yi fushi dashi ba ko ban mishi baki ba Allah ba ze barshi ba ina ga in na mishi baki? Ina mishi tsoron fushin ubangiji Raed"
Rumgumeta yayi yace
"ban taɓa ganin mutum irin ki ba lallai uwa uwa ce Allah ya ji kan mama"
Ta amsa da "Ameen zaka je wurin mahaifin naka ko?"
Kai ya gyaÉ—a ya mike ya je É—akin da ta sauke shi yayi wanka ya sake kaya, three quarter ne as usual da shirt lokacin Daada ce ma a kanshi a murÉ—e ya saka É—an kunne ga sarka a wuyan shi kana ganin shi dae zaka danganta shi da arne.
Haka ya fito duk Yadda Daadida ta so ya sauya ki yayi yace mata ma sune kayan shi gabaÉ—aya, ko da ya fita jama'a suka gane shi da kyar ya tsira ya samu ya je kofan gidansu.
Da sallama ya shiga, da Badi'ah ya fara cin karo se kwakwalwanshi ta fara tuna mishi karshen maganganunta gareshi tayi wani kala kaman tsohuwar da ta shekara saba'in, Zarah na tsaye tana zaginta ko sallamar shi basu ji ba seda ya sake suka juyo suna hadiye masifar da suke yi da junansu, ihu suka kurma kowacce ta ruga É—akinta Badi'ah na cewa
"Malam! Malam!! Fito ka ga wani gardi kasurgumin kirista da ya shigo mana kai tsaye gida"
Da sauri Bukar ya fito riƙe da sandarshi yace
"kai me haka? Me ya shigo da kai cikin gidana?"
Raed yace cikin hausar shi da ta bace
"Baaba Raed ne baka gane ni ba?"
Wani ashariya ya lailayo ya maka tare da sake kiran sunanshi da karfi, Raed ya amsa se ga su Badi'ah sun fito su ma suna maimaita Raed!
Seda bukar ya tabbatar shine kan ya É—aga sandar hannunshi ya lailaya ya muka shi, kara ya saki yana tarewa tare da cewa
"Holy christ! What the Fuck"
Aiko se bukar ya sake haukacewa
"Ni kake zagi da yaren yahudanci? Yahudu ka koma Raed? Dama Alkawari nayi duk randa na ganka se na maka dukan karya ni da kayi Muhammadu Allah ya isa tsakanina da kai, wuta bal bal wallahi kuma ka fitar min daga gida"
Badi'ah tace
"Raed ashe ridda kayi? La'ilaha illallahu wannan yanzu malam se ya ambaci sunanshi ya Haɗa da naka? Ƴaƴayenmu da suke fama da Gidajen miji ai se auren nasu ya karasa lalacewa aka ji jininmu ya zama Kaɗo"
Zarah da Naja ma suka tofa nasu albarkacin suna cewa
"kaci amanar Mairamu wallahi da tana nan na san mutuwa ce kawai sakamakon wannan bakin cikin da zaka kunso mata"
Bukar ya fashe da kuka yace
"Allah sarki Mairamu, wallahi Muhammadu ka sake jingina sunanka da ni ban yafe ba, na tsaneka! Bana so na sake ganinka cikin gidana ko kuma wallahi in yi ajalinka..."
Raed da tsabar bacin rai har jijiyoyin kanshi suka nuna ne ya kallesu daya bayan daya yace
"ban san wani irin zuciyoyi ne a kirjinku ba, duk abubuwan da kuka min ba wai na manta bane sede anything deserve a second chance! Na yarda every disappointment is a blessing a sadda na ga sanadiyarku na samu daukaka na kuma cika burina na zama É—an kwallo hakan ya sa ni dawowa gareku, amma ashe halinku be sauya ba.. As from today zan fita a rayuwarku kamar yadda bakwa son ganina I hate u guys so.. Fuck all of u..!"
Ya faÉ—a da karfi kan ya juya ya fice..
Duk baki suka saki suna Kallonshi har ya tafi yana zuwa gidan Daadida ya fara hada kaya duk yadda tayi dashi ya tsaya ƙi yayi itama be barta ba ya ɗauko ta suka zo Kano tare.
Ya so su tafi America sede ta ƙi se ya saya mata gida ya sa me aikin gidansu na chan ya sama mishi workers Hausawa ya zube mata daga driver, me girki, da me gadi.
Gida ne babba me tsananin kyau don yana da kudade ba na wasa ba kuma ba abunda yake yi dasu banda saye saye, be bar gidan ba seda ya tabbatar ko ashana se sun shekara basu nema ba kan ya koma America..yana zuwa kuma yayi papers a court ya cire sunan Mahaifinshi a nashi ya koma 'MOH RAED'
Bayan wani lokaci soyayya me karfi ta kullu tsakanin shi da Rabecca inda aka yi musu aure na church.
Shekarar farko ta haifi Norah, tare da ita suka je Kano wurin Daadida taji daaÉ—in ganinsu Dukda bata jin daaÉ—in rayuwar da Raed yake sede ba yadda ta iya daga ta kawo mishi maganan yake ajiyewa gefe ya kamo wata.
