Sashe 36
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hmm kawai yace kan ya kara da
"zan tafi ne ba se kin Koran ba"
Dariya tayi tace
"ni na isa in koreka ni da ba a kaina kake ba?"
Dawowan rash ne ya katse musu hiran yace
"Rashida kinji ƙawarki na korata"
Rashida tace
"ba de Hidayat ce zata koreka ba sede in an yi kira dae daga gida"
Wara idanu yayi yace
"haÉ—e min kai Zaku yi?"
Se suka fashe da dariya, shima yana dariya yace
"to shikenan Allah na ze saka min"
Hiran se ya koma tare da Rash ita fa ba ruwan ta da wani kunya ko kauda kai...
Mikewan hidayat ne ya saka su duk kallonta tace
"my gurls are almost home bari naje na sama musu abunda zasu ci... Please ya hamza karka maida maganan mu wasa, kaga dae da tsohon ciki ka bar zainab baka mata adalci ba in ka cigaba da zama kwana da kwanaki, ya kamata ka koma.. Ko Rashida?"
Rashida tace
"kwarai kuwa, kar ya sa mana shakkun auren ma, muyi Tunanin anya kuwa ze yi adalci?"
Hidayat tace
"ko kuma mu É—auka a sadda ze nemi ta uku muma hakan ze mana ba!"
Dage hannayenshi yayi yace
"don Allah karku kaini da nisa... In Shaa Allah zan nemi available flight to Nigeria in tafi"
Hidayat tace
"ko kai fa!"
Ya zabga mata harara wacce ta sakata dariya.
Sallama ya musu akwai inda za shi Dukda ya so sauketa a gida sede ana jiranshi..
Suna takowa zuwa inda zasu samu abun hawa tace
"kin san jiya matarshi ta kirani ta ci min mutunci?" Nan ta bata labarin duk abunda zainab ta faÉ—a mata.
Rash tace
"Kambuuu! Ke kuma me kika ce mata?"
Dariya tayi tace
"ni ko me zan ce mata? Ko 'a' ban ce ba har ta gama sauke min kwandunan masifan ta kashe wayan"
Wani kalar harara ta zabga mata
"Amma wallahi Hidayat baki haÉ—u ba, kan bala'i gaskiya zan kwana biyu da takaicin wannan rashin amsar da baki bata ba! Don Allah bani layinta, har ta isa ta kai ne mijinta ze kashe kuÉ—i ya baro ta a chan ya biyo ki har Paris? Waye ya tsaya mata kab Nigeria da zata furta Kalmar yin ajalinki?"
Ita dae hidayat kallonta kawai take tana tuna ummi ƙawarta, Allah sarki tun da ta samu waya take kiran layin ummi dake kanta sede baya shiga Allah kaɗai ya san halin da ta shiga na ɓacewarsu lokaci guda.
"Wai shiru kika yi kina ji na?".
Rash ta faÉ—a a harzuke
Dariya hidayat tayi tace
"Wallahi best friend É—ina kika tuna min da masifan nan taki"
Rash tace
"hala wani abu ne ya sameta?"
Girgiza kai hidayat tayi tace
"na taho bamu yi sallama ba, tunda kuma na samu layin nan in na kirata bana samunta gashi ban riƙe numbern kowa ba kuma a gidansu da kai"
Rash tace
"Allah sarki amma fa tana fama dake wai dama haka kike?"
Dariya sossai hidayat tayi tace
"Rash kenan ai na fi haka, yanzu ne ma nake iya buɗan baki in yi magana ummi ce me karɓar min faɗa"
Rash tace
"lallai aiko wallahi Inde haka ne zaki cutu"
Hidayat ta ce
"cutuwa kuma na nawa? Ke de a dae yi sha'ani kawai sede fa an sha ni kuma na warke..!"
Dukda rash bata gane maganan ba sede bata sake cewa komai ba don sun zo inda zasu Rabu, sallama sukayi Rashida na ce mata idan matan hamza ta sake kira bata gaya mata shuwaka ba zasu haÉ—u wallahi.
Tana dariya ta É—aga mata hannu.
"Masha Allah"
Shine Kalmar da ya fito bakinta a sadda ta hauro saman idanunta suka sauka bisa kansu a keɓantaccen wurin sallan su, yana gaba yana jan su su uku jere a bayanshi sun rufe jikinsu da kyau junior na ta up and down a kanshi.
Ba ƙaramin burgeta sukayi ba ta fidda wayanta ta musu hoto, a lokacin junior ya ganta ya taso da gudu gudu har yana faɗuwa yana mata oyoyo, da sauri ta ɗaga shi tana cilla shi tare da ɗan Juyawa se ya kyalkyale da dariya itama dariya take kan ta maida kanta garesu se taga duk sun sallame ita suke kallo ta ɗan yi murmushi tana kauda idanunta daga kanshi ta shige ɗaki.
Itama ta gabatar da Alwala tayi sallanta a ɗaki tana idarwa suna shigowa suka bata takeaway ta karɓa yau bata dawo da wuri ba ashe shine suka je suka yi takeaway da baban bayan sun idar da sallah.
Ajiyewa tayi don a ƙoshe take, bacci ma take ji hakan ya sa ta kishingiɗa bayan ta kora su, se la'asar Norah ta zo wai ta tashi suyi sallah in ji dad.
Mikewa tayi ta shiga bayi tayo alwala ta zo ta É—auki wayanta ta fito, sallah suka gabatar a jam'i masha Allah, bayan sun idar duk Qur'anai suka É—auka suka zagaye ta har Baban wadda hakan ya bata dariya.
