Sashe 33
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A zuciyarshi ya maimaita wani daddy mun fita, kwafa yayi yace
"in zaki fita ki tafi ke kaÉ—ai don't involve my children"
Da sauri duk suka kalleshi daga yadda yayi magana zaka san ranshi a mugun bace yake, a sanyaye ta sake hannun Farrah dake cikin nata har zuciyarta maganan be mata daaÉ—i ba se kace wacce zata je yin aikin zunubi?
Kau da kanta tayi daga Kallonshi tace
"ok Farrah, Norah u should sit at home"
Ta kama hannun Aisha tana rike da Junior suka nufi gangarawa se Farrah ta saka kuka, Norah na Kallonshi da puppy face tace
"Daddy pls, we want to go also na san Miss hidayat zata kula damu kuma bazata bari mu yi dare ba, look at how she's upset ga Farrah na kuka"
Yatsunshi masu kyau da tsari ya cusa cikin gashin kanshi tare da hautsinawa yana me fitar da iska, fuskanta kaÉ—ai da ya nuna rashin jin daaÉ—i yake gani a idanunshi yana jin wani irin sabon damuwa na bijiro mishi.
Murya chan kasa yace
"follow them bfr they leaves!"
Da gudu suka ganganra ya koma jagwab ya jingina da kujera cikin tsananin mamakin abunda ya faru a yanzu, be taɓa jin hakan ba duk yadda ya so ya saka shi a mizanin hankali ya auna yaga dalilin jin haushin shi be gani ba.
Har magrib yayi yana zaune doing nothing a wurin banda tunane tunane daga baya ya mike yaje yayi sallah, da laptop ɗinshi yayi searching karatuttukan malamai inda ya zaɓi na Sheik minshawi don ya fi mishi natsuwa ya saka yana saurare Dukda ba iyawa yayi ba sede ya samu natsuwa me yawa daga sauraran Alqur'anin.
Awa guda chur ya kwashe a wurin yana ta searching wa'azuzzuka yana downloading, bayan ya gama ya tashi yayi isha daidai lokacin ya ji hayaniyar shigowansu.
Dakinshi su Norah suka yo suna nuna mishi shopping da Daddy hamza yayi musu, kallon kayan kaɗai ɓata mishi rai yake gyaɗa kai kawai yayi yace suje su ajiye a ɗakin su suka juya suka fice.
Mikewa yayi ya fito ya samu wuri ya zauna yana kallon cook É—inshi dake jera mishi abinci a bisa dining sede ba taste É—in abincin cook É—in yake so ba, taste É—in abincin da ta bashi a sadda bashi da lafiya yake kwaÉ—ayin sake ji.
Junior ne dake Tatata ya fara fitowa yana ganinshi ya fara miƙa mai hannu yana dariya, mikewa yayi yaje ya ɗauko shi yana cilla shi sama yaron na ta dariya, fitowa tayi da nufin kama junior don Aisha ce ta bar kofan buɗe har ya fito turus tayi saboda kusa faɗa mishi da tayi da sauri ta ja baya tana me kau da kanta.
Gyaran murya yayi yana me kallon fuskanta yace
"I'm sorry for earlier"
ÆŠan Kallonshi tayi ta ga still ita yake kallo cikin sanyin muryanta tace
"ya wuce ai"
Kai ya gyaÉ—a yace
"in da gaske ya wuce i want to start my lessons now"
Kai ta gyaɗa ta koma ɗaki ta ɗauko iPad ɗinta ta fito zaune ta same shi ya ɗaura junior kan kafanshi yana mishi wasa, a ƙasa ta zauna tare da tankwashe kafafu shima kasa ya komo yayi irin zaman da tayi, ɗan muskutawa tayi ta kalleshi ya ɗaga mata gira alamun what?
Kau da kai tayi tace
"daga ina zamu fara?"
Yace yana buÉ—e system É—inshi
"we have to go for Qur'an and Islamic books shopping it's embarrassing bamu da ko guda a gidan"
Kai ta gyaÉ—a cikin yarda da abunda yace.
Ya sake cewa
"See ni fa apart from these three surah ban iya komai ba kuma"
Dariya ne ya kama ta jin yadda yake maganan da iyakar gaskiyar shi ko kunya baya ji murmushi tayi har haƙorinta ya bayyana, tace
"zaka koya ne a hankali maybe u r a fast learner"
"Uhmm to Allah yasa kar in baki kunya in ganki gobe da bulala"
Sossai ta saka dariya ashe ya iya cracking jokes, shi kuwa he was lost da ganin dariyar a fuskanta hakan yasa ya cigaba da kallon ta yana kallon irin baiwar kyau da Allah yayi mata.
HaÉ—a idanu suka yi tayi saurin hadiye dariyar tana muskutawa, bismillah tayi shima yayi ta fara mishi daga Suratul adiyat.
Masha Allah muryanshi har tada mata tsikar jiki yake duk da yadda yake cracking na en koyo sede yana da murya me tsananin daaÉ—i da ratsa zuciya, aya biyar din duka suka yi.
Bayan sun gama yayi mata godiya murmushi kawai tayi tana gujewa eye contact É—inshi duk jikinta amsawa yake a duk sadda suka HaÉ—a idanu.
"The girls basu yi having dinner ba kar su yi bacci"
Ta girgiza kai tace
"they slept already dama sun ci a waje"
Kai ya gyaÉ—a, mikewa tayi zata É—auki Junior da yayi bacci a kafafunshi ya É—an sosa kai yace
"am starving"
Kallonshi tayi ta kalli dining area tace
"in kawo maka abincin nan ne?"
