Sashe 68
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu wadda ya fita a mota saboda Abba ma hana Maami fitowa yayi, se Soldiers guda biyu da polisawa guda uku cikin mota biyu da Mahaifin Rashida ya turo ne suka kutsa kai cikin unguwan a take mutane suka yi cirko cirko ana kallon su kaman ba'a kwaryar Kano suke ba, har da masu leke ta gini, ba'a yi minti talatin ba se ga umma, Surayya, Kausar, fahariyya da Yusuf an tuso keyarsu zuwa waje.
Da kallo tsuru tsuru kaman an tare ɓera a lungu suke bin zuƙa zuƙan Motocin da ko da suke da kuɗin ma basu ga irin ta ba bare yanzu, duk akan gwiwowinsu aka saka su zubewa, hidayat tana ta Kallonsu ɗaya bayan ɗaya a zuciyarta tana jinjina ikon ubangiji, a kan Yusuf ta tsaida idanunta zuwa hannunshi da gabaɗaya ya sauya halitta kaman ma ya ruɓa don wani baƙi da yayi, yana zubar da wani farin ruwa, shi karan kanshi ya rame ya tsirance yayi baƙi kirin, kana ganinsu kaga masu cutar tsananin yunwa.
Seda suka kwashe seconds a haka kan Raed y buÉ—e ya fito bayan ya saka facemask yana Kallonsu É—aya bayan É—aya, kan ya sa hannu ya buÉ—ewa hidayat kofa ya mika mata hannu ta sanya nata ya taimaka mata ta fito a hankali, duk idanu suka zuba musu kaman yadda sauran Jama'ar suke Kallonsu.
A lokacin Abba da Maami ma sun fito, daadida ma ta fito amma yaran kam Raed duk ya hana su fita, ita Aisha tunda ta kalle su ta gane su sede bata yi ko motsi ba don bata kaunarsu kaman yadda basa kaunar ta da mommyn ta.
"Hajiya don Allah kuyi hakuri wallahi bamu san laifin da muka aikata muku ba! Ku yafe mana wallahi bamu da abunda zamu iya baku bayan hakuri don ko abunda zamu sa a bakin salati ma gagararmu yake.. Ku tausaya mana bayin Allah!"
Umma ke rokon hankali tashe, don sanin waennan É—in ba kananun mutane bane daga motocin zuwa kalar suturunsu da kalar fatar jikinsu.
Surayya da ta kurawa hidayat idanu ne tace
"laaaaaaa wallahi hidayat ce umma! Hidayat ce fa! Hidayat...."
Ta tashi da gudu zata yi kanta wani wawan kafa police ɗaya yayi mata se gata a ƙasa tana sakin ihu, Yusuf, umma, Kausar da Fahariyya a tare suka ce
"HIDAYAT???"
Tana aika musu da kallon da bata taɓa yi musu irin shi ba tace
"Kwarai Hidayat ce ba kuskure idanunku ke gani ba Amina!"
Duk zaro idanunsu suka yi, suna masu tsananin mamakin hidayat É—in.
Ummi da ta fito ne tayi dariya tace
"Surayya ashe Zaku gane hidayat É—in haka da sauri? Kun É—auka da kuka koreta cikin wulakanci da kaskanci rayuwarta ya tagayyara ne? To Allah ba azzalumin bawansa ba! Hidayat ta samu rayuwa me kyau da nagarta gata nan ta dawo muku da mahaifiyarta da mahaifinta, kakarta da kuma mijinta wadda yake wa a gareta sakike!"
Hidayat ta sake cewa
"Amina kin ga uwata da ubana! Hidayat ba shegiya ba ce kaman yadda kuka raine ta da Kalmar shegantaka!"
Maami Umma ta kurawa idanu muryanta na tsananin rawa tace
"Aisha???"