Tana murmushi ta fara bawa yaran in ta ƙara maka se ka tashi ka koma gefe seda suka saura su biyu, kan su fara karatun ya kalleta murya chan ƙasa sbd yara yace
"anya kina tuna kina da buri kuwa a rayuwa?"
Kallon ban gane ba ta mishi.
Ya sake cewa
"na É—auka da gaske kike da kika nuna zaki jajirce ki É—aukar wa Usman fansa ta hanyar hukuma se gashi kuma wankin hula na shirin kai ki dare"
Kanta ta dukar tace
"kayi hakuri ba wai burina bane ya dusashe, kuma ba wai na manta bane da Usman har Abada ba ze bar kaina da zuciyata ba, kai tsaye ba zan iya cewa bana son hamza ba.."
Lumshe idanunshi yayi yana jin wani mitsini marar daaÉ—i a zuciyarshi.
"Saboda ya so ni tun ina kwaila ta, shine mutum na farko da ya fara nuna tausayi na da son taimaka na sede kaddara ta a rubuce take se na sha wahala a gidan Yusuf, ya hamza mutum ne me ƙima da ba zan iya wulakanta wa ba, na tabbatar shima yana Burin ganin an biwa Usman hakkinsa sannan na san ze taimakamin ko bayan na aurenshi wurin cikar burina.."
**Team Raed! Wa ze iya hasko mana zuciyar É—an kwallo a yanzu?***
#like
#share
#comment
         🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 24*
*FREE BOOK*
**Readers! Wai kuwa kun san magic É—in dake cikin comment? Bari in baku wani takaitaccen labari, na tashi yau da ciwon kunne wadda rabona da in taÉ“a wayana ma tun 8am, se da karfe bakwai na dare ya buga nace bari in É—an leka online tunda kunnena yayi sauÆ™i wallahi ban da niyyar typing yau, but to my biggest surprise se in na shiga nan in ga doguwar muhawara, in na shiga chan in kalli ruwan comments nace kai I cannot disappoint u guys dole in daure in baku page...! Wannan page É—in naku ne masoya littafin kowa ya ga zabuwaðŸ˜ðŸ¥° one love**
Shanyayyun idanunsa masu cike da kwarjini irin na cikakkun maza ya zuba mata na Æ´an sakanni.
Se a sannan kuma ta fahimci irin katoɓarar da ta zabga sede Hausawa na cewa Magana zarar bunu... Kasa Kallonshi tayi tana jin yadda idanunshi ke ladabtar da ita yadda ya kamata.
A maimakon karatun Tsam ya miƙe ya fice daga wurin cikin salon takunshi, da kallo ta bi bayanshi har ya maida kofar ɗakin shi ya rufe..
A zabure ta mike tsaye ta koma tsakar parlorn tana zirga zirga, damuwa ta hango shimfiÉ—e a fuskanshi wadda ita a nata Tunanin damuwar ya ta'allaka ne da barin rayuwarsu da zata yi bayan sun fara sabawa da ita especially yaranshi, gabaÉ—aya ta rasa Tunanin da zata yi, da gaske tana jin hamza a zuciyarta kuma tana jin zata iya aurenshi.. Tana kuma son auren nashi ne ko ze samu natsuwa wurin fuskantar rayuwa guda ya dena raba hankalinshi saboda soyayyar ta.
Sede ita kanta in ta ɗaura Tunanin ya su Norah zasu yi se taji wani tashin hankali ya lallaɓo ya rufeta, kenan abunda ta fara ze zama a banza?
Alkawarinta da Daadida ze zama ta karya shi kenan?
Shi kuwa a nashi ɓangaren yana shiga ya zube bisa gado rigingine, da sauri sauri yake fitar da numfashi, ambaton Allah yayi tayi har ya soma jin zafin da zuciyarsa ke masa na raguwa,gabaɗaya iharin jikinsa ya mutu murus... Har abada baza'a taɓa jifan shi da kalamin da ya mishi zafi irin wannan ba kuma wadda ya rasa dalilin jin zafinta haka.
A iya tunaninshi bashi da wani businesses da ita banda kula da yaranshi se a yanzu da ta zaɓi gyara rayuwarsu da taimakon ubangiji zuwa hanya madaidaiciya, amma Sam be gane ba kuma girma da matsayin da wani sashe na zuciyarshi kuma ya bata ba.
Har lokacin magrib yana nan kwance a wurin kaman wadda aka sassara mishi gaɓoɓi, da sunan Allah ya miqe ya shiga toilet yayi alwala ya fito fuskanshi a dinke tsab, parlorn ya fita cikin I don't care manner ɗinshi na asali, duk sun yi alwala suna shirin sallah, ba tare da ya kalleta ba yayi gaba ya tada musu sallar.
Itama sau É—aya ta kalli fuskanshi da ya koma mata sak na ranar da suka fara haÉ—uwa, bayan sun idar da sallah ya buÉ—e Alqur'ani ya cigaba da muraja'ar na baya.
Toh fah tun tana É—aukan abun wasa se taga ya É—au zafi sossai da ita kaman wacce aka ce ta zage shi ko wani abu, se kuma hakan ya sakata a damuwa rayuwarshi bata gama saituwar da tayi alkawari ba, har Hamza ya koma be sake gane mata ba.
Ranar da ya koma ba karamin daru suka kwasa da zainab ba wadda har ta kaisu gaban mahaifiyarshi dake goggo a gareta.
"Hamza Abunda zainab ta faÉ—a haka ne?" Ta faÉ—a tana Kallonshi.