Sashe 30
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gudu yaje ya ciro murÉ—aÉ—É—iyar igiya na É—aure saniya ya fara jibgarshi ko damuwa da É—an shekara Biyar zuwa shidda ne be yi ba, be yi la'akari da tun farko kula da dabbobin ba aikin da ze iya bane.
Da kyar Raed ya samu ya gudu ya fita a gidan yana ta kuka ya samu wani lungu ya dukunkune kaman maraya yana kukan raÉ—aÉ—in da jikinshi ke mishi yana kiran Daadida da Mamah (maamanshi)
*Kai Har 4 thousand words🤔 gaskiya na yi kokari😉*
#like
#share
#comment
          🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 20*
*FREE BOOK*
Tun daga nesa yake hangar kaman yaron nan da ya taɓa kade mahaifiyarshi har ta mutu, suna matsowa kusa kuwa ya taɓa shi wadda ya saka Raed firgita ya tashi kaman ze gudu, pastor Philip yayi saurin rikeshi yana cewa
"hey calm down we r not gonna harm u"
Pastor David yace
"Muhammad ya kake?"
Kallonsu Kawai Raed yake ya kasa magana don shi be sheda su ba, ganin da gaske be gane shi bane yasa yace
"Me kake yi anan haka Raed? Ji jikinka duk kashin shanu da ruwa? Me ya sameka a fuska haka?"
Se yaron ya sa kuka, duk wani tausayinshi ne ya kama su, lallashinshi suka yi tayi har yayi shiru yayi musu bayanin abunda ke faruwa Seda Philip yayi kuka da David ke faÉ—a mishi abunda yace don shi ba É—an Nigeria bane ya je Mambila yawon buÉ—e idanu da yada addininsu ne shine ya sauka wurin Pastor David.
David ya ce cikin harshen turanci
"Tun daga sadda na kade mahaifiyarshi yaron ya kasa fita a raina, na sha zuwa don son ganinshi baban yake ce min baya nan ko yana makaranta in bashi kuÉ—i akan a mishi sayayya amma dubi yaron nan, kaman a bola yake rayuwa ko almajiri ya fishi kyaun gani.."
Yayi maganan yana share hawaye, Philip yace
"matsalanku kenan a Nijeria had it been a ƙasar mu ne taya hukuma zata bari a yi ma yaron nan Haka"
Bayan gama jimaminsu suka ce ya zo su je su yiwa baban nashi nasiha Sam ya ƙi ya san karshen shine a ciki, kyautar kuɗi suka bashi shima ya ƙi karɓa, A mota suka dauke shi zuwa gidan David suka bashi abinci ya hau ci hannu baka hannu ƙwarya, se kallon shi suke har ya gama suka saka shi yayi wanka Philip ya sa kayanshi a washing mashing bayan ya fita tas suka yi drying suka goge suka bashi ya maida jikinshi take yayi kyau.
A parlor suka zauna ya zauna a ƙasa ya kurawa TV da ake buga kwallo idanu, tsabar kallon da yake yiwa ball ɗin ko idanunshi baya son kaudawa be san time ya tafi ba seda ya ji kiran sallah a masallacin dake kusa da gidan David ɗin, da sauri ya miƙe yace ze tafi.
Seda suka bashi abinci ya sake ci kan suka maida shi inda suka ɗauko shi, a raɓe ya shiga gidan Badi'ah tace
"ka ci gaba da raɓe raɓe duk aikin da ka tara zan ga uban da ze maka ai, kuma babanka ya ce baka da abinci a gidan nan har nan da kwana biyu sbd kashe mishi sa da kayi kuma ka kiyayi sake haɗuwarku Duna kawai"
Kanshi kasa ya wuce ya É—auko roban da yake diban ruwa ya fita ya fara jidowa Seda ya gama ya je ya kwanta a cikin dabobbin gwanin tausayi.
Daga haka David ya gane taimaka mishi, Philip ya koma amma da Tunanin Raed makale a cikin ranshi, rayuwar gidansu kuwa banda tsanani babu abunda ya ragu a gareshi, kasancewar shi yaro kuma abun ya mishi yawa yasa yayi developing Panic Attack..
Wani irin tsoron mutane yake, baya yadda ya kalli idanun kowa kullum a raɓe yake a wuri, idan kuwa ya tsorata numfashin shi se yayi ta seizing kaman ze mutu da kyar yake samu ya samu sauki se ya Haɗa kai da gwiwa yayi ta kuka.
A haka ya sake shekara biyu a gidan ya cika shekara bakwai, a lokacin ya san yana da wani abu guda ɗaya dake debe mishi kewa yake hana shi shiga damuwa wato ball, ze Haɗa ledojinshi ya sami wuri yayi ta bugawa to fa shine kaɗai zaka ga haƙorin shi yana murmushi se kuma in ya je wurin Daadida da ya kan Saci hanya yaje sama sama da kyar ze tsaya ta kulla mishi abinci a Leda ya tafi saboda kar a gane Babanshi ya kusa kashe shi.
Yau ya tashi baya jin daaɗi hakan ya sa yace da ya tsaya zuwa jeji dibowa dabbobin abinci gwara ya korasu suje su ci tunda ya kan fitar dasu, fita dasu yayi zuwa chan wajen gari se ya kaɗa su ya samu wuri ya kwanta tun jiya da rana be ci komai ba yunwa yake ji ga zazzaɓi dake damunshi wadda damuwa da yake ciki ne ya haddasa mishi.. Mutanen gari sun maida shi wani soko,gaula wasu har kallon marar cikakken hankali suke mishi hakan yasa yake iya yinshi wurin gujewa mutane.
