Sashe 35
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da ya fito kasa É—auke idanunta tayi a kanshi shi kuwa murmushi ya sakar mata tare da dage gira alamun ya ne? tayi saurin kau da kai tana murmushi Masha Allah, ya fita kaman irin Larabawa masu É—an duhu duhun fatan nan, barin ma jajayen lips É—inshi da ya É—an saka a baki yana tsotsa.
Yaran se complementing ɗinshi suke yace ai ko barin kayanshi ze yi, duk zaɓar musu yayi suka sauya, wani Emerald green Abaya me stones na asalin Larabawa ya ɗauko ya miƙa mata.
Ta kalli Rigan kan ta sa hannu ta karɓa ta mike ta shiga change room.
Ko da ta sauya ta juya ta kalli kanta seda ta sake kallo, ba karamin kyau tayi ba murmushi ta saki tana shafa kayan kan ta yafa gyalen da kyau, ta fito cike da jin kunya sbd adon Rigan yayi yawa dole ya fisgi hankali.
Idanu kawai ya zuba mata tana tsaye tana wasa da fingers É—inta, ihun yaran ne ya dawo dasu daga duniyar da suka tafi suka tattara yayi payment suka fita.
Yawo sossai suka yi a garin suna buÉ—e ido, wani wurin har yabon su ake da nice family sede yayi murmushi, se chan dare suka dawo.
Washegari ma haka suka tafi yawon se biyar suka yi airport da loggage da basu zo dashi ba.
Karfe shidda na yamma a Orley Airport yayi musu su Paul suka zo suka dauke su zuwa gida, 2days É—in a wurin su duka was among the best days of there life, duk sun tsinci wani farin ciki da har yanzu sun kasa fayyace ma menene.
A parlorn sama suka yi turus suna kallo gabaɗaya an sauya tsarin parlorn an chanza kujeru an yi shelf me girma da katon wurin sallah da ya ƙawatu ga kyakyawar darduma milk da ash dake shimfiɗe wurin kuma hasken shi me duhu ne se ya bada wani kyaun burgewa.
Bayan sun yi isha suka zo suka shirya Qur'anai da kananun hadisan da suka sassayo a shelf É—in se ya karasa kawata parlorn.
Se murmushi yake yana ji yanzu za'a iya kiranshi cikakken musulmi, Kallonshi tayi tace
"thanks"
Yace
"for?" Yana narka idanunshi cikin nata.
Ta fusge a sanyaye tace
"the shoppings"
Yace
"ko duka kuÉ—aÉ—en da na tara a duniya zan baki ban biya ki ba, u r an angel in human form..."
Sautin kiran wayanta ne yasa yayi shiru tare da Juyawa kawai ya wuce É—akin shi.
Duba wayan tayi se taga number, bata san waye ba kuma ba Rashida ba picking tayi cikin mamakin yadda wani ya samu layinta....
#like
#share
#comment
          🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 23*
*FREE BOOK*
"Na tabbatar ba se na nemi sani ba ina magana ne da Hidayat daga Paris kike ko ma ina ne... Ba na kira bane in ji muryanki ko maganan ki ba na kira ne in buga miki gargadi me karfi akan mijina... Wallahi wallahi in baki fita hanyar mijina ba se na zama ajalinki! In baki ji tausayina ba nima ba zan ji naki ba.. Kaman yadda ya tsallake ya bi ƙasa ƙasa ya tafi wurinki har wata uwa duniya be damu da ya barni da tsohon ciki ba haka nima zan tsallako in zo har inda kike in halakaki in baki kyalemin miji ba.. Daaɗin abun Kuma kema macece kaman yadda kika min Allah yasa a miki ninkin ba ninkin, bazawarar banza..!"
Tsit aka kashe wayan, tsamm hidayat ta tsaya a tsaye kaman an dasa ta tana kallon fuskan wayan da dama a hansfree ta saka, daga bayanta ya É—an leko fuskanta don ya saka hannu kenan a kofan ya fara jin muryar yayi niyyar shigewa sede jin yadda ko ma waye magana take a harzuke da bala'i yasa ya dawo da baya.
Hannunshi ya saka yayi waving fuskanta se tayi firgigit ta dawo da sauri ta kalleshi tana fiki fiki da ido wadda ta saka shi dariya, duk yadda ya so ya danne seda sautin dariyar ya fito.
Yace
"Au wai dama bazawarin naki ma me mata ne?"
Raurau tayi da idanu ya sake sakin yalwataccen murmushi tare da É—aga duka hannunshi yana shrugging kafaÉ—a yace
"I surrender! Ni ba ni na kar zomon ba"
Bata san ta Harare shi ba seda ya zaro Idanu duka waje yana kallonta da sauri ta shige zuwa room É—inta tana É—an murmushi, bayan ta shiga a fili ta furta
"nima na rama.."
Ajiyar zuciya ta sauke ta sake kallon fuskan wayanta, layin Nigeria ne kwarai kenan matar Hamza ce, baki ta taɓe ita bata san a gaske hakan na faruwa ba seda ya faru a kanta a yanzu, abunda ya daure mata kai shine yadda mata suke iya furta yin ajalin mace akan ɗa namiji, Hausawa suka ce maza ƴaƴan mamansu.. Lallai kam.
Aisha da su Noor da suka shigo ne yasa ta mance Tunanin wata matar Hamza da ta kirata, da shirin kwanciyar su suka ce yau a É—akinta zasu kwana.
Gadon ta bar musu ta sauka kasa da blankets masu taushi, Seda ta tabbatar sun yi Adu'a kan suka kwanta.