Maami tayi murmushi tace
"kwarai baki yi kuskure ba ni ce dae Aisha da kika rabata da Æ´arta a tsummar goyo saboda rashin imani da tausayi"
Umma ta rarrafa ta riƙe kafafun Maami tace
"Na tuba Aisha Don Allah ki gafarceni! Bani da hujjar kare kaina daga laifukana na sani na cancanci a kirani da kowanni suna... Na tuba ki yafe ni"
Maami tace
"zan iya yafe miki laifukan da kika min amma wadda kika aikatawa Æ´ata ba me yafuwa bane Amina! Me hidayat ta miki kika zalunce ta irin wannan mugun zaluncin?"
Tana kuka sossai tace
"Wallahi wallahi nayi nadama, son zuciya ne kawai da rashin sanin Allah! Don Allah ku gafarcemu yanzu ma abunda muka shuka muke girba, alhakkinku ne yake bibiyar rayuwarmu don Allah ku yafe mana!"
Yusuf yana kuka ya fara magana
"Hidayat ni kam bani da wani bakin da zan iya neman yafiyar ki don na san ban miki adalci a rayuwa ba, na zalunce ki ba tare da na san kaina na zalunta ba, hidayat ina Aisha da abunda kika haifa? Ina yarana....!"
Wani mummunan kallo da bata taɓa sanin ta iya ba ta aika mishi, bazata iya Haɗa jikinta da nashi ba a yanzu haka bazata iya bari mijinta ya taɓa shi ba, da sauri ta kalli Sojan dake tsaye gefenta cikin harshen turanci ta bashi umarnin tana so ta ga jini a bakin Yusuf....
Wasu irin zafafan maruka da ya saka shi tumurmushewa cikin ƙasa ya sauke masa, a tare bakinshi ya fitar da jini a gigice a kuma ruɗe ya samu ya ɗago idanunshi da suka cika da ƙasa yake kallon ta, idanunta da suke rine take Kallonshi dasu tana kaɗa yatsa tace
"Wannan shine ze yi ta zama hukuncinka a duk sadda ka sake alaƙanta min yara da kanka! Ko ka manta na maka gargadi kan tafiyata? Ka manta na yanke duk wani alaka dake tsakanin ku?"
Kausar tace
"amma ai kin san ko me kika yi jininshi ne ke yawo jikinsu so babu yadda kika iya don ba'a chanzawa tuw...."
Kallon da tayiwa wannan Sojan ne ya saka shi sauke mata nata rabon da seda haƙorinta ɗaya ya fita.
Raed hankalinshi duka yana kan hidayat da take neman birkicewa, Kallonsu kaÉ—ai sosa mata abubuwa dayawa yake yi, tana Kallonsu ne kaman tana buÉ—e shafuka shafukan rayuwarta a idanunta da zuciyarta, aka ce me hakuri be iya fushi ba....
****Menene ra'ayoyinku game da Yusuf da iyalan shi da kuma hidayat??? Shin kuna gani rayuwa kaɗai ya isa koyar dasu darasin abubuwan da suka aikata ko kuwa anan ma hidayat tayi anfani da zuciyar haƙurin ta wurin yafe musu ko barin su da halinsu??? Shin idan Kaine a kafafun hidayat wani irin abu zaka iya aiwatarwa a irin zuciyar ɗan Adam??? Sun chanchanci ƴanci kuwa? Karku manta Allah yace duk wadda be yi anfani da hukuncin da na saukar ba lallai shi ɗin kafiri ne.., fasiki ne.****
#Vote
#share
#comment
         🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
FOLLOW ME ON Wattpad @Gureenjoh6763
AND ON AREWA BOOKS @gureenjo
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 45*
*FREE BOOK*
"Har yanzu da sauran ku a sanin rayuwa Kausar... Kai Yusuf har ka isa kayi claiming right akan yaran nan? Anya akwai zuciya a kirjinka? Ka manta yadda ka dinga dukana kana azabtar dani da yunwa duk don kawai saboda kar su zo duniya? Ka manta duk wannan? Ka manta yadda ka ɗaga Usman ka buga kanshi da pillar wadda ya zama ajalinshi? Kana Tunanin wannan rayuwa da kake ciki shine kaɗai alhakin ran Usman? Yusuf wallahi wallahi da za'a bani izinin kashe mutum kwara ɗaya rak a duniya babu wadda zan zaɓa in halaka se kai, ka sani baka ga komai ba... A da nayi niyyan in ɗau fansar Usman da hannuwa na sede a yanzu na fasa wannan kuduri, kar ka yi tunanin saboda Abba ne ko su Aisha a'a, don babu ruwan Allah da wani yaci albarkacin wani a ranan gobe, ranar da uwa zata guji ƴarta, ƴa ta guji uwarta dangi su guji dangin su.. Abunda duk ka aikata shi kaɗai kai kaɗai zaka girbe abunka.. Aisha!!"