Yannenshi ko kusa dasu be isa zuwa ba daga me hanbari se me duka, yadikkonanshi babu wacce ta taɓa faɗan abun arziki a kanshi duk bautar da yake musu haka nan uban da ya haifeshi be san zafinshi ba.
Kuka yayi sossai a wurin yayi ta jan numfashi daga karshe ya tashi ya kaÉ—a shanayen suka koma gida, ba tare da ya san a kiwon da suka yi da wasu shanayen akwai wani ciwo dake jikin waenchan wadda suka sakawa nashi ba.
Dare shanaye basu barshi ya rintsa ba kan safe wasu abubuwa kaman bulalai suka fiffito musu a kafafu nan take biyu suka cika, hmm misalta irin halin da ya shiga ɓata lokaci ne..
Duka shanayen suka kamu ko da hantsi yayi lokacin da Babanshi ya zo duba shanayen kaman yadda ya saba abunda ya gani ne ya kusa sumar dashi.. Kasa magana yayi yasa aka kira likitan su yazo yayiwa sauran shanayen Allura Sede ana gamawa uku suka sake mutuwa Wayyoooo zubewa kawai Bukar yayi a sume aka fita dashi..
Badi'ah dake kallon yadda Raed ke numfashi da kyar yana fusga ne tace
"Wallahi ka shiga uku Raed idan babanka ya dawo ya sameka a gidan nan, ka ga yadda ka kashe shanayen nan haka ze kashe ka, dama jiya ya gama gayamin ya tsaneka tsanar da be taɓa yiwa kowa ba baka da anfani a gareshi, ko kallon ka baya son yi yanzu kaga se ya kashe ka da hujja..."
A tsorace yake kallonta.. Suka yi dariya suka tafa da Naja.. Naja tace
"yau fa shikenan kwanan wani ya kare kaman yadda mamanka ta tafi har Abada"
Mikewa yayi a tsorace ya rabe su ya fice sbd magana shine abu na karshe da zaka ji daga gareshi..
Tunda ya fita yake ta tafiya in yaga mutane se ya raɓe ya wuce idan kuwa namiji ne se ya dauka Babanshi ne ya fara ihu yana cewa yayi haƙuri baze sake ba.. Mutane dayawa sede su ce Allah sarki Allah ya baka lafiya yaro.
Gidan David ya tafi duk uban nisan dake tsakaninsu, ya same su da Philip sede ya kasa karasawa se kuka,idan sun matso se ya matsa gabaÉ—aya ya rikice barin ma in ya tuna yadda aka fita da Babanshi ai in ya warke ya dawo shi ba a sume za'a fita dashi ba sede a mace.
Philip da ze wuce Kano ne yace
"Pastor I think I will be going with this boy, can't u see he's depressed and he's seriously sick.. Daga ka ganshi zaka san panic attack na damunshi idan uban shi baya sonshi ni ina son shi I will take him with me"
Duk yadda David ya so ƙi Philip ma nacewa yayi yace idan yaron ya girma ya dawo da kanshi amma yanzu ba ze bari ya koma ba.
Sanadiyar fitan shi Mambila kenan suka tafi Kano sun É—an kwana biyu Seda Visa É—inshi da komai nashi ya fita kan suka wuce US anan Philip yake rayuwa da matarshi da kuma Æ´arshi mace wadda shekara huÉ—u Raed ya bata.
First jinya ya fara yi sbd yadda ko cikin dare numfashi se ya sarƙe mishi ga mafarke mafarke, ga yawan tsorata rashin son mutane in kuwa ya ga baƙin fata nan take se ya ruɗe.
Yana jinyar yana samun sauki a hankali Philip ya sa shi school sede be son boko Sam, da kyar ya gama grade 5 yace shi kam ya gama karatu da Philip ya tambayeshi abunda yake so yace ball.
Nan yayi enrolling É—inshi ya samu trainee wani irin baiwar kwallo yake dashi, nan take ya fara fita wasanni in kana son farin cikinshi ka mishi hiran kwallo, abu guda É—aya da be bari ba sallah, ya kan HaÉ—a salloli biyar da dare yayi Dukda be ga kowa nayi ba a gidan.
Wani irin shakuwa ke shiga tsakaninsu da Rabecca don da ita kaɗai yake hira har yayi dariya, itace ƙawarshi a komai..
Wasa wasa be sake maganan Gidansu ba seda ya zama shahararren É—an kwallo ba wadda be san 'R MAI NAGGE' ba se lokacin ya samu Pastor Philip yace yana so ya je gida.
Be hana shi ba ya shirya ya tafi Gembu, gidan Daadida ya fara zuwa ya kuwa ci sa'a tana wurin har lokacin rungume shi tayi tayi ta kuka a jikinshi tana mamakin yadda ya wani girma ya zama namiji sede kana ganinshi ba addini ba komai rayuwar Turai kawai..
Da kyar yake iya HaÉ—a hausa ya tambayi Babanshi fa.
Shiru ta É—an yi kan tace
"Babanka babu inda be shiga ba a garin nan don nemanka saboda ya É—auki mataki a kanka don cutar da ta shigi shanayen nan sune sukayi sanadiyar karyewar arzikinshi duk dabbobbinshi sun mutu, abinci ma gagararsu yake a gidan shiyasa ya É—auki laifin komai ya É—aura maka ban san ko yanzu ya huce ba amma duk sadda ze shigo nan se yayi magana marar daaÉ—i game da kai"