Sashe 51
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya ce ta fusge wayan cikin kuka tace
"Shi yayi hakuri Don Allah, hidayat wallahi duk abunda kike so zamu miki, gani zube bisa gwiwowina ina rokon alfarma don Allah ki ceci rayuwar É—ana...! Shi kaÉ—ai gareni"
Kuka hidayat ta saki, ba zata iya amincewa rokon hajiya ba, ba zata iya cutar da Raed ba, gwara hamza yana da uwa shi Raed in ta barshi waye ze roketa ta dawo gareshi? Ta Tabbatar cutuwar da Raed ze yi se yafi wadda hamza yake ciki... Ina she can't ba wai don ta tsani hamza ba se don Raed Allah ya zaɓar mata..
Kuka sossai take yi wadda yasa ta kashe wayan ba tare da tace komai ba, yau ita ce hajiya ta roka akan ta auri dan ta bayan duk tozarci da cin mutuncin da tayi mata, lallai Allah ba azzalumin bawa ba ashe tana da muhimmanci a rayuwarsu...
Wani call da ya shigo mata ne yasa ta É—ago tana kallon fuskan wayan, Raed ne.,
Gyara muryar ta tayi kan ta É—aga da sallama.
Shiru yayi na seconds kan yace
"me ya same ki kika yi kuka? Die hard kina da wani matsala ne?"
Hawaye ne suke gangaro mata tana jin mixed emotion ga damuwar hamza ga soyayyar Raed, ta sani duniya idan akwai abunda Raed ya tsana to hawayenta ne, abunda a da Yusuf yake da Burin gani a koyaushe bisa fuskanta, rayuwa fa kenan.
"Bani da damuwar komai paapi"
Yace
"karki yi min karya domin zuciyata ta riga ta sanar dani akwai abunda ke damunki, muryar ki kuma ya fallasa ki tabbas kin yi kuka... Plz karki fara ɓoye min natsalarki die hard"
Ajiyar zuciya ta sauke, kan ta ayyana gaya mishi a ranta taji shi kuma nashi point É—in..
A hankali ta zayyane mishi abunda ke faruwa, shiru yayi na mintuna kan ya sauke ajiyar zuciya yace
"Bana so ki Soni sbd wani hidima da nayi miki a baya, na yi shi ne sbd Allah...hamza yana son ki kwarai hakanan nima Ina son ki sossai da sossai, ba zan taɓa son kaina ba kaman yadda kika yimin bitar wani hadisi na imanin dayanku baze cika ba har se ka sowa ɗan uwanka abunda kake sowa kanka, karki yi tunanin ɗaya daga cikin alkhairai na just focus on yourself hidayat, ki zaɓi abunda zuciyarki take so kuma take ganin dashi kaɗai zata iya rayuwa wallahi zan fahimceki...farin cikinki shine na Muhammad Raed kin ji?"
Hawaye ta shiga zubarwa masu zafi, Raed mutum ne na gasken gaske, da ba don tauye mishi hakki da mahaifin shi yayi ba Allah kaÉ—ai ya san irin abunda ya ajiye anan, a komai nashi akwai nagarta da hange.. Taya yake Tunanin zata iya zaban wani a kanshi...?
"U r my only choice paapi, ban taɓa yiwa hamza son soyayya ba ko a da da na so shi ban san menene soyayya bane, ba wai don be da quality ko nagartar da zan so shi ba, ba wai don be taka rawar gani a rayuwata ba sede soyayya GAMON JINI(Gureenjo) ce, Kaine zaɓin raina babu wani bayan kai kaima ka sani"
Murmushi me sauti yayi yace
"na gode kwarai am impressed, mu yiwa hamza Adu'a Allah ya sassauta mishi kuma na amince ki cigaba da kwantar mai da hankali har ya fahimta, don in baki yi yanzu ba gaba kaÉ—an babu wannan Daman.."
Tace
"in shaa Allah, thank you for everything paapi"
"where are ur kids?"
Ta É—an yi rolling eyes nata tace
"suna school yau suke hutu"
Sun É—an yi hira kaÉ—an kan suka yi sallama tana ajiye wayan yaran ma na shigowa suka ishe ta da hayaniya.
****
"Hajiya kiyi haƙuri, ba wai nayi disrespecting ɗinki bane, a lokacin da na so auren Ya hamza wlh da kin amince mana da na sede yanzu lokaci ya riga ya kure... Zan taya shi da Adu'a Allah ubangiji ya bashi lafiya me anfani ya sassauta mishi"
Katse ta hajiya tayi tace
"ya isa! Ba damuwa Allah ne ya É—aura mishi ba mutum ba, kuma in Allah ya yarda ze yaye mai tunda babu zuciyar tausayi a kirjinki, kwana biyar kenan hamza be san inda kanshi yake ba a kullum kuma se na kira ki na roki Alfarmarki hidayat ko dutse ce a kirjinki ya kamata ace tayi motsi... Ba don kaddarar soyayya ba kina Tunanin ke tsarar hamza ce?...."
Hidayat bata bari ta sake magana ba tace
"Se anjima, Allah ya bashi lafiya" ta kashe wayanta.
Hajiyar hamza bazata taɓa chanzawa ba, magana take son gayamata a fakaice dama wadda dae ya furta baya sonka ba ze taɓa son ka ba, Allah ya gani tayi iya Kokarinta wurin fahimtar da su hujjarta don haka daga yau bazata sake ɗaukar wayan kowan su ba, Adu'a zata yiwa hamza kuma ze je mishi a ko ina yake...
"Die hard!"