Ta kira Aisha dake cikin mota, saukowa yarinyar tayi ta tako ta zo kusa da Hidayat tace
"mommy ga ni!"
Inda Yusuf yake bata kalla ba, wasu irin hawaye masu ciwo ne ke fitar mishi, se a yanzu yake jin wani irin ƙaunar yaran da son su na shiganshi, kallon Aisha yake yana fata ko sau ɗaya ne ta kalleshi ta kira shi da suna 'Abba' abunda da a baya idan sun kira shi da hakan ji yake kaman sun jingina shi da mutuwa, Kallonshi hidayat tayi ta kalleta tace
"Aisha ga Abbanki na magana..!"
Aisha bata juya ba tace
"Mommy ni shi ba Abba na bane, ga daddynmu nan..!"
Ta Nuna Raed, rarrafowa Yusuf yayi yana shirin kai hannu Jikin Aishan don riƙeta wani irin ihu ta saki tana tsugunawa ta boye kanta cikin kafafunta
"No! Please don't touch, karka taɓa ni Mommy kice kar ya taɓa ni mugu ne! Ze kasheni yadda ya kashe yaya Usman... Mommy don Allah mu tafi kar ya dake ki ba zan iya shigar miki kaman ya Usman ba...!"
GabaÉ—aya ta ruÉ—e, da sauri Raed ya É—aga ta yana calming nata.
Yusuf kife kanshi yayi a ƙasar wurin yana kuka sossai, hidayat tace cikin muryarta dake rawa sossai
"ka gani ko? Yusuf ruwa cikin cokali ya ishi me hankali ya sha yayi wanka! A yanzu da nake da komai cikin harda duniya wato kuÉ—i ina da daman da zan sa a daureka ko a kasheka ba tare da kowa yace komai ba amma ba zan yi hakan ba! Ka zauna kayi tunanin laifukanka da hukuncin ubangiji kilan ka rage wasu abu daga cikin manyan zunubanka..."
Juyawa tayi tana kallon Abba tace
"Abba ni ma mutum ce kaman kowa, ina da zuciya a kirjina Abba sun min abunda ko kuÉ—i nake takawa basu cancanci taimakona ba, amma ba zan iya barin su hakanan ba! Abba ka basu wani abu su sake gina rayuwa albarkacin Abbana"
Daga haka ta juya ta koma mota tana share hawayenta, duk da kallo suka bita har ta koma, sossai umma da Yusuf ke kuka lallai rayuwa, haka Mahaifinta ya rubuta cheque ya ba umma, duk suka koma mota wannan karon kam Aisha motar Raed ta shiga suka bar arean, Maami bata ce komai ba saboda ta san idan Yusuf me hankali ne kalaman Hidayat gareshi shagube ne, idan ya fahimta yayi aiki dashi ya yiwa kanshi idan kuma be yi ba duk kanshi aka ce 'A word is enough for the wise'
Seda suka sauke Ummi gida kan suka koma asibiti, jikin Buba dae gashi ga yanayin shi, se dare duk suka watse..