Sashe 23
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga sadda Tattausan fatar hannunshi ta sauka bisa nata ta daskare a wurin, wuta ne ya ɗauke mata gabaɗaya ko maganan da suke a wurin ba ji take ba, tsammm haka take jin wani abu na yawo a jikinta wadda bata taɓa ji ba, yaaa salam! Ta faɗi a zuciyarta a sadda taji saukar kaifaffun idanunshi bisa kanta, ji tayi kaman ɗaure ta akai...
Norah ce ta zame hannunta wadda yayi sanadiyar saukar nata ya zame daga nashi hannun, tana kiran sunanta
"Miss hidayat"
Wani wawan ajiyar zuciya ta sauke tana dawowa daidai ta amsa a daburce, be bi ta kanta ba don wani lokacin gani yake kaman ba daidai take ba abu kaɗan ke gigitata..
Daga wurin miss Mary ya ji abunda ke faruwa, se ya juya yana kallon Norah da kaman ta shige ƙasa daga ita har Hidayat ɗin, murmushi yayi yana rungume ta yace
"my Lil girl is now a grown up woman"
Itama murmushin tayi, suka dunguma sukayi gida Norah a motar babanta yayinda hidayat da miss Mary suka tafi a motar da suka zo na gida, sun samu su Aisha sun dawo har ma sun ci abinci, Seda hidayat ta fara taimakawa Farrah da wanka kan ta zo tayiwa Aisha, Norah ta shigo itama tayi wankanta ta zauna wurin hidayat tana sauraran darasussuka akan period wadda ita bata taɓa sani ba..
Hidayat sossai ta tsoratata da hulda da maza, ta nuna mata hadarinshi ba ga lafiyar ta ba har ma ga addininta, kuma sossai Norah ke É—auka, kiran landline ne ya katse musu Hirar tasu Norah taje ta É—auka dad ne yace ta kawo mishi Junior..
Ɗaukan shi tayi ta fito ta bar hidayat ɗin da Tunanin sabuwar yanayin da take tsintar kanta a ciki wadda bata taɓa ji ba..
A tsararriyar bedroom É—inshi ta same su, Aisha na yin homework yayinda Farrah ke yin game a iPad kunnenta headphone ne tana jin wakar da game É—in ke yi, haushin kasancewar su tare da Aishan take, karbar junior yayi yana mishi wasa yaron na bangala dariya..
Kwarai yake yabawa da tsabtar maman yaran sbd yadda a duk sadda ze ɗauki Junior kamshi na musamman ne ke tashi a jikinshi goyon ta Sam ba kazanta, a hankali ya tuna ranar da aka samu yaron da abunda ya faru, shi dae kwana biyu da suka yi da Hidayat kai tsaye ze iya cewa bata cikin mutane masu fitina ko rashin kunya, to meyasa babansu ze zaɓi wulakantata ta wannan hanya kawai don bata da kowa?
Da fa shima macece hakan za'a yi mishi, ajiyar zuciya ya sauke yana kallon Wayanshi da ya É—auki ringing ganin sunan Godfather yasa ya É—auka facetime ne, hakan yasa wani kasurgumin pastor ya bayyana sanye da kayansu na father, hannunshi rike da Bible kaman yadda bayanshi ke nuna a church yake..
"Hey my son!"
Raed na murmushi yace
"father good af, trust you are doing great?"
Da gudu Norah da Farrah suka zo fuskan wayar tashi suna leke ganin da gaske father ne yasa suka fara mishi surutu
"hello grandpa ka ce zaka zo har yau baka zo ba, we are really mad at you"
Murmushi yake yana cewa
"am so sorry my queen nd my princess, by God grace I will be with you guys in a jiffy, ayyuka ne suka min yawa a nan muna ta bada word of God, mutane na karbar almasihu"
Norah tace
"u r always talking abt this almasihu but Miss hidayat said he is also a Prophet sent by Almighty Allah, bcs Allah doesn't have a wife nor a son"
A take fuskar mutumin ta sauya yace
"who is miss hidayat?"
Farrah tace
"our new nanny from Nigeria grandpa I don't like her"
Raed na kallon Aisha yace
"hey Farrah be nice ok?"
Mikewa tayi ta fice wai tayi zuciya, girgiza kai yayi yana jin amsan da father yake baiwa Norah a lallai lallai se ta amince da faÉ—ar cewa Almasihu is a son of God, ita kuma hankalinta ya fi kama na miss hidayat, daga karshe kyale ta yayi suka maida call É—in phone call da Raed..
Kai tsaye ya nuna be son sabuwar nanny É—insu ze turo wata daga Amsterdam garin da yake a yanzu yana yaÉ—a addinin kiristanci ta cigaba da kula dasu, Raed be ce komai ba har suka gama wayan ya kashe..
Da Junior ya cigaba da wasa Aisha da Norah na mishi hira jefi jefi kaman daga sama ya jiyo ihun Farrah, da sauri ya miƙe ya nufi waje cikin Tunanin abunda ya same ta, a ɗakin hidayat ya ji kukanta shi da Norah da Aisha ne suka shiga ɗakin..
Tsaye suka ganta tana kuka sossai riƙe da kumatunta yayinda hidayat ke tsaye idanunta duk a waje zuciyarta kuwa banda skipping babu abunda yake..
"Farrah what is it? Me ya same ki?"
Raed ya watsa mata tambayar yana kokarin cire hannunta da ta saka a kumatunta cikin kuka tace
"she hit me"
Tana maganan tana nuna hidayat.