Wayanta ne yayi ringing ta duba taga hamza se matarshi ta faɗo mata, baki ta ɗan taɓe kan ta ɗauka suka gaisa yace
"gobe kam in Allah ya kaimu zan ga hasken raina"
Tace
"uhmm hasken ranka kam na chan ka barota Nigeria.."
Yace
"ban gane ba!"
Tace
"manta kawai, ya Paris to?"
"Babu daaÉ—i tunda baki a kusa dani"
Tace
"hope kana ji daga wurin Aunty na?"
Dariya yayi sossai yace
"Zainab É—in ce Auntynki?"
Tace
"eh mana, itace first wife ai Allah ya riga ya bata girman"
A ranta kuwa tace Ashe sunanta zainab!
Sama sama suka ɗan ƙara hiran kan suka yi sallama ta kwanta itama.
Washegari kaman yadda ta saba da wuri ta gama musu komai suka fice a tare shi kam har lokacin be baro É—akin gym É—inshi ba ma.
Bayan sun gama lectures suka haÉ—u da Rash, hira suka sha seda taga call É—in hamza kan ta kalleta tace
"kina da wani class ne?"
Tace
"A'a am done for today ya akwai outing ne?"
Tayi maganan tana dage gira, dariya hidayat tayi tace tana É—aukan call É—in
"ke yayana ne"
Daga bayansu suka ji an ce
"ta faÉ—i ba daidai ba husband to be dae"
Da sauri duk suka juya, dariya tayi tace
"ya aka yi ka gano mu?"
Yace yana me kallon irin fresh da tayi da wani kyaun da ta kara
"taya ba zan gano ki ba ke fa tauraruwa ce a cikin taurarin ma Zara kinga ko ko da zaki ɓuya cikin gajimare hasken ki baze dusashe ba"
Rash tace
"uhm bari na matsa kar in kurumce"
Dariya duk suka yi, Hidayat tayi musu introducing juna suka gaisa, fita suka yi daga school É—in zuwa wani hadaddiyar wurin shakatawa, Seda suka ci abinci kan rash ta mike tace bari ta É—an zagaya ta fice ta bar su tare.
"Tsakani Da Allah hidayat hankali na ya kasa kwanciya da aikin kin nan a gidan wannan É—an kwallon, kin san ana cewa sunan musulmi kawai yake amsawa amma yayi Ridda tun yana matashi lokacin da kuÉ—i ya fara ratsa shi.."
Lumshe idanunta tayi tana jin ba daaÉ—i kan ta buÉ—e tace
"ka ce Astagfirullah Ya Hamza! Wallahi wallahi kaman yadda muke sallah haka shima yake yi, kaman yadda muke karatun Alqur'ani haka shima yake.. Zan iya cewa ya fi dayawa daga cikin musulmanmu da suka tashi cikin tsantsar musuluncin ma kyaun zuciya da na É—abi'u karka yi Shedar Zurr saboda zaka tashi dashi a gaban Allah ayi muku hisabi"
Kallonta kawai yake, duk fara'ar dake fuskanta ya dusashe hakan ya nuna magananshi ya ɓata mata rai..
"Wait..! Hidayat me tsakanin ki dashi da har don na faɗi maganar da na ji a gari akan shi ranki ze ɓaci?"
Ya faÉ—a shima wani irin kishi da zafin zuciya na bijiro mishi.
"Raina be ɓaci ba ya hamza, kawai ina maka gyara ne sannan kai ji kayi ni kuma zaune nake dashi wuri guda"
"I will never let you stay in that house har zuwa sadda zamu yi aure, that won't be possible! Hidayat ba de son shi kika fara ba?"
Ya karashe da wani irin muryar da ya sakata saurin girgiza kai tace
"karka manta fa ya hamza hidayat ɗin nan ce dai marainiya, ni ɗin ce dai wacce bani da galihu da gata, hidayat ɗin nan ce bazawara wacce ɗa namiji ya yagalgalawa rayuwa, taya kake Tunanin zan kai kaina matsayin sanannen ɗan kwallon duk duniya? Ka san mata masu mutunci da ƙima! ƴan mata daga kasashe na Larabawa da na baƙin fata dake ma mutuwa a kanshi? Ko a mafarki Raed yafi karfina bare a zahiri... Don Allah karka yi min mummunar fahimta don kawai na gyara maka kuskuren ka a musulunce.."
Ajiyar zuciya ya sauke, se kuma yaji rashin daaÉ—in abubuwan da ta alakanta kanta dashi saboda maganan da shi ya kawo ta.
"Kiyi hakuri, wlh da Tunanin kasancewar ku inuwa É—aya nake kwana nake tashi ba zan iya jurar wani abunda ze kuma raba ni dake ba kuma.. Don Allah ki amince mu yi auren mu kusa ko hankalina ze kwanta"
Tace
"ya wuce ya hamza! Sede aure har yanzu ban shirya ba, sannan karka manta matarka fa ko shekara baku rufa ba da aure taya zaka fara bijiro da wani maganan auren kuma?"
Yace
"in dae hajiyata ta fahimce ni in Shaa Allah bani kuma da sauran damuwa"
"mahaifinka fa?"
Yace
"ai Alhaji ya jima a kwance bashi da lafiya komai se an mishi"
Tace
"Allah sarki, Allah ya tashi kafadunshi" a lokaci É—aya tana tuna Abbanta. Da Ameen ya amsa suka É—an yi shiru kan tace
"ya kamata ka koma gida haka nan ko don Aunty na da ka bari da tsohon ciki"