Kwanan su biyu da zuwa ranar Juma'a zata fita sadakar da ta saba ana yi mata masa na mutane É—ari da hamsin bayan sati bibbiyu se ta fita zuwa unguwan masu bukata ta raba musu da Adu'ar Allah ya shirya mata kan zuri'a ya kare su, ya kuma sa su gane daga Raed har bukar da su kan yi waya tana kiranshi tunda ta gayamishi Raed ya dawo da ita Kano ya saya mata gida yace shi da taka inda take har abada sede in ta zo mambila.
Ita ta rasa wani irin zuri'a take da, hakan ya sa take dagewa wurin musu Adu'a duk yadda take so Raed ya sauko ya nemi Babanshi su sulhunta a matsayinshi na É—a Me bukatar albarka iyaye ya ki Sam.
Bin ta yayi wurin sadakar se hakan ya bashi sha'awa ya kalleta yace
"Daadida shi kuma wannan me anfaninshi?"
Tace
"Raed Sadaka maganin masifa ce, tana daga cikin abunda Allah yake so me shi ya taimaki marar shi sadaka na da falala dayawa don in kana yi bazaka taɓa taɓe wa ba"
Tun daga sannan ya gane shekara shekara yake zuwa Nijeria yayi sadaka, Norah na da 9yrs rabecca ta haifi Farrah yana son familyn shi kaman me, barin ma Yayanshi yana son kayanshi har baze misaltu ba duk abunda suke so shi ake yi, yana sallah sede be taɓa saka Norah yi ba, tare ma suke zuwa church da Rabecca da father...
Bayan Farrah na da 3yrs rabecca ta sake ciki inda garin haihuwa ta rasu ita da abunda ke cikin nata, tashin hankalin da Raed ya shiga Seda Father ya ɗauko Daadida don ciwon shi sabo ya dawo ya taɓa career ɗinshi sossai don Seda ya shekara biyu be yi kwallo ba.
Da kyar yayi tawakkali yake kula da yaranshi iya yinshi shine duk wani gata nasu, be jima ba da mahaifiyar rabecca ma ta mutu inda suka dawo Paris suke cigaba da rayuwa don tun bayan warkewarshi PSG suka saye shi.
DAWOWA LABARI
"Toh Hidayat kinji waye Muhammad Raed..."
Kuka ya hana Hidayat magana kaman yadda Daadida ma take kukan haka suka katse wayan
HaÉ—e kai da gwiwa tayi tana kuka sossai wani irin uba ne wannan? Wannan Anya ubane? To ko asiri ne? Amma kuma in da asirin ne ma Hali ya tarar.. Allah sarki Raed ashe ya fuskanci abunda ya fi nata me yasa labarin su yayi kamanceceniya?
"Miss hidayat"
Norah ta sake faÉ—a karo na uku tana jijjigata É—agowa tayi tana zub da hawaye yaran karan kansu wani irin son su da tausayinsu ne ya karu a zuciyarta, ganin Norah ya sa ta kara sake wani kukan tana kallonta..
Norah tace
"Miss hidayat why are u crying? Look at Aisha is also crying since bcs of u?"
Se ta janyo Aishan kawai ta rungume tana cigaba da kukanta wannan labari ba karamin taɓa ta yayi ba. Farrah ficewa tayi da gudu zuwa dakin Mahaifinsu tana buɗewa tace
"Dad miss hidayat have been crying since!"..
Idanunshi ya zuba mata ganin kaman ta É—an shiga damuwa don ko murnan ganin Father bata yi ba tukuna, se ma hannunshi da ta rike tace
"Dad come nd see Aisha begins to cry also".
Mikewa yayi yace
"ok I will go nd check now stay with grandpa"
Fita yayi daga É—akin ba tare da ya damu ya sa riga ba cikin mamakin abunda ya sakata kuka, Seda yayi knocking kan ya buÉ—e ya shiga har tsakiyar É—akin yacewa Norah
"Norah u nd Aisha should go my room nd greet grandpa"
Hannun Aisha ta ja suka fice daga É—akin, wuri ya samu ya tsaya tare da zube hannayenshi cikin aljihu three quarter É—in a sanyaye yace
"Hidayat..!"
Da sauri ta É—ago ganinshi kaÉ—ai se taji kaman rewinding labarin shi ake mata, ji take kaman ta tashi taje ta faÉ—a jikinshi tayi mishi kukan irin halin da ya tsinci kanshi a ciki kila shi be samu yayi kukan enough ba.
Kau da kanta tayi daga gareshi don in ta cigaba da kallon narkakkun idanunshi dake bisa kanta, in har ta cigaba da kallon natsatsiyar kyakyawar fuskanshi in har ta cigaba da kallon broad hard chest É—inshi babu abunda ze hanata karasawa ta rungume shi, an zalunce shi sossai an cuci rayuwarshi cuta me girma..
Karasowa yayi haka kawai yake jin damuwar kukan nata har ƙasan ranshi se zuciyarshi ya bashi maybe ta tuna rayuwarta ne.
Bata san wani rashin na iyaye ma rahama ne ba,(kaman yadda shi ya É—auka) da gwiwa É—aya ya tsuguna gabanta ya sake ambatan sunanta a tausashe ya ce
"Hidayat! But can u please stop this crying? Can you take a deep breath and relax? What ever you are going through is going to be okay. You'll be Okey, you'll feel happy again. Please you have to take care of your self..."
Wayyo Allah ji tayi kaman ta kurma ihu....
#like
#share
#comment
          🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 21*
*FREE BOOK*