A razane hidayat take kallon yar yarinyar kaman yadda shima yake kallonta cikin ɓacin ran da be san ya bijiro mishi ba, cikin wata kalar murya yace
"how dare you hit my dota?"
A ruÉ—e tace
"Wallahi wallahi ban taɓa ta ba, taya zan fara dukanta? She came here tace tana son custard na ce mata ina zuwa bara nayi sallar asr da lokacin ke shirin fita se in je in Haɗa mata se kawai gani nayi ta saki ihu tana rike kumatunta but ban taɓa ta..."
"Enough please..!" Ya faɗa har lokacin da ɓacin rai sossai a fuskanshi.
Hannun Farrah ya sauke daga fuskanta wurin kuwa yayi ja, Junior dake bacci ya ajiye bisa kan gadonta ya ɗauki Farrah zasu fita Hidayat ta sake kokarin kare kanta sbd bata taɓa jin zafin a jingina ta da abunda bata yi ba irin yau, sossai abun ya mata zafi wadda ta rasa dalili haka kawai take jin kaman zata yi hauka idan har ya fita da wannan fushin da kuma Tunanin ta taɓa mishi yarinya..
"Sir..! Please believe me wlh ban taɓa ta ba.."
A tsawace yace
"then why her chin shows that? Kalli kumatunta.. I can take anything but not hitting my child ni karan kaina ban taɓa saka musu hannu ba so ba zan yarda common nanny like you ta dakesu ba, If you can't do the job then you should please silently leave tun baki Harzukani ba"
Yana kai nan ya juya ya fice, kuka hidayat ta fashe dashi tana jin ba daaɗi har kasan ranta, idan kuwa bata faranta mishi sbd taimakon da ya mata ba ba zata ɓata ranshi ba, Norah da Aisha ne suka zo wurinta suna share mata hawaye.
Norah tace
"I belive you miss hidayat you can't hit Farrah she's probably lying bcs she doesn't like you"
Zama tayi kawai tana rufe fuskanta da tafukan hannunta tana cigaba da kuka, this is a minor thing a rayuwarta sede ya fi kona mata zuciya fiye da abubuwan Yusuf menene hakan?
Aisha ficewa tayi ta je ta same shi yana ta rarrashin Farrah, a hankali tace
"Daddy mama will never hit Farrah bcs ko mu bata taɓa dukanmu ba, she always says hitting someone is never a solution and will not ever be, gashi yanzu tana ta kuka har Ya Norah ma started to"
Se yaji wani iri, dukda be san Hidayat ba sede Aisha bazata mishi karya ba, idan har bata taɓa dukansu su yaranta ba taya zata fara dukan Farrah, ya san irin yadda ta tashi sbd ya fuskanci abu makamacin hakan shiyasa shima be taɓa dukan yaranshi ba, idan har ze daga hannu da nufin dukan wani se Tunanin mugun mahaifin shi ya darsu a ranshi hakan yasa kwata kwata baya so yaji ko maganan duka ne..
Farrah ya kalla yace
"Baby u knew na faÉ—a muku lying is a very bad habit right?"
Kai ta gyaÉ—a, yace
"then tell Me the truth did miss hidayat Hurt you?"
Shiru tayi yace
"I won't be mad ok? Tell me.."
Se tace
"bata dukeni ba, I just don't like her shine friends É—ina gave me idea yadda suka gani a wani film da yarinyar bata son stepmom É—inta da tayi hakan her dad divorce the stepmom shine nima nayi"
He's so shock da abun, taya yarinya kaman Farrah zata yi acting so fine kaman da gaske hidayat É—in ta Mareta? Se yaji be ji daaÉ—i ba sede sbd yarinyar tayi kuka kuma baya so ya sake sakata wani kukan se kawai yace mata
"don't repeat that again is a bad habit kin ji?"
Kai ta gyaÉ—a ya juya ya kalli Aisha yace
"tell miss hidayat am sorry"
Daga haka ya miƙe ya shige toilet ɗinshi..
Fita Aisha tayi ta koma wurin hidayat da ta samu tana sallah, Norah na zaune daga gefen gadonta, alwala Aisha ma taje tayi ta dawo suka yi sallar tare, bayan sun sallame Aisha tace
"Mama Farrah is lying dad ya gano hakan and he said I should tell you sorry"
Dukda haka zancen be sakata farin ciki ba sbd sanin ranshi dae ya riga ya ɓaci sbd ita, aika Norah tayi ta kirawo Farrah se ta dawo tace mata tana bacci..
Qur'ani ta sa suka buÉ—e a iPad na Norah don babu a gidan gabaÉ—aya suka fara karatu seda ta karawa Aisha kan ta fara koyawa Norah daga Fatiha sbd sallah..
Ba karamin farin ciki Norah ke yi da sabbin abubuwan da take koyo ba, kan kwana bakwai ya zagayo da zata gama al'adar ta hidayat ta koya mata wankan tsarki ta kuma tabbatar da ta iya Fatiha fluently da qulhuwa, falaki da nasi.
Ita kanta hidayat na jin daaɗin yadda Norahn ke koyo sbd abunda ya kamata ta koya yanzu kenan, dukda a gefe guda tana fuskantar wasu halayya irin na turawa Farrah ke dashi sede bata taɓa maida hankali ba, kwanakin da ya biyo baya tun daga ranar da Farrah ta Haɗata da Mahaifinsu bata sake sanya shi a idanu ba.
Sede ya kan aiko Norah ta dauka mishi junior da yanzu suka fara sabo sossai da yaron, haka Aisha tana karatun ta hankali kwance Dukda abunda take É—an fuskanta na kyara daga wurin Farrah..