Girgiza kai yayi yace
"i don't like that, please wani abu zaki min me sauƙi if possible"
Yadda yayi da murya alamun roko ne ya so bata dariya se ta danne kayan ta tana mamakinshi Dukda kasancewar shi me kuÉ—i kuma oganta baya abu da gadara, ze iya bata umarni kawai ta cika amma ji yadda yake rokon ta.
Kitchen ta nufa shi kuma ya zauna ya cigaba da koyon ayoyinshi Qur'ani na ratsa zuciya da ruhinshi be san akwai wata natsuwa ta musamman daga cikin Qur'ani ba se yanzu.
Duba time yake yana da training gobe a stadium É—insu it's getting late, call ne ya shigo mishi ya duba yaga Kimorah shi har ya mance da ita ma, É—agawa yayi yace
"hey!"
Nan ta fara Mishi shagwaban wai ya manta da ita daga tayi tafiya, a natse yake amsa mata kaman yadda tsarin shi yake cikin tsararriyar muryarshi dake kashe ta da son shi da kuma kishin shi.
"Kinga bana son rigima, I have a training to attend as early as possible nd it's getting late we talk tomorrow"
Daidai lokacin hidayat ta dawo riƙe da karamin tray, a kanshi bowl ne gefe tissue da spoon se ruwa me rangwamen sanyi.
A gabanshi ta ajiye tana sauraran irin kalaman da Kimorah ke mishi sbd wayan a handsfree yake, haka kawai ta tsinci kanta da jin haushi ranta yayi baƙi nan take da ta rasa dalili, ba tare da ta kalleshi ba ta ɗauki junior ta juya tayi ɗakinta, lumshe idanunshi yayi sbd kamshin ta da ta bar mai me kashe jiki ya ware su bisa kanta har ta rufo kofan ba tare da ya san me kimorahn ke cewa ba.
Daga karshe sallama suka yi ya janyo abincin ya fara ci, shi É—an kwallo ne yana da ci sossai sbd training da suke yi yana saurin burning colories a jikinsu, da É—an yawa tayi dankalin na turawa da ta sarrafa shi da kifi yaji kayan haÉ—i ga persely da yayi garnishing abincin kamshin kaÉ—ai ze tsinka maka miyau, tas ya Cinye abincin ya sha ruwa kan ya mike ya kai tray É—in kitchen ya dawo ya kashe komai ya wuce room É—inshi duk abunda yake yin nan kuma yana sake biya karatun shi a ranshi.
#like
#share
#comment
          🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 22*
*FREE BOOK*
"ASSalamu Alaikum pls can I sit here?"
Ta faÉ—a tana kallon Hidayat.
Murmushi tayi mata tace
"Wa'alaikumussalam warahmatullah, bismillah..!"
Zama kyakyawar matashiyar black beauty tayi tace
"thank u, am rashida from Nigeria and you?"
Tayi murmushi tace
"masha Allah, nima sunana hidayat daga Nigeria"
Wani irin zaro Idanu Rashida tayi tace
"kaiii wai dama ke Æ´ar Nijeria ce? Wow kin san Allah kullum ina kallonki na É—auka irin Larabawa lebenon É—in nan ce, masha Allah sister u r so beautiful"
Tayi magana tana kallon orange gyale da Hidayat É—in tayi wrapping ya fito da fuskanta dake nan smooth gwanin kyau.
Dariya ta ba hidayat wadda seda ta dara, tace
"haihuwar Nijeriya girman Nigeria kuwa!"
Ita dae Rashida na ta mamaki ga hausa radau bakin hidayat kam, tace
"Ina karanta MBBS second semester 100lvl ke fa?"
Tace
"law, nima second semester 100lvl, ashe tare muka shiga"
Rashida tace
"ai ko na samu ƙawa dama tunda na zo ni kaɗai nake yawo kaman aljana"
Hira suka cigaba da yi, rashida buduruwa ce kuma wayayyiya daga ganin ta kuma ƴar gidan manya ce gata da surutu, nan take suka saba da Hidayat, kan a tashi har sun shaku tare suka fito daidai lokacin da taji saƙo a wayanta..
Dubawa tayi taga an
"at the entrance of ur school just passing-by nd I guess it's ur closing time, can I pick u up?"
Duba sunan ta sake yi
"Sir Raed"
Tana shirin dauke idanu kenan kuma wayan ya fara ringing
"ya hamza!"
ÆŠagawa tayi ta gaida shi ya amsa yace
"Ina gate É—in ku kin tashi ne?"
Rikicewa tayi tace
"am uhmm ai.. ai na wuce tuntuni"
Shiru yayi kan yace
"is ok, zamu haÉ—u anjima ko?"
Kai ta gyaÉ—a tace
"in Shaa Allah by the way it's Friday half day ne ai"
Yace
"ok see u later"
"thanks" ta faÉ—i tana kashe wayan.
Seda ta tsayar da Rashida na mintuna taga tafiyar hamza kan suka fito sallama suka yi da Rashida ta tafi ita kuma ta nufi motan cikin tafiyan ta na natsuwa, in ka ganta bazaka ce ta haihu har uku ba, yarinya ce wacce ko 25 bata rufa ba amma kaddara da rabo ya zaɓa mata wahalar rayuwa.
A jikinta take ji kaman ana kallonta sede batayi kuskuren É—aga kai ba har ta isa motar ta buÉ—e gaba ta shiga, sanyi da kamshin motar na dukanta.
Sanye yake da kayan kwallo har takalmi da alama shima tun safe se yanzu yake shirin komawa gida, cikin muryarta me sanyi tace
"Good Afternoon sir"
Ba tare da ya kalleta ba Yace
"Afternoon how's studies"
Tace
"Alhamdulillah!"