Taji Dakakkiyar muryarshi tayi kiranta, da sauri ta É—ago tana Kallonshi..
Tsaye yake sanye da farar shirt, black jacket and Grey pants duk na Kelvin klien kafafunshi É—aure cikin wasu kyawawan rufaffun takalma, hannayenshi zube cikin aljihunshi ya sakar mata shanyayyun idanunshin nan yana kallonta fuskanshi É—auke da sassanyar murmushi.
What a surprise! Rasa me zata yi tayi se kawai itama ta sakar mai murmushi tana me sauke kanta daga Kallonshi, a sati biyu kaman sauya shi aka yi, gashin kanshi ya tashi sai dai be taɓa ba hakan yasa ya fito a ainihin na Fulani a murɗe a murɗe kaman taliya yara, saisa-saisa be yi yawa ba shi ba kaɗan ba.
"Sannu da zuwa...!"
Ta faÉ—a tana sake Kallonshi fuskanta cike da murmushi.
Ajiyar zuciya me nauyi ya sauke kan yayi sallama ta amsa, yana takowa gareta yace
"ya rabb! I can't wait to be ur husband die hard, right now I want to hug you tight and tell you that how much am missing you.."
Kanta ta sunne tana jin kamshinshi yadda yake baza parlorn a hankali, zama yayi yana murmushi kunyar ta na daga cikin abunda yake burgeshi da ita, Tsam ta mike ta nufi kitchen ba tare da tace komai ba.
Da Kallo ya bita sanye take da plain white English gown kanta sanye da turban fari da silver, ɗan kunnenta silver ne, tayi kyau kaman fairy.. Ruwa da energy drinks da taga ya fi sha ta Haɗa a tray ta ɗauko ta kawo gabanshi ta ajiye se ta duƙa da kyau tayi serving nashi ya karɓa ya sha tare da lumshe idanu..
"Thank you die hard"
Tace
"u are welcome! Zuwa ba sanarwa gashi ban É—aura komai ba I just came back from school"
Yace
"am supposed to come back tomorrow but ba zan iya cigaba da zama a chan wata uwa duniya ba tare da iyalina ba, that's why na dawo yau, ni fa fushi ma nake"
Yayi maganan yana ajiye cup É—in hannunshi, wani kallo ta mishi wadda bata san tayi ba tare da tura baki tana kauda idanu tace
"nima ai fushin nake!"
Wara idanu yayi yana narkewa kallonta yace
"me nayi ni kuma?"
Tace
"ka hukuntani da nesanta kanka da ni, nan gaba ka dena hana min ganinka sbd ina shan wahala"
Murmushi yake sossai har kana kallon Fararen haƙorin shi, haɗe hannayenshi yayi yace
"Afuwan gimbiya sarautar mata paapi tuba yake!"
Itama tana murmushi tace
"an karɓi tuban ka, ni kuma me nayi?"
Tayi maganan tana karya wuya yace
"mun ci cup amma baki sani ba sbd bakya kallon ball Dukda ina ciki"
Sossai fuskanta ya nuna farin ciki tace
"Alhamdulillah! Masha Allah I knew dama tunda kana ciki zance ya kare, am so proud paapi Allah yasa a fi haka.. And am so sorry wlh exams da damuwar da su hajiyar hamza ne ya hanamin natsuwa kwanan nan"
Kallonta kawai yake yana zagaye yatsanshi guda a jikin glass cup É—in ruwan dake hannunshi yace
"Ameen to all the prayers and thank you! Laifi kuma an yafe gobe ne final exam É—inki ko?"
Kai ta gyaÉ—a mishi tana murmushi yace
"then next tomorrow we will be leaving for our trip!"
Tana miƙewa tsaye tace
"ba ka ki faÉ—amin inda muka nufa ba? Lemme get you something to eat"
Yana murmushi yace
"kaman kin san am dying to taste ur magic marvelous foods"
Dariya kawai tayi ta nufi kitchen, mikewa yayi ya shige room nashi dake a gyare tsab se kamshin freshener yake wanka yayi ya sauya zuwa kananun kayan da yafi sakawa, armless da 3quarter, lallausan silifas ya saka bayan ya gama feshe turarukanshi ya fice ya nufi kitchen É—in.
A island ya zauna yana mata hira tana girkin, bata taɓa sanin Raed haka yake ba se yanzu, be iya soyayya saisa saisa ba, yana so ne da dukkanin zuciyarshi, he's a free person hakan yasa itama take zama free around him, ganin aikin ya ɗan mata yawa yasa ya sauka ya saka mata hannu, in ta kalleshi se taji zuciyarta na motsawa se ta tuna Yusuf, tsayuwa haka a cikin kitchen na soyayya yana taya ta aiki yana kuma kashe ta da Hirar shi cikin kula da tattausan lafazi shine abu na karshe da Yusuf ze iya mata a rayuwa, amma ga wannan billionier na yi mata cikin kankan da kai, Adu'ar ta Allah ya tabbatar musu da wannan moments ɗin har bayan aurensu.
Duk sadda zasu HaÉ—a idanu zasu sakarwa juna murmushi har suka kammalla suka shirya dining dae dae lokacin yaran suka dawo suka cika gidan da ihun murna shi kuwa yana biye musu.
Tsayuwa kawai tayi tana Kallonsu tana murmushi har suka gama, ta kora su dakunansu don yin wanka, ihun su kuma shi ya tada junior ta É—auko wa Babanshi shi ta ajiye mishi, shima sossai yayi murnan ganin daddyn, bayan sun gama sun fito suka ci abinci cikin kwanciyar hankali.